Sashe 63
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin wani irin mugun speed motar da Abla take ciki take rusa gudu, lokaci zuwa lokaci d’aya daga cikin matar cikin motar tana amsa wayar da ake faman kiranta tun d’azu. A cikin boot kuwa gabaki d’aya Abla bata san inda hankalinta yake ba , balantana ta saka ran ko tafiya ake , sosai jikinta ya d’auki zafi zau kamar me zazza’bi ga allurar da akai mata lokaci zuwa lokacin sai zabura take sabida yadda taji tana mata zafi da ‘Kai’Kayi a jiki, gabaki d’aya batajin zata iya mota jikinta , hatta harshenta ta kasa d’agawa balantana tayi addua sai a cikin zuciyarta kawai take iya ambatan sunan Allah . Sai da sukayi tafiyar 2 hours daidai sunzo inda suke san zuwa wajan kamar ba a rayuwa a wajan sabida rashin mutane , parking din motar sukai d’aya daga cikinsu ta ‘kara fitowa daga cikin motar ta nufi inda Alba take , wata allurar ta ‘kara tsira mata da ko minti d’aya batayi ba jikin Abla ya saki ta fara lumshe idanuwanta Sabida ‘karfin Allurar , tana ganin Abla ta lumshe idanuwanta ta d’aga hannuta d’aya ta saki taga baya motsi , wani salatif din toshe baki ta samu ta rufewa Abla baki tare da d’aure mata hannuta duka biyun , cikin mintuna da basu wuce 5 ba wata babbar mota kamar tifa da ake fitar da rice ta karaso wajan , cikin Sauri d’ayar matar ta fito daga cikin mota lokacin da sukaga zuwar tifar nan, a cikinta wasu gandama gandaman maza ne kana ganinsu kaga yan iska ko wanne cikinsa da tattoo ga wani irin gyaran kai na tantiran yan iska a kansu amma gabaki d’aya sanye suke cikin lallabiya ga carbi da suka ri’ke a hannayensu , wani abu me kamar bokiti suka d’auko me ‘bula ‘bula a ciki me fad’in gaske , haka matannan suka kinkimi Abla suka sakata ciki tare da kulle , sannan aka sata cikin bayan motar da take da irin abubuwan kusan guda goma , suna kulle motar su suka bawa yan matan wasu card guda biyu suka canza tafiyar tasu zuwa wata hanya daban tare da nausawa cikin daji .
10: 10am suka ‘karaso inda suke san zuwa duk da kasancewar sun fita daga cikin dajin sun shiga cikin wani ‘kauye shima wajan saida suka kara tafiya sosai sunnan Sukayi parking , da d’add’e da d’add’e suka dunga shigar da kayan cikin motar suwa wani gida da duk Wanda ya gansa zaiyi mamakin ganin gıdan a kauye dan gabaki d’aya tsarin gidan ya fita daban da kauyen da suka baro, a cikin gidan kuwa cike yake da wasu maza da mata a ciki , wasu manyan mutane da kagansu kaga masu kudi ba fararan mutanen ba , hatta ba’ka’ken zaka gansu kowa cikin shigar sa , ga manyan mata suma da zaka gansu kowaccensu taci a donsu na masu kud’i , lokacin da mazan nan suka shigo ciki haka wasu mata suka bubbud’e manya manyan abubuwan, abun mamaki gabaki d’aya matane a cikin ko wana bokitin, haka a dunga fito dasu gabaki d’ayansu babu wacce take nunfashi a cikin su dan ko motsi babu wacce tayi sabida allurar da sukayi musu , da d’ad’d’ai da d’ad’d’ai haka a ka dunga d’aga matan ana nunawa maza da matan , abun mamaki yadda suka fara cikin su cikin ‘kan’kanin lokaci duk wacce Akaji kudinta yafi yawa ita ake ajje wa yarinyar ko duk me kudin da yafi saka kud’i shi za’a bawa, haka aka dunga cinikin matan kamar ba mutane ba , ana zuwan kan Abla tun lokacin da sukayi arba da face dinta aka soma cinikin kud’i bana wasa ba , cikin ikona Allah kowa so yake ya d’auketa shiyasa suka dunga saka ma’kud’an kudi akan samun ta , sun jima suna fafata Wanda zai d’auketa dan kowa hassada yake da akan wani ya fishi , watace ta furta zan bada 7million , tun kafin tayi shiru wani ya furta zan bada 10 million , shima beyi shiru ba wani ya furta zan bada 12million , haka Suka dunga cacar kudin da zasu siya Abla cikin turanci , wata farar baturiya da tun d’azu take shakar shisha ta kallesu gabaki d’ayansu a gadarance ganin irin kananan kudin da suke sawa , saida ta zu’ki shishar ta iya zu’ka ta fesar da haya’ki ta hanci da ta baki kafun ta gyara zama tana ya tsine fuska â€? zan bada 35 millionâ€? gabaki d’aya wajan sai suka mayar da kallansu kanta daman haka matar take duk lokacin da ta shigo kasar taga kowa yafisan ya samu wani abu sai ta saka ma’kudan kud’ad’e koda kudin ta zaiyi kasa ta mallaki abun shiyasa ko wannansu cikin jin haushi yake bunta da kallo batare da sun ‘kara furta komai ba sai harare Harare da ake bin juna dashi â€? Sold outâ€? wani mutum dake tsaye ri’ke da taba ya fad’a , babu Wanda ya sake cewa sai bin Abla da Suke da kallo su kansu sun sani ko a cikin kyawawa Abla kyakkyawa ce ga wani irin sahirtaccen kyau da take dashi dukda basu ga gyarun idanuwanta , take a wajan matar ta saka akayi musu transfer din 35million ta saka wata yarinyarta d’aukar Abla, ragowar yaranta suka d’auki matan biyun da duk natane , bata kuma zamaba ta tashi ta tafi , a cikin motar ta aka saka Abla d’aya daga cikinsune takalle ta tana washe baki â€? Mah ! Wannan yarinyar ta ‘karshe ba ‘karamin kyaune da ita ba , ita wa zaki siyarwa ?â€? Murmushi matar ta sakar mata tana le’ken fuskar Abla da ita kanta saida kyawun Abla ya razanata, cikin wani irin murmushi da ta barwa kanta sani ta furta â€? Da ita zan tafi CANADAâ€?, Canada ? Cewar yarinyar cike da shock dan bata ta’ba ji matar ta tafi da duk Wanda take sıya ‘kasar taba sai akan Abla , gyad’a mata kan da matar tayi ne ya kara bata mamaki cikin zuciya tana Ayyana nasara da babu Wanda ya ta’ba samu a wajan matar kamar Abla tunda har zata tafi Canada da ita . â€? let’s goâ€? cewar matar tana katse mata zancan zucin da take , da Sauri yarinyar ta bud’e mata mota ta shiga suka bar wajan , sa’banin sauran motocin da batare da ita zasu tafi ba ko wacce ta nufi hanyar da zasu kai yarinyar dake cikin motar. Abun mamakin sun dad’e suna tafiya har suka ‘karaso wajan wani private jet daga wajan harda yan sanda da mutananta da ta saka , bayan ma’kudan kud’in da ta basu aka saka mata Abla a cikin jirgi kamar gawa , kasan tuwar duk lokacin da zatazo cikin private jet take zuwa shiyasa basu ‘bata lokaci ba saida tayi settling din komai tayi wayar da zatayi sabida karta samu matsala zuwan ta canada da Abla sannan suka shiga cikin jirgin, cikin ‘kan’kanin lokaci jirgin su ya Tashi zuwa Canada 🇨🇦 âœˆï¸ .
(Abla bye bye 🥹🥹)
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚