Sashe 64
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*NEW YORK*
Yadda bobo yayi wa su big boss abinci kala kala sai ya burge mutum , sosai yayi abinci masu kyau babu Wanda zaiyi tunanin bobo ya iya girki haka hatta su james sai faman jinjina irin girkin bobo suke dukda shi girkawa kawai yake duk abunda ya bu’kata suna tsaye suna mi’ka masa , ba ‘karamun ‘kawata dinning din Sukai ba , ko ita sai faman d’aukar ido sabida sunsan me gayyane zai sakko duk da kullum haka wajan yake a tsaftace , yana kammala abincin ya nufi part d’insa .
11:45am prince ne ya fara sakkowa ‘kasa shima kana ganin jikinsa zaka ga alamar wanka yayi sai faman tashin ‘kamshin turare yake , yadda yake faman kulle idanuwansa zaka gane baccin da yake ji ba ishesaba yunwace ta tayar dashi shiyasa kai tsaye ya nufi dinning , yadda yaga komai a tsare ne yafi burgeshi su James na gefe ko wannansu ya canza kayan jikinsa sabida ko kad’an idan big boss ya sakko yaji jikinsu na ‘kamshin abinci sai ya sa’ba musu shiyasa suke takatsantsan sosai dashi, prince har ya bud’e wani warmer yadda yaga abincin ya ‘kawatune yasa ya bawa James umarnin yayi serving dinsa , cikin d’an girmamawa james ya furta â€? sir we’re waiting for big bossâ€?, d’an dakatawa prince yayi kafun ya furta â€? Yaya big boss be sakko ba ?â€? Yes sirâ€? yaya bobo fa ?â€? Ya Kara tanbayarsu â€? shi yayi abincinâ€james ya bashi amsa cikin girmamawa, shima prince cike da mamaki ya furta â€? yaya bobo ? Shi yayi abincin nan ?â€? Yanxu ma da yes sir James ya bashi amsa â€? kamar zaiyi kuka ya kalli abincin â€? yanxu Kenan ta tabbata bazan ci abinci da wuri ba ? Wayyo yunwaâ€? says who?â€? Yaji maganar yaya bobo daga bayansa , da Sauri ya juyo yana kallan bobo da yake ‘karasowa Wajan dinning , â€? wanene yace bazaka ci abinci ba ?â€? Gashin kansa prince ya shafa kad’an â€? no yaya bobo I thought yaya big boss kawai ka dafawa shiyasaâ€? oh really ?shine yake hana ka cin abinci Kenan ? Toh bari ya sakkoâ€? da Sauri prince ya ri’ko hannun bobo â€? Dan Allah yaya bobo kayi hakuri , ni wallahi yaya big boss be hanani abinci ba , kuma yaji wannan kalmar taka sawa zawa zaiyi a kulle ni me dalili a hanani abincin , dan ‘Allah pleaseâ€? , harararsa bobo yayi â€? sai shegen tsoro kamar kura , shiyasa little yake maka wayo idan kuka janyo rigimaâ€? murmushi prince ya saki â€? no yaya bobo ba haka bane duk lefin da little zaiyi nafiso ayi mana hukunci tare banaso naga an yi masa hukunci shi kad’aiâ€?, gashin kan prince bobo ya shafa â€? good boy, haka akesan yaya ya kasance , that’s why big boss yake d’aga maka ‘kafa Sabida yadda kake kula da little d’insaâ€?, murmushi prince ya sakar masa , cikin d’aga murya ya furta â€? Yaya bobo I so much love you all , I love you , I love yaya big boss , I love little , I love uncle , you’re my family my happiness my everything…â€? be ‘karasa every thing d’in da yake san fad’a ba sabida ‘kamshin turaran da ko a mafarki idan yajisa yasan ko nawane, turaran da babu ma halu’kinda yake da irin ‘kamshinsa sai mutum d’aya Sabida yadda ake had’a masa turaran da ma’kudan kudi masu yawan gaske da zai baka mamaki, ta ko ina kamshin turaransa ne yake tashi, direction din da bobo yasan yake wajan ya kalla , yana tsaye hannayensa sanye cikin aljihun farin wandan jikinsa na kanfanin Gucci fari tas dashi me laushin gaske iya gwiwar ‘kafarsa fararan ‘kafarsa sosai ta fito cikin wandon jikinsa , kafarsa ma sanye take cikin farin takalmin Yeezy , yadda ‘yan yatsun ‘kafar suka fito sosai zasu baka sha’awa dogaye farare tas dasu, jikinsa sanye yake cikin farar t-shirt din Chanel da tayi mugun fito da ‘ka’k’kar far muscles dinsa , dogon hannunsa fari tass sosai suka fito musamman yadda hannunsa na dama yke d’auke da abun hannu guda biya daban daban na diamond , yadda shirt d’in jikinsa take da shape din V ga button d’aya da yake a bud’e sosai ya bawa lafiyayyar farar fatar jikinsa fitowa , daga yadda rigarsa take kana iya hango yadda siririyar sar’kar diamond dinsa take ‘kyalli, iya kyau da had’uwa big boss ya had’u sosai gyaran da gashin sa ya samu ya ‘kara ‘kawata face d’insa musamman yadda red lips dinsa yayi jaa kamar Wanda ya saka janbaki ga tsagar giransa da tafito sosai cikin cikakkiyar girarsa, bakin gashin kansa da ya’ke amurmurd’e sosai yake tasar da ‘kamshi na daba , iya kyau Allah ya zuwa big boss kyau na wuce hasashen me hasashe musamman idan mutum ya ‘kiyasta kyaun idanuwansa, daga gefensa little ne shima cikin shigar brown din Riga sai milk din wando da milk din takalmi shima da ya saka , sosai kyaun little ya fito sosai ga gyaran askinsa da kullum yake kusa da idanunsa, duk Wanda yaga little yaga big boss yasan Jini ba wasa ba , musamman yadda kalar fatarsu take kusan d’aya amma duk da haka big boss ya fisa haske , fuskarsa har yanxu akwai murmushi akan ga dimples dinsa da ya fito sosai , gabaki d’aya maganganin prince a kunnansu shiyasa yake ta sakin murmushi , a hankali ya soma taku cikin ta kunsa na kullum a nutse cikin Kamala da tsantsan izza , ga face dinsa da har yau take a had’e babu fara’a a tattare da shi amma hakan ba ‘karamin kyau yake masa ba , yadda gyaran asking kansa yake sosai zai burge musu yana tafiya murd’ad’d’un gashin kansa na motsawa , duk da be d’ago da eyes dinsa ba yaji alamar ido akansa , a hankali ya d’ago da sexy green eyes dinsa , kai tsaye direction din bobo ya kalla tare da bashi wani irin kallo da ya saka bobo d’auke eyes dinsa yana murmushi yasani big boss bayasan kallo amma shi duk lokacin da yaga big boss yayi dressing yana jin dad’i sosai da sosai hakan yake burgeshi dan yasani d’an uwansa kyakkyawa ne shiyasa mata suke mugun hauka akan sa amma shi besan sunayi ba dan samun kwanciyar hankalinki kada ya sanı idan ba Haka ba hmmm ba’a magana dan ko wana hukunci ya mike ke Kika janyo , a kan farar one sitter kamar ta sarauta ya zauna sai kayansa da kujerar suka ‘karayı masa kyau , yadda yayi crossing legs dinsa yana lumshe idanuwa sai ya burge mutum , hatta su Prince gabaki d’aya sai satar kallansa suke , hatta uncle da ya Fito shima bin big boss din yake da kallo , danshi ba kayane suke masa kyau ba , shine yake yiw kaya kyau , kasan tuwar kowa yasan baya cin abinci akan dinning yasa little da prince jera masa dishes din da bobo ya dafa masa, cikin unique way suka shirya komai dan har course suka nemo kala kala dan ba kowane irin ajje abinci yake soba ( lalle big boss wannan izza har ina 😹🚶ðŸ»â€â™€ï¸?) har suka kammala jera dishes din yana zaune idanuwansa a lumshe , ko sound d’in ajje abu basayi sabida kar ya bud’e eyes dinsa.
PAY YOUR 300 into 2681892316 , Aisha Umar , zenith bank sai a turo shaidar biya ta wannan Number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM is now 300 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
MARUBUCIYAR * Gidan Aunty * and now *IBTISSAM*
💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
S____18💞