← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 146

Sashe 121

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Abla kuwa da iya ‘karfin ta take gudu gabaki d’aya bata san Inda zata take saka ‘kafar taba , kuka Kawai take ido arufe , saura kad’an su Little su kad’eta. Ganin gadda take kuka hankali a tashe ne ya d’aga masa hankali gashi ta ‘kiyi wa kowa magana , mota kawai ta shiga ta sunkuyar da kanta tana ‘kara fashewa da kuka , shima Little kamar zai yi kuka ya tanbayesu abunda ya faru , babu abunda suka ‘boye masa , gabaki d’aya sai da suka zayyane masa komai , wani irin kwallan ‘bakin cikine suka tarar wa Little a ido da ‘karfi ya furta “My sister ?� Har yana tsoratar dasu fanan, Rai a ‘bace bai kuma cewa su Eshaal komai ya kar’bi jakarta, shi kad’ai sai faman girgiza kansa yake , a mota babu yadda beyi da Abla tayi shiru ba amma kamar ‘kara tun zura ta yake dan jikinta har ya d’au ki wani irin zafi Sabida kukan da tasha, hankali a tashe Little yake kallan ta ganin yanayin da be ta’ba ganin Abla a ciki ba , tun kafun ya ‘karasa gida ya kira Yaya Bobo ya fashe masa da kuka , tun kafin Bobo ya tanbayesa kuma ya kashe kiransa , lokacin fita Bobo zai yi har ya shiga mota ya fita ya koma cikin gida hankali a tashe .

Big Boss na tsaye shima yana shirin fita motocin su Abla suka shigo cikin gidan , babu Wanda ta kalla ta ruga cikin gida a guje tana kuka shima Little cikin Tashin hankali ya bi bayanta.

Abla ta shiga cikin gida babu Wanda ta kalla , tunda ta saka gudu sai saurin kukan ta da suke ji, tana shiga cikin d’aki toilet ta kulle ‘kofar tare da sakar wa Kant ruwa me sanyi, ita kadai sai kuka take kamar ‘kirjinta zai fito , idanuwanta har sun kunbura , ga mugun ja da face d’inta tayi.

https://chat.whatsapp.com/EiJWfeCdg234T6P0k5NU2Y

IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)

Story & written
By
Mss Lee �

🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅

AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__

✨MSS LEE BUSINESS WORLD �

💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇🏻
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus

🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🏻 🌹🌹 👇🏻
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃🏻💃🏻💃🏻.
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa 😍.

___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___

BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.

NOT EDITED

S____34💞
Chapter 121 · 0% Book details