← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 146

Sashe 5

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

8:15pm Little ne zaune kan daya daga cikin ran tsatstsun designer cushions din falon , hannun sa dauke da system dinsa dayake game, Prince na gefensa dauke da waya shima , fitowar wannan black American dattijon da Akalla zaiyi shekara 50 a duniya ne yasa Little ajje system dinsa � uncle Iron man ,� murmushi mutumin yasakar masa � Na’am uncle little �, ba little ba hatta Prince dariyar kalmar uncle Little din daya fada suka saki , ganin lokaci na tafiya ne yasashi kallansu � lokacin dinner yayi , let’s go and eat �, kashe system din sa little yayi kafun ya mike tsaye, “bari na kira yaya BOBO�, gyada masa kai sukai kafin su nufi wani rantsats tsan dinning , da in aka bar mutum bazai taba gajiya da kallan sa ba, iya haduwa dinning din ya hadu , ga wasu set din dinning daya ‘kara fito da haduwar wajan, kan d’aya daga cikin kujerun da mutane goma zasu zauna suka zauna batare da sunyi magana ba. A sama kuwa direct wani irin corridor Little ya nufa, yanda tsarin corrider din yake shikadai ya isa kallo, wani door me dan tsaho ya nufa kafun ya tura kofar babban door din, kayataccen falo ne me shegen girma duk da bai kai girman falon kasa ba , iya tsaruwa da haduwa falon yayi , wani kamshi turare ne ke tashi a cikin dakin ga sanyin falon da ya cika ko ina, ganin babu kowa a cikin falon ne yasa shi nufar d’aya daga cikin doors din kofar.Astagfirullah ya Allah , babban daki ne me shegen kyau a wajan, komai na cikin dakin brown colour ne , ga wani dan ubansun king sized bed me shegen girma da daukan ido, iya haduwa da tsaruwa dakin yayi kamar ba ‘a anfani dashi, shiga cikin d’akin little yayi bakinsa dauke da sallama, babu kowa a d’akin har ya juya zai fita wata ran tsartsiyar waya ta fara haske alamun kira ya shigo ciki, ganin yaya bobo baya d’akin yasa shima ya share zai fita ,sai kuma ya ‘kara dawowa cikin sauri zai dauki wayar aka turo wata kofa dake cikin dakin. Fuska a hade BOBO ya kalleshi babu alamun fara’a akan fuskarsa, � what are you doing here �, rawa bakin little ya fara , kamar me ‘kin’kina ya furta � Na dauka Yaya ne�, sakin fuskarshi bobo yayi kafun ya karaso inda yake � you’re very stubborn little, gwanda yayan naka ya dawo ko kashiga taitayinka �, zaro masa ido little yayi zai marairai ce masa bobo ya harareshi,”my phone�, da Sauri Adil ya mika masa wayar, wata number bobo ya danna, kusan ringing biyu ba a dauka kiran ba, ana ukunne yaga kiran number ,da sallama abakinsa bobo yayi magana , shiru kusan tsawan mintuna biyu banji me akace masa sai kallan Adil da yayi � your stubborn brother ya dameni, talk to him�, yana kammala zancan sa bobo ya mika masa wayar da sauri Adeel ya kar’bi wayar har wani dariya dariya na kwace masa � Yaya big boss �, ya fada kamar me rada banji me aka ce masa ba sai kallan bobo da yayi kafun a shagwabe ya furta � sorry yaya Assalamu alaikum,� kusan mintuna daya kafun ya furta � Yaushe zaka dawo yaya nayi missing dinka , gidan ya rage dadi fa� kallanshi bobo yayi alamun zaka sani , ga baki d’aya Adil ya manta bobo na kusa dashi, gyada kan da Adil yayi ne yasa bobo gyara tsayuwar sa � eh fa yaya ,yau graduation dina amma kaga yaya bobo yayi punishing dina , Kai nake jira ka dawo karamamun�, bai kara zancansa ba yaga bobo na dage masa gira ,”Innalillahi wa’inna ilaihi raji’una, na mutu na lalace yaya bobo daman kana nan�, kit aka kashe kiran daga can ‘barin, gyara tsayuwarsa bobo yayi � ina punishing dinka ko, come over here , zo nan�, zaro masa ido Adil yayi � Haba yaya bobo na kasan ina sanka , I’m sorry kaji �, not accepted cewar bobo, ja da baya little ya fara yana kokarin guduwa, hannu bobo yasa zai janyosa yayi saurin zillewa , cikin dariya ya furta � nifa bazan bari ka kamani ba yaya bobo, nace fa ina sanka me and you one heart ne � harararsa bobo yayi ,� come over here �, nace fa sorry yaya bobo, kace idan mutum yayi lefi kuma ya bada hakuri anaso mutum ya dunga yafiya�, murmushi bobo ya saki da yayi wa kyakkyawar fuskarsa kyau � ni zakayiwa siyasa �, girgixa masa kai little yayi � yaya nifa yunwa nake ji , kuma kai kadai nazo na kira kaji yayana , I love you �, gyada masa kai bobo yayi “ok let’s go�, da Sauri kuwa little ya karasa wajan bobon, be auneba yaji bobo ya kama kunnansa, saurin dafe kunnan little yayi , cikin dan kara ya furta “zafi yaya kunnena � da sauri bobo ya saki kunnan nasa � inane yake maka zafi�, kunnan little ya nuna masa ,”it’s ok zea dena� kama hannunsa little yayi � yaya bobo,kayi mun alkawari fa ranar graduation dina zaka goyani �, kallansa bobo yayi � as big as you are zan goyaka , so kake ka karyani�, shiru little yayi masa har ya kama tafiya bobo ya riko hannunsa � hau mu tafi , kafin ka hana mu bacci �, da sauri kuwa little ya d’ane bayan bobo, har suka sakko falourn kasa Adil na bayan bobo kamar wani karamun yaro, murmushi uncle iron man ya saki, shi kuma prince girgiza kansa kawai yayi , � sorry uncle iron man, sorry yaya Prince dina �, hararar sa Prince yayi , tun dazu yake jin yunwa da yake Adil dan iskan yarone ya barsa yana faman shiri rita, waje bobo da little suka samu kafin Prince ya danna wani button, cikin seconds din da bazea wuce d’aya ba wani soja ya shigo cikin falon, sara musu yayi kafun ya fara tanbayarsu abinda za a yi serving Dinsu, kowa fadar ra’ayinshi ya ke banda bobo da little ya zabar masa , yazo zea tafi Adil ya sakar masa murmushi “Thank you uncle James �, shima Wanda aka kira da james din murmushi ya sakar wa Adil kafun ya kara sara musu ya bar wajan.
Tunda suka soma cin abinci babu Wanda yace da wani kala har saida suka kammala cin abincin su, basu kara 50 minutes a falon ba kowa ya nufi bedroom dinsa. Karfe 2 da rabi Bobo ya fito daga part dinshi , direct dakin su Adil ya nufa ganin ko wannansu yayi bacci, gyara musu kwanciya yayi kamar wasu yara kafun ya kara yi musu addua ya totto fa musu, iya dum light ya bari a dakin kafun ya fito, haske kad’an ne a falon amma duk da haka sosai falourn ya kara kayatuwa,sai da ya zagaya ko ina na falourn kafun ya fito waje , awajan ma fitulu ne masu haske kamar rana da suka kara haska kyan gidan, sojojine birjik a tsakar gidan tare da wasu manya manyan karan sojoji da suke shawagi a wajan, duk inda ya gifta sai an sara masa, saida ya tabbatar da lapiyar kowa kafun ya koma part dinshi.

WASHE GARI
Chapter 5 · 0% Book details