Sashe 132
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A jiyar zuciya Abla ta saki ganin wanda ya fincikotan,â€? Lil baki ji dai ciwo ba ko ?â€? Cewar Little d’auke da bottle water a hannunsa , â€? yes ban jiba , thank you so much Yaya Little â€? , kansa ya jinjina mata , â€? its okay ! But next time ki kula sosai , kinga zaki iya jima kanki ciwo !â€? Cewar Little , murmushi kwance akan face d’inta ta furta â€? Insha Allah , but Yaya little kana bu’katar wani abu ne yanzu ?â€? ‘Dan kallan kitchen d’in yayi tare da knodding kansa â€? yes ina tunanin na girka wa Yaya Big Boss abinci ne , and naga kema abincin zaki ci yanzuâ€? shiru Abla tayi masa kamar bazata bashi amsa ba sai kuma ta nuna masa mata tray d’in , â€? it’s okay ! Ka kai masa nawa ni sai na had’a wani â€?, â€? No! No ! Kici abincin ki , inyaso sai na samar masa wani abunâ€? girgiza masa kai tayi duk da bataso â€? it’s okay , ai ba wahala yanzu zan gama , okay?â€? Murmushi Little y sakar mata â€? thank you dear but zaki had’a masa coffee please? Kafin yaci komai yana san fara shan coffee , please just 1 cupâ€murmushin ya’ke Abla ta sakar masa â€? it’s okay zan had’a masa yanzuâ€?. Little na barin kitchen d’in Abla ta shagwa’be face d’inta kamar me shirin sakin kuka , har ga Allah bataso had’awa Big Boss coffee d’in ba , zata yi masa ne kawai sabida Little , ita kad’ai sai kunbura face take , irin coffee d’in kwanaki ta had’a masa amma wannan ma ta canza flavor , har zata fita wani tunani ya fad’o mata, ‘karamun dariya Abla ta saki kafun ta dawo cikin kitchen d’in, cilli powder ta d’auko da babu komai a cikinsa ta barbad’an , duk da hakan be i she taba sai da ta d’Akko ji’ka’k’kiyar potash ( kanwa)shima ta d’iga a ciki, spoon ta samu ta d’an d’ana , cikin Sauri ta fito dashi sabida yajin da taji, ga kuma uban kansa da ta saka sai coffee d’in ya zama kamar magani, a hankali ta furta “Mutum kullum cikin kugun ta , kaima kaji idan da dad’iâ€sai kuma tayi saurin toshe bakin ta Sabida kar wani ya jita . Tana fitowa taga babu mutumin d’azu , shima Bobo baya falourn sai uncle da prince , kamar tayi ihu haka taji ganin dole ita zata kaiwa Big Boss coffee d’insa , duk a tunanin ta Little na jiran ta shi zai kai mata , d’an turo bakinta tayi kad’an kamar wata yarinya sai kuma ta shagwa’be face d’inta , â€? Lil yana ga kin tsaya anan ? Ki zo ki zauna mana â€? cewar Prince , kamar tayi kuka ta furta â€? Zan kaiwa Yaya Big Boss coffee d’insa ne â€?, okay kawai prince yace mata har ta juya zata soma tafiya Little ya fito daga elevator , ajiyar zuciya Abla ta saki a Tuna’nın ta zai kar’bi coffee d’in sai kuma ya nuna mata hanya â€? thank you Lil , nasan yanzu yana sama yana jiran coffee d’in, please kai masa â€? kanta ta jinjina masa tana juyawa ta turo d’an ‘karamin cute lips d’inta , Daidai ‘kofar falourn sa da zata shiga sai data ‘kara duba coffee sosai ganin bazai gane ta saka wani abun ma ta saki ‘karamun murmushi kad’an. Knocking ‘kofar tayi taji shiru daman tasan za’a rina dan bata ta’ba ganin sa ya zauna a wannan falourn ba , tana shiga kuwa taga baya ciki, ita kad’ai sai ‘kun’kuni take har tayi knocking d’in falourn , sau biyu tana knocking ganin be bud’e ba ta tura ‘kofar a ‘kufule kamar Itace tayi mata laifin.
Big Boss na zaune kan sofa yayi crossing legs d’insa , idanuwansa ma a kulle sai d’an siririn gashinsa ya d’an hau kan face d’insa , a tunanin ta bacci yake shiyasa tayi sallama a hankali ta yadda bazai jiba , hatta takalminta cireshi tayi ta soma sand’a a hankali kamar mara gaskiya, inda taga breakfast d’in ta na d’azu ta nufa a hankali da nufin ajje wa , daga sama taji saukar muryarsa � My Coffee� kallan coffee d’in tayi lokaci d’aya zuciyarta ta buga sabida tuno abunda tayi masa , ita gabaki d’aya ta manta da cizan sa da tayi d’azu sai yanzu, amma gabaki d’aya Abla ta shanye tsoranta a ciki kafun ta juyo a hankali fuskarta ba a sake ba , sannan ba a d’aure ba . Ka d’an ta matso tare da mi’ko masa coffee d’in amma ko uffan bata ce ma , shima da har yanzu idanuwansa a kulle suke be bud’e ba sannan be kar’bi coffee d’in ba, d’an hararar sa tayi kad’an kafun a hankali ta furta “Mugu�, karaf maganar ta sauka a cikin kunnan sa , a hankali ya soma bud’e eyes d’insa har ya gama bud’e su gabaki d’aya , lokaci d’aya Abla ta ja baya kad’an Sabida yadda taga ya koma mata asalin Big Boss d’in sa , wani irin kallo ya je fa mata , cikin Sauri ta d’auke idanuwanta itama tana ‘kana shan kunu, kallan second 5 yayi mata ya d’auke kansa , a hankali ya motsa cute lips d’insa kamar me sanyi magana , Abla tafi 2 minutes a tsaye bece mata komai ba itama bata ce masa ban, ganin ta gaji da tsaruwar ne ta furta � ga coffee d’inka � shiru yayi mata kamar be ji taba , ganin yayi banza da ita yasa itama bata kuma ‘ko’karin yin magana ba.
Sai da ya mula dan kansa tukunna ya mi’ka hannunsa alamar ta bashi coffee d’in, cikin ‘kasa ‘kasa da idanu Abla ta harare sa yadda bazai ganta ba , tana ajje masa coffee d’in kuma ta juya da saurin zata bar falourn ya furta � wait � dummmmm Abla taji zuciyarta ya buga tsoranta ma karya coffee d’in agabanta, duk plan dinta ta dauka Little ne zai kawo masa coffee d’in shiyasa ta zuba , d’an waiwayo wa tayi kad’an dan ta duba ko ya ajjesa , ga mamakinta shan coffee d’in yake a hankali, ya wun ma’kogwaranta ta had’iye gabaki d’aya ta tsargu, sau uku King yasha coffee d’in tare da mi’ko mata , cikin sauri Abla ta ‘kara juyawa zata bar wajan, � come back � ya fad’a a hankali batare da ya d’ago ya kalletan ba , kallan coffee d’in Abla tayi taga ko rabi be shaba , kana kallanta kasan bata sa gaskiya kamar wacce take jira a tankata ta fashe da kuka , a hankali ya ‘kara furta � just 3 minutes na baki ki shanye ki bani cup d’in�,marairaice fuska Abla tayi dan tasan bazata iyasha ba , cikin sauri ta furta � Na ‘koshi � d’an d’ago da eyes dinsa Big Boss yayi � idan bazaki iya sha , bari na baki a baki� cikin sauri Abla ta d’aga coffee d’in tana sawa a baki ta futo dashi sabida uban yajin da taji , ga kanwar da ta saka sosai a ciki ya fito, bece mata komai ba sai ma ‘kara crossing legs d’insa da yayi , ‘kara kallan coffee d’in Abla tayi kamar zatayi kuka , ganin ya kalli agogon hannunsa ta ‘kara banka masa harara kamar idanuwanta zasu fad’o ‘kasa. A karo na biyu ta ‘kara saka coffee d’in a bakinta , da ‘kyar ta iya had’iye sa sabida uban yajin da taji ga tsamin kanwa ya ‘kara ‘bata mata bakinta , yadda take shan coffee d’in nan sai ta bawa mutum tausayi ga uban gumi da ta had’a tana sha tana hawaye fuskarta har ta fara ja , amma tsabar mugunta irin na Big Boss bai hana ta sha ba ,itama kuma da taurin kai ta ‘ki basa hakuri, tana gama ta juya sabida haushin sa da take ji kamar ta samu takalmi tai ta dukansa , sai da yaga taje daf da handle ya ‘kara dawo da ita , yanzu kam a ‘kufule Abla ta dawo batare da ta ce masa komai ba , kallan tray d’in da Little ya ajje yayi kad’an , kafun ya furta � Eat them also� wani irin kukane Abla taji yana ‘ko’karin kwace mata , gabaki d’aya haushi da takaicin Big Boss ne ya cika ta , bata san sanda kwalla ta sakko mata ba , a zuciye ta d’akko tray d’in zata wuce , nan ma still sai da yasa taci abincin , tun kafun tayi rabi ya mi’ke tare da furta � wait here � kallan bayan sa Abla tayi tare da jan siririn tsaki ganin yashige cikin d’aki , � Mugu, Azzalumi , Allah sai ya saka mun mutum babu abunda ya sani sai mugunta, fuska fara zuciya ba’ka , � ta fad’a har da hawayen ta , cikin sauri ta mi’ke ko d’aukan kayan abincin batayi ba ta yi saurin nufar handle , cikin sauri kuma ta dawo ganin white handkerchief me kyau a ninke a inda ya tashi, sabida haushin da ya bata cikin sauri ta d’auka ko tsoran ya kamata bata yi , takalmin ta da ta shigo dashi ta d’auka ta goge takalmin dashi , sannna ta cukur kud’eshi, ita kad’ai sai hararan handkerchief take kamar shi yayi mata lefin. Motsin da taji kamar ana nufo ‘kofa yasa ba shiri ta mayar masa da handkerchief d’in ta arta a guje , sai data fita daga part d’insa tukunna ta goge hawayen face d’inta , ga bakinta sai yaji yake mata.