Sashe 41
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
1pm Fanan da mameey suna zaune a falo suna hira, rabi da kwata hankalin fanan yana kan game d’in da take yi cikin game d’in hannunta, kamshin turaran Emperial magesty da a wajan yayanta kawai take ji ta soma juyowa, yadda kamshin ke ‘karuwane yasa ta mayar da hankalinta kan hanyar shigowa. Shid’inne kuwa sanye da ‘kananan kayan kanfanin fendi red colour , sosai sukayi masa kyau musamman yadda suka haska chocolate colour skin d’insa , dogo ne sosai Amma ba irin over dinnan ba, kyakkyawane shi da ko wace mace idanta kansa zata ‘kyasa , duk da ba fari bane amma Allah yayi masa baiwar kyau , yana da medium size eyes farare tas dasu , sai dogon hancinsa da yayi wa fuskarsa kyau , siririn lips d’insa med’an duhu duhu sosai yayi wa cute face d’inshi kyau , sumar kansa da ta sha gyara sai faman kyalli take musamman yadda take a cike ba’ka’kirin da ita. Cike da zolaya fanan ta furta â€? oh my god , yaya BiiBii kayi kyau wallahi yanda kasan American guy d’in nan , Anya bamu had’a Jini dasu ba kuwa ?â€yana karasowa inda take ya dungure mata kai â€? Allah Dagaske yayi Bibi gabaki d’aya kamannin sune dakai musamman gashin kanka , and bama kama da mameey gabaki d’aya ,and ni kuma ban ta’ba ganin Dad d’ina a zahiri sai a hoto, balantana na tantance â€?, ta karasa maganar tata a sanyaye tana cigaba da yin game d’inta â€? hey chill up ! I’m around , bansan kalar face d’innan okay ?â€? Cewar BIBI, itama nodding kanta tayi â€? don’t worry yaya bibi, I have you ai , Yaushe zaka bani labarin friends d’inka? â€? Na fasa â€? cewar BiiBii â€? common plx yaya bibi inaso naji kana bani labarin nan naku, and har yanxu baka fad’a mun inda suke ba , the reason why kuka rabu dukan ku , baka fad’a mun ba â€?, yadda taga lokaci d’aya mood d’in sa ya canzane yasa tayi shiru , cikin sanyin murya ta furta â€? am sorry yaya bibi , I don’t mean to hurt you â€?, bece mata komai ba ya mike tsaye â€? mameey zanje wani waje ba dad’ewa zanyi ba , fanan see you later â€?, be jira amsarsu ba ya kama hanyar barin kallon, kunnanta mameey ta kama â€? sau nawa zan fad’a miki ki dena yi masa magana akan friends dinsa haka ? Duk yadda naso ya manta abunda ya faru na Lura kece kike dawo da komai baya ko? Me yasa bakyajiâ€?, kiyi hakuri Mameey , but ai yana farinciki everytime yana bani labari akansu â€?, ke dai kika sani cewar mamy, ki tashi ki barmun falo tunda baki isa a yi miki magana ba â€?, Haba mamey nace fa sorry , ringing din wayar ta kiran I phone 12 ta d’auka ganin besty ‘baro ‘baro a jiki â€? Mamey besty ce take kirana , na tafi d’akiâ€?, bata jira amsar mameey ba ta rufa a guje tana picking d’in call d’in. Girgiza kai Kawai mameey tayi , a fili ta furta â€? Allah ya shiryeki fananâ€?.
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
VENEZUELA 🇻🇪
ANGEL FALLS , VENEZUELA_!
Angel falls ,Wani babban dajine dake ‘kasar Venezuela da bakowa ne yake iya shigarsaba musamman yadda yake da mugun tsoratarwa, da yawa wad’anda suka shiga basa iya fito wa daga cike , sai manyar criminals da suka san hanyar su ta shiga . Venezuela tana d’aya daga cikin manyan kasar da tafi ko wace kasa a duniya criminals shiyasa da yawa wasu daga cikin mugaye suke zamansu a can kasar.
Angel falls babban dajine me shegen girma da mutum bazai ta’ba iya hasashen ‘karshen saba , musamman babban dutsen da ke cikin dajin me shegen girma , babu abunda yake tashi a cikin dajin sai kukan suntsu ko na wani dabbar, yawanci mugayen jamun daji a cikin dajin suke rayuwa , sannan duk mahalu’kin da yashigo baya fitowa da rai saidai ane mesa a rasa , ga shegen duhu da dajin yake dashi. Daga cancikin dajin Angel falls wani irin kunane ke tashi wajan ‘Karan dutsen da a ‘kalla girmansa zai iya had’a manyan manyan gidan antajiran billionaires sau goba , ga tsaho da yake dashi.
Wasu ‘katun ‘katun mutanene manya manyan gaske ga su jinga jinga, suka fara nufo babban dutsen ko wannansu jikinsa sanye da ba’kin kaya hatta fuskokinsu ba’a iya gani Sabida wani abun shan iska da sukasaka abakunansu, cylinder da suke zu’kar nunfashin na bayansu , duk inda zasu wuce wajan masu tsaran wajan tasu nuna musu wani tanbari dake hannunsu sannan su yanki hannun su Jini ya fita kafun su wuce , sun fi su su ashirin haka suka dunga wuce wasu zaratan mutane dukda girmansu amma mutanan sun fisu girma , kuskure kad’an suke jira su kasheka Sabida gabaki d’ayansu babu Imani a tattare da su, haka zaratan mazan nan suka dunga wuce abubu kala kala har suka zo ‘kofar shiga cikin dutsen , Anan ma wani abu ne me kamar na’ura jikinsa irin na gizo gizo , ko wannansu yazo wucewa wannan abun zai cake su a hannu, haka suka soma wuce wa d’aya bayan d’aya kuma haryanzu akwai abun shakar nunfashin nan akan fuskarsu, idan suka shiga wasu irin abubuwan had’a chemicals ne masu had’arin gaske , tundaga kan Acids, Thallium da sauran chemicals masu had’arin gaske , mutanene burjik a Wajan kowa ka ganin fuskarsa a had’e kowa da kalar abunda yake yi a Wajan , ga wasu poisons da suke had’a wa me bala’in had’arin gaske cikin su har da Hydrogen sulfide Wanda duk Wanda ya sha’kesa yake fad’awa coma ko kuma ya mutu take a Wajan. Ga ‘bangaran Arsine shima da duk Wanda ya sha’ki gas d’insa take a Wajan yake shigewa cikin jinin mutum.babban cikinsu kuwa petroleum distillates ne meshegen had’ari bayan coma da yake saka mutum har Lung cancer yake sawa mutum ko mutum yayi ta suma . Gabaki d’aya wajan chemicals ne ake had’awa masu had’arin gaske , zataran mazan nan wata kofa suka shiga , suna shiga suka ajje kayan da suka d’auko suka koma wasu suka d’auka suka ‘kara shiga , ko wannansu idan zai wuce sai ya nuna tanbarin spider d’insa.
Daga ciki akwai wani waje da yafi ko ina mugun tsaro ,kasan tuwar da mugun tsafi suke anfani, mutane burjin a ciki kan wasu kujeru masu shegen tsad’a , suna da yawan gaske amma kowannansu fuskokinsu a rufe yake , babu Wanda yasan junansu Sabida ‘ka’idar ‘kungiyar Black magic spider babu yadda ko sanin juna , amma ko me kakeso za’a samar maka shi, ko da kuwa manyan ‘kazaman kud’i kake ko d’aukaka zasu baka , hatta idan mutum kace a kashe mata take a Wajan za’a kashe sa, sabida yadda suke mugun anfani da black magic. Duk zaman ko wannansu irin d’ayane ga tanbarin spider da zoban tsafin black spider dake hannun ko wannansu , cikin wasu manyan center alluraine da yawa cike a wajan, cikin murya mara dad’in ji da wani yare aka soma musu bayanin alluran, gabaki d’ayansu babu Wanda ya ta’ba ganin shugaban black magic spider sai umarninsa kawai da suke bi Wanda yayi gangancin tanbaya take a Wajan a ke kasheshi , shiyasa gabaki d’ayansu babu Wanda ya damu da yayi tanbayar Sabida duk cikin su kowanne ya tara duniya Sabida wasu irin kazaman manya kud’ad’e da suke dashi , ko wace allura akwai tanbarin spider a jiki , da wani yare mara dad’in ji ya soma magana , cikin wani irin salo suna daga zaune batare da sun motsaba suke anfani da tsafi suna d’aukar alluran kowa guda bibbiyu yake d’auka da ya d’auka kuma zai ‘bace ta hanyar anfani da zoban tsafin spider .
BLACK MAGIC SPIDER wata ‘kunya ce da aka kafata tsawan shekaru, kungiyarda duk Wanda ya shigeta ko me yakeso zasu cika masa burinsa bayan yabi dokokinta, wasu ba zuwan kansu bane ta hanyar tsafi ake juyar musu da kai har su dawo manyan mugane. Burin ‘kungiyar kawai ta rage yawan Al’umma sabida ta mulke duniya , shiyasa suke anfani da manya manyan abubuwan cutarwa su saka musu ta yadda zasu mutu cikin sauki batare da wani wahala ba . A cikin kungiyar kuwa da wuya mutum ya shigeta ya fito da rai dan da yawa ma’ai katan wajan an juyar musu da kwakwalwa komai ba cikin hankalinsu suke ba . Yanxu saban cutar da black magic spider ta fito washi wani Allura ce da duk Wanda akai masa bazai wuce minti d’aya ba zai mutu, kuma duk iya bincike da likitoci zasuyi bazasu ta’ba gano me ya kashe kaba saidai ace bugun zuciya . Yanxu ma abunda ya faru kenan kowa ya d’auki allura biyu da zai kashe mutum biyu dashi, kana kashewa kuma zaka ‘kara samun wasu kazamun kudin , mutane kuma zasu ‘kara girmamaka kazama ne d’aukaka.
Duk cikin kungiyar babu Wanda ya ta’ba ganin black magic spider , hatta manyan yaransa da yake dasu suma basu ta’ba ganinsa ba , su ma dalilin zamansu manyan na hannun daman black spider Sabida cikin ‘kasashe goma da suke so su rage al’ummanta , ko wata ‘kasa yana da yaransa a cikin kasar . Ciki kuwa har da Nigeria da itama za aje a sakar musu wannan allurar.
Atarihin black magic spider duk Wanda ya ga shugabansu kisa ne kawai za’ayi masa , mummunan kisa ma kuwa sannan su cinye namanka , yawanci kuma abunda suke ci raunanniyar zuciya Wanda mutum yake fama da ciwan zuciya irin mutanan suke kamowa su cinye zuciyar sa , gawar kuma a kwai wani d’akin inji da ake kaita, da yake zuba mata wani irin ruwa har su had’a wasu chemicals din dasu. Sannan duk Wanda yke cikin kungiyar dole ya sadaukar da wasu iyalansa, ko da ya kawosu kuma sai sunyi shekara 30 cikin wani cages kamar karnuka kafun ayi anfani dasu.
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
NEW YORK
5TH AVENUE