← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 146

Sashe 39

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.

___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___

BOOK 1
Season__13.
A rud’e Abla ta juyo tana bin dandazan mutanan falon da kallo kamar yadda suke binta dashi, lokaci d’aya wani irin shewa ya karad’e ko ina , musamman wanda suke jin haushinta da Wanda suka tsaneta, gani sukayi ko su basu same taba tunda za’a lalata ta hakan ma ya biyasu, wani irin shewa aka ‘kara d’auka � sai kinyi BINTA SHALAGA� shine abunda yan iskan samari maza da mata suke cewa , uwar karuwai kuwa bataji dadin nuna Abla da tayi ba Sabida itama tana san cin ma burinta akan Abla , amma babu yadda zatayi idan tace bazata bawa binta shagala abla ba zata iyayin rashin makudan kudaden da zata kar’ba a wajanta, shi yasa ta sakar mata ya’ke � Amma Aminiyas ki duba kiga ratsats tsun yan mata masu Jini a jiki, komai gashinan ya fito wara wara, idan breast ne gasunan luba luba , idan bom-bom dinne ma gashinan Washa washa , me zakiyi da Wannan kazamar kullum cikin hijabi, bakya tunanin ko nuna kayan ta basuyi bama �, wata yar iskar dariya Binta shagala ta saki � kawata baki da dama , ni nafi san d’an yan kaya ai , banasan nunannu,nafisan na nuna kayana da kaina sannan nasa suyi tsuro, ina santa, sannan ta mun yadda nake so duk da banga jikintaba Amma zan d’an d’anata �, cike da mugunta wayanda suka fi jin haushin Abla suka dunga ihu cikin su kuwa harda husna da ta sha wankan ‘kananan kaya.
Da wani irin banzan kallo Abla ta bi binta shagala dashi, tsanarta na darsan mata cikin zuciya, duk da tsoro da bugawa dake ziyartar ta ga fargaba da yasaka zuciyarta bugawa da Sauri Sauri , ko a fuska bata nuna ba sai a cikin zuciyar ta da take faman kai kawo, bata shiga tashin hankali ba sai da binta shagala ta saka ‘yan iskan yaranta mata da duk cikin su babu me shigar Arziki ta nuna musu Abla akan sukai mata ita d’akinta , sannan ta bawa kowa kyautar yasha duk abunda yakeso , sannan yayi duk abunda yake so zata d’au nauyi dan tace partyn till down za’ayi, cikin ihu da sowa cike da jin dadi , dan da zan barikin suka soma had’ewa da junansu , Abla ma tayi ‘ko’karin guduwa Amma gabaki d’aya babu hanyar da zata ku buta, sosai Tasha Danbe da yan mata ukun da Suka ‘ko’karin kamata , ba ita da take danban kwacan kanta dasu ba , hatta suma matan saida suka jigata sabida yadda Abla ta jigatasu, da bala’i da masifa haka suka kinkimi Abla zuwa d’akin Binta shagala da har ta cire kayanta sai wani d’an iskan underwear skirt data janyo saba , sha’ba sha’ban na shanunta da suka kwanta har wajan cikin ta ana hangosu ga ta ‘baka Kirin da ita, da Sauri Abla ta kawar da kanta tana neman tsari daga sharrinta, yadda binta shagala take binta da kallo zaka san ba ‘karamar cikakkiyar ‘yar bariki bace , cikin wani irin tafiya , cinyoyinta na had’ewa kamar wata saniya ta soma tunkaro Abla , da Sauri Abla taja baya ta nufi ‘kofar fita Amma a kulle alamar ta waje aka kallesu,wani dan iskan dariya binta shagala tasaki � baby na da kin kwantar da hankalinki, bazamu dade ba ,2 hours ne kawai, zamuji dad’in mu, Kema kiji dad’inki sannan kuma ki samu babbar kyauta daga gareni �, duk da yadda Abla take cikin tashin hankali hakan be hana ta Dallawa Binta shagala harara ba , amma ko a jikinta sai ma ‘kara nufo Abla da tayi , itama Abla bakinta d’auke da addua ta fara ja baya, still binta shagala na binta har tazo wajan gaban mudubi, Daidai binta shagala ta d’aga hannunta zata ta’ba Abla , turaran da Abla ta gani tayi saurin d’auka irin spray dinnan, batasan lokacin da ta feshe fuskar binta shagala Dashi ba , wani irin ihun azaba ta saki da yasaka yaranta shigowa cikin d’akin daman suna waje suna gadinta kar Abla ta fito, yadda suka ga ta rike idanuwansa tana ihu yasa sukayi kanta , gashi an ware kid’a babu damar aji ihunta, d’aya daga cikinsu ce ta nufi abla , itama Abla ta bata kyakkyawan marin da yasa ta kusa faduwa cikin sauri kuma Abla ta hankad’ata ta fice a guje , idanuwan binta har jaja yake sabida azabar zafin turaran da yashigar mata ido, matan zasu bi Abla ta dakatar dasu � ku rabu da ita , kar kuyi mata komai sannan ko aminiyata karku nuna mata komai , Indai nice Binta shagala kuma naci sunana sai na d’and’anata sannan sai ta zama baiwata a harkar duk lokacin da naga damar anfani da ita sai nayi kamar yadda engine baya gajiya haka zan dawo da ita , sai na mayar da ita karuwar Binta shagala � ta karasa tana sakin wani shegen shu’umin murmushi.
Baiwar Allah , Abla kuwa a ‘boye ta fito daga d’akin binta shagala batare da ta bari wani ya lura da ita ba , duk ta rud’e gashi bazata iya fita ba sabida tana tsoran fita kamar lokacin data ta’ba tunanin kwana a waje wasu yan iskan mashaya suka so keta mata haddi da ‘kyar tasha , shiyasa jikinta har rawa yake ta nufi store din bayan gidan daya ta’ba kulleta, ga yunwa da kishirwa tana ji, haka tashiga cikin store d’in , sau’kinta d’aya ma akwia haske , zuciyarta fal tunanin rashin sallar isha’in da batayi ba , still da ta shiga cikin store din can cikin kayan shirgi ta ‘buya ga tsoro fal a ranta shiyasa ta runtse idanuwanta tana faman karanto adduar da yazo duk bakinta, ga wasu siraran hawaye da suke zubo mata a kuncinta.

*********
*************
WASHINGTON D.C
White House

Zaune ALICE take kan wasu irin ratsats tsun kujera , tayi crossing legs d’inta , ga wayarta da take dannawa cike da yanga , daga gefe gefenta wasu matane sanye da ba’ka’ken kaya , wasu suna mata tausa cike da taka tsantsan , wata kuma tana d’aukan slice d’in fruit tana saka mata a baki, jikinta sanye yake cikin bom short, rigar jikinta ma kamar singlet haka take yar figil ko cibiyarta be rufe mata ba , ga gashin kanta da ya sha gyara dukda a gida take hakan be hana fuskarta daukan makeup ba, ta d’an muskuta zamanta lokacin da d’aya daga cikin masu aikin ta kai mata slice banana bakinta , sai ya d’an goci gefen bakinta, cikin ‘bacin rai Alice ta mi’ke tsaye , yar aikin baturiyarda zatayi 50 years ta d’aga hannu ta wanka wa mari , da yaransu na turanci ta soma magana � dan ubanki haka akace miki akeyi, me yasa ku talakawa baku da hankali ne ? You’re very stupid , kije an koreki �, hakuri dattijuwar matar ta soma bata hakan ya ‘kara tunzura Alice ta ‘kara wanka mata mari, gabaki d’aya ragowar yan aikin saida suka shiga taitayinsu , sunsan Alice ba kirkine da ita ba yanxu zata sa akoreka sannan a ci maka mutunci musamman yadda her excellency take mugun ji da ita , ita da mijinta Sabida itace kwallin kwal din yarsu dasuke da ita. Cike da wulakanci ta bada uwarnin afitar da yar aikin , haka suka d’auketa kuwa duk da shekarunta sukai waje da ita , zata koma kan ragowar yar aikin wayarta tasoma ringing, murmushi ta saki da Sauri ta d’aga wayar tana furta � ki shirya bayan mun dawo daga Club zan yi siyayya sabida my man, I need anything unique , All my clothes basuyi mun , � bansan me aka ce mata ba sai murmushi da tayi kit ta kashe wayar, yan aikin da suke binta a baya ta mika wa wayar cike da yanga kafun su bud’e mata d’akin clothes dinta da yake shake da kayan sawa , cikin tatta’be fuska ta soma bin kayan da kallo, duk wacce ta ciro intaga batayi mata ba sai ta yar dar a kasa yan aikin kuma suna kwashewa , haka ta dunga zazzaro kaya tana Wulli dasu hatta pant da bra haka ta dunga zazza’kulosu tana yar darwa , shoes da bag gabaki d’aya sai data rikito dasu , tana zuwa gaban mudubinta dake shake da kaya haka ta dunga wurgi dasu batare da tayi anfani da abu d’aya dake cikin kayan d’akin ba , gabaki d’aya saidata burki ta ko ina yayi kaca kaca sabida ta wahalar dasu sannan tayi ficewarta , kuma dole su gyara mata shi tsaf kamar yadda yake idan ba Haka ba gabaki d’aya sun gama aiki kenan.
Chapter 39 · 0% Book details