Sashe 146
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wayar Big Boss ce ta bada wani cool sauti, amma ko kusa be d’auka ba , har kiran ya katse wani yashiga amma be d’auka ba , sai a na ukun shima sai da ya kusa tsinkewa ya d’aga kiran, â€? follow them â€? shine kad’ai abunda Big Boss ya furta ya na kunna cameran wayansa , cikin Sauri Bobo ya matso kusa dashi , Little suka gani a bakin door yana ‘ko’karin shigowa d’akin a Daidai lokacin da Big boss yace babu Wanda zai ce Nigeria , shiyasa cikin sauri little ya ja da baya ya bar falourn , hiran wayar Bobo shima akai cikin sauri yayi picking d’in called d’in yana kallan Big Boss â€? kushirya â€? cewar bobo yana kashe kiran ya furta â€? Mingusâ€?, kallan Big Boss yayi shima kafun ya furta â€? Mingus ?â€? Daga haka be kuma cewa komai ba ya wuce d’ayan d’akin nasa , shima Bobo cikin Sauri ya bar d’akin yana zuwa ya tarar da lock d’in abud’e shaf shaf ya canza shigarsa cikin wasu irin ba’ka’ken kaya, kusan ko ina na cikin kayan aljihu ne da ya zuba abubuwa mabanbanta a cikinsa . Almost 20 minutes yana jiran fitowar Big Boss amma be fito ba shiyasa ya wuce part d’in uncle ko jira ya shirya be tsaya yayi ba , phone d’insa Kawai ya d’auko masa kuma ya ‘ki fad’a masa inda zasuje , cikin mintunan da basu wuce 30 Big Boss ya fito cikin wasu shegen ba’ka’ken masu shegen santsi, a fuskarsa kuma wani sun glass ne da ya saka gabaki d’aya ba’a ganin kwayar idanuwansa, ga Black p-cap shima da ya saka akan face d’insa,fuskarsa gabaki d’aya babu fara’a akanta ,cikin Sauri Victor ya bud’e masa mota suma su uncle suka shiga , basu ‘bata lokaci ba motocin su suka soma gudu cikin babban titin New York har motocin su suka ‘karasa John F. Kennedy international airport , kai tsaye Inda jirgin Big Boss yake suka nufa , tun da Big Boss Yashiga cikin jirgin suka neme sa suka rasa , kallan Bobo uncle yayi cikin d’an had’e rai â€? Bobo meke faruwa ? Tun d’azu Ina muku magana babu Wanda ya kula ,look at your brother yadda ko kallo bamu ishesa ba , and ina zamuje haka ? Ina little ina prince? Explain to me please â€? gashin kansa Bobo yaja gabaki d’aya ya rasa me zai cewa uncle , ganin hankalin uncle ya ‘ko’karin Tashine ya furta â€? uncle Little yaji conversation d’ina da Big Boss “and sai me ya faru ? Ka barni a duhu please just explain it to me â€?, shiru Bobo yayi yana Tuna’nın ta yadda zai yi masa bayanin â€? uncle they went to Nigeria and the risk thing Mingus yasa anbisu, anything can happen , ban ta’ba ganin ‘bacin ran Big Boss haka ba , sun kai shi ‘karshe , I don’t know what will happen next, Mingus yasan kan harin ya’ki, the most dangerous thing yasan kan yadda ake harba boom zuwa jirgi, uncle yaran nan sun ‘bata mun rai sosai â€?. Shiru uncle yayi masa gabaki d’aya ya rasa abun cewa ma , lokaci d’aya su little suka fad’o masa a rai shida prince , idan wani abu ya samesu yasan Big Boss da Bobo bazasu ta’ba ha’kura ba sai dai uban kowa ma ya mutu, yanzu babu abunda ya d’aga masa hankali sama da yasan condition d’in da Big boss yake shiyasa cikin Sauri ya furta â€? Bobo je kaduba saâ€? murmushi Bobo Kawai ya saki kad’an yana girgiza wa uncle kansa â€? it’s better uncle ka barsa shi kad’ai yanzu , he want to be alone for now, if not every thing will happen musamman idan ya cigaba da tuna abubuwan da suka faru.â€yanzu kam shiru Uncle yayi addua kawai yake Allah yasa suna lapiya ga Abla itama a wani ‘bangaran an nemeta anrasa.
*******After 12 hours�.
Jirgin su Bobo ya shigo ‘kasar na Nigeria , uncle har wani lumshe idanuwa yake , a hankali ya furta â€? it have been years now, a lot of things has change , â€? Bobo kuwa ko d’ago da kansa ba yayi tunda aka shigo Nigeria , time to time yana kallan hanyar da Big Boss ya nufa , gabaki d’aya hankulansa sun kashi kashi uku, ga Big boss da bai san halin da yake ciki ba , ga su prince , ga Abla da itama ba’a ganta ba , jirgin su na landing su Bobo suka fito daga jirgin tare da sauran sojojin da suka taho tare dasu, amma banda Big Boss da su Anthony da har yanzu basu fitowa ba sabida jiran fitowar Big Boss da suke.almost about 15 minutes kafin ya soma sakkowa daga matattakalan jirgin, ya canza shiga ba shigar da ya zo da ita bane amma still ba’ka’ken kayan ne a jikinsa ,kwata kwata ba’a ganin yana yin face d’insa Sabida p_cap d’in dake kansa , Har ya wuce su babu Wanda ya kalla sai sojojin da suka mara masa baya , suma su Bobo bin bayansa sukai tun kafin su fita daga cikin airport d’in suka soma jin ‘karar harbi ta ko ina , cikin Sauri soka zagaye su Big Boss ,Victor da Anthony kuwa ba’kar bullet proof d’in hannunsu suke ‘ko’karin sawa su Big Boss amma Big Boss ya dakatar dasu tare da nuna musu uncle , kowa yasan yau ba M Big Boss ya Fito shiyasa kowa yake ‘ko’karin taka tsantsan dashi, hakan kuwa sukai Bobo suka sawa Bullet proof d’in shima uncle rigar Big Boss ta bullet proof suka saka masa , Victor sai cire tasa Big Boss ya dakatar Dashi da hannu, suna shiga ciki suka ‘kara jin wani ‘karar harbi ta ko ina ga mutane da suke ‘ko’karin kwacen kansa , Bindiga Bobo da Big Boss suka amsa tare da yiwa Victor da Anthony umarnin su fitar da uncle da ka wajen , Bobo bai gama magana ba yaji an sako musu harbi , cikin Sauri suka rabu Big Boss da Bobo suka Kutsa kai wajan da suka jiyo harbin, wasu sojojin suna biye dasu , Big Boss ko bullet proof babu ajikinsa amma haka yake kutsa kai duk da darene a kwai haske ta ko ina , suna shigowa filin suka cigaba da jiyo harbi sosai musamman jirgin da ake kai wa hari, kusan gabaki d’aya mutanan cikin jirgin sun fito kowa yana ‘ko’karin cetar ransa har Wanda ba jirginsu d’aya ba ma suna cin kushe waje guda , kamar daga sama suka ji murya little yana furta â€? Yaya Big Boss â€?,a tare Big boss da bobo suka jiyo direction d’insa , yana tsaye shida prince suna d’aga wa Big Boss hannu, cikin azama Big Boss da bobo suka nufesu, Big Boss tunbeyi nisa ba yaga wani mutumin yayi baya zai fad’i da hannu d’aya ya janyo mutumin, Daidai lokacin da hiramin mutumin ya fad’i ,take a Wajan kyakkywar fuskar dattijan mutumin ya Fito , cikin rawar murya ya soma nuna Big Boss kafin ya furta â€? Farooq!â€?, cikin Sauri Big Boss ya d’ago da eyes d’insa , a Daidai lokacin da kuma aka sani wani harbin, kusan ara Zane Bobo da mutumin kusa dashi suka d’aga murya wajan furta â€? Big boss â€?. Sauban da shima yake wajan kasa motsawa yayi sai nuna ‘bangaran Big Boss da Bobo da yake yi, cikin sha’kewar murya ya furta â€? Bestyâ€â€?..
END OF BOOK 1
***SU WANENE BIG BOSS ?
***MENENE DALILIN DA YASA BASA TARE DA AHALINSU?
***** SHIN SUWANENE BLACK SPIDER ?
***** ANYA ARWA NANAN DA RANTA KO TA MUTU.
****SU WANENE ESHAAL ?
WANENE BESTYN DA KULLUM SAUBAN YAKE ANBATA ?
**** MENENE GASKIYAR LAMARI?
***MENENE YA FARU TSAWAN SHEKARA 22 DA BASA SAN TUWANA?
Gabaki d’aya amsoshinku suna cikin book, ku biyoni dan jin ya zaka kasan ce , Mesan karanta book 2 har karshe zai biya kudinsa ta wannan bank d’in 2681892316 Aisha umar , zenith, zaku same ta wannan number kamar haka 07041879581.
Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Allah na ro’keka kamar yadda nagama rubuta littafin nan kashi na d’aya Allah ka bani ikon gama rubuta ragowar , Alfarmar Annabi Muhammed (SAW)! Allah nagode maka da ka nuna mun wannan Rana ! Alhamdulillah ya Allah .
MASU COMMENT INA MATU’KAR GODIYA SOSAI , MSSLEE FANS GROUP SA’KON JINJINAWA TA MUSAMMAN A GARESU TARE DA YAN IBTISSAM UPDATE , INA MATUKAR JIN DA’DA’DAN COMMENT ‘DINKU , NAGODE SOSAI!.
MSSLEE CE TAKU HAR KULLUMðŸ˜â¤ï¸.