Sashe 135
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
***NYC****
Gudu take sosai cikin kurmun daji da babu ko d’igon haske banda ba’ki’kin da wajan yayi, daga gefe wasu irin kukane yake tashi ta ko ina a cikin dajin me tsoratar wa , yadda take jin kuka na nufo ne yasa ta ‘kara ‘karfin gudun nata , tana gudu tana jin sunanta da ake ta faman kira , data wai ga sai taga rami kamar za’a ja wota, daidai zata wuce ta wata ‘kofa taji wasu murya na kiran sunanta suna mi’ko mata hannu wansu, lokaci d’aya Abla ta tsaya tare da waiwayo wa , gabaki d’aya bata ganin fuskokin mutanan sai da muryarsu da take ji, cikin sauri ta nufi inda take jin muryoyin su , � ki temaka mana , ki temaka mana � shine abunda mutanan suke cewa , saurin ta Abla ta ‘kara daniyar zuwa wajan su, ko step uku batayi ba taga kamar muryar mutanan da take ji yayi ‘kasa alamar sun fad’a rami amma duk da hakan bakin su be dena ambatan � ki temaka mana ba �****
A firgice Abla ta farka daga bacci da ya d’auketa , gabaki d’aya gumi ya ji’kata kamar babu sanyin Ac a d’akin , runtse idanuwanta Abla tayi tana karanto duk adduar da ta zo bakinta , jikinta har yanzu be dena rawa ba , shiyasa tayi saurin janyo wayarta ta kunna ‘kirar sudais tana ‘kara lumshe idanuwanta,ta jima tana sauraran karatun Al-qur’anin kafun ta soma a jiyar zuciya sabida sau’kin da ta samu cikin zuciyarta . A hankali ta ‘kara matso da wayar daidai saitin ta, tana ‘kara karanta addua cikin zuciyarta , kafun ta samu kwanta har lokacin karatun da take ji bata kashe ba.
THE NEXT DAY
ko da safe haka Abla ta tashi a sukuku, gabaki d’aya mafarkin da tayi jiya ya tsaya mata arai , da ta kulle idanuwanta sai taji kamar suna ambatan sunanta . Kawar da tunanin tayi a gefe lokacin da Little yake sakkowa , � Lil yau kin tashi da wuri fa � d’an ‘karamun murmushi tayi sabida gabaki d’aya yadda take jin kanta not in the mood � Yaya Little ina kwana?�, sosai ya kalleta ganin tayi magana in a cool way , � Lil lapiyan ki ‘kalau kuwa ? Ko baki da lapiya ?� ‘Dan zaro masa ido tayi da mamaki � No! Lapiya ta ‘kalau fa � har yanzu be d’auke idanuwan sa a kanta ba ya furta � Are you sure?�! da sauri Abla ta furta � yes�, knodding kansa yayi alamar gamsuwa kafun ya furta � in a few minutes su Yaya zasu fito , sai muci breakfast d’in mu all a tare , ko ?� A wannan karan itama Abla knodding kanta tayi batare da tace komai ba , haka kawai take jinta wani irin kamar ba ita ba .