Sashe 80
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
PAY YOUR MONEY INTO 2681892316 Aisha umar , Zenith bank sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/EiJWfeCdg234T6P0k5NU2Y
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM is now 300 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
MARUBUCIYAR * Gidan Aunty * and now *IBTISSAM*
💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.
O Allah ,ya hafeez , help and protect the people of Palestine 🇵🇸. O Allah, ya lateef ,ease their pain and suffering in Gaza . O Allah , ya Rahman,bestow your mercy on them . O Allah , ya Fattah,open the door of sustenance & provide relief to the besiegedðŸ˜ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
SORRY FOR THE TYPING ERROR BANYI EDITING BA!!ðŸ‘ðŸ‘â€?
S____22💞
Gabaki d’ayansu kan little sukai, cikin azama big boss yayi saurin ri’koshi, da Saurinsa yake taka step musamman yadda yake tsallakesu, ko nauyin little da ya d’auka bayaji, kai tsaye clinic room d’insu suka nufa ko ta kan hannunsa da yake zubar da Jini bayabi, suna shiga cikin d’akin bobo ya turo ‘kofar yadda prince bazai ma Shigo ciki ba , akan gado big boss ya kwantar da little , shi kuma bobo ya kunna na urorin da suke anfani dashi , cikin wani irin zafin nama Big boss ya ‘barka rigar little , hatta farar singlet d’in jikinsa bai bari ba sai da ya yagata gabaki d’ayanta, sai tin zuciyarsa ya soma dannawa , amma gabaki d’aya little be motsa ba , a karo na biyu Big boss ya ‘kara danna zuciyar little amma gabaki d’aya baya motsawa , cikin Sauri Bobo ya matso masa da Defibrillator, d’aya a Daidai wajan chest dinsa ya saka masa daga ‘bangaran dama , d’ayan kuma daga ‘kasan zuciyar sa , exactly yadda bobo ya ta’bayi masa a kwanakin baya, � charge 200� cewar big boss , bobo yana murd’awa big boss ya danna wa little , sosai little yayi d’ago sosai kamar Wanda aka janyo sa ya ‘kara komawa , a karo na biyu big boss ya ‘kara furta � charge 200� bobo yana murd’awa Big boss ya sawa little , a Wannan karan ma d’agowa yayi sai aka ci sa’a nunfashinsa ya dawo da , cikin zafin nama Big boss ya saka masa abun ‘karin nunfashi a fuskarsa , tun yana nunfarfashi da Sauri har nunfashinsa ya Daidai , duk da yadda idanuwansa yake a kulle hakan be hanashi ri’ke hannun Big boss ba guda d’aya , sosai ya ri’ke masa hannunsa kamar bayasan ya tashi daga wajan, d’ayan hannunsa big boss yasaka yamayar da gashin kansa baya , gabaki d’aya fuskarsa babu walwala a tattare dashi ga wata irin jijiya da ta fito masa sosai a wuya , kallan yadda little ya dam’ke masa hannu yayi tare da lumshe idanuwansa kawai batare da ya zare hannunsa ba , kusan 5 minutes suna zaune a haka babu Wanda yayi magana a cikinsu, sai lokacin bobo ya bud’ewa su uncle ‘kofa suka shigo,cikin Sauri prince ya ‘karaso gadon da little yake kwance akai idanuwansa a kulle sai nunfashinsa da yake fitowa ta cikin abunda big boss ya saka masa, gabaki d’ayansu kasa magana sukai sai bin fuskar little suke da kallo hatta Big boss da ya sunkuyar da kansa, daga sun kalli little zasu kallesa, suna zaune a wajan almost 10 minutes ‘yan yatsun little ya soma motsawa, lumshe eyes dinsa Big boss yayi tare da kallon yatsun little sai kuma ya mayar da kallansa kan face d’in little da yake ‘ko’karin bud’esu , da Sauri su bobo suka matso kusa da shi , tun yana Mutsu mutsun bud’e har ya bud’esu sosai akan big boss , wasu sıraran hawayene suka sakko masa , abin nunfashin sa yake ‘ko’karin cirewa , dakanshi Big boss ya cire masa , dukda da yadda face d’insa take a had’e ya d’an saki face d’insa bakamar d’azu ba , a hankali little ya furta � Am so sorry Ya’ya ! Zance mata ta tafi tunda baka san zaman ta � eyes d’insa Big boss ya lumshe kamar bazai tankamasa ba sai kuma ya bud’e bakinsa, a fusge ya furta � it’s okay�, d’an d’agowa little yake ‘ko’karin yi Big boss ya gyara masa zamansa sosai yadda zaiji dad’in zaman, har a muryarshi zakaji dad’in da yaji � yaya ka yadda ta zauna ? Ka yadda ?� Gashin kansa Big boss ya shafa a hankali tare da lumshe masa sexy eyes d’insa � As you wishes �, cikin wani irin Sauri little yayi hugging d’insa , cikin sautin dariya ya furta � Thank you so much yaya ! I so much love you �, mu kuma fa ?� Cewar bobo da yake sakin murmushi , yanxu ma cikin shaukin farin ciki Little ya furta � I so much love you all� . � it’s okay ! Just relax� cewar Big Boss , be kalli kowa a wajan ba yayi ‘ko’karin mi’kewa , da Sauri little ya ri’ke hannunsa, d’an d’ago da idanuwansa yayi ya zubawa little � yaya zan kwana d’akinka please�, yanxu big boss bai kuma ce masa komai ba sai idanuwansa da ya lumshe masa , yana barin d’akin, ‘karasawa inda yake a kwance bobo yayi tare da shafa kansa � Good boy! Am coming � cewar bobo yana d’aukar wani ‘karamin first Aid Box , tare da bin bayan Big Boss , ko da ya fito babu kowa a Wajan shiyasa ya nufi down stairs, a tsaye ya tarar dashi , gashin kanda duk ya rufe masa gefe gefen fuska, ga hannunsa da ya ri’ke ra baya, cikin husky voice d’insa ya furta � Why?� Murmushi Bobo ya saki tare da matsowa kusa da shi yana bin hannunsa da kallo � Nasan bakasan kowa ya ra’bemune sabida kar a cutar damu amma trust me ! Bana tunanin zata iya cutar damu sabida itama kamar tana bu’katar temakon mu sabida �.� Gabaki d’aya Bobo ya sanar dashi halin da take ciki lokacin da yake masa dressing hannunsa ,tun be kai ‘karshe ba because big boss ya d’an ta’be bakinsa , cikin I don’t care ya furta � hey surutunka ya fara samun ciwan kai�, wata shegiyar dariya bobo ya saki � labarin nata ne surutu?�, banza big boss yayi masa batare da ya amsa masa ba ya nufi part d’insa.
***** Allah sarki Abla batasan meke faruwa ba , bayan sallar isha’i da tayi , ta koma tayi alwala tana jiran shigowar little amma har 10 be shigo ba , tun tana murza idanuwanta har ta soma lumshe su Sabida wani irin bacci da take ji, daman bata san duhu shiyasa ta d’an ta’ba gadon dukda ta san gadone amma bata yarda Itace zata kwana ba shiyasa ta d’an zauna daga baki baki tana jira taga little ya shigo, tun tana sa rai har wani irin bacci me shegen dad’i ya d’auketa ga sanyin Ac da yake hurota ta ko ina .
***Yana shiga cikin part d’insa yaga light d’in wajan gabaki d’aya a kunne , tun da yayi wa wajan kallo d’aya be kuma kallan wajan ba ya nufi bedroom d’insa , kwance ya tarar da little har ya canza kayansa zuwa kayan bacci, yana ganin Big boss ya furta � yaya� d’an harararsa Big boss yayi batare da ya tankamasa ba yayi wucewarsa, gyara kwanciyarsa yayi sosai akan gadon � Nidai tunda kace ta zauna ai shikenan ko be ma zan nuna maka ita�, cewar little , tun yana tsammanin fitowar big boss har ya soma hanma shiyasa ya gyara kwanciyarsa sosai a kan fadon, tare da ‘kudundunewa cikin blanket din big boss me shegen kamshi da taushi, hankali kwance bacci ya soma d’aukarsa . Be fi mituna 10 da kwanciya ba Big boss ya turo ‘kofar da ya shiga d’azu , shima yanxu ya canza kayan jikinsa sai wasu Blue d’in kaya masu tausayi da d’an sanshi daya saka , gashin kansa a taje yake ya nannad’e ta baya shiyasa kyakkyawar face d’insa da babu fara’a ta fito tass da shi musamman eyes dinsa , kan gadon ya kalla ganin little yana bacci da left side d’insa shiyasa ya ‘Karasa wajan tare da jiyowa dashi ‘bangaran dama , duk da baccin sa be nisa ba a hankali ya soma magana cikin baccinsa , fasa tashi Big boss yayi yana sauraran me yake furtawa � Dan Allah yaya ka barta ta zauna..� shine abunda ya fad’a , Dan ‘karamun tsaki ya ja kad’an yana ‘kara lullu’be little da blanket d’insa tare da rage masa ‘karfin Ac sabida kar yayi mura .
WASHE GARI