Sashe 19
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
BOBO
Yana shiga wajan da prince yayi wa la’kabi da � THE DEATH PRISON� daki daban aka sa samari biyun jiya da’aka d’akko, duk da wannan d’akin da suke ciki yafi na farko amma shi wannan cikin d’akin wasu ‘kofofine a cikinsu har guda hud’u biyu ‘kanana, biyu manya sai wasu ‘katan abu fari da bansan menene aciki ba , d’aya daga cikin samarin ne ya taso azuciye cikin turanci ya soma magana � kasan wanene ni?Kasan wanene mahaifina ? Me mukai muku zaku zo ku d’akko
mu? â€? wani irin kallo bobo ya jefa masa da ya kasa ‘karasa maganganun sa , kallansu bobo yayi d’aya bayan d’aya musamman d’ayan saurayin da ya fi tsorata jikinsa har ya fara karkarwa sabida kallan da bobo yake bunsu dashi,har ya ‘karasa wajan wani table masu d’auke da box’s akai , cikin cool voice ya furta â€? yana ina ?â€?, gudun kar Logan ya tona masu asiri , cikin Sauri Dylan ya furta â€? wa kake magana akai ? Mu bamusan komai ba kuma zakuyi danasanin kawo mu nan gabaki d’aya..â€? be ‘karasa zancansa ba sabida wani irin azaba da yaji a ‘kafarsa , da Sauri ya d’ago kansa cikin zabura ya ja baya ganin bobo tsugunne a gabansa , sai kuma cikin Sauri ya kalli ‘kafarsa , ‘karar azaba ya kuma saki Sabida yadda tools d’in da bobo ya caka masa shiga cikin ‘kafarsa sosai , yanxun ma kallansu ya ‘karayi ganin Logan tun ba ‘a je ko ina ba ya soma fitsari a wando , cikin cool voice bobo ya furta â€? my last question! Yana ina?â€?,cike da tsoro Dylan ya kallo bobo ganin fuskarsa ba fara’a kwata kwata, kafun ya kalli Logan da gabaki d’aya ya rud’e , duk da haka baya tunanin zai fad’i inda yake , saidai kome zasuyi masa saidai suyi masa , Girgiza wa Logan kai yayi alamar karyayi magana , cike da tsoro Logan ya kalli bobo da Robert da yake tsaye bayan bobo da bindiga kafun ya ‘kara kallan Dylan , bai sai lokacin da bakinsa ya furta â€? NEW ZEALANDâ€? lallausan murmushi bobo ya saki kafun ya kalli Robert â€? a mayar musu da kayansu su saka , and then ka sasu cikin â€? THE EVIL ROOMâ€?, da Sauri Logan ya ri’ko kafar bobo hawaye harya fara ‘bata masa fuska â€? we’re sorry please! Munsan munyi lefi but a mistake is not a mistake until you repeat that mistake is called a mistake ( kuskure ba kuskure bane har sai ka maimaita wannan kuskuran yake zamowa kuskure )â€?, yanxu kam ran bobo ya fara ‘baci dukda yadda yake ‘ko’karin controlling kansa , sha’ko wuyan Logan da Dylan yayi a lokaci d’aya ya buga kansu da bango , babu Wanda kansa be fasheba, sai dafe kansu da sukai waje d’aya gabaki d’aya Logan ya gama rud’ewa har hawaye sun fara sakko masa a kumatu, Dylan kuwa gabaki d’aya fuskarsa ja tayi sosai kasancewarsa farin Bature , kallansu bobo yayi har yanxu yana ‘ko’karin controlling kansa , â€? kuna kiran abunda kukayi a matsayin kuskure ? Wanne daga ciki ? Dilar kwayar ? Ko kuma raping d’in mata da kuke kuna bugar dasu?â€? Girgiza masa kai Dylan yayi dan shima ya fara tsorata sosai â€? please kayi hakuri ka fad’i ko nawa kake so zamu baka , ka kashe wannan maganarâ€?, kallan baku da hankali bobo yayi musu, tabbas sunyi nisa basa jin kira , be ‘karabi ta kansu ba yabar d’akin duk da ro’kan da Logan yake masa . Suna fitowa cike da girmamawa Robert ya mi’ko masa wata ‘karamar waya , tun kafin yace wani abu Robert yayi saurin furta â€? MSS ISABELLAâ€murmushi bobo ya ‘kara saki amaimakon ya kar ‘bi wayar sai kawai ya nufi part d’insu.