Sashe 11
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
✨✨✨✨✨✨
IBTISSAM
(Heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
AREWA BOOK
https://arewabooks.com/book?id=652ff3a03fd6ffc37f68e4e2
__ Glory is to Allah , and praise is to Allah , and there is none worthy of worship but Allah, and Allah is the most Great 💖__
__BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM__
BOOK 1
( The beginning)
Season __ 5
Karfe 3:00pm na yamma Prince ya nufi wani d’aki daya ke da girman gaske , kamar ba a gidan ba , lokacin da ya danna wani button take a wajan wani babban office ya bayyana , gabaki d’aya rabin jikin bangon d’akin littattafai ne da yawa Jere a wajan, daga gefe kuma wasu manyan books ne tundaga kan The E-myth Attorney, The Lincoln Lawyer , The secret Barrister, da wasu Book d’in da bazasu lissafu ba, daga side d’in dama kuwa manyan wig and gown d’in lawyers ne da yawa a wajan, da suit suit ga baki d’aya kayan wajan white and black ne kasan tuwar kayan lawyers ne a wajan, kan wani unique chair ya zauna, daga gaban table d’insa wani symbol ne d’an madaidaici me d’auke da harafin “Brr~Ameer Mohammed Al-Taufeeq�, wani madaidaicin book ya d’auko jikinsa an rubuta Constitution, daga gefensa kuma wani babban Book ne me tudun gaske , me d’auke da sunan “The Rule of Law � a jiki, bincike ya fara cikin littafin constitution d’in kafun ya janyo the rules of law the wasu books d’in yana duba wa, gefe guda kuma yana kwafar abunda yakeso akan wata farar paper .
A ‘bangaran Adil kuwa wani waje ya nufa a cikin gidan da sai anyi tafiya me d’an ta Zara kafun a zo wajan, gabaki d’aya wajan cike yake da manyan flowers da ciyawa da suka ‘kawata wajan , duk da yanda wajan yake a cike da manyan grass hakan be hanasa kutsakai wajan ba ko tsoro bayaji, kuka kukan da yake jiyowa da d’an ihun da yake d’an jine kad’an kad’an yasa shi sakin d’an ‘karamin dariya , daga gefen d’an wajan akwai wani symbol da aka rubuta The wildlife Refuge cikin wani d’an ado me shegen kyau, dukda grass d’in da suke wajan hakan be hanasa kara kutsa kanshi ciki ba har yazo wani madaidaicin gate me shegen nauyi, wasu sojojine maza guda uku a wajan suna ganin Adil suka sara masa tare da bud’e masa gate d’in wajen , take a Wajan wasu manya manya cages da yawa suka cika babban wajan da yake kewaye cikin wani building, ta farkon cage d’in wajan ya nufa d’aya daga cikin sojojin na binsa a baya , cage d’in farko da ya nufa wasu kyawawan gidajen a kune sa’kale a wajan kusan guda 7, ko wana gidan cage Akune a ciki mace da namiji masu kaloli daban daban, wani akune da ya fara ganin Adil ya soma wasa da fuka fikinsa cikin muryar aku yasoma kuka “Ga Little nan ya zo , ga little nan yazo,wannan zuwan ya shiga wani waje Ance za a karya shi, ga little nan yazo , ga little yazo, ya shiga wani waje Ance za a karyashi �, gabaki d’aya kamar had’in baki sai ga sauran Akun suma sun soma maimaita abunda akun farko ya fad’a,dariya Adil ya saki cikin shau’kin da ya kamasa � wannan bakin naku sai nasa an gutsireshi, ni yau bazan shigo ciki ba daga waje zan ganku�, yana fad’in haka ya wuce zuwa next cage , shima a Nan wasu d’an burine a wajan guda biyu mace da namiji, cages na uku ya nufa kasan tuwar ko wana cages yana da tazara da d’an uwansa, a cage d’in gabama wasu ‘koshashshun kangaroo ne suma manya guda biyu mace da namiji suna ganin Adil suka matso kusa da cage d’in, da d’ad’d’ai da d’ad’d’ai ya soma zagaya cages d’in da suke wajan masu d’auke da dabbobi a Wajan manya tundaga kan cheeta ,koala , fox , Deer, coati ,Lion,tiger , hatta zomaye akwai a wajan , ko wace dabba mace da namiji ne awajan, cikin cages d’insu ma ko wanne da gida aciki, sosai babban ya tara dabbobi daban daban masu shegen girma , wajan ba ‘karamun ‘kayatuwa yayi ba kamar wani zoo haka wajan ya kasance sabida yadda ya tara namun daji da yawa a wajan. Kiran sallar la’asar da aka fara yi cikin masallacin gidan ne yasa Adil fasa shiga cikin cages d’in wasu damusa, da sauri ya fito daga building d’in zoo d’in ya nufi haryar da zata sadashi da asalin Building Dinsu , ya zo zai shiga Suka ci karo da uncle, da sauri Adil ya du’kar da kai yana sosa ‘keyarsa , da kallan tuhuma uncle ya bishi dashi kafun ya furta “daga ina �, Sam a rayuwar Adil basu iya ‘karya ba kamar yadda Big Boss da Bobo suka tarbiyartar dasu, cikin sauri ya kama hannun uncle da turanci ya furta � Dan Allah uncle karka fad’awa uncle Bobo , na shiga Zoo d’in yaya Big Boss ne , Amma ban shiga cikin cages d’insu ba �, cikin d’an zaro ido uncle ya kallesa cikin turanci ya furta� Little baka ji, duk jan kunnan da Bobo ya ja mata sai da kaje ko, toh babu ruwana a ciki, idan ya dawo sai kayi masa bayani da kanka , sabida kaima shedane duk inda ‘kafarka zata taka yayyunka sun sani , yanxu lokacin sallah na tafiya let’s go and pray�, goshinsa little ya ta’ba shima � Dan Allah uncle , ni tsoro nake ji bana so ran yaya bobo ya ‘baci please �,kamo hannunsa uncle yayi � then sai ka dena abunda kasan zakayi laifi , zamu rasa jam’i , idan an idar da sallah zamuyi magana “a hankali Little ya d’aga masa kai , a tare suka nufi masallacin uncle ya shiga ciki, Little ya tsaya yayi Alwala shima Daidai lokacin da Prince ya shigo masallacin duk da yadda yaga yanayin Little ya canza bai ce masa komai ba saida suka idar da sallahn Prince ya kallesa cikin yaran Spanish ya furta � me ya Samu Little � kamar ‘karamun yaro Adil ya kama gashin kansa � yaya Prince nayiwa su yaya Bobo laifi kuma nasan maganar taje kunnan yaya big boss “da mamaki prince ya kallesa ganin be fahimci me yake nufi bane yasa cikin d’an d’aga murya ya furta “Zoo d’in yaya na shiga� yanxu kam sosai prince ya zaro idanunsa yana bin jikin Adil da kallo � me yasa wani lokaci bakaji Little , kamanta abunda ya kusa samun ka wancan lokacin,� shima ru’ko hannunsa Little yayi � kawai inaso nagansu ne na dad’e banje Wajan ba, and kaga babu abunda ya sameni� fusge hannunsa Prince yayi “babu ruwana idan yaya bobo ya dawo sai kayi masa bayani, sannan ka fara rubuta wa cikin diary d’inka duk ranar da yaya Big Boss ya sako ‘kafa cikin ‘kasarnan �, zai juya little ya kara riko hannunsa � please Yaya prince d’azu kashiga office d’inka ne fa bana so na takura maka, uncle ma na duba naga yana bacci shiyasa na shiga Amma tunda kaima fad’a zakayi mun shikenan �, ya karasa kamar zai saki kuka , saurin rungumoshi prince yayi � okay karkayi kuka hakuri Kawai zaka bawa yaya bobo , shi zai iya cecenka wajan yaya Big Boss dan wallahi kasan ko giyar wake kasha karka kuskura kayi gigin kiran yaya big boss yanxu �, amarairaice Adil ya d’aga masa kai jikinsa duk ba dadi, jan hannunsa prince yayi suka shiga cikin Palourn su,� ni banasan wannan kalar fuskar , nafisan Naga Adil d’in yaya big boss da yaya bobo, na hannun yaya Prince sannan shalelen Uncle iron man �, yar ‘karamar dariya Adil ya saki, sosai kuwa prince ya zage yana sashi dariya har saida yaga mood d’inshi ya dawo Daidai. Kamar Wanda aka tsikara kuma yayi saurin hawa sama mintuna kadan ya dawo tare da wani karamin box a hannunsa , d’aya hannun kuma p-cap ne guda biyu red and green , Red p-cap d’in ya mi’kawa prince tare da d’an ‘karamin box din hannunsa , cikin mamaki prince ya furta � nawane � gyad’a masa kai Adil yayi, p- cap d’in ya ajje agefe tare da bud’e small box d’in hannunsa, wani siririn abun hannu ne me shegen kyalli da walwali sai faman shining yake , sosai abun hannun ya burge prince musamman tanbarin abun sarauta dake jiki,cikin washe baki prince ya furta � wannan diamond d’in nawane? Only me ? Yaushe wannan idea d’in tazo maka?� Hannunsa Adil yasaka cikin box d’in tare da dakko siririn diamond d’in � Haba yaya Prince duka wannan tanbayoyin Yaushe kake so na amsa maka , Gift d’ina ne fa ,and wannan gift d’in bakamar sauran gift bane wannan har abada kadunga sashi a hannunka �, kallansa prince yayi , shima Adil jinjina masa kai yayi � dagsk nake yaya prince , babu me irin design d’innan da kaina na bada idea d’in yadda nake so a zanamun lokacin da mukaje Russia , and Duk inda kake a fad’in duniyar nan Indai wannan abun hannun yana hannunka zan iya nemo inda kake , please karka cire kaji�, rungumeshi prince yayi cikin farinciki � wow wow, gaskiya Little ya girma , yanxu kam na yadda you’re not a baby but you’re still a baby to us�, shima Adil cike da farinciki ya rungume prince � ina sanka yaya prince d’ina � , jinjina masa kai shima prince yayi “Nima haka �, saukar muryar uncle sukaji abayansu � Ni kuma fa �, wajan shi suka ‘karasa shima suka rungumesa � kai ma muna san ka uncle iron man �, suna raba jikinsu Adil ya d’auko p-cap Green sak irin ta Prince ya mi’kawa uncle tare da ‘karamin box d’in da ya bawa prince � uncle wannan naka ne �, murmushi Uncle ya saki ,cikin English ya furta � wani lokaci in kayi abu sai ka tunamun yayanku, sak halinku yazo d’aya , prince kuma sai yayo wasu halayen na bobo� yana bud’e box d’in irin chain d’in prince ne sak me shegen ‘kyal’kyali sabani na uncle wasu ‘kananan Harufane a jiki da aka sa uncle iron man , cikin wani irin salo, p- cap d’in prince yasawa uncle akansa , abun hannun kuma Adil yasa masa � uncle please karka cire wannan abun, duk lokacin da ka gansa ko bana Wajan zaka tuna dani kaji� gashin kansa uncle ya shafa � ka fara girma yanxu Little , Allah ya albarkaci rayuwar ku gabaki d’aya � gabaki d’aya a falon suka zauna Little da prince suna gefe uncle kuma yana tsakiyarsu .