Sashe 145
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Motocin su na shiga gida ko parking basuyi ba little da prince suka fito daga cikin motar cikin tashin hankalin , daga wajan ‘kofar Little yake ‘kwalla kiran sunan � Yaya Big Boss , yaya Bobo , uncle ku fito please, ku fito � yadda yane ‘ko’karin fad’uwa ne yasaka prince saurin ri’kesa shima , cikin damuwa ya furta � please please little ka kwantar da hankalin ka , may be ba missing tayi ba , please ka kwantar da hankalin ka ko ina ta shiga zamu ganta ,� da ‘karfi little ya furta “No � kafun ya nufi wani red bottun, yana dannawa gabaki d’aya gidan ya karad’e da ‘kara , amma duk da haka he dena dannawa ba shiyasa ‘karar ta cika ko ina , cikin yan mintunan da basu fi biyu ba gabaki d’aya wasu manyan sojoji suka shigo falourn a guje kowa da bindiga a hannunsa , uncle da bobo ne suka fito suma cikin sauri suka nufi su little , hannansa bobo ya kama kafun ya furta � whats wrong Little me yasame ka ?� Cikin kuka little ya furta � yaya i lost her , i lost her kunemomin ita duk inda take yanzu banasan jin komai , just ku nemo min ita please � ya ‘karasa yana kara fashewa da kuka , kallan prince da shima hankalin sa yake a tashe sukai kafun Bobo ya furta me ya faru prince ya rugasa � yaya bobo , we lost her , mun nemo lil sister mun rasa gabaki d’aya su robert sun duba makaranta amma babu ita � gabaki d’aya sai da prince ya zaiyane musu abunda ya faru , cikin mamaki Bobo ya furta � what ? Sister ?� Zaku nemota ko ?� Cewar little da sauri bobo ya jijjiga masa kai � yes little ka kwantar da hankalin ka kawai, zamu nemota , i promise you amma sai kayi mun al’kawari zaka kwantar da hankalin ka � yanzu ma cikin sauri little ya jinjina masa kansa � zanyi ! But please ka nemo mun ita yanzu� kallan prince Bobo yayi � rakasa cikin d’aki ku canza kaya , dont worry she will be back � yana gama maganarsa ya d’auko phone dinsa gabaki d’aya sojojin da suka shigo falourn suka bi bayansa, falourn yayi saura uncle kad’ai da tun d’azu beyi magana ba , a maimakon yabi bayan su little kamar yadda ya saba sai ya nufi part d’in Big Boss kai tsaye . Be tsaya ‘bata lokaci ba ya shiga har second falourn d’insa , inda yake zaune yayi crossing legs d’insa , ga coffee da yake sipping a hankali , kan d’aya daga cikin kujerun uncle ya zauna kafun ya mayar da hankalinsa gabaki d’aya kan Big Boss � she’s lost!� ‘Dan d’ago da face d’insa Big Boss yayi sai kuma ya kamar da kansa yana ‘kara sipping coffee d’insa , cikin d’an d’aga murya uncle ya furta � nasan kaji abunda ya fad’a amma kayi shiru ?� Yanzu ma kallan uncle Big Boss yayi kafun ya ajje cup d’in hannun sa , cikin rashin damuwa ya furta � ta za’bi hakan! So just let her be�.
Da mamaki a fuskar uncle ya furta are you serous Farooq ?� Shiru Big Boss yayi kamar be zai tankaba � I don’t have anything to do with such matter �, yana karwa ‘karshen maganar ya mi’ke zai bar Wajan uncle yayi Sauri dawo Dashi ba � are you serous farooq ? Nace maka Abla is lost amma kana cewa ba matsalar ka bace ? � gashin kansa Big Boss ya shafa kad’an kafun ya furta � I have a lot to do uncle � zai ‘kara wuce cikin daka tsawa uncle ya furta � kana ce mun kana da aikin yi bayan ba’a san inda matar ka take ba ?� Da sauri Big Boss ya kalli uncle idanuwansa har sun fara canzawa ya furta � kasan da ita a matsayin matar tawa ka ke ‘boye komai ? Till the last moment kake fad’amun? Do you think you can hide this from me ? Yaushe ka fara ‘boye mun komai uncle ?� Ajiyar zuciya uncle ya sauke ganin yadda ran Big Boss ya soma ‘baci � my intention wasn’t that! Ba na ‘boye maka sabida karka sani ba , na barshine for the mean time , you have to understand bayanzu ne ya kamata muyi wannan maganar ba please kaji ?� Huh � Kawai Big Boss ya furta ya nufi hanyar bedroom d’insa , maganganun uncle suka d’an dakatar Dashi kafin ya d’an jiyo kad’an � Nasan halin ka sosai farooq, da ilimin ka da Tuna’nın ka , sannan da sa hannun ka , ka Auri Abla , bazaka ta’ba bari ta kwana a cikin gidan nan ba , batare da kayi bincike akantaba, all this while she’s you wife, in bazaka kula da ita ba , then kayi for the happiness of your family koda kad’an ne , this once please �, yana kaiwa karshe uncle ya juya ya bar falourn shima Big Boss ya wuce cikin bedroom d’insa .
After an hour , motocin su Bobo ne suka shigo cikin gidan, little yana jin motocin su ya fito da sauri yana Tuna’nın ta inda zai ga Abla amma gabaki d’aya bai ga ta inda take ba , hannunsa da Bobo ya ri’kene ya dawo dashi cikin duniyar tunanin sa, � Don’t worry ! Zata dawo it’s okay ?� Zai yi magana Bobo yayi saurin furta � No please nace ka kwantar da hankalin ka ! It’s okay ! Zanyi magana da Big Boss okay ?� A hankali Little ya jinjina masa kansa ,
Bobo na shiga shima part d’in Big Boss ya wuce ganin baya cikin falourn sa shiyasa ya wuce bedroom d’insa direct , sau biyu yana knocking amma babu amsa , a na ukun ne ya bud’e ‘kofar, yana zaune kan kujera da alama wanka yayi Sabida kayan jikinsa da ya canza , gefe d’aya kuma wayace a hannunsa yana dannawa hankali a kwance . Bobo bai zauna ba ya furta � I have to go back to Nigeria � tsayawa Big Boss yayi da pressing phone d’insa da yake , cikin wani irin kallo yake bin Bobo dashi , � in your dream �, cikin Sauri Bobo ya furta � I have to ! Wannan abun it’s a plan! Her life is in danger , I have to go back to Nigeria , idan ba Haka ba komai zai iya faruwa da ita , � cikin daka tsawa Big Boss ya furta � in your dream! Har abada ! Don’t you think of going out�, cikin sauri Bobo ya juya zai bar d’akin , ko kusa Big Boss be hanasa tafiya NBA , saidai yazo main ‘kofar falourn Big Boss ya jita a kulle, gabaki d’aya pin din jikin kofar ya saka amma ta ‘ki bud’ewa hatta turnprint d’insa dake jikin ‘kofar shima ya ‘ki bud’uwa , da Sauri ya koma cikin bedroom d’in Big Boss , yananan a inda ya barsa � why please? I’m going back to save her life! A part from that babu abunda zai ‘kara had’ani da ‘kasar , ka tuna condition d’in da Little zai shiga plx � banza Big Boss yayi masa kamar besan da mutum a wajan ba , sai ma lumshe eyes dinsa da yayi. Daman bobo yasan za’arina da wahala Big Boss ya yadda da zuwan sa Nigeria, amma dole ya lalla’basa , if not duk yadda Big Boss zaiyi sai yanasa shiga Nigeria , shiyasa ya dawo ya zauna kan d’aya daga cikin sofa d’in Wajan yana bin Big Boss da kallo. Ya fi hour a Wajan amma gabaki d’aya Big Boss ya ‘ki bashi chance d’in hakan.