Sashe 128
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
12:30am aka bud’e ‘kofar d’akin horan da aka kulle su Alice ,gabaki d’aya tun suna kuka har suka dawo ajiyar zuciya dan gabaki d’ayan su sun fice daga hayyacin su. Da victor ya tashi kulle su kuma sai ya had’a ko wannan su mata da miji ko a d’aki d’aya , Alice da jabcon sai LG da mijin ita da ya kuma shan wani dukan a wajan ta , gashi daman a buge aka d’auko sa shiyasa LG taji dad’in bugun sa.
Victor ne yashigo cikin d’auki ko wannan su ya jefa musu blanket da wani Leda � yau ne first night d’in ku , and also congratulations you guys go be zaku tafi Greenwich Village anan zakuyi honeymoon d’in ku na tsawan sati d’aya congratulations � a haukace Alice ta mi’ke tsaye tana d’ora hannunta aka Honeymoon ? What ? Ni zanje kauye ? Bazai yuba , no dole dady ya zo bazai ha’ba faru ba , babu Wanda ya isa ya kai ni kauye balantana wannan d’an iskan kwartan da aka cewa ya zama miji na , � kallanta Jabcon yayi daga sama har ‘kasa , � Ni gaskiya ina san matata � cewar sa , ai be kai ‘karshe ba Alice ta tsinka masa mari , banza Victor yayi musu ya nufi d’akin da aka kulle LG, the same abunda ya fad’a wa Alice shine abunda ya fad’a wa LG, ita LG da ta fi kowa rud’ewa ma sume wa tayi a zaune , tasan wanene Chief , tasan tunda Big boss ya yanke hukunci shikenan ta zauna musamman da shima mahaifinta ya kasance me tsauri kamar Big Boss, mijin ta da aka fi sani da Ozzy a tsorace ya kalli Victor � kuyi hakuri , kashe ni zatayi d’azun nan ta gama Zane ne , kuyi hakuri ni bansan abunda zai faru ba kenan� sai kuma ya soma kuka kamar wani ‘karamun yaro.
‘Karfe 2:10am Abla ta farka sabida ‘kishir ruwan da ya dame ta , a hankali ta sakko daga kan gadon daga ita sai riga da wandon ta na bacci da suka fito da shape d’in ta sosai , hularta kawai ta d’auka ta fito daga cikin d’akin , har ajiyar zuciya ta sauke lokacin da ta ga fitilun falourn a kunne , batare da wani damuwa ba ta wuce kitchen ta d’auko babban bottle d’in ruwan ta , tun daga kitchen d’in ta soma shan abunda hankali a kwance , tana fitowa zata nufi sama kamar wacce aka tsiyaka sai kawai ta juyo bakin ‘kofa Daidai lokacin da Big Boss zai shigo cikin falourn , batasan lokacin da ta yardar da bottle d’in hannun taba , mistakenly ta tsallake step d’aya sai ‘kafarta ta zame a ‘kasa , ‘kugunta ya bugu da step d’in, da ‘karfi ta saki ‘kara Sabida zafin da tanı a kugunta, a hankali ya d’ago da idanuwansa zuwa ‘bangaran da take, ganin yadda da ri’ke ‘kugun nata ne ya d’an ta’be baki tare da d’auke idan sa ya nufi hanyar part d’insa , da harara Abla ta bisa ganin a dalilinsa taji ciwan, cikin rashin sa’a kuma lokacin da take hararar sa ya d’an jiyo sai ya sauka akan idanuwansa , kallan zaki sani ya bita dashi , kafin ya juyo zuwa side d’in da take , tun kafin ya ‘karaso ta soma yarfa hannun ta ganin ya kamata dumu dumu tana hararar sa , hannun ta d’aga ta finciko da ‘karfi Abla ta furta “ouch � Sabida ba ‘karamun buguwa tayi ba , yadda taga yana binta da kallo ne yasa lokaci d’aya jikinta ya soma d’aukan rawa , gashi babu kowa a falourn balan tana tanemi te maka , kamar zatayi kuka ta shagwa’be masa face d’inta, zai bud’e baki Abla ta fashe masa da kukan ta’bara, kallan da ya jefa mata ne yasa tayi saurin yin shuru sai ‘kif ‘kif ta idanuwa take , � Me kike ‘bukata? Ouh� shiru Abla tayi masa dan gabaki d’aya bata fahimci abunda yake nufi ba sai ma ‘ko’karin Jan baya da take , a zuciye ya murd’e hannun ta d’aya ga ciwan kwankwaso ga hannu duk ita kad’ai , a tsiwace Abla ta furta � Ni kasakar mun hannu na � d’ayan hannun ya murd’e tare d juyo da ita , yadda taga kusancin su yayi yawane yasaka jikin ta ya soma rawa lokaci d’aya , har yana jin yadda jikinta yake rawan , ga wani irin tsoro da ya bayyana akan face d’inta sosai,motsa bakin sa yayi kad’an kafun ya saka hannun sa d’aga zuwa kwankwasan nata , yadda ta kwalalo masa idanta waje ne yaso sawa bakinsa ya motsa amma sai ‘kara tsuke face d’insa da yayi � I think shine abunda kike so ko? And � ya ‘kara matso da ita kusa da jikin sa kad’ai , face d’inta yakalla ganin yadda tayi saurin runtse idanuwanta gagam ga bugun zuciyarta da yake d’agowa sosai , daga gefen idanuwanta wasu irin siraran hawaye ne suka kallo mata , ‘karamun tsaki yaja kad’an kafun ya saketa , a bazata Abla taji ta ‘kara fad’uwa ‘kasa , the same ta ‘kara bugewa a kugunta, kuka kawai ta fashe dashi lokaci d’aya dan ba’karamin zafi taji ba , � You are nothing but just a pieces of mess � cewar Big Boss lokacin da Abla ta d’ago da idanuwanta hawayen ta gabaki d’aya ya’ki tsayawa � just because kina zaune a gidan ba , ba hakan ke nufin ke yar gidan bace, your no body , I hate to see this your ugly face , kinsan me ? From the moment kika shigo cikin gidan nan like kinyi poison d’insu ne gabaki d’aya , I seriously hate you! That’s why naso jiya harbe kanki kikai , okay ? � d’an huci Big Boss yayi dan doguwar maganar nan da yayi har ya saka masa ciwan kai ,� Sai da ya ‘kara d’auka second 10 kafun ya ‘kara kallanta � duk Wanda ya aiko ki , you guys both will pay, ‘kazama , Villager � da haka ya juya ya bar wajan , wani irin kukan ba’kin cikine ya kwace wa Abla , tasan ya tsane ta amma bata ta’ba tunanin tsanar da yake mata ta kai haka ba , ya tsane ta , yaso mutuwar ta ? � hawayenta Abla ta share lokaci gudu gabaki d’aya soyayyar da taji tana yi masa ta goge ,dukda ita Kanta batasan a wana matsayi ta d’auke saba , hatta tsoran sa da takeji gabaki d’aya ya fitar mata cikin zuciya , babu abunda yake mata yawa cikin zuciya sai � ‘kazama , Villager � kallan jikin ta tayi sosai kafin ta ‘karasa goge hawayen face d’inta, da ‘kyar ta iya mi’kewa tsaye , da ‘kyar ta ke taka steps Sabida yadda ‘kugunta yake mata zafi. Tana shiga d’akı gaban mudubin ta tanufa ko zata samu man zafi, cikin sa’a kuwa ta samu, a ‘kugun ta shafa sosai kafun ta kwanta bacci, kalaman sa sun dad’e suna mata yawo cikin zuciya , tsabar takaici da hawaye takwana.
Da safe da wuri ta shirya cikin uniform d’inta , tana gama shiryawa kallan kanta tayi a madubi � ‘kazama , Villager � shine abunda ya ‘kara yi mata yawa cikin zuciya , sosai ta ‘kurawa fuskarta ido a fili ta furta � tabbas ni ‘kazama ce , tunda bani da gata bansan iyaye naba a ‘kazanta na taso , sannan nid’in yar ‘kauye ne , amma sai na nuna maka banbancin ‘yan ‘kauye da ‘yar burni, daga yau na tashi daga Abla ta koma asalin Ibtissam , wannan Al’kawari ne na d’auka “……�.
https://chat.whatsapp.com/B5v9kh9BrGm6wjMuygdK1p
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅
AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__
✨MSS LEE BUSINESS WORLD �
💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇ðŸ»
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus
🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🻠🌹🌹 👇ðŸ»
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ».
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
NOT EDITED
S____36💞