← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 146

Sashe 8

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Zaune Adil yake cikin shigar kayan ball a ‘kayataccen filin ball da yake cikin gidan , ball d’in hannunsa yake ta faman bugawa shikadai, yana cikin bugawa Prince ya karaso inda yake cikin shigar kananan kaya masu shegen tsada, “yaya Prince “cewar Adil, shima Prince gira d’aya ya d’aga wa Adil yana zama gefen sa , cikin rad’a rad’a ya furta “Little Yaushe zamu je siyayyar da mukace zamuje kafun after your graduation �, kallansa little yayi kamar me tunani kafun ya furta � kasan ko mun tanbayi Big Boss zai ce mu lissafo ko me mike so, amma bazai barmu mufita ba �, gyada masa kai Prince yayi , kafun little ya cigaba � yaya bobo ma bazai barmu ba , Indai ba wani muhummanci ne da abun ba , shima sai an had’a ka da sojoji sai kace wani ‘barawo�,lallausan gashin kansa Prince ya taba � Little let’s go to uncle iron man, kasan yaya bobo yanajin maganarsa sosai,kawai yawon 2 hours zamuyi mu dawo�. Mikewa sukai gabaki d’ayansu ba yan Adil ya ajje ball din hannunsa , cikin kayataccen babban falourn su suka nufa kafun su karya kwana Zuwa wata kofa, suna shiga nan ma wani kayataccen falo ne babba a wajan da taya tara kayan more rayuwa a cikinsa , falon ba karamun kyau yayi ba , cikin d’aya daga cikin kujerun falon suka tarar dashi yana karatun jarida , “Assalamu Alaikum �, suka hada baki wajan fada, d’an Dago da fuskarsa yayi kadan kafun ya amsa musu salamar tasu � oh my boys sai yanxu ake ganin ku ko �, sosa ke ya suka fara yi kamar marasa gaskiya kafun Adil yayi saurin zama kusa dashi � my iron man , you know I don’t have any one like you ko �, sakin baki Prince yayi a zuciyarsa kuwa yana auna irin ma yau darin yaro da za’a yi meshegen wayo , murmushi iron man ya saki � daga baya kenan , yanxu kana ganin big boss zaka nuna baka sanni ba�, dan karamun mursushi Adil ya saki “No uncle , you know kaima ina sanka , I don’t have any one like you guys �, girgiza masa kai uncle kawai yayi kafun ya kallesa shida Prince � tunda naganku ku biyu akwai abunda kuke bukata, just ku fadamun ,if not ku tashi ku bani waje �, suna jin haka suka kalli junansu , kafun ko wannan su ya gyara zama , Prince ne ya soma magana � uncle please munaso mu d’an fita yin siyayyane , and kasan yaya bobo bazai bari muje ba sai dai yace mu lissafo abinda mukeso �, sai da ya gama sauraransa tsaf bece musu komai ba , ya dakko wata telephone room, number 7 Kawai ya danna, kusan mintuna 2 , � ina falona , am waiting for you �, yana fadar Hakan ya kashe kiran , ba Prince ba hatta Adil dake zaune kan kujera sai da ya sakko kasa kamar zaiyi kuka ya kalli uncle iron man � yanxu uncle cin amanar mu zakayi , ai se kace mana baza muje ba , ni wallahi ban shirya yin tsallan kwado ba , “be karasa kalamansa ba yaji saukar muryar bobo � you are very stupid�, a mugun tsorace Prince da Adil suka mike tsaye , kallan bobo da ke sanye cikin half wando da ya kai masa har gwiba black colour da wata white T-shirt da ya fito da murdaddun muscle dinsa waje , fuska a had’e ba fara’a ya karaso cikin falon,ko kallan inda suke be ‘karayi ba , sai sassauta face din shi da yayi kafun ya furta � uncle gani�, shima uncle din nuna masa su Adil yayi da ko wannansu ya dukar dakansa kasa ,� they want to go out� batare da bobo ya kallesu ba ya furta � su lissafa abunda suke so, captain zai karbo musu� yana fadar hakan ya juya ya bar falon, hawaye ne suka fara sakkowa Adil , gabaki d’aya yaji besan zuwa shopping d’in , tsoran shi d’aya ma kar yaya bobo yayi fushi da su, kallansu uncle iron man yayi � why the pity face kuma, kuje kuyi masa magana , zai barku �, cikin dan marairaice Prince ya furta � uncle yanxu muna zuwa Wajan sa idan Bamuyi wasa ba sai mun fito da kunburarrun fuska”kallan baku daddara ba Uncle ya bi Prince dashi , wato ya mayar da bobo boxer kenan , “uhm � kawai yace tare da mayar da hankalinsa kan jaridarsa. Jan hannun Prince , Adil yayi har suka fito falo babu kowa a ciki sai sanyin Acn da yake busosu, direct inda zai sadasu da bangaran bobo suka nufa , suna isa Daidai part din ko wannansu ya ja burki kowa na kallan dan uwansa akan ya fara yin gama , cikin dan rad’a rad’a Prince ya rad’a wa Adil abu a kunne, gyada masa kansa yayi kafun suyi knocking , kusan tsawan 2 minutes ba a amsa ba , kara knocking din kofar Adil yayi nan ma shiru ba a amsa musu ba , kamar zai yi kuka Adil ya kallin Prince , shima Prince din kallan Adil yayi cikin fuskar tausayi ,”come in �, sukaji muryar bobo , babu Wanda bai saki a jiyar zuciya a cikin su ba , a hankali Adil ya tura kofar falon bobo, ko wanne bakinsu dauke da sallama , a hankali ya amsa musu ba tare da ya kallesu ba ,gabaki dayan su shan Jinin jikinsu sukai , tsugunnawa sukai kasa kowannansu ya rike kunnuwansa � we’re sorry yaya bobo �, cikin had’e rai yace � get out �, Adil kamar zaiyi kuka ya kara cewa � we’re sorry please �, a zafafe bobo ya daka musu tsawa � I said get out �, ba Adil ba hatta Prince mikewa yayi da Sauri suka nufi hanyar barin part d’in, cikin dan sakin murya bobo ya furta � come back�, cikin sanyin jiki ko wannan su ya koma inda yake a tsugunne, hannunsa bobo ya miko musu , da Sauri ko wannansu ya rike hannun kafun a hankali su kara furta � kayi hakuri yaya bobo �, da ido ya kallesu kafun cikin dan sassauta murya ya soma magana � where are your manners , haka aka koya muku magana �, girgiza masa kai sukayi � speak � cewar bobo , � sorry sir�, Prince be kai karshe ba yaji saukar rankwashi akan sa , da sauri ya dafe wajan yana furta � ouchhh yaya da zafi�, shima Adil yana cikin kumshe dariyarsa yaji saukar nasa rankwashin, � naga Alama harynxu baku horuba � ya nuna Prince � you bari yayanka ya dawo horon LTG zansa yayi maka � and you , ya nuna Adil � baruwana kai dashi�, sassaita muryarsa Adil yayi � yaya bobo kasan Little dinka yana sanka , please karka fadawa yaya big boss ,munyi alkawari zamu zama Good Samaritan kaji best yayan mu �, sakin baki Prince yayi yana kallan Adil , cikin zuciyarsa yake furta � wai yarannan shi zasuyi wa bariki, Allah ya dawo da big boss hmmm �, ganin yanda yake kashe masa ido ne shima Prince ya kara da � yes yaya bobon mu zamu zama Good Samaritan � Sarai yasan halinsu sun fara saka masa ciwan kai shiyasa ya furta ,� go and get ready captain zai kaiku� kafun ya karasa yana jan kunnansu � and if you guys misbehave, kunsan sauran �, kallan Dagaske kake Adil ya bishi dashi, Prince kuwa da sauri yayi hugging dinsa gudur karya ce ya fasa � thank you yayan mu, we love you so much �, shima Adil rungume bobon yayi � thank you yaya � kafun yace komai kamar wasu kananan yara suka bar falan a guje , goshinsa bobo ya shafa , � you guys are not matured har yanxu �. Tsadaddiyar wayarsa kiran Samsung new design ce ta dauki ringing din BIG BOSS ,kallan wayar bobo yayi da take langwashe gida hudu, Big Boss d’inne ya kara fitowa cikin wayar, cikin sallama ya kara wayar a kunnansa, duk da na cikin wayar baya ganinsa hakan be hanashi saramasa ba � salute BIG BOSS”bansan me aka ce masa ba kusan 2 minutes kafun ya saki yar karamar dariya , cikin sakin fuska ya furta � yanxu ni kake cewa Small child , don’t worry duk lokacin da kaji Ance maka na zama Daddyns son zaka san ni ba yaro bane �, be kai karshen maganar saba yaji kitt an kashe wayar, murmushi bobo ya saki kafun a hankali ya furta � my big boss �.
Chapter 8 · 0% Book details