Sashe 79
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
la’aşar ma haka gabaki d’aya ya kasa samun nutsuwa Sabida yasan any time big boss xai iya dawowa cikin gidan, shima prince gabaki d’aya be ya kasa sakewa Sabida zullumin dawowar big boss . Karfe 9:00na dare lokacin har little ya ‘kara kaiwa Abla wani fruits din da lemo sai kayan ciye ciye da yakaimata ganin bata iya cin abincin su ba , shiyasa ya d’ebo mata fruits da yawa sosai da zai isheta da fresh lemuka masu sanyi , lokacin bobo ya dawo daga fitar da yayi . 10:01pm motocin Big boss suka danno kai cikin gidan , yadda suka shigo haka bugun zuciyar little da prince ta buga a lokaci d’aya , bobo da uncle suna zaune kan kujera , suma little suna zauna amma gabaki d’aya sun kasa nutsuwa , tun kafin ya shigo daddad’an’kamshin turaransa ya sanar da isowarsa, sanye yake cikin wasu fararan suit fari tas dasu , ba’karamun sukayi masa ba , fuskarsa a had’e kamar kullum musamman yau da fuskarsa tafi had’e wa ,yau gashin kansa a sake suke be tufkesu ba amma a mummurd’e suke sosai , tun da ya shigo babu Wanda ya kalla cikin falourn kamar ma besan da zaman kowa ba yayi wuce warsa part d’insa , yana wucewa little da prince suka saki a jiyar zuciyar a tare , d’an kallansu bobo yayi kafun ya d’auke idanuwansa, yadda yaga big boss ya shigo cikin gidan be kula kowa ba har little yasan tabbas kowa yayi taka tsantsan amma still dole sai su little sunyi masa maganar yarinyar da suka kawo idan ba haka ba sai ransu yayi mugun ‘baci shi kansa ya sani , zafin zuciyar big boss Allah ne kad’ai zai iya kwantar masa da ita . Suna zaune a falourn kowa tunanin fitowar big boss a cikin ransa , sannan kowa da abunda yake sa’kawa cikin ransa , kamar daga sama suka jiyo ‘kamshin turaran big boss tun kafun ya fito kowannansu suka shiga nutsuwarsa , da Sauri prince da little suka nufi dinnig tun kafin big boss ya fitowa suka fara d’auko masa food d’insa sukai jera masa kan wani chair din cin abinci, yanxu ma yana fitowa babu Wanda yakalla sai zama da yayı kan kujera yayi crossing legs d’insa , ya canza shigar suit din d’azu yanxu wani brown din Riga ce a jikinsa me gajeran hannu hakan sosai ya bawa farin damtsen hannunsa fitowa , cikin kuma sanye yake cikin farin wandon jeans sosai kayan sukayi masa kyau , har yanxu gashin kansa ba a tufke yake ba , da kansa little ya fara serving din big boss , hannuns har rawa yake , gabaki d’aya tunda ya shigo cikin falourn yaga san kowa ba a cikin mood dinsa yake ba amma duk da hakan babu Wanda ya tankawa ko yayi alamar yasan suna yi, har ya d’auki spoon zai fara cin abinci sai ya dakata tare da d’aukan glass cup din da little ya cika da ruwa , a fusge ya furta � talk�, jikin little har rawa yake wajan furta � yaya big boss ! Dama..n� a karo na biyu big boss ya ‘kara furta � talk..� , lokaci d’aya jikin little da prince ya soma rawa ganin yadda yayi magana a ‘bace , wani irin gigitaccen tsawa big boss ya dakamusu lokaci d’aya har glass din hannunsa sai da ya fashe Sabida irin matsar da yayi wa glass din , lokaci d’aya Jini ya fara fito masa a hannu, da Sauri bobo ya nufi inda yake � ka rabu dasu , ni I will explain� akaro na biyu rai a ‘bace big boss ya d’aga hannu ya bigi abincin da su little sukai serving dinsa , hannunsa sosai ya soma Jini ga wani irin jijiyoyin kansa da suka tashi lokaci d’aya na tsantsan ‘bacin rai, Allah sarki little har ya soma hawaye , cikin ‘bacin rai ya juyo ya kallesu, � how dear you !� Da karfi ya ‘kara furta � who the hell are you?� Ga hannunsa da yake zubar da Jini shi bobo bata bacin ransa yake ba so yake ya fara dressing din ciwan da yaji a hannu, da ido kawai ya kalli little rai a ‘bace ya furta � ko ina take kafi to da ita yanxu � ya ‘karasa a tsawace � you have to cool down big boss hannunka na zubar da Jini � cewar big boss , da hannunsa da yake Jinin ya sha’ko wuyan bobo, shima bobo kallansa kawai yake Batare da ya motsaba daman yasani dole ransa ya ‘baci � 2 minute na baka kaje duk inda take ka fitar da ita da kanka�, girgixa musu kai little ya soma yi hankali a tashe , uncle ma zai yi magana big boss ya ‘kara dakawa kowa tsawa , yau ran maza ya ‘baci idan basu bishi a sannu ba komai xai iya faruwa , prince ma sosai tashin hankali ya bayyana akan face d’insa , cikin rawar murya little ya furta � yaya big boss kayi hakuri please karkuyi fad’a lefi na ne gabaki d’aya , dan Allah yaya please ka bari amaka dressing � be karasa ba Sabida wani irin mugun kallo da big boss ya jefa masa , cikin cool voice bobo ya furta � kabarta ta zauna , ko na 2 days…� ne be ‘karasa ba big boss ya wanke face d’insa da mari , abunda be ta’ba yi masa ba , cike da shock bobo ya d’ago ya kalli fuskar big boss da ya gani tayi mugun jaa sabida yadda ransa ya ‘baci, yasan dalilin bacin ran nasa shiyasa ko kusa be ji zafin marin da yayi masa ba , cikin cool voice bobo ya furta � 22 years kenan, just for little ka barta�, hannu big boss ya dun’kule xai kaiwa bobo naushi, sai kuma ya buga hannunsa kan wani abun decoration take a wajan wani saban Jini ya soma fito masa , stair case big boss ya nufa da Sauri bobo ya sha gabansa , cikin d’an d’aga murya shima ya furta � me yasa bazaka iya hakuri ayi maka bayani ba ? Why ? Why ?� Idanuwan big boss har sun rine sabida bala’i � on my way � cewar big boss , d’an murmushi bobo ya saki yana kallan face d’in big boss � dis time around am sorry bazan barka ba � a karo na biyu ya d’aga hannu xai kai wa bobo naushi little da tunda suka fara fad’a wani irin Juwa ya soma d’ibarsa , be ta’ba ganin sunyi fad’a ba sai a yau ta dalilinsa � cikin d’aga murya ya furta � please yaya ku bari , please ku bari banaso zuciya ta tana mun zafi please ku bari dan Allah� be ‘karasa ba Sabida wani irin aman Jini da ya somayi lokaci d’aya ya sulale a Wajan baya nunfashi……� ( Tofa ana wata ga wata 😳🥹)�