Sashe 28
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
***** â€? yaya bobo we’re sorry plxâ€? cewar Adeel, door da aka budene yasaka Adeel juyo wa da sauri prince ya shigo sabida ganin bobo ya shigo shima little Sauri yayi hugging bobo, cikin murya irin ta me shirin yin kuka ya ‘kara furta â€? we’re sorry yaya bobo kajiâ€hannu bobo ya mi’kawa prince shima yazo yayi hugging d’insu, tare da jansu kan lafiyayyan gadan d’akinsa , â€? ba fushi nake daku ba sabida kun fita ,no , ina fushi da kune Sabida baku fad’a wa kowa saku fita ba , in wani abu ya sameku fa ? Ni da uncle wani amsa kuke so mu bawa big boss ?ko da yake bari na kira sama sabida kun isheniâ€?, ya ‘karasa yana d’akko wayar sa, tsakanin little da prince har yar rigen rigen ri’ke hannun bobo sukai â€? Haba yaya bobo kayi hakuri kaji? Nasan aiki yayi wa yaya big boss yawa ma ka barshi ya Hutu â€?, cewar prince , dan harga Allah yasan big boss yaji sun zama gassun nama â€? eh yaya bobo d’in mu , kai ma nasan ka gaji bari nayi muka tausaâ€?, cewar little , â€? yau she kuka fara siyasa bansani ba ? In kuna da irin wanna brain din ai zaku iya yin aikin soja â€?, yanxu ma da Sauri suka had’a baki wajan furta â€? No yaya boboâ€?, cikin Sauri kuma little ya kalli agogo , â€? yaya bobo uncle fa yana jiran mu a down stairs dan yanxu za’a fara kiran sallar magrib, ya kamata Kashirya kaji?â€?, yana kai karshen zan cansa yayi saurin sauka daga kan gadon, â€? bye yaya bobo â€?, shima prince da Sauri ya sauka yana furta â€? bari mu barka kashirya â€?, shi ma be jira jin amsar bobo ba yayi saurin bakin d’akin, girgiza kansa kawai bobo yayi Sabida yasan dalilin barin d’akin nasa .
*****
*********6:35pm gabaki d’ayansu suka nufi masallacin gidan sabida sallar magrib da akai kira, ko da suka shiga masallacin basu bito ba har sai bayan sallar isha’i, wannan ‘ka’idane sun saba , duk lokacin da zasuyi sallar magrib basa fitowa cikin masallacin sai sunyi sallahr isha’i sai dai wani babban dalili me ‘karfi da zai sa su fito kafun kiran isha’i. Ana idar da sallah prince da little ne suka fara fitowa suna fitowa suka soma jin haushin karnuka, da Sauri little ya ‘karasa inda yake jin kukan karnuwan , wasu manya manya karnukane wajan , kusan guda biyar gabaki d’ayansu ko wannansu da kayar gashin jikinsa, yadda suke haushi saiya firgita ka musamman idan kayi arba dasu, d’aya daga cikin su me kayan black da brown sai milk colour kad’an ajikinsa sai faman karkad’a gashin jikinsa yake , yadda ko wannansu yake huci zaka tabbatar da ba karnukan wasa bane su, me black and brown d’in ne ya jiyo direction d’in da little yake , cikin wani irin gurnani da zai tsoratar da mutum musamman mara gasky ya soma haushi, abun mamaki suma ragowar karnukan direction d’in da kosashshen Karen yayi suma suka kalla, a guje suka nufo inda yake , shima a hankali ya fara ja baya ganin sun nufoshi, yadda yake gudu suma haka suke gudu cikin sauri kamar ba karnukaba, sosai karnukan suke gudu har saida suka kai inda yake , gabaki d’aya kuma sai suka zagayeshi kamar sun ga nama , cikin dariya dariya little ya kalli Karen da yake da baki da brown a jikinsa � Bruno training d’inku ya ‘kara bun’kasa yadda kuka biyoni haka sai kace wani mafarauci,gefen hagunsa little ya kalla lokacin da ya mayar da kallansa kar wani farin kare shima jikinsa duk gashine dogaye � kaima Rosie ka koyi mugunta wallahi , ku zauna � haushi karnukan suka soma da ‘karfi kafun lokaci d’aya su zauna kamar yadda yace , batare da tsoro ko shakkarsu ba ya bisu yana shashshafa musu jiki, suka sai faman karkad’amasa gashinsu suke , lokacin da prince ya ‘karaso wajan kallan little yayi yana d’an harararsa , � tunda ka gansu Malam sai ka taho mutafi ko? Kasan bashiri nake da wad’annan mafarautan ba �, ya karasa zancansa yana hararar su bruno, dariya little ya saki � Haba ya prince wannan harara da kake musu haka ?�, katse shi prince yayi ta hanyar furta � let’s go joor ! Yunwa nake ji�, kallan ya prince little yayi kafun ya mayar da kallansa kan su Rosie , a baza ya cewa su rosie ku kama mun shi, wani irin jijjiga sukai lokaci d’aya , ga harsunansu da Suka fara fito dashi, yadda suke kad’a jelarsu daka gane ba ‘karamun tantiran karnuka bane , ko wannansu kuma akwai wani d’an karamin symbol me d’auke da sunansa ajiki, azuciye prince ya soma hararar little ganin yadda karnukan suka soma biyosa , shima ja da baya ya soma yi, yana bin ko wannansu da kallo d’aya bayan d’aya , suma kamar wasu mutane haka suka soma bin prince , yana sauri suma zasu fara sauri, da yayi alamar guduwa suma zasu fara , juyawa prince yayi a guje , dan yasan halin karnukan musamman BRUNO da ROSIE , karnukan ma gabaki d’aya gudu suka saka shiyana gudu suma suna biyosa , little na tsaye sai faman dariya yake musu, wani irin daddad’an Sauti ne ya tashi , shiba kid’a ba shi ba sarewa sannan baza a kira shi da fito ba , na tsawan sakanni 15 , a guje su bruno suka jiyo tare da nufar mutumin da yayi wannan sautin, gadan gadan suka nufi bobo dake tsaye a Wajan yana binsu da kallo, yadda gashin jikin karnukan suna tashi ma abun kallo ne da yadda suke haushi na asalin karnukan sojoji, suna ‘karasowa inda bobo yake cikin wani irin salo ya ware tafikan hannayensa , kafun ya dunkulesu waje d’aya , gabaki d’aya karnukan tsayawa sukai, gefe da gefe guda biyu sai bruno dake tsakiyarsu a matsayin cikon na biyar d’insu, karasowa inda bobo yake little yayi � yaya bobo wad’annan karnukan naka maganar mutane 2 Kawai suke ji daga taka sai ta big boss , kalli yadda suka tsaya kamar mutane , hararar bobo yayi tare da kallan karnukan yana tsugunnawa a inda suke , gashin Ruby ya fara shafawa , sannan ya shafa na Roxy, ko wannansu sai karka d’amasa gashi suke , yana cire hannunsa sai ya d’aura akan scout da gashinsa yake fari da baki, gabaki d’aya karnukan sun zubawa bobo ido , hatta Rosie da Bruno sai faman futo da harshensu suke � start going �, cewar bobo , haushi suka soma yi masa na kusan 5 second kafun gabaki d’ayansu su kashi kashi biyar kowa da side d’in da ya nufa . Bobo yana d’agowa little ya ri’ke� masa hannu � yaya bobo yunwa nake ji , let’s it kaji �, kanshi bobo ya d’aga masa har suka ‘karaso inda prince yake , shi kad’ai sai faman hararar little yake , suna zuwa kofar shiga suka tarar da uncle , shima hannunsa little ya kama suka shiga ciki, kai tsaye dinning area suka nufa , suna shiga wasu sojoji sanye da suit d’insu suka nufi dinning area d’in,ko wanne suka ja masa kujera ya zauna sannan su james suka soma serving kowa favorite food d’inshi da yake san ci.
Tunda Suka soma cin abinci babu Wanda yayi magana har saida suka koma cikin falourn, prince da little game suka soma bugawa , bobo da uncle kuma suna zaune kan kujera suna hira , lokacin da uncle yayi maganar dawowan big boss lokaci d’aya prince da little suka ajje game d’insu , � uncle Yaushe zai dawo plx ?�, cewar little,� kana da number d’insa ai sai ka kirashi kaji � yaya bobo Yaushe zai dawo ?�, cewar prince , tunda yaji Ance big boss zai dawo ya shiga taitayinsa , dan duk lokacin da big boss ya dawo sai yaji ajikinsa , bobo yafahimci hakan shiyasa yace masa � bayanxu zai dawo ba tukunna , akwai abunda zaiyi a Uk�, bakinsa little ya d’an turo � yaya bobo toh mu muje U.K sai mu ganshi muyi masa surprise � , ba bobo ba hatta uncle saida ya dara prince kuwa hararar little yayi � big boss d’in zakayiwa suprise ? Little ka zama rigimamme fa , kamanta wanene big boss d’in naka da Alama sabida baka ganinsa kwana biyu� cikin pity face yace � no yaya bobo kawai nayi kewarsane and nasan aiki ya masa yawa , and duk lokacin da ya dawo bazan bari ya tafi shi kadai ba �, shi yaya big boss din ?�, da Sauri cewar prince � gira d’aya little ya d’aga masa , cikin kashe ido � sannan zan fad’a masa rashin jin da kake yi � cewar little hannu prince ya saka zai janyo sa little yayi saurin Tashi ya koma kusa da bobo � yaya bobo kaga ya prince ko ?�, wayarsa bobo ya ciro yana mi’kawa prince � kirawo Yayansa ka fad’a masa �, wani irin sufa little yayi ya koma wajan prince � Haba yaya prince d’ina nifa wasa nake Kaji ,kaga yanxu dare ma yayi let’s go and sleep �, little ka fita idona fa , ka rainani � ni wallahi ban rainaka ba , ina sankane sosai kamar yadda nake san yaya bobo, yaya big boss , uncle , kaji yaya prince d’ina �, Allah ya shiryeka cewar prince yana mikewa , gabaki d’ayansu hugging d’in bobo da uncle sukai kafun suyi musu sai da safe suka nufi d’akinsu . � he missed him, yana missing big boss sosai and ya kamata ya dawo ko sabida little d’insa da ya bari�, shima bobo murmushi ya saki ,� Ai kwanda ya dawo ni ciwan kai suke samun ko zasu shiga taitayinsu�, cewar bobo, � you all missed him and we all missed him, yana dawowa wannan rigimar ta little shi kadai ke iya handling d’insa �, ni uncle banyi missing dinsa ba , kawai ya dawo Sabida wannan babyn nasa yana samun ciwan kai sosai �, yanxu ma dariya uncle ya saki � that’s why I love you all, little shine maganinku ai musamman big boss da babu me iya controlling dinsa , that’s why nake san naga auranku �, uncle plx cewar bobo yana d’an Kauda fuska “kunsan it can’t be possible kuce zaku zauna babu aure ko? Hatta yayanku, he have to get married too, duk yan matan da suke yawan sanshi kamar suyi hauka , wannan decision d’in da kuka d’aukar wa kanku bashine solution ba �, uncle � cewar bobo tun da uncle ya soma maganar aure yake controlling kansa ,� uncle plx karka yi masa maganar aure , everything can happen , kasan zuciyar sa idan ransa ya ‘baci, controlling d’insa yana da wahalar gaske , we don’t need any person more in our life’s , mu biyar d’inmu is okay�, murmushin manya Kawai uncle ya saki � yasani shima bobo yana da saukin kai sosai, amma yana da zafi idan akai musu maganar aure,duk da a yawan cin lokaci ya kwammace ayi masa maganar da a yiwa big boss dan ko wanene ranshi sai ya ‘baci, shiyasa uncle da yaga ran bobo yana ‘ko’karin ‘baci shima yayi shiru ya bar maganar �, mi’kewa tsaye uncle yayi � I have to sleep early nima , good night �, bobo be ce masa komai ba sai bayansa da yabi har zuwa part d’insa , sai da ya tabbatar uncle ya kwanta kan gadonsa duk da beyi bacci ba sannan ya yun’kura zai tashi uncle ya ri’ke masa hannu � it has been years now , bazaku yafe musu ba ? Ka fishi sau’kin kai, zuciyarsa tana da zafi sosai � murmushin ya’ke bobo ya saki � uncle how many years ? Duk wannan tsawan shekarun sun damu da inda muke ? Muna raye ko mun mutu sun sani ? Basu damu ba, we don’t need them all Uncle , su suka zama silar zanjawar sa , ba haka yake ba Amma ta dalilinsu komai ya canja , ya ‘bata farin cikinsa sabida yaga munyi farin ciki, ya kwana a zaune beyi bacci ba Sabida mu , prince , Little Menene laifinsu? Hatta prince bazai iya tuna komai ba , little fa? He’s so called father ko sau d’aya be ta’ba d’aukarsa ba 22 years of his life, and his so called mother ko d’uminta bai samu ba , big boss Kawai ya sani as his mother and his father , uncle shine kake so mutuna su aranmu? Please uncle stop it ! Good night�, bejira uncle ya ‘kara magana ba ya kashe masa light ya barmasa dumm light tare da kullo masa d’akin gabaki d’aya, a babban falon su ya zauna , ranshi a ‘bace sabida tuno abunda baya bu’katar turowa a rayuwar sa gaba’ki d’aya , siririyar diamond d’in wuyansa ya shafa , � why ! Why! We don’t need you , and bazamu ta’ba zama tare ba , cire zancen yayi gabaki d’aya a ransa , saida ya tabbatar da lapiyar tsaron gidan gabaki d’aya , hatta zakin big boss , da sauran ‘bangaran zoo kullum sai an tabbatar da lapiyarsu, su Bruno kuwa gabaki d’aya an sake su sai faman shawagi suke cikin babban compound din gidan ga sojoji da suke shawagi kamar ba dare ba . Yana shiga d’akinsu little ya tarar prince yayi bacci saura little dake sanye da kayan bacci blue colour sai kuranin dake hannunsa ,yana ganin bobo ya ajje kur’anin � little dare yayi, you have to sleep up , okay �, okay � cewar little yana kwanta wa bayan ya ajje kur’anin a ma’a danarsa, a gefen gadan sa bobo ya zauna har saida ya tabbatar little ya kwanta sannan yayi masa addua, zai tashi little ya rike masa hannu,bobo na juyowa little ya sakar masa murmushi � ina sanka yaya bobo �, shima bobon murmushi ya sakar masa � Nima isan little d’ina , good night �, bobo be bar d’akin ba sai da yayiwa prince shima addua kamar yadda yayiwa little sannan ya bar musu dumm light kawai .