Sashe 97
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
✨✨✨✨
Lokacin sallar la’asar nayi Big boss ne suka fara fitowa shida little da ya canza kayansa zuwa masu kauri kad’an hatta gyaran gashin kansa yau ya canza , gefed’aya Daidai wajan idan sa , d’aya gefen kuma ya had’e da gyaran gashin kansa . Gabaki d’ayansu masallaci suka nufa sabida kiran sallar la’asar da akeyi ,ana idar wa Big boss part d’insa ya wuce shi kuma Little ya wuce d’akin Abla . Sau biyu yayi knocking lokacin da take addu’a , tana zuwa ta bud’e masa ‘kofa , face d’insa cike da murmushi ya furta � Lil kina lapiya ?� Itama murmushi Abla ta sakar masa kafun ta furta � eh mana , bayan tun d’azu nake jiran ganin ka amma ka’ki zuwa ni fushi nake da kai � shima kamar zai shagwa’be face d’insa ya furta � Haba mana Lil ! Kiyi hakuri naje part d’in yaya ne , lokacin da zan zo kuma ana Kiran sallah shiyasa da ban zoba� dariya Abla ta ‘kyal’kyale masa dashi , hakan da tayi kuwa ba ‘karamin kyau yayi mata ba � Nifa yaya little wasa nake maka , kaga yadda ka shagwa’be face kamar ta mace �, d’an harararta Little yayi � Nine ma ta mace ?�, da Sauri ta girgiza masa kai tana dariya � okay let’s go � bata koma cikin d’akin ba suka sakko Abla sai faman zolayan little take a hanya , suna sakkowa game little ya saka musu sabida yasan bata iya mota ba , da Anfara sai ta fad’i shiyasa yake ta faman yi mata dariya cikin mugunta , ganin ta kasa cinsa a wajan ne yasa tayi saurin fusge game d’in ta gudu , shima little cikin Sauri ya biyo bayanta amma sai ta ‘boye bayan kujera , cikin dariya little ya furta � Allah Lil ki bani kinga fad’uwa kika bani ne na fad’ar da ke ba � itama Abla cikin gwalo ta furta � Allah bazan baka ba ai cutata kake , kasan ban iya ba shiyasa sai faman fad’ar Dani kake �, zai biyo ta ta ‘kara waskewa dai dai lokacin prince ya shigo falan shima , cikin Sauri Abla ta gudu bayansa , da little yazo zai kamata zata goce sai dai ya kama Prince , gabaki d’aya sun ‘ki tsayawa balantana prince yayi musu sulhu sai suka mayar dashi abun wasan su, cikin dariya prince ya furta � Allah idan baku tsaya ba zan fad’awa yaya Big boss kasan dai yana cikin gidan nan � lokaci d’aya kuwa ga baki d’ayansu suka tsaya , cikin Sauri little ya fusge game d’insa � Allah sister zaki gane , yanxu ni yunwa nake ji lets eat�, girgiza masa kai Abla tayi � Ni na ‘koshi � kusan lokaci d’aya prince da little suka had’a baki � me kikaci?� Batare da damuwa ba ta basu amsa � Yaya Prince ya banı coffee banajin yunwa ?�, shine kika ‘koshi ?� Cewar prince yana katse ta , yanxu manta ta jinjina masa � Allah yaya prince na ‘koshi bana jin yunwa �, shima little prince ya kalla � Sister tace bata jin yunwa , toh Nima na ‘koshi � cikin Sauri Abla ta girgiza masa kai � yanxu fa kace kana jin yunwa ! Toh shikenan wasa nake masa Zanci kaji, let’s eat �, murmushi little ya sakar mata yana jinjina masa kanta, daga haka suka nufi dinning su uku , yau Abla tayi serving d’insu , suna ci suna kira abinsu gwanin burgewa . Saida suka kammala cin abincin su gabaki d’aya suka koma falour , Abla sai labari take basu su kuma suna dariya , mi’kewa tsaye Little yayi yana kallansu � am coming back � daga haka ya wuce
sama abinsa , cikin ‘kan’kanin lokaci ya dawo hannun sa d’auke da System d’in Apple , Abla ya mi’kawa yana furta � For you “kallansa Abla tayi kamar zatayi kuka , gashi ta ‘ki amsan system d’in , kasan tuwar a 2 sitter take hakan ya bashi daman zama a kusa da ita � I told you we’re family , banasan inna baki abu kina ‘kin karba , we are now the family of 6, yanxu banzo kice komai idan ba haka zan fad’awa yaya kinji � kwalla ne suka tarar wa Abla a ido a hankali ta furta � Na gode Allah ya.. � dakatar da ita yayi lokacin da ya kunna system d’in � ni nace miki banasan godiyar ki , Nima zan sa yaya ya kawo mun wata, ynxu zan nuna miki yadda zakiyi angani da komai , hatta English da komai da kikeso zaki iya kalla , bazai kinsa data ba , tunda datar yaya Big boss a kunne take kawai kiyi ta anfani dashi� murmushi ne ya su’buce wa Abla lokacin da little ya ambaci sunan big boss , gabaki d’aya yadda zatayi anfani da system d’in Little ya nuna mata da komai da take san shiga da kallo ma idan tana san yi , ga games nan ma da ya fito mata dashi sasoi , cikin ‘kan’kanin lokaci Abla ta gane komai da ya nuna mata , lokaci zuwa lokaci sai faman sakin murmushi take , suna gamawa wani saban hiran suka saka , sai da sukaji kiran sallar magrib sannan kowa ya nufi part d’insa . Amma wanka ta sake yi sannan tayi sallar magrib, tana idarwa bata tashi a wajan ba ta soma karatun al’kur’ani har
Saida aka kiran sallar isha, cikin nutsuwa take yin sallar ta har tayi shafa’I da wuturi, ko zama bata ‘kara yi ba ta sakko ‘kasa da mayafinta data yafa , little na zaune yana jiran ta , d’akin simba suka nufa yanxu ma bata shiga ba daga waje suka jefa masa abincin suka gudu. Amaimakon su koma cikin gida sai suka tsaya a Wajan garden suna kallan stars ga sanyin iska da wajan yake dashi, har ‘karfe tara da rabi suna Wajan , gabaki d’aya sun manta Big boss na gida sabida yadda suke hirar su abun sha’awa , sai 10:34pm Suka ankara da yadda tare ya fara , cikin Sauri suka nufi cikin gidan. Big boss da suka zaune cikin shigar ba’ka’ken kayane yasa zuciyarsu bugawa da ‘karfi, kana kallansu kasan basu da gaskiya , ko kallansu Big boss be yi ba sai system d’in gabansa da yake dannawa , ga hasken system d’in da ta nuna yadda page d’insa take a hard’e , a hankali little ya ‘karasa kusa dashi ya zauna , wani irin bombastic Side eyes Big boss ya bishi dashi , cikin Sauri little ya gudu sama sabida kar ya ce ze masa abu. Abla kuwa kasa motsawa tayi daga inda take , sai ma sunkuyar da kanta ‘kasa da tayi, still big boss be d’ago face d’insa ba aikin gabansa kawai yake , ganin ta gaji da tsayuwar kusan 10 minutes be ce mata komai ba , cikin ‘karfin hali ta je ta had’a masa coffee , hannunta har rawa yake lokacin da ta mi’ka masa tana furta � gashi�.� Da ita da coffee d’in sai a ga me magana dan kamar wacce tayi da dutse sam be d’ago ba sannan be kalli inda take ba , tafi 15 a tsaye kamar zatayi kuka gashi ta gaji da tsayuwar, a karo na ba a dad’i ta ‘kara furta � ga coffee d’in � kamar zatayi kuka Sabida yadda ya share ta , sai faman satar kallansa take ta ‘kasan ido. A ta’kaice saida Abla tayi kusan 2 hours a tsaye Big boss yana aiki a system sai da tabbatar ‘kafarta tayi tsami tukunna ya ajje system d’in a kausashe ya furta � 10 cups of coffee� , cikin Sauri Abla ta amsa masa ganin tana kai masa coffee d’in itama zata huta , bata d’au dogon lokaci ba ta fita da wani tray white colour ga cups din coffee kusan guda goma Ajera , kan center d’in gabansa ta ajje masa tana furta � ga coffee d’in� sai da ya mula dan kansa kusan 2 minutes ta d’auka bazai tanka mata ba sai kuma taji saukar muryarsa � shanyesu duka � azabure Abla ta furta � me..me.. ka..ce ?� Banzan kallan da yayi mata ne yasa tayi saurin tsugunnawa ta d’auki 1 cup ta soma shansa kamar zatayi kuka , ta d’auka zaice ta barshi taga har ta shanye cup 2 be ce mata komai ba , kamar zatayi kuka ta d’auki cup 3 shima har tazo kan cup 6 , lokaci fuskarta tayi jajawur har hawaye sun so ma sakko mata , ga shi cikinta ya cika bazata iya shan ragowar ba , amma tana tsoran wani hukuncin nasa , har amai ta soma ji Sabida yadda ta cika cikinta, amma bawan Allah be tsayar da ita ba , tana zuwa cup 9 ta fashe da kuka , yana d’ago dakansa ta d’an turo bakinta tana had’iye kukan. Sai da ta shanye gabaki d’aya cup d’in sai faman nishi take da ‘kyar , a hankali ta furta � na gama � still big boss be kulata ba saida ya ‘kara 20 minutes lokaci saura ‘kiris fitsari ya kwace mata , addua take Allah yasa ya barta ya tafi dan zata iya yinsa a ko ina . Kamar yaji me tace ko kalla bata ishe shiba ya saka black p-cap d’in data kusan rufe masa fuska ya fita daga falourn, cikin wata babbar ba’kar Lamborghini Victor ya bud’e masa , Victor ya shiga driver set, Anthony kuma ya shiga d’ayan side d’in suka bar gidan su kad’ai , har lokacin bobo be dawo ba kuma. Abla tana ganin ficewar sa har wani gumin bala’I take had’awa , a guje ta nufi d’aki, ko tsayawa batayi ba sabida fitsarin da ya kamata . Sai da tayi tukunna ta saki ajiyar zuciya tana safa cikinta da take ji cike taff da ruwa , ko minti goma batayi ba ta sake komawa yin fitsari, ita kad’ai sai faman zaryar yin fitsari take dan 10 cups ba wasa ba , saida tayi zaryar yin fitsari, ana biyar d’inne har da kwalla kafun ta Samu ta kwanta , cikin ‘kan’kanin lokaci bacci ya d’auketa.
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚