Sashe 53
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
NEW YORK
Bobo yana fitowa daga cikin building din ya tarar da ba big boss a harabar wajan , ga position da sojoji suka canza alamar fitowarsa, yasan bazai same sa ko ina ba sai a wajan da ya fi zama wato wajan flowers , ga kamshin kasa me dadi
da take tasowa , a maimakon ya nufi inda su prince suke zuwa sai ya nufi wani side din daban , tun daga Wajan zaka fara gani kyawawan flowers , side din hagunsa, kamar yadda ya sanı wajan gabaki d’aya sojoji ne kewaye a Wajan amma babu me Gigi ko zarran d’ago da kansa ya kallesa , yana zaune kan wani farin white chair, fuskarsa a hade babu fara’a sai simba dake gefen sa shima a zaune irin zaman da zakuna suke, sallama bobo yayi lokacin dayake tunkarosa duk da Beji ya amsa masa ba amma yana da tabbacin ya amsa masa , Big boss kuwa yana zaune ko motsawa beyi ba daga yanayinsa dukda yaji shigowar bobo, fuskarsa a had’e sosai yana sha’kar daddad’an iskar wajan flowers din da tafi wacce su prince suke shiga kyau da haduwa, yadda tsarin wajan yake shi kansa abun kallo ne, kujerar Next to him bobo ya zauna, har lokacin big boss be d’ago ya kallesa ba ko nuna alamar akwai mutum a wajan ba , hakan gabaki d’aya be damu bobo ba dan idan akwai Wanda xai baka labarin halin big boss a bayansa yake � ze shigo New York for a meeting da yakeso ayi about yarannan da kasa Team Alpha su kama� cewar bobo yana bin fuskar big boss da kallo, big boss be ce masa komai ba ya sharesa tsawan 2 minutes kafun ya furta � and so?�, murmushi bobo ya sakar masa � suna so Kaje meeting d’in�, d’an ta’be maki kad’an big boss yayi da ya ‘kara masa bai sake tankawa bobo ba kuma bashi da alamar tanka masa , a hankali yayi sauke legs dinsa tare da zubawa bobo eyes dinsa masu shegen rikitarwa � I don’t care ! Abunda na sani daga jibi bana bukatar jin labarin su sai a prison , if not�.huh..� ya karasa yana d’agewa bobo gira d’aya , a ynxu ma murmushi bobo ya saki da har jerarrun hakwaransa saida suka fito � ka dena bina da wannan eyes din naka mana , kasan suna tsoratani �, da hannu d’aya big boss ya nufa masa hanyar da zata fitar dashi , cikin cool voice ya furta � get lost kafun na ‘bata maka rai�, me kake shirin yi? Cewar bobo, wani irin fito da bakowa ya iya yinsa ba big boss ya saki take a wajan simba yayi mugun razana tare da sakin kuka me ban tsoro, kan kujerar da bobo yake ya nufa a hankali bobo ya Tashi tsaye be auneba simba ya kawo masa hari, hari ba na wasa ba amma be fito da fara tansaba,shi kuma bobo yana karewa cikin zafin nama ganin yanda yanayin simba yake , yanayin da a iya lokacin fad’a yake ganinsa haka , sosai suka kacame da fad’a da ya fad’ar da simba zai kara razana ya kawo ma bobo hari , big boss na zaune yana kallan yadda suke fad’a bana wasa ba , amma ko uffan be ce ba almost 30 minutes suna abu d’aya , bobo bayasan jiwa simba rauni shiyasa tun d’azu baya attacking dinsa sai kare jikinsa da yake , ganin sımba bazai ta’ba barin saba Indai ba big boss ne ya hana saba yasa ya d’aga hannu ya buga masa a kai, shima simba zafin da yajine yasa yasa duka kafarsa ya hankad’a bobo da yayi taga taga zai fad’i big boss ya rikosa da zafin nama sai da yaga ya kusa kai wa karshe sai kuma big boss ya sake sa ya fad’i ’kasa , da Sauri simba ya karasa inda bobo yake a kwance shima ya kwanta , cikin d’aga murya bobo ya furta � wallahi baka da mutumci big boss a times� , add 1 word and regret my decision� cewar big boss dariya bobo ya saki yana mikewa tsaye bayan ya shafa kan simba � me yayi saura kuma idan ba gidan zoo daka sani ba?� Shiru big boss yayi masa dan doguwar maganar da yayi har ya fara saka masa ciwan kai ba kadan va, yadda yayi shiru yana lumshe ido yasa bobo fahimtar yanayinsa , shiyasa bobo be kuma ce masa komai ba ya zauna a side dinsa, haka suka share more than 30 minutes babu Wanda ya kuma yin magana a cikinsu.
1:30 suka nufi cikin gida a tare , tunda ya fito sojoji suke sara masa cikin girmamawa shida bobo amma cikin su babu Wanda ya d’aga eyes dinsa ya kallesa , Indai big boss na waje kada ka kuskura kayi motsin da zaisa ya d’ago da eyes dinsa, sosai kowana soja yake jin shakkarsa bakadan ba amma dukda haka suna mugun Sonyin aiki a karkashinsa.sabida dukda rashin fara’a da yake dashi Hakan be hana ya kyauta ta musu dan ba karamin kudi yake kashe musu va, amma ko a fuska basu da wannan damar da zasu gode masa saidai suyita a cikin zuciyar su. A Daidai lokacin da suka shiga cikin falourn a Daidai lokacin little da prince suka jefo pillows din da suke wasa dashi gabaki d’aya tunaninsu sun d’auka yaya big boss baya gida, azabure little da prince suka ja baya lokacin da suka ga big boss da bobo a tsaye suna binsu da wani irin kallo, da Sauri little da prince suka tsugunna tare da hade hannunsu waje d’aya â€? yaya please…â€?, basu karasa ba Sabida wani banzan kallo da big boss ya jefa musu take a Wajan ko wannansu ya hadiye maganar sa , be tanka musu ba sannan kalli side din da suke ba yayi wucewarsa, saida Suka ga yabar wajan tukunna cikin sauri suka karaso wajan boboâ€? yaya bobo please we’re sorry , yanxu yaya zai samu punishment plx we’re sorry ka bashi hakuri â€?, kunnu Wansu ya ri’ke tare da murdawa har saida suka furta ouch kafin ya sakesu â€? bakwajin magana saunawa na hanaku wasa da pillows haka ? Look yadda suka yaddar da pillows ta ko ina â€?, we’re sorry plx yaya â€?, hannunsa bobo ya daga â€? dont sorry me ! Gwanda ya hukuntaku, tun barınshi gida kuka tsuro da saban iskanci gwanda yayi maganinku ko zaku shiga taitayinkuâ€?, yaya..â€? cewar little , hararar sa bobo yayi tare da daga both hands dinsa â€? 10 minute kuje kuyi alwalaâ€yana kai karshen maganarsa ya wuce part d’insa , kallan juna prince da little sukai â€? yaya prince we’re in big mess wlh yaya sai ya hukunta mu shurun da yayi mana ba a banza ba , ko muje wajan uncle ?â€? Hararar sa prince yayi â€? kasan muka fad’a masa lefun mu zai gani kuma yaya bobo ya hanamu , lokaci na tafiya muje muyi alwala wallhi yaya big boss ya fito bamuyi ba wani karin punishment din neâ€?, da Sauri suka bar wajan ko mintuna 7 basuyi ba suka fito falo suka tsaya suna jiran fitowarsu, uncle ne ya fara fitowa ganin yadda suka sunkuyar da kansune yasa ya kallesu, tun kafun yayi magana bobo shima ya fito bayan yayi alwala, kamar wasu muna fukai suka ki dago da idanuwansu, after 5 minutes kamshin turaransa ya cika hancinsu alamar fitowarsa shiysa suka kara shiga taitayinsu, gabaki d’ayansu masallaci suka har aka idar da sallar prince da little basu firta ko kalma d’aya ba , sun d’auka yaya big boss ya hakura amma kalmar field da yace musu ya tayar musu da hankali , kamar zasuyi kuka suka kalli bobo da ya hararesu yabi bayan big boss , zasu kalli uncle shima yayi saurin daga hannunsa sama â€? babu ruwana karku jamunâ€?, gabaki d’ayansu bin bayan su big boss sukai little har ya soma hawaye tunkafun a hukun tasu. Babban filine me shegen girma kana kallan Wajan kasan wajan horon sojojine musamman Wanda yake hukuntawa, abubuwane da yawa a Wajan Wanda duk Wanda akai aka hukuntawa a wajan sai yayi kwanaki yana jinya dan bakaramin kayan mugunta bane a wajn Daidai wani dan karamin wasane da yake daban da sauran ga ga jikarkiyar kasa da take wajan ko taba da yawanci idan za’ayi wa sojoji training harda irin shi suke shiga , sojojin da suke gadin wajan suna ganin me gayya me aiki da kansa yasan suka kara shiga taitayinsu dansu kansu da suke gadin Wajan bazasu so a hukunta suba , sau d’aya ya kallesu ya dauke kansa ganin little dinsa na kuka , ga ta’bon da dan tuku kadan dukda ba wani tudune dashi ba amma yana da tsaho kadan, yana kallansu sukayi saurin kulle eyes Dinsu suna juyawa , da ido ya kalli bobo, da yayi knodding kansa , wani ring bobo ya jefa cikin ta’ban batare da ya kallesu ba ya furta â€? swim and found the ringâ€?. Kamar zasuyi kuka suka cire takalmansu tare da shiga cikin ta’ban da zasuyi swimming â€?..
( jama’a daman ana swimming cikin ta’bo?😹😹🤣🤣🚶ðŸ»â€â™€ï¸â€â€?..
KO TAYA ZA’A NEMO ZOBE CIKIN TA’BO?🤣
PAY YOUR 300 into 2681892316 , Aisha umar zenith bank sai a turo shedar biya ta wannan number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM is now 300 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
BANYARDA WANI KO WATA YA JUYAMUN LITTAFI TA KO WANA SIGABA , KO A SAKA MUN SHI A YOUTUBE BATARE DA IZININA BA, DUK WANDA YAYI GIGIN YIN HAKAN SHIDA ALLAH WALLAHI😒.
💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___