← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 146

Sashe 61

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

A ‘bangaran bobo ma saida ya shirya cikin wani saban wankan kananan kayan kafun ya nufi d’akinsu little , yana shiga ya tarar da babu kowa a ciki sai prince da yake bacci a gajiye , ‘karasa shigowa ciki bobo yayi , dan karamin maganin hannunsa ya bude tare da shafawa prince a gwiyarsa shima da tayi ja , har wani ajiyar zuciya yake saukewa cikin baccin, yana gama saka masa ya gyara masa duvet dinsa ya bar d’akin. A falo ya tarar da uncle yauma hannunsa dauke da jarida, suna had’a ido da bobo ya hararesa, shi kuma bobo sai ya mayar masa da martanin murmushi yana sunkuyar da kansa kasa � dole kasun kuyar da Kai masa mana , tunda kun gama cin zalin bayin Allah �,
Ynxu ma murmushi bobo ya saki tare da zama kan d’aya daga cikin kujerar kusa da uncle � uncle ba haka bane bafa , as big as they’re sun shiga training room suna shashan cinsu cos basuyi tunanin zuwan muba , they’re very stupid shi prince skipping rope wai yake yi sai kace wani yaro , little kuma mat ya shinfida gefen sa ball, in ba so suke big boss ya gwada harbi akan suba �, murmushi uncle ya saki � shine dan mugunta ka sakasu abu me wahala , taya zaka saka a saka abu me santsi a tiles sannan ka basu kwai cikin fork? Muguntar tayi yawa fa�, cewar uncle , a wannan karan dan dariya bobo ya saki � uncle ai gaka gashi, kasan big boss lokacin da kake ce masa no toh alokacin zai mayar da abun yes , thank god ma a waje na suka sha hukunci ba a Wajan sa ba�, harararsa uncle yayi � Menene banbancin naku? Ba duk mugaye bane ku? Musamman wancan wan naka idan ya d’aure fuska sai ka dauka ba’a ta’ba saukar da wani abu murmushi ba a Inda yake �, tun be kai karshen maganar saba bobo ya kyalkyale da dariya sabida wani abu da ya tuna , sai da yayi dariyarsa sosai kafun ya kalli uncle � uncle har ka tuna mun wani abu, a kwai wani ma’aikaci da ya dunga washe baki a wani meeting da akai, tun lokacin da big boss ya shigo ciki kowa ya shiga taitayinsa banda guy din cos lokacin ne meeting dinsa na farko, yadda yake murmushin ne ya bata wa yaya rai shiyasa yasaka ayiwa mutumin abinda zai sa shi dariya yana zaune kan chair sannan ga shocking yasa a kunna , duk lokacin da guy din ya kuskura yayi dariya zai bada umarnin a kunna shock, that guy har yau idan yaji sunan big boss sai ya firgita Sabida amaimakon ya dunga dariyar kuka ya soma , and at last kasan me yayi ? That his red lips ya ta’be ya bar wajan �, shima sosai uncle yayi dariya yasan kad’an daga cikin aikin big boss , zaiyi abunda yafi haka ma , shiyasa kowa yake tsoran shiga gonarsa.
� uncle lets eat , yau yaran naka bacci suke� hakan kuwa ya faru su kadai sukai breakfast Dinsu , yau hatta Prince da yafi kowa san cin abinci shima baccin yake yi, saida suka kammala cin abincinsu uncle yaga bobo ya nufi hanyar kitchen , cikin shock da mamaki uncle ya furta � me zakayi kuma a nan?� ‘Dan murmushin bobo ya saki yana kallan hanyar � its long time now ! Na dad’e ban girka masa abinci da kai na ba�, yanxu ma cikin dan zaro ido uncle ya furta � who ? Are you serous ?� Fasa tafiya bobo yayi ya kalli uncle yana dariyar reaction dinsa � uncle kai ma kasan yayana zan girkawa abinci ko?�, yau ba fita ?� Uncle ya kara dakatar dashi, juyawa bobo yayi kafin ya furta � he’s more important than my work ! Yau zan girkawa big boss abinci ne with my own hands kafun tom and Jerry ( prince da little ) su tashi daga bacci .

✨✨✨✨�

GERMANY
A hankali sauban yake sakkowa daga stair case, yana tafiya yana duba agogon hannunsa Sabida bayasan lokaci yaja masa , daga gefensa kuma Fanan ce take sakkowa da wani unique travel bag madaidaiciya , daga nesa da shi ta d’an tsaya tana facing Mamey dake binsu da kallo � yaya sauban yanxu shikenan wai tafiya zakayi da gaske? Mun kusa komawa makaranta fa, bazaka ‘kara kwanakiba kafun na tafi? Wallahi zanyi missing dinka�, girgiza kai kawai mamey tayi , dan halin fanan sai ita wani lokacin , shikansa sauban d’an hararar ta yayi kafun ya furta � zakiyi missing dina ko zakiyi missing kudina da kikeci?� Dariya Fanan ta saki a wannan lokacin � Haba yaya sauban kasan kai nafi missing amma kudin naka ma nayi missing dinsa kaga mun kusa komawa makaranta� ta karasa tana kashe masa ido, sai kuma tayi saurin dafe bakin ta sabida pillow din da ya jefa mata a baki � kud’i dai nawane ba naki ba sai naga me baki ai �, Haba yaya cewar Fanan tana kallan mamey , � kima dena kallona dan babu abunda zance muku, anjima kuzo ku bani kunya �, sim sim Fanan ta karaso Wajan ta � mamey babu wani kunya da zan baki kawai kibi bayana , kinga yanxu yaya sauban ya rage sona kawai ki fad’awa Abbu a aurar da shi nima nagaji da ganin sa ba aure�, yadda ya nufo kanta da saurine yasa ta arta a guje cikin daga murya ta furta � Allah yaya sauban ka kawo mun aunty ta , ni bazan tsaya ka kamani ba , Allah ya tsare hanya , all the best Fleet Admiral,� bata jira cewarsaba Sabida karyace zai kamatan, girgiza kai kawai yayi yana kallan mamy � wannan yarinyar taki mamey ta rainani , ranar da na kamata babu abunda zai hana na’ki karya mata hannayenta �, hannun yar tawa zaka karya ?� Cewar mamey � amma mameey kema kınsan halin yarnan taki batajin magana �, dakatar dashi mamey tayi � dadin abun awajanka ta koyi duka rashin jin nata , you have to go nasan yaranka suna waje suna jiran ka , kansa yayi mata knodding kafun ya rungumeta � shikenan mamy , i will missed you , a cigaba da hakuri da fanan, � hannu ta d’aga zata bugeshi shima yayi saurin ja baya � byee mamy �, itama da Bye ta amsa masa sabida bayasan duk lokacin da zai tafi su dunga fitowa sabida yaransa maza .

✨✨✨✨
✨✨✨✨✨✨

*KANO*
Chapter 61 · 0% Book details