Sashe 144
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Washe Gari da wurwuri ta farka daga baccin da ta koma , wanka kawai tayi ta Shirya cikin uniform d’inta , yau ko jiran su Little batayi ba , tunda taga basa falourn , hatta breakfast d’inta bata tsaya tayi ba sai Youghurt da ta d’au ka , Burin ta kawai taje taga su Eshaal . Tana fitowa ta tarar da su Madam Sarah, cikin Sauri ta nufi motar, madam sarah ta bud’e mata suka nufi makaranta . Ko kallan su sarah batayi ba , motocin su na tsayawa ta wuce class d’insu. A zaune ta tarar dasu ko wannansu da book d’insa a hannu tana ganin su tasaki wani irin ajiyar zuciya , â€? meyafaru haka kike ajiyar zuciya ?â€? Cewar Baby , kanta Abla ta girgiza mata â€? No babu komai kawai na d’auka bakwanan ne â€? kin tabbata?â€? Cewar Fanan, yanzu kanta Abla ta d’aga mata , â€? yes da gaske nake babu komai, just I wanna check on you gurls â€? ta ‘karasa tana sakar musu ‘karamun murmushin da ko cikin zuciyar ta be kai ba , bakin ta Eshaal ta nuna tana kallan Ablaâ€? me ya samu lips d’inki? Ya fashe ?â€? Ta’ba lips d’inta Abla tayi kad’an , cikin sauri ta furta â€? Bugewa na d’anyi amma yanzu it’s okay ya dena mun zafi ma â€?, Eyya sorry dear â€? cewar Fanan , wani murmushin Abla ta saki tana ajje school bag d’inta , gabaki d’aya sai suka zuba mata idanuwa kuma , cikin tsarguwa ta furta â€? Menene kuke bina da kallo haka ?â€cike da tsokana Baby ta furta â€? kin tsargune ?â€? ‘Dan harararta Abla tayi â€? yadda kuke bina da idanuwa haka ba dole na tsargubaâ€?, da haka suka canza topic d’in hirar su zuwa wani daban kafun teacher ya shigo class d’insu.
Da aka fito break ma , gabaki d’aya hankalin Abla baya jikinta, mafarkin da tayi jiya gabaki d’aya ya tsaya mata arai, dafatan da Baby tayi ne yasa ta d’an firgita � Abla meke damun kine ? Ko akwai abunda kike ‘boye mana ne ? �, cikin Sauri Abla � No Baby seriously Babu komai trust me , Kawai ciwan kai nake ji sama , but don’t worry nasan stress ne ina komawa gida na huta zai dena� hugging d’in ta Baby tayi � it’s okay zai daina kinji? � kanta Abla ta d’aga mata , da haka suka soma cin abincin da sukayi order , time nayi kuma suka koma class a binsu.
Lokacin Tashi nayi kamar kullum suka fito abunsu su uku, har zasu bar building d’in Abla ta daka sorry gurls ku bani 2 minutes na bar littafina a class , zan same ku a inda muke tsaya wa , � Toh � kawai suka ce mata suka wuce ita kuma Abla ta nufi class d’insu. A Daidai inda suke suke tsayawa d’in suka zauna zaman kiran fitowar ta , almost 10 minutes sai ga motocin su Little sun shigo , Yana fitowa shida prince inda su Eshaal suke ya nufa dan ya ganesu, murmushi akan face d’insu suka furta � yaya little barka da zuwa � shima face d’insa cike da murmushi ya furta � Gurly d’in Lil ! Ya kuke � a had’e Suka furta Alhamdullhi kafun su juya wajan prince shima su gaidasa, da kai ya amsa musu kafin ya furta � ina Lil take ?� Cikin d’an damuwa Fanan ta furta � ita muke jira tace zata d’auko book d’inta but almost 10minutes Kenan bata dawo ba.�
Cikin d’an mamaki little ya furta â€? and shine kuka tsaya anan ? Me ya hana ku dubata ? Kuzo muje ku nuna mana class d’inâ€? da toh suka amsa masa kafun su nufi hanyar class d’insu gabaki d’aya , abun mamaki suna shiga cikin class din basu tarar da kowa,â€? kuka ce ta zo class â€? Baby ce ta furta â€? Eh haka tace mana but may be munyi kuskuran hanya ko ita ta koma tana jiran mu , let’s go back â€? har zasu juya Fanan tayi Saurin furta â€? ku daka , wancan ba jakar Abla bane ?â€? Kallan direction d’in sukai gabaki d’ayansu, cikin sauri Little ya ‘karasa wajan school bag d’inâ€? yeah jakar tane amma me yasa na ganta a ‘kasa ?â€Cikin d’an shakku prince ya furta â€? something is wrong, lets go back â€? , cikin tashin hankali gabaki d’aya suka dawo inda Abla tace su tsaya ko zasu ganta amma babu ita babu alamar ta , zuciyar Little ne ta buga da ‘karfi shiyasa yayi saurin tafe ta â€? yaya prince we have to check the school , ka kira su robert â€? kansa Prince ya jinjina masa kafin yayi dialling number Robert , su fanan ma gabaki d’aya sun tsure , cikin su babu wanda be soma hawaye ba a cikinsu. Cikin mintunan da basu wuce 5 ba motocin su Robert suka shigo cikin makarantar, da sauri little ya furta â€? Robert we have to check da school , bamu ga lil ba ,â€? shi kansa robert din sai da ya sha jinin jikinsa , cikin ‘kan’kanin lokaci sojojin su soka rabu kashi kashi , suna su little d’in basu zauna ba ,suka soma bin class suna dubawa ko zasu ganta , su fanan kuwa toilet d’in makarantar suka soma zazzagawa amma babu ita babu alamar ta , kamar wasa tun suna dubawa su kad’ai har little yatayar da rigima sai teachers sun fito sun nemo masa ‘kanwarsa . Haka gabaki d’aya aka taru ana neman Abla hatta security d’in makarantar sai da suka bincika babu ita , cikin bada umarni robert ya hana ko wace mota wucewa sai anyi checking d’inta , har 4 su little suna makaranta, wani irin hajijiya ne ya soma ji cikin sauri ya furta â€? lets go home â€? yana magana yana dialling number yaya bobo, har suka ‘karasa cikin gidan yana dialling number d’insu.
Su Baby ma gabaki d’aya hankalin su a tashe yake , babu abunda suke sai kuka da’kar aka sa su koma gidan ana ganin ta za’a sanar dasu, da haka suka yadda amma kowa hankalin sa a tashe yake .