Sashe 70
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Karfe 4:30pm Emma ta shigo cikin d’akin Tasha kwalliyar ‘kananan kaya, tun d’azu take zuwa duba Abla ganin haryanxu bata farka ba , kallan innocent face d’in Abla tayi tasan a shekaru zata bawa Abla kusan 15 years ganin fuskar yarinta tattare da ita , gown d’in kan gadon ta d’auko tare da d’auko wani towel ta d’aurawa Abla a cikin rigar ta , kafun ta samu ta cire wa Abla rigarta idanuwanta a kulle , red gown d’in ta saka mata tare da cire mata town d’in , sosai tsinin nipples d’in Abla ya fito rigar dukda rigar tana da kauri sosai mata nuna shafe amma dukda hakan sai da tudun nipples dinta suka fito , yanxu ma kugunta ta saka towel kafun ta cire mata skirt d’inta , lokaci d’aya fararan santala san talan ‘kafarta suka fito sosai kasan tuwar da kad’an rigar ta wuce mata gwiwar ‘kafarta, red ribbon Emma ta d’auka ta tufke mata gashin kanta , duk da yadda fuskar Abla ta fad’a ba ‘karamun bala’in kyau tayi ba babu Wanda zaiganta a cikin gidan uwar karuwai yace yasanta sabida yadda tafito fara tass ko wasu fararar bazasu nuna mata lapiyar jiki ba duk da bata taso cikin gata ba . Wani white top d’in riga Emma ta saka mata daga sama ganin haka Kawai taji batasan jikin Abla ya fito , tana gama wa ta kira Mom , sosai kuwa taji dad’in ganin Abla , yadda taga kyanta ya ‘kara fitowa sosai hakan ya daki zuciyarta , sai faman washe baki take dan tasan ba’karamun kudi zata Samu ba .
5pm ta saka su Mila d’auko mata Abla , Emma taso binsu Amma mom ta hana hatta su Mila suka saka ta acikin motar ta ce musu badasu zataje ba duk yadda suka so binta , bata bari sun bita ba , yan matan ta kawai ta d’iba cikin ‘kan’kanin lokaci suka kama hanyar pacifico. 45 minutes ne ya kaisu wajan dukda kusan sun kusan barin gari ga wani lungu da suka dunga be wajan kana ganinsa kasan matattarar yan daba ce a Wajan haka yan matan nan suka yafawa Abla wani kyalle da ya rufe mata duka cikinta suka kinkimeta,su da mom haka suka dunga ratsa lunguwan wajan har suka so matattar ‘yan daba da wasu irin fitilu sai tashi suke , saida suka cajesu da wani abu Tukunna suka barsu suka shiga bayan wani farin bature ya bisu jikinsa duk tatoo , haka suka dunga ratsa yan baba aciki har suka ‘karaso wani waje da kid’a yake tashi , sosai kid’a yake tashi bana wasa ba , wasu manyan yan matane da kana kallansu kasan suna d’aga ‘karfe d’aya daga cikinsu ta dauki abla tare da musu nuni akan su biyosu, hakan ne kuwa ya faru Daidai wajan wasu maza farare dasuke zaune wasu yan mata duk akan cinyarsa ta sauke Abla a inda masu yan matan suke da alama suma duk kamasu akai , cikin wani yare mom ta soma magana tana washe baki , yadda mazan wajan suka kyalkyale da dariya ne ya bani mamaki , akan kujerar da wasu mata suke zaune da alama su ma kamar tane dan kowannansu ya ci adın kananan kaya ya shisha da sigarı da suke zu’ka. Da d’ad’d’ai da d’ad’d’ai aka fara zakulo yan matan ana nunawa mazan nan , duk namijin dayaga dama hakan zai bi jikinsu yana ta’basu sai kuka sukeyi ko wannansu, cikin rashin İmanı suke ta’basu wasu har yaga musu kaya suke ko su mare su , taka Abla da akai ne ya farkar da ita daga Allurar da kai mata , cike da tsoro ta soma bin wajan da kallo musamman yadda taga yan mata a gabanta sai kuka suke ko waccensu a d’aure , da sauri ta raku’be jikinta sabida yadda yake rawa cike da Tashin hankali . Yadda ake zakulo mutanan nan ne yafi komai d’aga mata hankali , sosai suke wa yan matan rashin mutumci musamman yadda suke ta’ba jikinsu tako ina , ‘katuwar matarnance ta finciko Abla tare da tsinka mata mari da ya saka Abla sakin ‘kara lokaci d’aya kanta soma juya mata ta saki wani irin gigitaccen ‘kara , yadda santa santalan’kafarta yake yawo cikin rigar jikintane yasa kowannansu ya fara sakin dariya cikin Sauri aka fara cinikin Abla hakan ba ‘karamin mamaki zai baka ba , a Daidai kusa da mazan matar nan ta kawo Abla , d’aya daga cikinsu ya d’aga hannu zai ta’ba bom bom din ta yaji kamar wani abu ya gifta , lokaci d’aya kuma ya saka wani irin razanniyar’kasa Sabida yadda yaga hannusa a ‘kasa alamar an yanke masa hannu ga ‘karar harbi da ya soma ji tako ina , a gigice cikin wani irin azaba da be ta’baji ba ya ware muryarsa tare da sakin wani irin ihun azaba .
( Allah shi’kara🥱🥱🥱🥱)
Littafin IBTISSAM is now 300 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt

IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �

MARUBUCIYAR * Gidan Aunty * and now *IBTISSAM*
💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.
O Allah ,ya hafeez , help and protect the people of Palestine 🇵🇸. O Allah, ya lateef ,ease their pain and suffering in Gaza . O Allah , ya Rahman,bestow your mercy on them . O Allah , ya Fattah,open the door of sustenance & provide relief to the besiegedðŸ˜ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
S____20💞