Sashe 123
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A hankali Abla take sakkowa daga kan stairs din cikin sauri tun kafun ta ‘karaso little ya nufi inda take ,� Lil are you okay ?� Ko magana ta kasa sai kanta da ta jijjiga masa alamar eh , hannunta ya kama suka ‘karaso cikin falourn, suma gabaki d’aya su Bobo ita suke kallo banda Big Boss da gabaki d’aya baya cikin falourn , cikin d’an fad’a fad’a Bobo ya furta “Karka bari na ‘kara tanbayar ka , Little me akai mata ? “Kallan Abla Little yayi ganin lokaci d’aya ta soma hawaye ga kanta data sun kuyar ‘kasa , a hankali little ya bud’e bakinsa tare da labarta musu gabaki d’aya abunda ya faru, wani irin shegen murmushi Bobo ya saki kafun ya furta � Woow!, wannan ne dalilin da yasa kika tayar da hankalin ki ?� Cewar Bobo yana kallan Abla , shima face d’insa d’auke da tsantsan ‘bacin rai , sai kuma cikin cool voice ya furta “it’s okay , kukan ya isa haka ! Wannan ba babban dalilin da zaisa ki kulle kanki a toilet ba , kinsan da kin ‘kara wasu minutes din shikenan sai dai wani labarin ake ?� Ya fad’a mata cikin d’an ’bacin rai , da Sauri Abla ta girgiza masa kai , a hankali ta furta � Kuyi hakuri �, shiru kawai Bobo yayi mata, shi kansa uncle mamakin Wanda yayi wannan aikan, banda prince da wata shegiyar dariyar mugunta da ta so kamasa dan yadda yaga mood d’in Yaya Bobo yasan ba ‘karamun cin ‘kaniyar ko wana d’an iska zai yi ba .
A hankali yake takowa zuwa cikin falourn , gabaki d’aya ya canza shigar d’azu da alama wani saban wankan ya sake , daddad’an ‘kamshin turaransa da suka ji ne ya ankarar dasu fitowar sa , face d’insa gabaki d’aya a had’e take har ya ‘karaso cikin falourn, Daidai kan one sitter ya zauna tare da crossing leg d’insa , ‘kara sunkuyar da kanta ‘kasa Abla tayi , kamar bazai yi magana ba sai kuma ya furta “what happen? â€? Little ya bud’e baki zai bashi amsa shima ya samu kasan nashi kallan, kamar zata yi kuka ta labarta musu gabaki d’aya abunda ya faru, d’an ta’be bakinsa Big Boss yayi kad’an kafun ya furta â€? wannan abun ne yasa kika sa muka ‘balla ‘kofa ?â€ya mutsa fuska Abla tayi zata sake wani kukan ya d’an daka mata tsawa , a hankali Abla ta furta â€? kayi hakuriâ€?, wani ‘karamun locker Big Boss ya bud’e tare da ciro wasu gun a ciki guda uku yana sakawa kan center â€? idan kina san ki mutu basai kin saka wa kanki ruwa ba , ga gun nan ko wanne akwai bullet a ciki, idan basuyi miki ba , zaki iya hawa last floor sai ki fad’o , it’s most be easier ki mutuâ€?, da Sauri uncle da Bobo suka furta â€? Please Big Boss â€?.â€? Yanzu ma lips dinsa ya d’an motsa kad’an batare da ya kallesu ba ya furtawa Abla â€? Get lost â€? da Sauri Abla ta mi’ke ko kallan inda yake batayi ba tayi wucewarta, sai da ta shige d’aki sannan kukan da take so ya zo mata, wato in mutuwa zatayi ma taje ta mutu ?â€? Wannan maganar tasa sosai ta ba’kanta mata rai shiyasa bata ‘kara Tuna’nın sakkowa ba tayi zamanta a d’aki .
Sai da Bobo yaga ‘bacewar ta ya kalli Big Boss da ya mi’ke tsaye â€? Haba please? It can hurt her more ! Why please ?â€? Dakatar Dashi Big Boss yayi ta hanyar furta â€? Am out â€? yana kai ‘Karshen maganar sa ya bar falour shima . Gashin kansa Bobo ya ta’ba , a hankali ya furta â€? why please ?â€? ‘Dan karamun murmushi Uncle ya saki â€? it’s okay Bobo , yasan yanzu kai ma akwai wajan da kake san zuwa , inasan kumar maganar for now ! Okay ?â€? Kansa Bobo ya jinjina masa shima kafun ya bar falourn, kallansa Little da prince sukai â€? uncle yanzu shikenan guy d’in can ya ci bulus?â€d’an harararsu uncle yayi lokacin da yake mi’kewa , â€? Me isa baku tanbaye su ba har suka fita ?â€? Haba mana uncle â€? cewar prince â€? nace abar maganar nan â€? daga haka ya bar falour , jijjiga kai prince yayi â€? you know what Little ? Inda yaya zai bani Victor da Anthony ko hmmâ€? a hankali Little ya furta â€? Sabida duk a jikin sojojin gidan right side d’in Yaya Big Boss sun fi kowa iya hoto ki ?â€? Kansa Prince ya jinjina masa .
Yau gabaki d’aya basuyi hira ba sabida basa cikin good mood d’insu, kowa d’aki ya koma abunsa, har dare Abla tana d’aki sai da little da prince suka lalla’bata sannan ta iya cin abincin da ko spoon 10 be kai ba, still tana ‘ko’karin komawa su little suka hanata sabida yadda gabaki d’aya ta sauya musu ko magana batayi sai dai ta amsa musu da eh ko ah’ah,ko 9 batayiba Abla ta koma d’akin dan ko san kallan Big Boss yau bata sanyi.
Har wajan karfe 12 idan Abla biyu abunda jabcon yayi mata yayi mugun tsaya mata arai , ba shi kad’ai ba , hatta LG ta gane ta , wani irin tsanar tane ya dar sar mata a zuciya na ‘ka zafin karuwanci da sukai mata , duk lokacin da ta kulle eyes d’inta hango yadda mutane suke kallan hotan da aka sa fuskarta a jiki take. Murmushi Abla ta saki me ciwo tare da d’aga hannunta sama � Allah kafi kowa sanin Daidai da kuskure, Allah kana ganin halin da baiwar ka take ciki , Allah na ro’ke ka , ka saka mun ta hanyar da basu ta’ba zato ko tsammani ba , Allah na ro’ke ka duk Wanda yake da hannu akan sharrin da akai mun Allah ka saka mun � tanayi tana kuka , har wajan ‘karfe d’aya idan ta biyu , cikin ‘kan’kanin lokaci zazzafan zazza’bi ya rufe ta , da ‘kar bacci ‘barawo ya d’auke ta.
Washe gari ma da zazzafan zazza’bi Abla ta tashi amma tana iya bakin ‘ko’karin ta wajan ‘boye hakan, komai cikin sanyi take yinsa, ji take kamar kar taje makarantar Sabida bata san wani irin fassara za’a yi mata ba , cikin Sauri take yin komai har ta gama shiryawa cikin uniform d’inta , amma duk Wanda ya kalli face d’in ta zai ga rashin walwalar dake tattare da ita.