← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 146

Sashe 27

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tun a cikin babban harabar gidan suka gane bobo ya dawo cikin gidan , Adil kallan prince yayi tare da marairaice masa fuska � yaya prince we’re in big mess , yaya bobo ya dawo fa !�, shima prince kallansa yayi dan shima ya tabbatar da yaya bobon ya dawo musamman haushin karnukan yaya bobo da sukaji, sunayin packing motocin su Robert da suka bi bayansu suma suka shigowa ciki, gabaki d’ayansu tsakanin prince da Adil an rasa wa zai fara shiga ciki , musamman lefi biyu da suka san sunyi na farko basu tanbaya ba suka fita , na biyu kuma gashi sun shigo gida late , � yaya prince ka fara shiga ciki mana kaga kaine babba �, d’an harararsa prince yayi � dan nine babba sai aka ce maka bana san lafiya ta ? So kake ina shiga ya dam’keni?, kaga kaine ‘karami and yaya bobo bayasan ganin kukanka , muna shiga kawai ka fashe da kuka kaji?�, step biyu little yayi ya koma baya � yaya prince duk lefin kane fa , kai kasa muka fita , and muna shiga wallahi yaya bobo ya dam’kemu bazamuji da dadi ba , ni kaga tafiya ta , wajan su Bruno zan zauna,kai kafara shiga �, zai juya prince ya janyo sa � wallahi baka isa ba , tare zamu shiga , salan nashiga ya kamani , Gwanda ko me zai faru ya faru, kwacewa little yake ‘ko’karin yi daga ri’kon da prince yayi masa , amma yana ganin su Robert sun kusa ‘karasowa wajan yayi saurin shigewa falon, suna shiga suka tarar da bobo zaune kan kujera yayi crossing legs d’insa , jikinsa sanye da ba’kin wandon kanfanin Supreme, sai red d’in rigar da yasaka daga jikinta akwai harafin Be a man a jiki, little yana ganin bobo yayi saurin ‘buya bayan prince , cikin kasa kasa da ido prince yake bun fuskar bobo da take a had’e , gabaki d’aya hankalinsa yana kan system d’in da yake operating, ‘ko’karin janyo little da ya ‘buya a bayansa yake amma sam little ya ‘ki fitowa daga bayansa , ‘kara d’ago da idanuwansa prince yayi karaf suka sauka kan bobo da ya d’ago da fuskarsa ,� yaya bobo kayi hakuri kaji?we’re sorry �, kallan da bobo ya bisa dashine yasa yayi saurin had’iye maganarsa � come out � ya fad’a da d’an tsawa , da Sauri little ya fito daga bayan prince zai soma bawa bobo hakuri shima bobo ya jefa masa nasa kallan , cikin cool voice ya furta “bakwajin magana ko? Wa kuka tanbaya da zaku fita ?�, gabaki d’ayansu sunkuyar da kansu ‘kasa sukai , ko run’kurin d’ago da fuskarsu basayi Sabida kar ma su had’a ido da bobo , gabaki d’ayansu shiru sukai masa , mi’kewa tsayen da suka ga yayi ne yasa little saurin furta � yaya bobo kayi hakuri , ni na saka yaya prince�.� Can you shut up?�,cewar bobo yanzu a zafafe yayi maganar , yanxun ma Shiru Sukai , little kwalla har sun fara tarar masa a ido , dan a rayuwa bayasan ganin fushin su bobo,� d’auke kansa bobo yayi akan su kafun ya furta � get lost �, yaya bobo kayi hakuri ? Cewar prince , � karna maimaita magana ta , if not I will vest my anger on you , ku ‘bacemun da gani �, da Sauri suka bar falon , shi prince ya nufi part d’insu , shi kuma little ya nufi part d’in uncle iron man.
Komawa yayi kan kujerar da yake , wani d’an sound ne ya fito daga wajan kofar waje , � come in � cewar bobo, Robert da captain ne suka shigo cikin falon , cike da girmamawa suka sarawa bobo, jin jina musu kai bobo yayi batare da yace komai ba , wani d’an ‘karamin file Robert ya mi’kawa bobo , kafun ya furta � gabaki d’ayansu Suna Washington, cikin number observatory circle , and magana ce ta sirri suke tattaunawa Sabida futowar kowannansu da ya kasance a rarrabe �, and the other guy?� His name is Charles sir , da Alama sunyi ‘ko’karin anfani dashi wajan bawa prince drink , dukda nasan bazasu shaba , sabida irin takatsan tsansu sir �, good Kawai bobo yace bayan ya kar’bi envelope din , the 2 guys ku mayar dasu Fort Hamilton, with out my permission,kar Wanda ya kuskura yashiga inda suke , take care of them �, ok sir Robert da captain suka had’a baki, mikewa tsaye bobo yayi da envelope d’in hannunsa � and the 2 stupid guys a barsu cikin death prison �, yanxu ma ok sir suka ‘kara fad’a, bobo na juyawa Suka sara masa , tare da ‘kamewa , basu bar Wajan ba sai da suka ga bobo ya shige , still saida suka ‘kara sara masa duk da baya wajan ,kafun su bar wajan.

**** Adeel kai tsaye d’akin uncle iron man yanufa , lokacin da ya shiga bedroom d’insa akwance ya tarar da uncle alamar bacci yake , shima gefen gadon ya hau ya kwanta tare da kifa kansa kamar me bacci, motsin da uncle ya jine yasa ya bud’e idanuwansa,mamakin ganin little yayi kwance a gefen sa duk da basaban abu bane � Me yasamu little d’ina ?�,shiru little yayi masa kamar me bacci , tashi zaune uncle yayi Sosai yana kallan yadda little ya ‘boye face d’insa � nasan fa kana jina , oya get up�, tashi zaunan kuwa little yayi yana kokarin sauka da ka kan gado uncle ya ri’ko hannunsa � oya waya ta’bamun little d’ina nayi maganinsa yanxu ? Maza fad’amun menene kake fushi haka ?� Little kamar wani yaro fuska a maraice ya kalli uncle � Am sorry uncle nasan munyi lefi, we’re sorry , kaga yanxu ma yaya bobo fushi yake damu, yayi mun tsawa kaina ciwo yake mun�, yana kai ‘karshe ya ‘kara yun ‘kurun komawa cike da kulawa uncle ya hanashi hakan , � kunyi masa lefi ne shiyasa ransa ya ‘baci and you can go to his bed ka bashi hakuri zai hakura okay ?�, d’auke kansa little yayi � ni uncle yau a d’akinka zan kwana , in yaya bobo yazo shigo wa ka tasheni sai na ‘buya,� dungure masa kansa uncle yayi � so kake big boss ya dawo ya harbemu?� Dariya little yasaki da both side dimples d’insa Suka lo’ba ,”ina prince ? �, cewar uncle , nasan yana d’aki may be ma ya kwanta , Nima bacci zanyi uncle,� zai ‘kara kwanta wa uncle ya hanasa , “magariba ya kusa , maza jeka shirya ka kiramun prince da bobo duka ina jiran ku a falour�, yanxu ma a marairaice little ya kallesa � uncle na fad’a maka fa yaya bobo fushi yake damu , Shiyasa bazan je part d’insa ba ma ,� okay bari na kira big boss shi sai ya kira mun shi, little har da Sufa wajan danne wayar � uncle wasa nake maka , please karka kira shi, yanxu zanje na kira su , okay ?�, jin jina masa kai uncle yayi � okay �,.little yana futa part d’insu yashiga , ba kayan d’azu ne ajikin prince ba da Alama wanka yayi sai system d’insa na dayake dubawa, � yaya prince uncle yace yana jiran mu a ‘kasa , ba tare da prince ya kalle saba ya furta “okay ganinan zuwa �. Yaya prince � cewar little yana jan ‘karshen sunan , d’ago da kansa prince ya yayi suna had’a ido da little lokaci d’aya kuma suka ‘kyal’kyale da dariya atare ,� little you’re not serious , d’azu da yaya bobo ya kama mu wato a fara hukuntani ko? Uhmm� yanxu ma sabuwar dariya little ya saka,� no yaya prince , kasan wani lokaci idan yaya bobo ya had’e rai sai ya dawo kamar yaya big boss , shiyasa na ‘buya a bayanka and nasan yaya bobo fushi yake damu ,� let’s apologize ko? “Cewar prince , Adil ma kansa ya d’aga masa alamar yes, saida little yayi wanka shima ya canja shigarsa tukunna kafin su shiga part d’in bobo, babu kowa a falon sai kamshin turare da yake tashi da sanyin Ac, sunsan tunda baya falour to tabbas yana master bedroom d’insa , a bakin ‘kofa ma yarjejeniyar shiga suke , prince yana cewa Adil yashigashima Adil yana cewa shine babba ya shiga ,sai da prince ya shammace sa , ba yi Auni ba sai jinsa yayi a d’akin bobo, yana juyawa yaga wajan alamar prince ya gudu.
Chapter 27 · 0% Book details