Sashe 113
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
WASHE GARI
Lokacin sallar asuba nayi Little ne ya fara tashi , yau da kansa ya tashi prince, sannan ya nufi d’akin uncle ya tashe sa , hatta Bobo yau little ne ya tashesa amma ya kasa zuwa part d’in Big Boss , kamar xai yi kuka ya koma d’akinsu yayi wanka ya shirya , Daidai lokacin da suka saba fitowa gabaki d’ayan su suka fito, ko minti biyu basu yiba , Big Boss ya fito cikin shigar ‘kananan kayansa blue black sai ba’kin wando da yake jikinsa , yau ko arzikin tufke gashin beyi ba sai mummur d’ewa da sukai a bayansa sabida yanayin gyaran gashin da kansa ya samu. Tunda ya Fito little ke kallansa kamar yaje yayi hugging d’insa , Sarai Big boss ya gansa, kamar zai wuce sa sai kuma ya mi’ko masa hannunsa , cikin sauri little yayi hugging d’insa kamar zai yi kuka � kayi hakuri yaya , I promise bazan sake ba �, gashin kansa Big boss ya shafa kamar Wanda aka sa dole sai yayi magana ya furta � it’s okay ! Let’s go � daga haka suka nufi masallacin ga baki d’ayansu , hannun little yana cikin na Big Boss kamar Wanda aka ce masa Big boss d’in zai gudu. Ana idar da sallah yanxu tare suka shigo cikin falourn hannunsa cikin na Big Boss , kowa part d’insa ya nufa Sabida lokacin training ya kusa.
*****A makare yau Abla ta tashi daga baccin da ya d’auke ta sabida Allurar da Dr tayi mata , a gogo ta kalla ganin 7 ta wuce , cikin sauri ta shige toilet tayi wanka , komai cikin sauri take yinsa , har ta shirya cikin uniform d’inta bayan ta gama gyara cikin bedroom din ta , babu Wanda ya fad’o mata sai simba da bata bawa abinci ba ga time yana ‘ko’karin wucewa , shaf shaf ta gama abunda zatayi ta fito daga cikin d’akin. Babu kowa a falo da alama sun tafi training d’insu na kullum , bata tsaya tunanin komai ba ta nufi inda simba yake , ga mamakin ta sai ta tarar da Simba yana cin abinci da alama tuntuni an kai masa , babu tunanin da ya fad’o masa sai little a fili ta furta â€? Allah sarki may be yaga ban fito bane shiyasa ya kawo masa abincin , Nagode sosai yaya littleâ€Da wannan Tuna’nın ta koma cikin part d’insu amma duk da haka bata ga su Little ba kamar yadda ta saba , a gogon falourn ta kalla taga 8:00am ta kusa alamar ta kusa makara Kenan , maida kallanta tayi wajan hanyar shigowa ko zata gansa amma still shiru , ita kad’ai sai kallan time take , har wajan ‘karfe 8:20am na safe tana zaune a wajan, mi’kewa tayi da niyar nufar d’akin ta taji sallamar su shida prince , sai a lokacin ta saki ajiyar zuciya, duk a tunaninta zasu ce mata ta d’auko school bag d’inta su tafi ne amma sai taji sa’banin hakan â€? Lil ya jiki ?â€? Cewar little , fuskarta da murmushi ta furta â€? naji sau’ki yaya little â€? shima prince ya jiki yayi mata ,sai alokacin Abla ta samu damar gaishe su , kallanta little yayi ganin uniform a jikinta â€? Lil sis yau fa ba zakije school ba , yaya Bobo ya fad’a mun Dr tace kina bu’katar Hutu na 2 days , ya kamata ki canza su any time yanzu zamuyi breakfast okay ?â€? Itama Ablan “okayâ€tace masa kafun ta juya zuwa bedroom d’inta . Tana shiga kayan jikinta ta cire , ta saka wata red doguwar riga da tayi matu’kar yi mata yau, lokaci d’aya taji tana jin baccin daman ba isar ta yayi ba , fasa futar tayi koma kan gado abunda, mintuna kad’an bacci ya d’auketa .
*****9:30am gabaki d’aya suna zaune ban da Big Boss , ko wannan su sanye yake cikin shigar ‘kananan kaya daya zamar musu jiki , dan ko little be ta’ba saka wani kaya wai shi kayan Malam bahaushe ba , ko wanne ka ga face d’insa zaka ga annashuwa kamar basu ba, daddad’an ’kamshin turaran Big Boss da suka jine yasa suka d’ago da idanuwansu kusan lokaci d’aya , sanye yake cikin wata long sleeve ash d’in riga sai wani wandan jeans black colour da yake sanye da shi, gashin kansa kamar kullum sai kyalli yake kamar ‘kura bata hawa kansa , cikin Black d’in takalmin gucci yake takowa a hankali kamar baya san taka ‘kasa , duk da yadda yaji idanuwa akan sa alamar kallansa suke hakan be sa ya d’ago da idansa ko sau d’aya ya kallesu ba har ya ‘kara so cikin falourn , � Am hungry � cewar little yana kallan Big Boss , harararsa Bobo yayi � tunda baka ce kana jin yunwa ba sai yanxu ? Salan rigima ?� , murmushi little yayi � No yaya Bobo ina jin yunwa da gaske , yaya nake jira ya sakko muci shiyasa ban fad’a muku ba �, ko kallansu Big Boss beyi ba duk da gabaki d’aya magan ganunsu akan kunnansa sukayi shi , Diamond watche d’in da ke farin kyakkyawan hannunsa ya kalla na ‘yan sakanni kafin ya mi’ke tsaye , da Sauri gabaki d’aya suka kallesa � Am out � shine abunda ya iya furtawa , da sauri little ya furta � yaya yunwa fa nake ji?� d’an hararansa Big Boss ,“Come and eat me “murmushi little yayi masa da har saida hakwaransa ya fito farare tass dasu , shima prince cikin kwaikwayar little ya furta � yaya nima yunwa nake ji fa �. Mi’kewa tsaye uncle yayi � then let’s eat together all as a family� ya ‘karasa yana kallan Big Boss , suma su Bobo kallansa sukai suna jiran jin amsar da zai bayar, sai da ya gama karantar yanayinsu har sun sad’akar sai sukayi saukar muryarsa � okay �, kamar wani babban abu yayi little har da d’aga hannu ya furta � yes� a haka suka ‘karasa dinning gabaki d’ayansu , yau ko james basu bari yayi serving d’insu ba , da kansa little da prince sukai serving d’insu, har cikin ransa yana so Lil d’insa ta sakko suci abinci amma bayasan ‘bacin ran Yaya Big Boss, kowa ya kula da yanayin face d’in sa hatta Big Boss da ya d’an d’ago ya kallesa ya d’auke eyes d’insa ganin be fara cin abincin ba dukda shima be soma ci ba , Kamar Wanda aka sa dole ya furta � called her let’s eat �, cikin tsananin mamaki da jin kalamansa suka zuba masa eyes d’insu kamar Wanda suka samu hoto, Big Boss kuwa kamar bashi yayi maganar ba ya ‘kara tsuke face d’insa , sunsan halinsa yana iya canza ra’a yi shiyasa cikin tsananin farinciki Little ya furta � I love you yaya ! You’re the best �, be jira jin amsar Big Boss ba ya ruga a guje gudun karma ya tsayar dashi , Direct d’akin Abla ya nufa , knocking d’aya yayi mata , lokacin tana tsaye a gaban mirror tana saka wani golden chain d’in sar’ka yar siririya me shegen kyau sai d’an ‘karamun a danta da ya ‘Kara yiwa farin wuyanta kyau. Cikin sauri ta je ta bud’e door d’in , Wanda ta gani a bakin ‘kofar ne yasa ta sakar masa lallausan murmushi , tun kafin tayi magana yayi saurin furta � Let’s go lil we don’t have time � dan babu abunda Big Boss ya tsana kamar a ‘bata masa lokaci, ko bari ta koma d’aki beyi ba yasa ta sakko ‘kasa , sai binsa da kallo take , a tunaninta kamar yadda suka saba cin abinci ne zasu ci shiyasa bata damu ba lokacin da suka nufi dining, lokaci d’aya zuciyarta ta buga sabida ganin Wanda bata yi tsan manın gani ba , cikin sauri ta fara karan to adduar datazo cikin zuciyar ta , sai lokacin lefin da tayi masa ya fad’o mata cikin zuciya da ‘karfi zuciyar ta tabuga bakinta har ya d’an soma rawa a tunaninta hukunta ta zaiyi akan laifin da tayi masa ne shiyasa ko side d’in da yake batayi gigin kallan ba,Uncle ya katse mata tunanin da ta fad’a � Daughter kin tsaya a tsaye , ki zauna mana �, cikin d’an rawar baki ta na d’an dur’kusawa ta gaishe da uncle , shima cikin fara’a ya amsa mata yana ‘kara cewa ta zauna, bakinta har rawa yake lokacin da take gaishe da Big Boss, duk da har cikin zuciyarta tasan bazai ta’ba amsa mata gaisuwar ta ba , kamar wacce tayi magana da dutse dan ko ‘kurar da ta kawo ta be kalla ba , bayan abincin gabansa da yake ci cikin salo a hankali cike da nutsuwa , jikin tane yayi sanyi amma duk da hakan murmushin kan face d’inta be gushe ba , Bobo ta gaisar last , kamar yadda ya sama cikin sakin fuska ya amsa mata , little ne yayi serving d’inta , gabaki d’aya ta kasa sakewa , Sabida jin present d’insa a Wajan sai faman wasa take da spoon d’inta , ko 5 minutes batayi a wajan ba ya mi’ke bayan ya goge bakinsa da tissue , � take care yaya !� Cewar little Sabida yasan fita zai yi , kansa ya d’anni knodding kamar me rad’a ya furta � take care � ya ‘karasa yana kallan uncle da yake sakar masa murmushi. Sai da ya bar wajan gabaki d’aya sannan ta saki a jiyar zuciya kad’an ga masifaffen ‘kamshin turaransa da take ji har yanzu cikin hancinta , a hankali ta soma cin abincin ta , ko 5 spoon batayi ba taji gabaki d’aya abincin ya fita ranta , ji take gabaki d’aya cikin ta ya cika, amma gudun kar suyi magana yasa take tura abincin a hankali , da d’ad’d’ai da d’ad’d’ai suka soma tashi har yayi saura ita kad’ai a Wajan , tana ganin sun watse gabaki d’ayansu itama ta mi’ke ta wuce bedroom d’inta ganin su little basa falourn.