Sashe 38
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Sauban meyasa kake sawa ranka abunda ya faru tsawan shekaru?shekara 22 ba wasa bane , tsawan lokaci kasawa ranka abunda yake neman illataka , Na ro’keka ka cire wannan damuwar dake ranka karka sawa kanka wata cutar�, cikin yaran German wata kyakkyawar mata da ashekaru bazata wuce 50 ba , jikinta sanye da irin kayan Germany masu shegen kyau, d’ago da idanuwansa guy d’in yayi, kyakkyawane shi na ajikin ‘karshe da za’a iya kira d kyakkyawa amma ba fari bane chocolate colour ne shi amma kalar fatansa me kyau ce sosai kanshi cike yake da suma amma ba’a kwance take ba irin gashinn Americans haka gashinsa yake sai faman ‘kyalli da take d’auka ba’ka’kirin da ita � kiyi hakuri Mameey! But I can’t , bazan iya manta suba , gani nake duk lefina ne , if not my best friend nasan da yana tare dani, mamey lefina ne da natafi na barsu�, kusa dashi ta samu ta zauna tare da fuskantarsa , cike da tausayi ta kallesa � Sauban ba lefin ka bane , it have been years now , ya kamata ka cire wannan abun aranka , karka manta munbincika amma har yanxu babu labarinsu , for how long zaka sawa kanka damuwa haka ? Kanasan sawa kanka ciwan zuciya ? Ka tashi hankalin ka sannan ka tashi hankalin mu, bana tunanin ma suna raye yanxu…�, No please mamy, ki bari banajin dad’i duk lokacin da kike maganar basa raye , we lost dad and now kina fad’amun suna sun mutu?please , Insha Allah sunanan da ransu and zan bin ciko duk Inda suke , ina so naji ya yafemun, inaso mu dawo yanda muke Ada �, kallansa kawai mamey tayi ta rasa Wana irin soyayya yake wa best friend dinnan nasa , bata sake ce masa komai ba ta mike ta nufi hanyar fita � kiyi hakuri mamy �, shine kadai abunda sauban yace mata harta fita , wani diamond bracelet d’insa ya kalla shi kad’ai yana tuna memories din abun hannun da baze taba gushe masa a rai ba .
Babban Frame d’in sa dake cikin ‘kayataccen d’akin ya kalla, kai tsaye wajan frame din ya kalla, bakomai bane a ciki sai wani drawing da ya d’an fara tsufa cikin sa zanen bracelet din hannunsa ne a ciki kamar Wanda ya d’auko ya manna Sabida yadda zanan ya fiko kamar a zahiri.
“Assalamu Alaikum,â€wata daddad’ar murya siririya tayi sallama, amsa mata yayi yana juyo wa shima , wata fine girl ce kyakkyawar gaske , skin d’inta sak irin na Sauban ne , ga baiwar kyau da Allah ya bata, sosai kamanninta ya fito irin na sa , banbancin su kawai ita macece amma kyakkyawar budurwace da a shekaru bazata wuce 17-18 ba, jikin ta sanye cikin wata farar shirt d’in Riga irin me design, sai ba’kin falazo da ta saka ba’ki , kansa kuma wani d’an madaidaicin mayafine shima black colour data nad’e uban tulun gashin kanta , Cikin daddad’ar murya tace â€? can I ?â€? Kansa ya gyad‘a mata yana sakar mata murmushi , itama martanin murmushi ta sakar masa lokacin da take shigowa d’akin , â€? Yaya BiiBii ga abincinka nan mameey tace na kawo maka â€?, kan wasu kujeru biyu masu had’e da center Sauban ya nuna mata â€? Thank you SISI FANANâ€?, murmushi ta sakar masa â€? you’re always welcome Yaya Bibi sauban , kaci abinci please amma idan ka gama zan dawo hira nasan nan da 2 days zaka tafi , lokacin da zaka dawo may be ankoma school ina U.S sea dea ka kawo mun ziyara â€? , toh mamey â€? cewar Sauban yana hararan ta , itama fanan dariya tayi tare da nufar kofar fita ,tunda taji yace mata mamey bazai zo mata ziyaraba kenan daman bazuwa yake ba. Harta fita ta kuma dawowa â€? and last yaya biibii plx ka rage damuwar wannan besty din naka da har yau bantaba ganin saba sai a labariâ€?, pillow dinsa ya jefo mata da Sauri ta fice tana dariya .
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
ABUJA
ABLA
yau gabaki d’aya tun da ta tashi take jinta wani iri alamar kwana kin period d’inta na daf da zuwa , dama hakance ke faruwa da ita a duk lokacin da period d’inta ya kusa zuwa , gabaki d’aya yau sukuku ta tashi , Sabida tunanin zuwan period d’inta dan ba’karamun wahala take shaba a duk lokacin da take yinsa , ga tunanin yadda zata biya uwar karuwai kudin da tace mata zata biyata duk ya tsaya mata a zuciya , d’ari uku da hamsin d’in da yayi mata ragowa kawai ta kalla tun bayan Awarar hamsin d’in da taci da safe bata kuma cin wani abuba duk da yunwar da yake ji yanxu , yau gabaki d’aya haka kawai taji bata san futa shiyasa tayi zaman ta a d’aki tun bayan lokacin da su Arwa Suka bar d’akin. Tun tana waje take jin hayaniya na tashi kad’an kad’an har hayaniyar ta so tayi yawa shiyasa ta tashi ta rufe ‘kofa.
A falo kuwa sai faman gyare gyare ake yi tun safe , ga wasu set din kujerun roba da ake faman jerawa kamar masu shirin yin wata liyafar, ga sabbun beers(giya) da shisha da ake shigo dasu , kowana table ansaka amsa giya da shisha, ga kayan lemo da ake jejjerawa , gabaki d’aya tsarin wajan kasan na tantiran ‘yan duniya ne da baki bazai musalta ba. Duk wannan abunda suke Abla tana d’aki bata san wainar da suke toyawaba sabida ydda cikinta ya fara yimata ciwo ciwo alamar ako wana lokaci period d’inta zai iya zuwa , gashi in tana period batasan kowa kusa da ita musamman yadda take fita hayyacinta, tun tana sa abun a rai har bacci ya d’auketa.
6:30 pm wani irin kid’a aka saka daya firgitar da Abla daga baccin daya d’ebata, kid’a ne kawai yake tashi ga ‘kara da shewa da take jiyowa , Sabida yadda kid’an ke tashi ko kiran sallah bata jiyowa, gashi bata san fita balantana su ganta ko wani ya dakatar da ita har lokacin salla ya wuce ta , ba yadda ta iya haka ta hakura tayi sallarta ga uban kid’a da yake tashi sai kace gidan arna duk lokacin sallar magrib. Ban kad’o ‘kofar d’akin da akai ne ysa ta d’ago da lumsassun idanuwanta, wasu kaya debeka ta jefa mata , � kisa ka kayan nan ki fito kafun nan da mintuna biyar idan ba haka ba mazan da kike i’kirari ba kyaso su ta’baki sune zasu d’aukoki �, ta karasa tana sakar wa Abla harara, ko motsa Abla batayi ba balantana tayi tunanin saka kayan dan yadda na gansu daga nesa tasan ba kayan arziki bane kwata kwata , har tsawan minti 4 tana zaune a wajan , taso tayi taurin kai amma tasan Itace a ruwa Sabida kamar yadda debeka ta fad’a hakan ce zata kasance dan tsaf zasusa maza su d’akko ta . Jiki a sanyaye ta gyara hijab din jikinta, lokacin da taji wani irin sowa ya tashi yasa tafito daga cikin d’akin, a cikin falo kuwa dandazan maza da Mata ne yan duniya cike a falon ga kid’a da aka saka musu sai faman rawa suke cud’e da zunansu, yadda hayakin shisha da warin giya da ya cika falon yasa Abla tayi saurin toshe hancinta , lokaci d’aya wani kid’an ya ‘kara tashi da ya saka Abla toshe kunnuwanta, a take a Wajan kid’a da rawar da ake ya tsaya, daga inda take hana iya jiyo takun na kalli na shigowa ga wani irin kas kas kas din cingum da ake taunawa , yan falon gabaki d’aya bin hajiyar matar da tashigo suke da kallo, a kallon karfo da mutum xai mata yasan zatayi 45 to 47 years a shekaru Amma d’in kin jikinta ya ‘kwararrun tantirai tayi musamman da tayi d’inki zamani Kawai wata budurwa , ga breast d’inta da ake hangowa Sabida d’inkin da tayi, ko mayafi babu a jikinta shiysa kayansuka ‘kara d’ameta, tabar dake hannunta ta ‘kara zu’ka cike da kwarewa kuma ta fesar da ita ta hanci da ta baki, cikin ya tsina fuska ta soma bin kowa na cikin falon da kallo, yaranta na take mata baya , cike da ga daya ta furta � Ni sunana BINTA SHALAGA, ni nake shagalta yara maza da mata , zawarawa da duk Wanda yake san jin dad’i, kowa ya ji dad’insa ya huta , maza su za’bi matan da suke so, mata ma su za’bi mazan da suke so , mata idan mace takeso ta d’auka namiji idan namiji yake so ya d’auka , kowa yasha shagalinsa , yadda ko lahira akaje kun d’ana �, lokaci d’aya falon ya d’auka sowa da ihun kiran sunan BINTA SHAGALA, hannu ta d’aga musu lokaci d’aya suka shiru gabaki d’ayansu � kafun nan ina bukatar yarinyar da zan huta ku kuma kusha sha’aninku , idan na sake fitowa ko wacece sa’a yazo kanta tana da babbar kyauta Dan haka zan za’ba , UWAR KARUWAI da ta saka kowa su bubbud’e sabida aminiyarta ta za’ba yarinyar da take bu’kata , wani wawan tsaki Abla taja , wani haushin kanta ta somaji da tafito falon har kunnuwanta suka ji mata wad’annan munanan kalaman, ta juya da niyar barin Wajan taji saukar sha’kar’kiyar muryar BINTA SHAGALA ta furta � gatanan �, lokaci d’aya haske ya kai kan Abla da BINTA SHAGALA ta nuna .
MASU BU’KATAR A TALLATA MUSU HAJARSU SUYI MUN MAGANA TA NUMBER NA 07041879581.
LEESHARH DATA HUB 2
MTN
1gb-240
2gb-480
3gb-720
4gb-960
5gb-1200
AIRTEL
1gb-300
2gb-600
3gb-900
4gb-1200
5gb-1500
Validity 30 days
Account number : 2681892316 Aisha umar zenith bank .
Phone number : 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM is now 300 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
Littafin ibtissam ‘kir’kirarran labari ne , ban yadda wani ko wata ya juyamun book ta ko wana sigaba. Duk Wanda littafina yazo d’aya daga cikin wani sashe na rayuwar sa, to a rashi sani ne .