Sashe 77
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
, â€? zasu cutar danine kamar ydda suka kashe mun Arwaâ€? da Sauri prince ya kalleta , little ma kallanta yayi jin kwalla na zuwar masa ganin tana kuka , shima bobo yadda yaga sun canza reaction d’in face d’insu ne yji babu dad’i cikin ransa , karki “damu babu Wanda zai miki komai kinji?â€? Cewar prince yana ‘karasowa kusa da little, itama kanta ta jinjina masa â€? bana san nan wajan ku tafi daniâ€? lokaci d’aya little da prince suka juya wajan bobo , harararsu yayi alamar baku da hankali, â€? yaya…â€? cewar little , d’aga masa hannu bobo yayi , â€? let go , ina da abunyiâ€?, be basu chance d’in magana ba ya bar d’akın , kallanta prince yayi little sukai , sudai harga Allah sunji suna san tadawo gidan su amma sunsan big boss bazai ta’ba yadda ba , da Sauri little ya mike yana furta â€? ina zuwa â€? shima prince bayan sa yabi suka bar d’akin, suna fita Abla ta zame ta kwanta akan tiles din hawayen da take d’azu ne suka cigaba da sakko mata . Suna fitowa falour suka tarar da Bobo yana jiransu da Sauri little ya ‘karasa inda yake â€? yaya please ! Yaya please mutafi da ita gidan mu, Dan Allahâ€? kallan baka da hankali bobo yayi masa kafun ya furta â€? bansan wannan shiriritan little kasan abunda kake fad’a bazai faruba…â€? be ‘karasa prince ma ya furta â€? Dan Allah yaya bobo, nasan zaka iya ro’kan yaya big bossâ€?, girgiza kansa bobo yayi â€? bazai ta’ba yadda ba da alama har yanxu baku san yayankuba,â€Lokaci d’aya little ya soma hawaye tare da folding hannunsa â€? yaya dan Allah? Just for me please, idan ta warke sai ta tafi kajiâ€? Noâ€? cewar bobo, kafun ya kallesu rai a had’e â€? stop this dramer , let’s go homeâ€? yana juyawa lokaci d’aya kamar almara jikin little ya soma jijjiga bana wasa ba, hannunsa d’aya dafe da zuciyarsa, da ‘karfi prince ya furta â€? Littleâ€? , juyowar da bobo zaiyi yaga little da fe da zuciyar sa , da Sauri ya ‘karaso Inda yake , â€? Little Menene haka ? Nace ka kwantar da hankalinka ko?â€? Amma ina little gabaki d’aya baya jin me yake cewa sabida yadda kirjinsa yake sama da kasa , abunda be ta’ba faruwa ba, hugging d’insa bobo yayi cikin cool voice ya soma magana â€? calm down please zamu tafi tare da ita , just calm downâ€? a hankali rawan jikinsa ya soma raguwa , bugun zuciyarsa ya fara daidaita , da Sauri da Sauri ya soma ajiyar zuciya , hawaye na sakko masa a ido ya kalli bobo, a hankali ya furta â€? am sorry yaya bobo, ni ina daku amma ita bata da kowa , just once please mu tafi da itaâ€?, murmushi bobo yayi masa â€? zamu tafi da ita just calm down ok?â€? Kansa little ya jinjina masa , yana tashi zaune, shima prince hugging d’insa yayi â€? calm down kaji?â€? Mi’kar dashi tsaye bobo yayi tare da ri’ke hannunsa shi kansa yasan abunda yake ‘ko’karin yi bame yiwuwa bane , amma kuma dole ya saka little da prince cikin farinciki, 22 years basu ta’ba ro’kon wani ya zauna da su ba sai yanxu? Bazai iya kallo ciwan little ya Tashi ba , Allah ya sani Little shine rauninsa a rayuwa , yadda yaga little ya ‘kura masa ido ne yasa ya sakar masa murmushi â€? ke ka kirataâ€? wani irin murmushi little ya saki me sauti yana nufar d’akin , tana kwance kamar d’azu , murmushi kwance akan face d’insa ya furta â€? Hey !â€? Da Sauri Abla ta d’ago kanta , tana ganin little ta tashi zaune , murmushi ya kara sakar mata â€? taho mutafi ko bakyasan zuwa gidan mu?â€? A hankali Abla ta furta â€? zaku tafi dani?â€? Shima little da Sauri ya d’aga mata kai â€? yanxu zamu tafi yaya yana jiran mu, taso mutafiâ€?, da Sauri kuwa ta mike tsaye hawaye fal ranta ta nufo inda yake, suna fitowa falourn ta tarar da Dr Eli da bobo sai prince shima sai murmushi yake, fuskar bobo ma ba’a had’e ba yace musu â€? Let’s goâ€? wani Leda Dr Eli ta mi’ka wa little â€? Her medicineâ€? kar’ban ledar prince yayi tare da furta â€? thank you â€?, dakanta tayi musu rakıyi zuwa bakin gate , Abla tana sa ‘kafarta a waje ta saka ihu tare da komawa ciki da saurin ta , kallanta little yayi tare da le’kawa waje babu kowa sai sojojinsu, ganin yadda jikinta ya d’au rawa lokaci guda â€? menene?â€? Bobo ya tanbayeta , cikin rawa ta dunga nuna musu waje har ta soma hawaye ga wani irin Tsoro da ya bayyana akan face d’inta lokaci d’aya , â€? babu kowa faâ€? cewar little , da Sauri ta fara girgiza musu kai hankali atashe gabaki d’aya ta birkice, dakansa bobo ya fita , sojojinsu daya gani kowa da bindiga a hannunsa ne ya fahimci tsoron su take ji , â€? Babban aikiâ€? cewar bobo cikin zuciyarsa, gabaki d’aya umarni ya bawa sojojin akan kowa ya shiga mota bayasan ganin su a waje, hakan ce kuwa ta faru hatta Robert cikin mota ya shiga , yayi saura babu kowa a waje , â€? babu kowa let’s goâ€? kanta ta soma girgiza masa , â€? fine bari na kira suâ€? da Sauri ta fito daga bayan little da ta ‘buya â€? kayi hakuriâ€? ta fad’a a sanyaye,â€? oya let’s go, kuma kika bud’emun baki sai na tarwatsa kanki da bindiga “cewar bobo, a hankali ta soma tafiya kamar bazata fitowa ba dan harga Allah bata san sojoji tana fitowa waje kuma ta tarar da babu har wani ajiyar zuciya tasauke, dakansa little ya bud’e mata back seat da ya zauna shi ya fara shiga sai itama ta shiga , bobo da prince suka zauna a inda suke , d’ago fuskar da zatayi kawai idanuwanta suka sauka kan kayan Robert , kuka take ‘ko’karin yi amma tana tsoran yi Sabida bobo da yake wajan , shiyasa ta takure jikinta waje d’aya ta ‘ki bari ta bud’e idanuwa, â€? babu abunda zai Mikiâ€? cewar little shima ya gane tsoran so Robert take ji, ganin ta’ki sakin jikinta ne yasa ya kalli coat d’in jikinta , tun d’azu yake jin kamshin turaren big boss a ciki , kuma kamar ya ganta jiya a jikinsa shiyasa ya d’an kalleta tare da nuna coat din â€? a ina kika sami wannan rigar?â€itama kallan rigar tayi har wani murmushi ne ya d’an fito mata , cikin kasa kasa da murya ta furta â€? Nima bansani ba , kawai ya lullu’beni da itane lokacin da wuta zai fad’o munâ€?, kinsan wanda ya temakekin? Little ya ‘kara tanbayar ta , kanta ta girgiza masa alamar ah ah, daga nan shima little be kuma tanbayar taba yayi mata shiru , gabaki d’aya maganar su a kunna bobo dan duk yaji me suke cewa duk da yadda sukai maganar ‘kasa ‘kasa , cikin ‘kan’kanin lokaci suka ‘karaso gida , sabida yadda ta sunkuyar da kanta ‘kasa ne yasa bata ga sojojin da suke layin ba , har suka shigo cikin gidan kuwa bata d’ago balantana taga sojojin da Suke wajan. Direct apartment d’insu sojojin nan sukai parking, lokaci d’aya suka fito gabaki d’ayansu,suka zagaye motar da su bobo suke ciki, bobo ne ya fara fitowa sai prince , sai kuma Abla da Prince ya bud’e wa ‘kofa tana fitowa little shima ya fito , d’agowar da zatayi ne taga sojojin d’azu zagaye da ita , wani irin ‘kara ta saki jikin har tsuma yake lokacin da ta gansu, fahimtar hakan yasa little ya ri’ko hannunta ganin yadda take ‘ko’karin komawa cikin motar â€? babu abunda zasuyi mikiâ€? duk da haka taki tsayawa waje d’aga ga idanuwanta data kulle taki yadda ta bud’e su , alama bobo yayi musu da su bar Wajan , cikin ‘kan’kanin lokaci kuwa suka bar wajan , dukda ta ko ina akwai sojoji a cikin gidan â€? shikenan karki bud’e idanuwanki yanxu zamu bar Wajan kinji?â€? Da Sauri ta girgiza masa kai amma har yanxu ta ‘ki bud’e idanuwanta , a haka suka nufi cikin part d’in idanuwanta a kulle , wani irin sanyi da ‘kam shine ya daki hancinta, duk da bata bud’e idanuwanta ba , laushin da taji a ‘kafarta jitake kamar kar ta dena jin sa Sabida yadda yake mata dad’i a ‘kafa , Uncle na zaune kan kujera suka shigo , mamaki ne ya kamasa ganin little tare da wata yarinya kyakkyawa ga idanuwanta a kulle ga little ya ri’ke mata hannunta har suka tsakiyar falourn, “bud’e idanuwanki babu kowaâ€? a hankali kamar mara gaskiya ta fara bud’e idanuwanta , cikin Sauri kuma ta kulle su jikinta har rawa yake , hawayene suka soma sakko mata sosai a kan fuska , cikin rawar murya ta furta â€? kace mun ku ba masu shan jini bane amma shine kuka Kaşönü Wajan yan yankan kai , dan Allah kuyi hakuri bazan kara binkubaâ€? wani irin dariya ne ya kama Prince , kallan da bobo yayi masa ne yasa yayi saurin had’iye dariyarsa , uncle dai tsayawa kallansu yayi mamaki fal ransa , shi babban mamakinsu yadda yagansu da mace abunda bai ta’ba faruwa ba kenan â€? gidan mune karki damu babu Wanda zai yanka miki kaiâ€? cewar little , cike da d’an masifa ta furta â€? kayi al’kawari?â€? Eh nayiâ€? cewar little cike da dan masifa Abla ta furta â€? wallahi idan kayi mun karya kuma kai da Allah , Allah na yana ganin ka wallahi â€? yanxu ma little amsa ya bata â€? Na miki Al’kawari ai Nima Allah yana gani ba yanka mutane muke baâ€?, toh shiknn na yadda cewar Abla tana bud’e idanuwanta , yadda ta ga suna kallan ga tsarin gidan falourn su ne yasa ta kalli little kamar zatayi kuka hatta falourn taki yadda ta kalla “wallahi Allah sai ya kamaka , ko dai mutuwa mukai? Akasamu a aljanna?â€? Ba little da ya soma dariya ba hatta bobo da su uncle sai da sukayi dariya , cikin dariya little ya furta â€? wallahi baki mutu baâ€? sai a lokacin ta d’ago kanta kad’an ta kalli