Sashe 142
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
******NYC****
********* wajan ‘karfe 3:20 helicopters d’insu Big Boss suka sauka cikin wani gida da kallo d’aya idan mutum yayi masa zai ga sojoji tako ina suna shawagi a cikinsa , ga bindigu dake hannun ko wannansu , suna sakkowa gabaki d’aya sojojin suka zagaye wajan suna jiran fitowar su Big boss, a hankali ya fito daga cikin helicopter din shida Bobo, yanxu babu face masks a fuskarsa sai face d’insa da take d’aure babu ko d’igon fara’a , suna ganin fitowarsu suka sara musu cikin tsantsan girmamawa , babu Wanda Big Boss ya kalla a cikinsu ya nufi cikin gidan , cikin Sauri su Victor suka bi bayansa , Bobo kuwa helicopter d’in da aka d’auko prisoners d’in ya kalla Daidai lokacin da Suke fitowa , abun mamaki gabaki d’aya sun canza kayan jikinsu zuwa wani kayan da ban , ga ‘kafar d’aya daga cikin su da aka harba da bandage alamar anyi masa treatment , sojojin nan suka ganin fitowar su suka saramusu lokaci d’aya , suna prisoners din sara musu sukai kafun su kalli Bobo da ke tsaye a gefen su , fuskar ko wanne da murmushi aciki sukai hugging d’in juna. â€? Good job â€? cewar Bobo , kallan hannun Bobo da aka harba d’ay daga cikin su yayi â€? Sorry Dude ! Dole yasa nayi maka haka , but am sorry â€? bugu Bobo ya kai masa mutumin yayi sauri kauce wa , a haka suka nufi cikin gidan da Big boss ya shiga ØŒa tsaye suka tarar dashi ya zuba hannayensa cikin aljihun wandansa , lokaci d’aya suna ‘kame tare da sara masa kafun biyu daga cikin su, su nufesa tare da hugging d’insa â€? Long time ! Big Boss â€? banzan kallo Big Boss ya jefa masa , dan ‘karamun dariya Bobo yayi kafin ya furta â€? snoopy kwanda ka rabu dashi kafin kasamı Kasan naushin ka now â€? Wanda aka kira da snoopy yayi dariya kafun ya furta â€? Bobo it’s now 4 month fa muna prison just a work , kaga yanzu dole na takalosa tunda shi ya saka mu wannan aiki, and if to say shi na harva d’azu I think muna shigowa nan zai saka a tsireni â€?, gabaki d’aya shiru sukai tare da zama kan chairs din wajan. Almost 5 minutes suna zaune a haka kafin Big Boss ya furta â€? Welcome Back Alpha teamâ€da Sauri wani farin bature ya furta â€? yeah the team is back ! Now lokacin operation ne â€? kansa Big Boss yayi knodding kafun ya samu waje ya zauna , d’ayar guy din da tunda Suka shigo beyi magana bane ya ciro kwalbar da mutum d’azu ya saka masa a prison , cikin tsokana ya furta â€? Mun Samu kwalbar! Yanxu aikin mu zai tashi zuwa wani stage din! Work time ! Black operation 111 “â€?.., daga haka suka cigaba da tattauna maganar da suke sanyi cikin sirri batare da kowa ya jisu ba.
Har bacci ya kwashe Abla bata sanı ba sai farkawa da tayi taga shida ta kusa , cikin sauri ta wanke face d’inta tayi wanka tare da yin alwala sabida kiran sallah da ake yi , Sabida baccin la’asar d’in da taji sai taji gabaki d’aya ranta a’bace yake har tayi sallah kuwa , har zata zauna a d’akin sai ta fasa kuma ta sakko falourn , Daidai lokacin da prince xai wuce , yana ganin Abla yayi saurin dakatawa � Yawwa Lil ! Please come and help me kinji , shaff namanta su yaya Big Boss zasu dawo and namanta bamu gyara part d’insa ba , please ko zaki temaka ki gyara , irin gyaran sa kikai masa kafun mu dawo ?� Kanta Abla ta jinjina masa dan ko magana bata sanyi, � Thank you dear� cewar Prince , ynxu ma kanta Abla ta jinjina masa, sabida süne akwai zata gyara masa d’akin amma idan ta Ita ne har abada ta dena shiga part d’insa shiyasa bata ‘bata lokaci ba ta nufi part d’insa gudun karsu had’u , mayafinta kawai ta zame da doguwar rigar jikinta tabar guntun wandan ta da ya wuce cinyarta kad’an sai white shirt d’inda ta saka matsatsiya, kanta kuma ta d’aura wani white cap , cikin ‘kan’kanın lokaci ta soma gyaran falourn sa , komai sai data gyara cikin falourn , kafun ta koma second falourn nasa shima tana gyarawa , batasan ya akai ba lokaci ya ja sosia , har wajan ‘karfe 8 tana aikin gyara masa part d’insa , tana gamawa da falourn ta koma cikin bedroom d’insa , lokaci d’aya ta tuno yadda ya ji’kata da ruwa da yanke mata gashi da yayi , ‘karamun tsaki Abla taja lokacin da ta soma gyara d’akin , har yanxu ranta a’bace yake Sabida tuno tarihinta da bata ‘Kaunar tunoshi, tana cikin gyara d’akin ta janyo wani white envelope bata sani ba , ya Garin d’akko su wasu hotuna suka fad’a daga ciki, da Sauri ta tsugunna ta soma tattara su batare da ta kalli ko d’ayansu , Adaidai lokacin da shi kuma ya shigo cikin d’akin ga black shirt dinsa da ya soma cire ma’ballinta har ana ganin singlet din jikinsa . Ido cikin ido Suka kalli juna Daidai lokacin da idanuwansa suka kai , kan envelope d’in hannun ta , yana zuwa be tsaya ba ya tsinka mata mari, kasa d’ago da face d’inta Abla tayi Sabida marin da yayi mata , a zuciye ya daka mata tsawa cikin kausashshiyar murya ya furta � how dare you ? Ke wace irin mutum ce ? Baki da hankali ne ? � shiru Abla tayi masa ga hawayen da suke sauka kan face d’inta , a zuciye ya sha’kota idanuwansa har sun soma ja sabida ‘bacin rai � How dare you ina magana ki mun shiru , ko duk cikin rashin tarbiyar da iyayenki suka koya miki?� A hankali kuma ya furta � I won’t be surprised tunda iyayenki a gidan karuwai suka �.. “batasan ya akai ba , batasan dalili ba , jikinta har rawa yake , tun kafin ya ‘karasa maganar sa Abla ta d’auke kyakkyawar face d’insa da mari�
PLX MASU NEMANA BASA SAMU NA A WHATSAPP ZAKU IYA MUN MAGANA TA TELEGRAM KO KU KIRANI ! Na d’an samu matsla da WhatsApp dina.
https://chat.whatsapp.com/CsKAjdD6LxZ8ue0YL5gPxQ
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅
AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__
✨MSS LEE BUSINESS WORLD �
💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇ðŸ»
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus
🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🻠🌹🌹 👇ðŸ»
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ».
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
NOT EDITED
S____40💞
( Last free page)