Sashe 65
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Suna kammala jera dishes dinning suka nufa shida prince kasantuwar uncle da yaya bobo sunyi breakfast d’insu , shiyasa ba ‘bata lokaci James yayi serving d’insu abincin da zasuci. Bobo kuma falourn ya dawo akan d’aya daga cikin kujerun da suke facing big boss ya zauna , uncle na d’ayan side d’in shima hannunsa d’auke da jaridarsa. A hankali big boss ya soma bud’e eyes d’insa , yadda yake motsi dasu haka kyawawan dogayen gashin idanuwansa suke motsawa , a hankali ya ware idanuwansa gabaki d’aya , yadda little da prince suka jera center d’in da abincin yake kai ba’karamun ‘kawatuwa yayi ba , da sau d’aya ya kalli abincin ya d’auke face d’in sa , sosai abincin ya burgesa amma ko a fuska mutum bazai ga alamun hakan a tattare dashi ba , murmushi bobo ya saki tare da matsowa , da kansa yayi serving big boss abincin da zaici and everything da yasan zai bu’kata, kusan 2 minutes bai motsaba saida yaga dama dan kansa , Greek quinoa salad da bobo ya ajje masa ya d’an iba kad’an cikin spoon ya kai bakinsa , yadda yake motsi da bakinsa kad’ai abun kallone ga red lips dinsa da suke motsawa a hankali, saida ya ‘karacin second spoon sannan ya d’an d’ago side din bobo batare da ya kallesa ba ya d’an ta’be bakinsa kad’an , fuskarsa har lokacin babu fara’a akai , sosai yadda yayi ya saka bobo murmushi hatta uncle saida ya murmusa Dan kome yayi kyau yake ‘karasa, saida ya ‘karacin 3 spoon of Greek quinoa salad tukunna kafun yaci Tortilla soup d’in gabansa, komai cikin nutsuwa yake yinsa , yadda yake shan tortilla soup mutum sai ya d’auka baya san cin abinci , yadda yake yin komai cikin nutsuwa zai baka mamaki dan ko sound din plate ba’aji. Ihun da little yayi ne yasaka bobo da uncle saurin kallansa , banda big boss da ya d’an lumshe eyes d’insa sabida yadda ‘karar ta cika masa dodan kunnansa, be gama nashi ihun ba shima prince ya saka nasa ihun lokacin little ya kammala cin abincinsa, gabaki d’ayansu sabida farinciki sun manta big boss abinci yake ci sukai hugging d’insa lokaci d’aya , little har wani sound d’in dariya zakaji yanayi sabida yadda yake cikin farinciki , bobo na ‘ko’karin yin magana yaji kamar shigowar message cikin wayansa , yana dubawa ya d’an zaro eyes d’insa waje yana sakin murmushi, yadda big boss ya ‘kara shan murr ne ya ‘kara saka shi wani dariyar, uncle be gama fahimtar murnar me suke ba shima yaji sa’kon shigowar text , kamar bazai bud’e ba amma yadda yaga little da prince sun zuba masa ido ne yasaka shi bud’ewa har lokacin basu saki big boss da ya ‘kara d’aure face dinsa ba , shima uncle yana ganin alert d’in ma’kudan kudin da big boss ya tura masa bai san lokacin da wata ‘karamar dariyar farinciki ta kwace masa ba , shi kuma ba abun kayi masa Godiya ba sabida kome zai musu baya basu chance d’in su gode masa sabida yadda yake ‘kara had’e ransa shiyasa gabaki d’aya suka kasayi masa magana dan yanxu zai iya ‘bata ransu duk da ba wannan ne karo na farko da yake tura musu kud’i ba , hatta bobo murmushin kud’in da yagani yake , yasani big boss yana da kudin da shi kansa besan adadinsu ba hatta fita wata ‘kasa idan zasuyi basa ta’ba zama a hotel sai a cikin gidan su , shiyasa duk da halinsa na miskilanci wasu lokutan yake d’aga musu ‘kafa dan shima bobo ba’a barshi a baya ba , duk lokacin da zai turawa su little kud’i sai ya turawa big boss hakan sosai ya zama d’abi’arsu shiyasa ko prince da little zasu yiwa juna kyauta sai sun siyowa big boss da bobo da kuma uncle iron man. “Will you ?â€? Cewar big boss yana zuba musu narkakkun eyes d’insa , cikin Sauri sukai breaking hug din da sukai masa , yadda little ya Tashi cikin saurine yasaka big boss kallansa kad’an tare da d’auke eyes d’insa lokacin da yake zarar tissue yana goge bakinsa a hankali , kamar Wanda aka tsikara little ya tashi da sauri har yana ‘ko’karin yin tuntu’be , da sauri kuma ya juyo yana kallan bobo da yaya big boss “yaya banji ciwo ba please wait for me â€?, sai kuma ya juya da Sauri ya nufi part d’insu , ko mintuna biyu little beyi ba ya sakko hannunsa d’auke da unique box din da ya ta’ba wasu su yaya bobo , daidai inda big yake zaune ya nufa cikin cool voice ya furta â€? yaya is for you â€? lokacin da yake mi’ka masa box d’in da farar p-cap d’in hannunsa , ba box d’in da little ya mi’ka masa ba hatta shikansa little d’in big boss be kallesaba sai lumshe eyes dinsa da hakan ya zamar masa kamar a jininsa yake ‘kara lumshe wa , little kamar wani ‘karamun yaro ya bud’e box d’in tare da ciro siririyar diamond bracelet da duk İnka duba hannayensu zakaga bracelet d’in a hannun kowannansu yana shinning , d’aya farin hannun big boss da babu bracelet a jiki little ya sakawa , sosai abun hannun yayi wa hannunsa kyau ydda yake bin hannun da kallo haka su prince suke bin face d’in big boss da kallo , mutsu Mutsu ya farayi da eyes dinsa har ya bud’e lokacin da yaga bracelet d’in da little ya saka masa a hannu, rai a had’e ya zubawa little idanuwansa , shi kuma little ya saukar da nasa ‘kasa cikin cool voice dinsa ya furta â€? is for you,â€ya ‘karasa yana mi’kawa big boss farar p-cap d’in hannunsa , kamar bazai kar’ba ba har little ya cire ran hakan sai yaga big boss ya saka fararar dogan hannunsa ya Amshi p-cap d’in bai zame ko ina da ita ba sai kan lallausan gashin kansa da yake a murmurd’e , hakan da yayi ba ‘karamin farinciki ya saka little ba kuwa dan lokaci d’aya little yayi hugging d’insa kamar me shirin yin kuka ya furta â€? yaya please karka cire bracelet d’innan kamar Sauran favorite bracelet d’in ka kaji yaya?â€?, a maimakon big boss ya bashi amsa sai ma saukar rankwashi da ya Kai masa kad’an da sauri little ya sakesa yana sosa Wajan â€? idan ka karyani fa?â€? Cewar big boss da ko kwayar idanuwansa ba’a gani sai red lips d’insa da ake iya gani kawai. Lips dinsa little ya turo kad’an tare da kallan side d’in bobo , d’an harararsa bobo yayi lokacin da ya ke mi’kewa tsaye , kusan 2 minutes Big boss ya mi’ke shima tare da kallan direction d’in su little â€? if we go out , zaku iyayin duk abunda kuka ga dama , zaku iya juya komai na gida upside down ok?â€? Yana Kai ‘karshen zancansa ya kama hanyar barin falourn , cikin murmushi bobo ya furta â€? uncle zamu d’an fita ne yanxu , ku kuma kunji abunda yace , if you like ku har gitsa gidan babu ruwana â€?, kusan lokaci d’aya prince da little suka furta â€? yaya boboâ€? harararsu yayi tare da furta â€? ni dai babu ruwana â€? yana kai ‘karshen zancansa ya bar falourn cikin sauri.
A waje kuwa manya manyan sojoji ne sosai a wajan ko wannansu ya canza uniform d’insa sai kalar uniform d’in da suka saka ya haska ko wannansu , ga manya manyan mukamai da suke d’auke dashi , Lokacin da Big Boss ya fito gabaki d’aya kusan lokaci d’aya suka sara masa , har ya soma tafiya be kalli Inda suke ba musamman farar p-cap d’in little da take kansa ga ba’kin gashi kansa ya fito sosai ta bayansa musamman yadda kayan jikinsa suke farare tass dasu , yadda santala santalan ‘kafafuwansa suka fito cikin farin wandan jikinsa sai ya burgeka, gabaki d’aya ko wannansu ya kasa d’ago da kansa balantana yayi gigin kallan side d’in da yake , daidai kusa da inda manya manyan ba’ka’ken motocinsu suke wasu manyan ‘karata guda biyu da duk cikin gidan sunfi kowa tsaho da girmane suka take masa baya , gashi duk cikin matsu tsaran Wajan su buyune kad’ai masu sanye da suit a cikinsu ga ba’kin glass da ke idan ko wannansu , yadda suka had’e rai sai ya baka tsoro musamman shima da gogan nasu fuskarsa take a had’e , duk motar da suka wuce sai sojojin wajan sun ‘kara du’kar da kansu sosai tare da sara masa , basa cire hannun su har sai sun wuce , daidai lokacin da Bobo ya fito shima Robert da captain suna taka masa baya , gabaki d’aya combo cars d’in da aka fito dasu sai faman d’aukar ‘kyalli suke ko wacce ka kalla zaka ga tanbarin lion a jikinta, daidai farar Rolls Royce fara tas da ita daga Wajan tama zaka gane ba ‘karamar mota bace , sosai wajan motar yake da kyau ga tinted d’in motar ba’ki’kirin , cikin sauri d’aya daga cikin manyan sojojin da suke right side d’insa d’aya daga cikinsu yayi saurin bud’e masa ‘kofa , saida ya shiga tukunna ya rufe ‘kofar tare da sara masa , bobo ma da ya ‘karaso wajan da sauri d’aya guy d’in ya bude masa ‘kofa yashiga kafun ya kulle door d’in, suna jiyowa gabaki d’aya
sauran sojojin suka shish shiga cikin motar su bayan sun danna wani button na kunnensu lokaci d’aya , d’aya daga cikin babban yaran Big Boss me suna Victor shine ya shiga driver seat , hakan ce ta kasance wa d’ayan yaran big boss me suna Anthony shima d’ayan side din motar ya shiga , cikin ‘kan’kanin lokaci motocin nan suka soma tafiya slowly kafin lokaci guda motocin su zuga a guje .
Tun da ya shiga cikin motar ya lumshe idanuwansa musamman yadda cikin motar ya kasance kamar falour dan baza’a kirasa da cikin mota ba Sabida irin had’uwar da yayi dan har wani center ne dashi da yake d’auke da wasu ‘kananan cups da d’an ’karamin brown plast me shegen kyau , gabaki d’aya kujerun ko wannansu zakuga harda button a jikinsa da zai kwantar maka da kujerar kamar wani ‘karamin gado. Yadda Big Boss ya lumshe idanuwansa zaka d’auka bacci yake gashi wajan da suke babu Wanda zaiyi Tuna’nın cikin motar ne dan ko Victor da Anthony da sune driving seat ba’a gani a wajan sannan ko magana zasuyi bazasu ta’ba jinsu ba . ‘Dago da eyes d’insa bobo yayi daga kan wayar da yake dannawa yana kallan yadda Big boss yake lumshe eyes d’insa â€? Anyanke musu hukunci all, suna prison now , but iyayensu sunso gardama expecially Vc , but anyway sha suna prison duk da haukan da Vc yasoyi akan sai ya Gana dakai Sabida asaki d’ansaâ€? sai a lokacin big boss ya bud’e eyes dinsa ba tare da ya kalli bobo ba ya furta â€? You don’t have to stop him da kabarsa sunzoâ€?, cikin dariya dariya bobo ya furta â€? me zakayi masa ?â€? ‘Dan d’ago da eyes dinsa yayi ya kalli bobo sau d’aya kafun ya furta â€? zan bawa Abdulmaleek kyautarsaneâ€? wani irin dariya bobo ya saki sabida jin abunda Big boss yace , yadda yake dariyar zaitabbatar maka daga cikin zuciyarsa yake fitowa shiyasa big boss ya d’ago eyes dinsa yayi masa kallan sakanni kafun ya Kanye eyes d’insa , ringing din wayar bobo ce ta katse masa dariyar da yake , murmushi ya ‘kara saki kafun ya d’agowa Big Boss sunan wanda yake kira â€? His excellency?â€? Har zai d’aga called d’in sai kuma yayi sauri sakata a speaker yadda Big boss xaiji. Yadda Bobo yaji muryarsa kamar cikin Tashin hankaline yasa ya gyara zamansa , His excellency be jira bobo ya soma magana ba ya furta â€? Bobo please Alice is here , tana nan New York bayan ta zo batare da sanin kowa ba , she’s now trying to killed her self , ko zaka iya ro’kon Big Boss yaje wajan please , just even once , ita kad’aice daughter na bazata bari har na ‘karaso ba zata iya kashe kan nata idan bata ga big boss , shi his excellency be san Big Boss na wajan ba sai faman maimaita Alice tace idan bata gansa ba zata kashe kanta yake ga sunan big boss da yake faman ambata, da Sauri bobo ya kallesa ganin ya kashe kiran , â€? why ka kashe kiran ?â€cewar bobo , batare da big boss ya kallesa ba ya furta â€? in waya zakayi ka fita kaje kayi , bansan hayaniyaâ€? cewar big boss lokacin da ya saka hannunsa guda d’aya wajan tsagar giransa , cikin cool voice bobo ya furta â€? ko zamu biya ? Since kamar ma muna kusa da wajan , she’s trying to killed her self we have to stop her â€?, cikin ido da ido Big boss ya kalli bobo kafun cikin cool voice d’insa hankali a kwance ya furta â€? inta mutu Allah ya ‘kara nauyin ‘kasa â€? yana kai ‘karshen zan cansa ya mayar da idanuwansa ya kulle .