Sashe 29
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
✨✨✨✨✨✨
ADEMOLA ADETOKUMBO STREETS
Runtse idanuwanta Arwa tayi lokacin da Abla ta kira sunanta, ga wasu irin hawaye masu zafi da rad’ad’i da suke zubo mata cikin idanu, da Sauri Abla ta ‘karasa shigowa cikin d’akin zanin gadon da tagani a ‘kasa tayi saurin raruma ta lullu’bawa Arwa a jikinta da take faman karewa Allah ya Rufa mata asiri ma akwai under wears a jikinta, a hankali kuma ta fara tsuntar kayan arwa tana mi’ka mata, duk abun nan da take uwar karuwai na tsaye ri’ke da towel ajikinta, Zinariyya da yar shila ma kowa sanye da wani d’an iskan towel , debeka na tsaye gaban wani camera da take shirin fara d’auka , ilham nagefenta, Ko wa jira yake yaga reaction d’in Abla amma babu Wanda ta d’ago ta kalla saida ta tabbatar Arwa ta saka kayanta taja hannunta zuwa ‘kofar d’akin, cikin ‘kasa ‘kasa ta yadda bazasu jiba Abla tace Mata ta jirata a d’aki, da Sauri Abla ta d’aga mata kai tana barin Wajan , sai a lokacin abla ta kallesu idanuwanta har sun d’an canza , cikin Sauri ilham zatayi magana Abla ta dakatar da ita tana kallan uwar karuwai cikin tsana , itama uwar karuwai rai a’bace take kallan abla ganin ta ‘bata mata shirin ta , bayan vidoe d’in da zata d’auka suna lesbian da Arwa ba ‘karamun kud’i zata samu ba , amma lokaci d’aya Abla ta ‘bata mata shirin komai ,â€idan kin za’bi lalata ‘ya’yan mutane kina tunanin baki da d’a ko ‘ya da za’ayi wa kwatankwacin abunda kikai karki manta kina da ahali , yadda kike ‘bata ‘yayan mutane Kema Haka za’ayi miki sabida kamatudinu tudan , ko me kukai sai anyi muku, yadda kuka ‘bata rayuwar yara da yawa ku jira sakayya wajan ubangiji, a haife gabaki d’aya zaki haife su amma duk da wannan shekarun naki kece kike ‘bata tarbiyarsu Sabida basu da gata ? Tur da halinkiâ€?, ke cewar ‘yar shila â€?, da ‘karfi itama Abla rai a ‘bace ta daka mata tsawan da duk na cikin d’akin saida suka d’an razana da jin sakkunta, musamman yadda take magana babu tsoro tattare da ita “kin dad’e kina yi mun abu ina kyaleki Amma gabaki d’ayanku baku san kawaici ba , duk yadda mutum Yaso ya danne abu sai kunsa ya fallasashi, daga rana irin ta yau duk Wanda ya ce zaiyi mun abu kamar yadda ya saba yimun ada Zaiga asalina , karku d’auka a Abla da kuke yiwa komai nake muku gamana , a asalin sunana ibtissam nake , shekara biyu na shanye duk ‘bacin ranku amma banda yanzu,â€? kuma ta juya kan ilham da take tsaye tana kallan abla da mamaki â€? kin bani mamaki ilham , da hankalinki da iliminki? Agaban idanuwanki ake ‘ko’karin lalata tar biyar yar uwarki musulma amma kina gani ? Tir da irin masu halinki â€?, tana kai zancenta ta juya zata tafi taji saukar muryar uwar karuwai “Naji kome kika fad’a Amma karki manta gida gida nane , dole mutum ya za’ba ko ya bautamun ko ya dinga biyana kudin kwana, tunda ko uwarki da ubanki baki sansuba balantana kiyi fariya kina da gida ko ahaliâ€?, maganar uwar karuwai ya ta’ba mata zuciya har kwalla taji na ‘ko’karin sakko mata tayi saurin had’iye ta , tana jin zafi duk dokacin da aka Goranta mata ,juyowa tayi fuskarta d’auke da murmushin bakin ciki , â€? Indai akan biya ne duk sati zan dunga biyanki kud’in kwanan store d’in da nake Amma daga yanxu babu duk wacce tayi ‘ko’karin tunkarata ko tunanin yimun wani abu tabbas zataga‘bacin rai na , tana kai karshen zancenta tabar d’akin ta bugo musu da ‘karfin, jikin kofar ta tsaya hawayen da take ri’ke wa ne suka soma wanke mata fuskar sosai take hawaye zuciyar ta d’aci take mata sosai, tuno arwa ysa tayi saurin nufar d’akinsu , zuciyar ta fall tunanin saba’ar da zata fara har ta biya uwar karuwai.
A cikin d’akin kuma d’an tsaki ilham ta saki � yar shila shikenan kunja Abla ta ganeni tun farko sai da na fad’a muku kome zakuyi dani ya Xama cikin sirri amma lokaci d’aya kun ‘bata komai , yanxu bansan na zanyi ba karku manta 3million zasu samu idan mukai wa Arwa da Abla vidoe tsirara musamman yanxu da dama tazo mana ,sai da nace muku ku bari dare yayi sai ayi vidoen Arwa Amma gabaki d’aya kun bata shirin yanxu yadda kukaga Abla tayi magana babu tsoro ko shakka a cikin idanuwanta tabbas bazata ‘kara bari wani ya takataba. Nasan Arwa yanxu zata fallasa mana duk wani sirri. Kusa da ita uwar karuwai ta matso ba kunya ko ganin irin su Zinariyya tajanyo ilham jikinta � baby karki damu duk bugace take yi , dole ta zauna damu har burin mu yacika sabida na tabbata bata da kudin da zata dunga bamu duk sati , dole kinga tayi mun bauta kicire damuwar nan aranki, kamar yadda na gur’bata Aneesa da husna suma sai na gur’batasu dan bariki shine jigon mu, me za’ayi da wad’an da basa bariki, duka ilimin ‘karya take na tabbata wajen da take zuwa taba yini kwakuleta suke suma kawai ki saki jikin ki mu shana baby, yanxu ki kwantar da hankalinki kicire zancanta mu d’an huta , kamar ki na cikin fridge na ajje mata �, gabaki d’aya sun gansu da bayanan uwar karuwai shiyasa debeka ta kashe musu fitula , dariya da cewa Suka d’auka cikin duhu sai nunfashi da Suke saki kawai.