Sashe 23
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
PAY YOUR 300 through 2681892316 Aisha umar zenith bank sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
LEESHARH DATA HUB 2
MTN
1gb-240
2gb-480
3gb-720
4gb-960
5gb-1200
AIRTEL
1gb-300
2gb-600
3gb-900
4gb-1200
5gb-1500
Validity 30 days
Account number : 2681892316 Aisha umar zenith bank .
Phone number : 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of Love and Destiny)
Story & written
By
Mss Lee�
Littafin IBTISSAM na kud’ine akan 300 , me san karanta littafin har ‘karshe zai biya kud’insa ta wannan bank din , 2681892316 Aisha umar zenith bank , sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
Masu san yimun magana zasu iya yimun direct through my WhatsApp number kamar haka : 07041879581.
__💞â€Be like a diamond, precious and rare , not like a stone, found every where. “💞__
💕___BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ___💕
BOOK 1
SORRY ! NOT EDITED.
Season_9
NEW YORK
Yau gabaki d’aya tun bayan fitar bobo ya nufi The main reading room d’insu , wajan sosai yake da girma ga wasu jerun books dayawa a wajan, da fari idan ka kalli wajan zaka d’auka office ne dan har wani chairs ne a Wajan masu ‘kayatar wa daga cikin su akwai wacce duk tafi ko wacce kyau a cikin kurejun, fari tas da ita , sosai d’akin ya tsaru cikin unique way, duk da d’akin karatune sosai mutum zaiyi mar marin zama a cikinsa. Little ne a zaune kan d’aya daga cikin ba’ka’ken unique modern chair d’in cikin d’akin, gabaki d’aya hankalinsa na kan system d’in da yake operating cikin ‘kwarewa da basirar da Allah yayi masa , dan Adeel irin mutanan nan ne da ake kiransu da gifted sosai yake da baiwar fahimtar abu, daga gefensa kuma wani medium bwol ne me cike da kayan chocolate a ciki gwanin ban sha’awa , yana cikin dannan system d’in sa , Prince ya shigo cikin office d’in, sanye da jan riga me dogon hannu, sai ba’kin wandon da ya saka , da kad’an ya wuce kwiwar ‘kafarsa ,sosai farar fatar ‘kafarsa ta fito waje, tsadaddiyar wayar hannunsa da yake dannawa ‘kirar iphone 15 ya saka a aljihu kafun ya d’auki d’aya daga cikin chocolate d’in dake bwol d’in Adeel � Little me kake yi haka? Naga ka nutsu?�, ‘kin kulasa little yayi Sabida yadda ya bawa abunda yake yi cikin system muhimmanci , ganin ya ‘ki kulasane yasa prince dauke system d’in daga gabansa gabaki d’aya , da Sauri little ya d’ago fuskarsa , yadda yayi da fuska kamar wani d’an shekara goma sabida gyaran askinsa da yake rufe masa ido � Haba yaya prince , abu fa nake me muhimmanci , please ka bani �, ya ‘karasa yana mi’kowa prince hannunsa , ‘kin basa system d’in prince yayi � da iskancine ya hana ka amsa mun maganata? Toh bazan bayar ba , ko me kake ka bari kayi shi daga baya �, ‘kara kai hannu little yayi zai d’auki system d’insa prince ya ‘kara gocewa ya hanasa , a hankali ya furta � please yaya prince ka bani, I told you abu nake yi fa � cikin wata sofa prince ya zauna kafun ya nuna wa Adeel waje � oya zauna , maganar 5 minutes kawai zamuyi sai kaci gaba da danne dannenka �, yasan in bazama yayi ba prince bazai bashi system d’in ba , aikuwa prince yana ganin Adeel ya zauna ya matso kusa dashi � Yawwa ko kaifa little , kasan wani abu?�, bai bari little ya amsa masa ba ya cigaba da maganarsa,� yau friend d’ina yake birthday d’insa , And nine best friend d’inshi kaga ya kamata naje ko?�, kallansa little yayi tare da d’auke kansa kamar Wanda aka sa dole � Toh ni me ya shafeni da birthday d’insa ,Kawai ka bani system d’ina �, cikin lallashi shima prince ya kallesa � Haba mana little din mu, little din big boss da yaya bobo , shalelen uncle iron man, please rakani zakayi shaf shaf mu dawo kafun yaya bobo ya dawo , please, please �, Nifa ba ruwana yaya prince Allah kasan yaya bobo ya gano mun fita sai ya hukuntamu ko? Kuma yaji kamar yaya big boss ne fa yaji, Nidea baruwa na �, cewar Adeel , a zuciye prince ya mi’ka masa system d’insa ya mi’ke � kar kaje d’in i though you’re my dearest brother , just dan zaka rakani birthday zaka ce mun ba ruwanki ? Fine ! Nima babu ruwana da kai�, yana kai ‘Karshen zancensa ya juya , dukda har cikin zuciyarsa ba Dagaske yayi wa little fad’a ba yasan wannan shine kad’ai solution d’in da ya rage masa , shashshe’kar kukan Adeel da ya jine yasashi ya juyo a rud’e yana kallansa � kuka ? Kuka kake ?�, hannunsa duka biyu Adeel ya saka ya kulle fuskarsa , hankalin prince ba ‘karamin tashi yayi ba lokacin da ya ga hawaye akan fuskar little , hannunsa d’aya ya saka ya mari fuskarsa � Ni da kaina nasaka little kuka ?�, ya ‘kara saka hannu ya mari fuskar tasa da ‘karfi har yana d’an bada sauti, ya d’aga hannusa da Niyar ‘kara marin kansa little ya rike masa hannun yana goge hawayen fuskar tasa , kamar wani d’an yaro ya turo bakinsa � nifa ba kuka nake ba , abune yashigar mun ido�, am sorry little ba Dagaske nake maka ba danayi maka fad’a , please karka ‘karayin kuka ko kad’an ,kamanta promised d’in da kayi wa yaya big boss da yaya bobo?kamanta kace bazaka yi kuka ba ? Kana san yaya big boss ya hukunta kowa a gidan nan?� Da Sauri little ya girgiza masa kai � okay am sorry , zuciyata batamun dad’i idan kana hawaye , please ka dena kaji� amma yaya prince ba kaine kake fushi dani ba ? Zan raka ka amma sai dai muyi 1 hour mu dawo , kasan yaya bobo ya dawo ya tarar mun tafi yawo ranshi zai ‘baci�, hugging d’insa prince yayi � Yawwa little d’in mu that’s why I love you , I promised bazamu dad’e ba , kafun yaya bobo ya dawo nasan mun dawo cikin gidan , taso muje mu shirya , shaf shaf kar lokaci ya ‘Kure , hakan ce kuwa ta faruwa , basu d’au dogon lokaci ba suka shirya , ko wannan su cikin shigar ‘kananan kaya , gabaki d’ayansu sunyi kyau sosai , kana ganinsu kasan Jini d’aya ne , abunda ya wanci ke banbantasu gyaran gashinsu, prince gabaki d’aya gashinsa baya rufe masa goshi kusan irin gyran gashin bobo yake , sa’banin little da kullum gyaran gashin kansa da yake sakko masa har wajan idanunsa .
Yanxu idan yace su tanbayi uncle shima zai iya hanasu shiyasa baibari Adeel yayi maganar saba yaja hannunsa zuwa compound d’in, Suna fitowa wasu jerun manya manyan motoci ne kusan guda 10 ba’ka’ke ‘kirar Mercedes Benz 300 SLR, motar tsakiya ma ba’kace sa’banin ta sauran wannan bullet proof ce , bullet baya shigarta, duk da ba’a san ransu suke fita da securities ba, amma basu da choice dan dokar Big Boss ce wannan, kuma babu Wanda ya isa ya tsallaketa,
Mota d’aya prince da little suka shiga , suma ragowar jami’an sai da suka ga shigarsu mota kafin su hau tasu, slowly motocin suka fara nufar first gate , har suka zo second gate a slow suke tafiya , suna zuwa gate d’in ‘karshe wani murd’ad’d’an soja sanye da ba’ka’ken kaya ya sara wa Adeel, cike da girmamawa ya furta � sir the black card�, shi prince gabaki d’aya ya manta da wani black card, and yasan yanxu black card d’innan a hannun yaya bobo zasu sameshi, idan yace zai koma ya d’akko a d’akin yaya bobo zasu ‘kara mata lokaci ne,� bamu fito dashi ba� cewar little, yanxu ma cike da girmamawa sojan ya furta � sorry sir , I can’t let you, is an order�,wani irin haushine ya kama prince bai tsaya sauraran sojan ba, ya basu umarnin Suja motar su fita . Cikin d’an jin Shakka driver da sojan su ka kalli prince sabida suna fita sunsan me zai faru , � me kake jira? � cewar prince , deep inside him shima fargabarne sabida karya doka da yayi, amma duk da hakan dole sai yaje birthday d’innan , ba musu driver yaja motar , shima sojan sara musu yayi tare da komawa gefe , umarnin bobo ne dama duk Wanda ya nemi karya doka a rabu dashi ya karya d’in , ta cikin Wajan fitar motoci combo d’in su prince suka bi bayan scarning d’in da na ura tayiwa motocin .