Sashe 26
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
***
****** karfe 3:30am na safe wata irin azaba Abla taji a ‘kafarta cikin bacci da ya sata sakin razananniyar ‘kara tana bud’e idanuwanta , debeka ce tsaye a gabanta, yadda ta ganta tsaye ‘ki’kam sai data d’an razana ta , zafin da ta ‘Karaji a ‘kafarne ya ‘kasa ta sakin wani ‘karan har tana bada sautin “Auch�, ita kuwa debeka cike da zallan muganci take taka ‘kafar Ablan ,bayan takalmin ‘kafarta da tasaka med’an rud’u, har cije baki take wajan take ‘kafar, yadda taga Arwa na baccine itama cike da mugunta ta daddage ta d’akawa Arwa dukan dayasa ta farka a firgice, a yatsine debeka ta nuna mata kofa , cike da firgici ta mike tsaye tanayi tana tafiya tana waiwayo bayanta dan har cikin ranta bata ‘Kaunar abunda Akewa Ablanta, rashin gatan da basu dashine yasa ake kaskantar dasu kamar wasu bayi , duk da a wasu lokutan uwar karuwai tana danganta su da kaskantattu ko kuma jari. Kallan kallo Abla suke ita da Debeka , ita Abla har mamaki take tsanar da debeka tayi mata .ruwan hannunta me shegen sanyi ta watsa wa Abla tana shirin damko hijab d’inta , Abla ta d’angoce mata .’kara yun ‘kurawa debeka tayi zata bigi Abla, a wannan karan ma Abla ta ‘kara kauce mata dan ta gaji da abunda debeka suke mata. � Dan uwarki har kin isa ki kauce mun ?�, kallar uwarki da debeka ta anbata wa Abla shine yayi mugun ‘bata mata rai , duk da har yau bata san ko suwanene iyayanta ba , bata sani ba suna da rai ko sun mutu, suna tunawa da ita ko sun mance da ita ? , amma duk da hakan ta’ki Jinin a ta’ba mata iyaye , zata iyayin hakuri da komai amma kar mutum ya kuskura yace zai zagar mata iyaye anan ne zai ga ‘bacin ranta . Yanxu ma a zuciye take kallan Debeka fararan idanuwanta kamar madara sun fara kad’auka , cikin sexy eyes da Allah ya halicceta dasu ta zubawa debeka kallo, kallo irin natsana,sai da ta d’auki kusan 30 seconds tana kallanta kafun ta janye idanuwanta gabaki d’aya tana mi’kewa tsaye , ko kallan inda debeka take a tsaye bata ‘karayi ba sai toilet d’insu da take niyar shiga , bata Ankaraba taji debeka ta janyo ta baya ta bugata da garu, duk da hakan Abla batayi mata komai ba ta ‘kara ra’bawa zata wuce yanxu ma cike da mugunta debeka ta janyo � Dan uwarki…� ta’bata ‘karasa zagin da take so tayi ba taji saukar mari akumatunta, bata Ankara ba ta ‘karajin sautin wani marin , cike da mamaki ta d’ago dan ganin ko wanene ne ‘karar kwanan da yayi mata haka , mamakin ganin Abla tayi a tsaye rai a ‘bace � Ni kika mara ? Yau zaki ci uban ki kuwa �, wani saban mari Abla ta ‘kara d’auke debeka da shi dama haka take da wuya mutum ya ‘Kure ta amma duk ranar da mutum ya kaita bango bata raga masa , rai a ‘bace Abla ta kalleta � kin dade kina cutar dani , me nayi miki? Me na tsare ki ? Me yasa kika fi nuna tsanarki a kai na? Duk wannan be shafeni ba amma daga rana irin ta yau , ba debeka ba ko sumammiya ce ke kika ‘kara kuskuran anbatan iyayena sai na nuna miki Nima bani da mutumci , na so na dunga shange duk abunda kike mun , nayi hakuri da halayen ki, kin Musguna mun, kin hantare ni duka hakan be ishe kiba sai kin ‘kara da iyayena? Naso na baki girman ki na wacce ta girmeni amma naga Alama bakya bu’katar haka , daga rana irin ta yau , ni IBTISSAM bazan kara jurar ko wana iskanci ba , tunda so kuke na nuna muku asalin halin muzu ha mugani shege ka fasa ,� ta ‘karasa a zafafe dan sosai ranta ya ‘baci yau , debeka ta kaita bango iya tsawan shekara biyun da tayi a cikin gidan nan sun mata abubuwa da yawa amma ban da yanxu kuma , bazata ‘kara d’auka ba , bata kuma bi takan debeka ba ta shige ban d’aki,debeka da mamakin Abla ya gama cika ta kasa motsi tayi dan tun da Abla ta shigo cikin gidan uwar karuwai bata ta’ba d’aga mata murya ba sai yau , har wani d’an shakkar Abla ne ya shiga ranta lokaci d’aya , amma da yake ‘yar duniya ce kasa cewa komai tayi azuciye ta yi ‘kwafa ta bar d’akin har cikin zuciyar ta kuma tana mamakin Abla .
Itama Abla ko da ta fito daga toilet d’in alwala tayi Sabida abunda ya faru da ita jiya sai ynxu zata samu tayi sallahr isha’i, tana idar da sallar d’akin nasu ta fara gyarawa dukda ba wani datti yayiba amma duk da haka sai da ta gyara kafun ta fito falon. Kamar kullum bakowa a falon yau har debeka bata ciki, cikin sauri sauri Abla ta fara gyara falon Sabida tanaso taje gidan ruwa , tana gama gyarawa d’akunan sama da ‘kasa ta gyara gabaki d’aya har da band’akin da kullum baya gama gajiya da ‘kazanta musamman condum da take yawan kwasowa ko wana d’aki, kome takeye cikin Sauri take yinsa har lokacin kuma bata ga kowa na cikin gidan ba .lokacin anfara kiraye Kirayen sallahr asuba shiyasa sai da ta koma d’aki ta sallarta kafun ta fara fito da uban tilin kayan wanke wanken da aka ‘bata , sai da ta fara jan ruwa a jiya tukunna kafin ta soma yin wanke wanken , sabida yawansu sai wajan 8:30Abla ta kammala gabaki d’aya ‘kafafuwanta sun ‘Kage kamar zasu fad’i, duk da haka bata zauna ba sai da ta shage gabaki d’aya tsakar gidan , zuciyar ta fal tunanin inda Arwa ta shiga, tunanin ko ta koma d’aki ne yasa ta shashantar da zancan cikin zuciyar ta har ta kammala aikinta . Tana shiga cikin d’akinsu ta tarar babu Arwa a ciki har yanxu Aneesa da husna suma basu dawo ba , ga ilham da debeka ta canzawa d’aki itama har yanxu bata ganta ba , cikin sauri ta duba store d’in falon shiru babu kowa a ciki , na gefen falon ta shiga , nan ma shiru babu kowa , da Sauri ta nufi store d’in bayan gida shima still babu kowa , jikin tane ya bata ta duba rooms d’in d’akunan tunda su uwar karuwai basu Fito ba har yanxu , duka d’akin ‘kasa da sama sai da ta duba babu arwa a ciki, har zata koma d’aki sai wata zuciyar ta sa ta le’ka d’akin su Zinariyya cikin sand’a , abun mamaki babu kowa a cikin d’akin nasu , har saurara tayi ko zataji motsin ruwa amma shiru , da Sauri ta ‘karasa shiga cikin dakin ta banka toilet , nan ma babu kowa a ciki sai wari wari da toilet d’insu yake ,gabaki d’aya hankalin Abla kasa kwanciya yayi dukda fargaba- fargabar shiga d’akin uwar karuwai da taji hakan be hanata nufar d’akin ba , zuciyar ta sai dukan uku uku take , kamar da wasa ta tura kofar d’akin, abunda ta ganine yayi mugun gigitata da tsoratar da ita , jikinta har faman rawa yake rai a ‘bace lokaci d’aya taji hawaye na sakko mata , suma gabaki d’aya cike da tashin hankalin ganin Abla a d’akin Suka juyo suna kallanta ganin yadda ta burkice lokaci d’aya ga Tsantsan bacin rai da suka hango cikin idanuwanta, cikin raunanniyar muryar da ta had’e da zallan tashin hankali da rud’ani lokaci d’aya har da ‘bacin rai ta furta � Arwa ?�.
**** MASU SAN A TALLATA MUSU HAJARSU SU TUNTU’BENI TA WANNAN NUMBERTAWA 07041879581 .
Share fisabilillah ðŸ‘.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM na kud’ine akan 300 kacal , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
Littafin ibtissam ‘kir’kirarran labari ne , ban yadda wani ko wata ya juyamun book ta ko wana sigaba. Duk Wanda littafina yazo d’aya daga cikin wani sashe na rayuwar sa, to a rashi sani ne .
__💞💞â€Alhamdulillah , thank you Allah ,for the countless blessings in my lifeâ€?. â€? O Allah , I am forever grateful for the guidance and peace you bring into my life .â€? â€? thank you , Allah , for the gift of iman (faith)which has filled my heart with tranquility â€?.💞💞__
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
Season__10
5th Avenue, New York _ U.S