Sashe 125
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Tunda Suka shiga cikin hall d’in yan set d’in su Abla suke kallanta , gabaki d’aya ta tsargu da irin kallan da suke bunta dashi, har suka zauna a Inda aka tana dar wa yan set d’insu waje , daga bayan ta Abla taji d’aya daga cikin yan Ss2 tana nuna Abla , cikin ‘kasa ‘kasa da murya ta furta � she’s a prostitute� da mamaki d’ayar ta gefenta ta furta � no wonder kullum take Simi Simi Aushe karuwa ce at her ages� da Sauri Abla ta damtse idanuwanta dan gabaki d’aya taji maganganun su , itama Eshaal Sauri ri’ke hannun Abla tayi ganin tana ‘ko’karin tashi � Na fad’a miki ki dena saka irin wannan abun a ranki , koma wanene yake da hannu akan abunda sukai miki Allah bazai barki ba , idan kinji sauyi cikin zuciyar ki toh kiyi addua kinji ?� Kanta Abla ta jinjina mata Batare da tace komai ba , tunda Suka zauna jabcon ya zuba musu ido shikad’ai sai murmushi yake yi abunda duk da marin da Abla tayi masa lokaci kawai yake jira . Ba’a d’au dogon lokaci ba aka fara gabatar da program din da za’a yi , Abla gabaki d’aya hankalin ta da gangan jikinta basa tare da ita shiyasa bata san speech d’insu yayi ba . Sunan Eshaal da aka fara kira ne ya fad’ar mata da zuciya dan tasan daga Eshaal sai ita a speech d’in. Cikin nutsuwa da kwarewa Eshaal ta fara gabatar da speech din ta gwanin burgewa lokaci lokaci ana ta fa mata har ta kammala , wata malama ce ta furta � the second person is Ibtissam Mohammed Al-Taufeeq � daram Abla taji zuciyarta ta buga da ‘karfi ,’kafarta tayi mata sanyin da nazata iya me’kewa ba , sai da aka kusan kirata sau uku sannan ta iya mi’kewa bakinta d’auke da addua . Mr jabcon na ganin Abla na nufar Inda zata gabatar da speech shima yayi Sauri nufar wajan , Abla na ‘ko’karin fara speech d’in ta Mr jabcon yayi saurin taran nunfashinta , cikin d’aga murya ya furta � am so sorry da na katse muku speech din nan da ake yi , amma akwai babban abunda ya kamata kusani yanzu amma sai d’alibar nan ta gama speech d’inta , please ku tafa mata� gabaki d’aya kuwa aka hau tafa mata musamman Wanda suke san hotunan jiya zai rabawa Malam suma , Eshaal da Fanan ne kawai basu tafa ba sai Baby itama da bataji dad’in abunda akwai Abla ba dukda itama tana mamakin me yasa ta damu akai ma . Abla duk da tasan wula’kanta ta yake so yayi hakan be hana lokaci d’aya ta dake ba ta fara gabatar da speech d’inta yadda ya kamata cikin tsan tsan turancin da ya burge kowa , tana gamawa gabaki d’aya hall d’in ya d’au tafi. Zata koma Mr Jabcon yayi saurin dakatar da ita , yana kallan gabaki d’aya mutanan cikin hall d’in, Daidai lokacin da yake furta gabaki d’aya kowa da kowa ya kalli Abla wasu irin manya manyan motoci ba’ka’ke suka danno kai cikin makarantar da mugun gudun gaske , Abla dake cikin hall da gudu ta fito sabida bazata iya kallan cin mutum cin da yake ‘ko’karin yi mata ba, Eshaal da fanan ma cikin Sauri suka biyo bayanta suna ‘ko’karin dakatar da ita , Daidai lokacin da take gugu a dai dai lokacin wasu manya manyan combo cars suka danno kai cikin makarantar, su Abla suna Barin wajan ratsatstun Ba’ka’ken jerin motocin nan sukai parking Wajan babban harabar hall d’in, babu abunda ake ji sai diran motoci , yadda combo cars din suka shigo ajere sai ya burge mutum , lokaci d’aya motocin da akalla zasu kai 15 suka yi slow down sukayi parking, cikin Sauri motocin farko suka fito da Sauri sanye da kayan sojoji ga wasu irin makamai a jikinsu , dayawa daga student d’in da suka fito kallan motocin suke daga gefe kowa yana so yaga wanene a cikin motar , cikin Sauri gabaki d’aya sojojin cikin combo cars d’in nan suka fito gwanin burgewa ko wannan su sanye da kakin sojoji da bindugu a jikinsu, kafun kace me gabaki d’aya motocin sun zagaye farar Bugatti La Voiture Noire d’in da ke tsakiyar su, cikin zafin nama Victor da Anthony suka fito daga gaban mota, da Sauri sojoji suka yi layi , abun sai gwanin burgewa , cike da tsantsan girmamawa Victor ya bud’e door d’in bayan farar Bugattin, kusan tsawan mintuna 3 kafun mamallakin motar ya fito da farar ‘kafar sa me sanye da ba’kin Gucci loafer , ga farin wandansa d’aya fito me shegen laushi, be d’auki ko cikkaken mintuna ba gabaki d’aya ya Fito daga cikin motar cikin fararan suit da sukayi mugum amsar sa , fuskar sa sanye cikin wani black sunglasses da yayi matukar ‘kawata face d’insa , hatta gyaran gashin kansa na dabanne yau , yadda fuskarsa take a had’e cikin ba’kin glass din idanuwansa sai ya matu’kar girgiza mutum ba kowa bane face Big Boss da fuskarsa babu ko d’ugon fara’a akai, cikin Sauri sojojin suka soma tafiya sai yazama kamar Big Boss aka saka a tsakiya , ga Victor da Anthony da suke taka masa baya , tun da ya fito maza da matan makarantar suke san ganin fuskar sa amma abun ya ci tura Sabida sojoji suka karesa ta ko ina , kai tsaye cikin hall d’in suka nuna Daidai lokacin da Jabcon ya d’auko wani and envelope zai bud’e bayan ya gama surutun da yake san yi, kamar daga sama yaji saukar abu a bakinsa , a razane ya fasa ihu lokaci d’aya sabida Jinin da bakinsa ya fara yi masa , manya manyan sojojin da Suka fara shigowa ne ya matukar tayar musu da hankali , cike da tsoro teachers da student suka mimmi’ke sabida bindugun dake hannun sojojin gasu da uban yawa, lokaci d’aya hall d’in ya nemi ya rikice amma kallan da sojoji sukai musune yasa sukayi saurin yin shiru , ta ko ina sojojin Big Boss ne da bin dugu a cikin su . A hankali ya shigo yake da kowa cikin hall d’in, Daidai wata lafiyayyiyar kujera da d’aya daga cikin sojojin ya shigo da ita Big Boss ya zauna kamar kullum yayi crossing legs d’insa waje d’aya ,
Cikin Sauri Victor da Anthony suka ‘karasa wajan jabcon da yake du’ke a ‘kasa jikinsa sai rawa yake ga Jinin da yake fita daga bakinsa , hannu Victor ya d’aga ya kaiwa bakin Jabcon duka , wani Jinin ne ya ‘kara fitowa abakin jabcon sai ihun yake yi Sabida azabar da yaji, hanya d’aya daga cikin sojojin sukai wa student cikin Sauri suka fara fitowa banda yan set d’insu Abla da aka dakatar dasu sai kuma teachers , duk da sauran student d’in ma sunso tsayawa , wata waya aka jefowa Anthony yayi saurin jafewa,Big Boss na zaune Anthony ya d’aga hannu ya tsitstsinka wa Jabcon mari da har saida gefen fuskarsa ya kunbura , tsabar azaba ko ihun ya kasayı sai kukan sa da yake fitowa kad’an kad’an, wani kujera d’aga daga cikin sojojin ya janyo Victor ya hankad’a Jancon ciki tare da saka masa d’aya daga cikin wayoyin wutan cikin wando , cikin wani socet aka saka wayar , cikin tsananin tashin hankali jabcon ya saki fitsarin da kamasa, ana kunna socet d’in wutar Jabcon ya fara jijjiga , ga fitsarin da yayi ya ji’ka wando , a karo na biyu suka ‘kara kunna socet d’in yanzu ma ihu kawai jabcon yake yi cikin a zaba , sai a lokacin sojojin suka bud’e yan class d’in Abla hanya da sukayi mugun tsorata Sabida tashin hankalin da suka shiga , ko wannan su cike da tsoro suka har hall d’in har teachers d’in da kowa jikinsa ya d’au ruwa , wani medium Box aka d’akko , da yake d’auke da cutters kala Kala a ciki, da ya bud’e baki zaiyi ihu zai ji saukar mari a bakin ta , tun yana fahimtar abu har ya dena ga hakwaransa guda biyu da suka fito waje Sabida azabar shan mari da yayi. Tsabar mugunta toshe masa baki d’aya daga cikin sojojin yayi ga hannunsa da aka rike, Daidai babban finger din kafarsa Anthony ya saka ya datse dan yatsan, cike da azabar da yaji ya dunga girgiza kai yana so ya basu hakuri amma sun toshe masa baki , d’ayan finger d’insa Anthony ya ‘kara Yankewa da har saida jabcon ya suma , Victor na ganin ya suma ya saka hannunsa guda biyu ya bawa fuskar jabcon tass , ba shiri ya farfad’o daga suman da yayi fuskarsa gabaki d’aya ta kumbura , wani babban cutter Victor ya d’auko sojojin suka tu’be masa kaya suka barsa sa singlet , Allah ya temakesa a kwai dogon wando har wajan gwiwarsa , hannu d’aya Victor ya saka zai zame wandan Jabcon da yayi mugun galabaita ya dunga girgiza musu kai da iya ragowar ‘karfinsa ga d’an yatsansa da yake Jini, Big Boss na zaune kamar be san abunda ke faruwa a Wajan ba sai phone d’insa da yake dannawa hankali kwance , duka sosai akai wa jabcon sai da suka tabbatar sun masa jina jina kafun Anthony ya furta â€? waya saka?â€batare da ‘bata lokaci ba Jabcon ya furta â€? Alice â€? dan iya bugawa ya bugu ko d’an yatsan sa baya iya motsawa, jin sunan wacca suka fad’a ne yasa wasu daga cikin sojojin Suka fita dai dai lokacin da Bobo ya shigo cikin hall d’in bayansa wani saurayine kamar za’a ‘ballashi jikinsa duk taba ta zu’ke shi , ta ko ina jikinsa a kunbure yake sabida uban dukan da yasha ga LG da itama ta sha mugun duka jikinsa sanye da kakintq na sojoji wasu mata soldiers ne suka janyota har zuwa inda Jabcon yake a baje shima Sai faman nishin wahala yake , LG sai faman kuka take tana ‘ko’karin ’karasowa wajan Big Boss amma ba hali dan iya buguwa ta bugu, yadda Bobo ya jefa mata wani mugun kallo ne yasa tayi sauri ha d’iye kukanta, ba’a fi minti 15 ba aka shigo da Alice da itama tayi wujiga wujiga, matan da suka d’akko ta suna zuwa sukai wurgi da ita , ihu ta saka da Sauri tayi kan Big Boss zata rungumeshi, barin da ya sauke mata a fuska ne yasa nunfashin ta d’aukewa na wucin gadi cike da zallan tsoro da tashin hankali har tana ‘ko’karin fad’uwa , sojojin itama basu ‘kyale taba sai da sukayi mata jina jina , babu abunda bakinta ke kira sai â€? Dady ! Dady â€? wani irin murmushin mugunta Bobo yasaki sabida gabaki d’aya an goge hotunan da sukai wa Abla, Wanda jabcon yake ‘ko’karin bud’ewa Victor ya mi’kawa Big Boss . Cikin tsana Bobo ya furta Zeeâ€? LG? Alice ?â€? Da Sauri suka soma basu hakuri amma tsawar da ya daka musu yasa gabaki d’ayansu yin shiru , ga su jabcon da sai nishin azaba suke , ji suke da zasu samu Alice da LG sai sunyi mugun sa’ba musu Sabida gabaki d’aya su suka ja musu. Sau d’aya Big Boss ya d’ago da eyes dinsa yana binsu da wani mugun kallo , babu Wanda be tsure ba a jikinsu musamman Alice da tasan hukuncinta sai ya fi na kowa , bayan hukuncin da za’a yi mata har d’akın horon sojoji sai ta shiga na sati biyu, ta sa ko kasheta Big Boss zai yi chief bazai ta’ba basa hakuri ba duk da kasancewar ‘yarsa , diamond watches d’insa ya kalla kafun ya mi’ke tsaye â€? Congratulations husbands and wife â€? yana gama fad’ar hakan ya juya ragowar sojojin suka taka masa baya, a razı ne Alice ta furta â€? Me.. ne…neeâ€? dakatar da ita Bobo yayi ganin yadda ta kasa maganar ma , cikin mugunta Bobo ya furta â€? you guys enjoy da game abi, â€? Alice ya fara nunawa tare da jabcon â€? kune tsinannun farko da kuka fara had’a plan, tunda kunsan kan mugunta , zakuyi kyau da ma’au rata , in short your crush , Big Boss da kike so ya d’aura miki aure da Wannan â€? ya ‘Karasa yana nuna mata jabconâ€?, wani irin ihu Alice ta saka a gigice lokaci d’aya ta sume a Wajan , hankali a tashe LG take kallansa itama , yanzu ma murmushi Bobo ya sakar mata â€? yes abunda kike tunani Hakane kema da d’an iskan da kuka had’a plan are married to each other , wait for your punishment allâ€? lokaci d’aya itama LG ta nema zaucewa musamman idan ta kalli tsomararrran guy da ya kama sa cewa Sabida sigarı, gabaki d’ayansu su hudun sojoji suka ja su Ammar kayan wanki suka suna ‘kokarin barin hall din .
Big Boss na fitowa itama Abla tana fitowa sabida sojojin da taji ance mata sun fito ga student da kowa yake le’ke gabaki d’aya sun kasa fitowa fili sai Abla , Daidai Wajan hall d’in ta nufa , lokaci d’aya sukai karo da Big Boss , bata san lokacin da tayi hugging d’insa ba tana ‘kara fashe masa da wani saban kukan.
https://chat.whatsapp.com/B5v9kh9BrGm6wjMuygdK1p