Sashe 116
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A Daidai ‘kofar falon sa ta tsaya ga baki d’aya ta kasa bud’e kofar, tafi tsawan 5 minutes a bakin ‘kofar kafun tayi ‘karfin halin bud’ewa bakinta d’auke da sallama ‘kasa ‘kasa , a tsanake ta shigo falon , daddad’an ’kamshin turaransa na dokar mata ‘kofofin hancinta , ganin babu kowa a falourn ne yasa ta d’an saki ajiyar zuciya, Daidai kan dinning d’insa ta shirya masa kayan breakfast d’in kamar yadda taga su Little suna masa , motsin da taji kamar ana shirin bud’e ’kofa ne yasa ta ruga a guje ta bar falourn Daidai lokacin da shi kuma ya ke shigowa cikin falourn, Dinning ya kalla kafun ya kalli ‘kofar da ka fita yanxu, kansa ya d’anyi knodding kafin ya zauna kan d’aya daga cikin kujerun falourn , ko ‘kara kallan inda abuncin yake beyi ba . Abla tana ganin ta fita daga cikin d’akin tayi ajiyar zuciya , ko ba komai ta tsira, hankali a kwance ta fito daga part d’in, suma lokacin su little sun dawo daga part d’in Bobo , da d’an mamaki akan face d’insa little ya furta â€? har kinyi serving d’insa ?â€? Abla bata gane wa yake nufi ba shiyasa ta tsura masa ido , fahimtar hakan ne yasa ya ‘kara maimaita maganarsa â€? kin serving d’in Yaya Big Boss ?â€? Kanta ta girgiza masa tana kallansa, goshinsa ya d’an dafe kafun ya ‘kara kallanta â€? sorry Lil ba’a kai wa Yaya abinci ba’ai serving d’insa ba , hurry up kije kiyi serving d’insa â€?, kamar tasaka hannu aka tayi ihu taka takeji sabida tsoro , babu yadda ta iya bayan ta amsa masa , a hankali ya furta â€? Thank you â€? lokacin da Abla ta juya zuwa part d’in Big Boss , yanxu ma tafi ‘karfin 5 minutes a bakin ‘kofar , da ta saka hannu kamar zata ta’ba kofar sai tayi saurin d’auke hannunta , shahada kawai tayi ta bud’e ’kofar bakinta d’auke da sallama duk da bata da tabbacin yana cikin falourn. Yana zaune kan kujera yayi crossing legs d’insa , hannun sa d’aya kare a kunnansa da alama waya yake yi me mahimmanci sabida yadda ya mayar da hankalinsa kan wayar, daga gefe dashi can ta tsaya tana jira ya gama wayar da yake dan gabaki d’aya bata fahimtar yaran da yake , yafi 30 minutes yana wajan, Abla kuma na tsaye sai musu musu take da legs d’inta da ta soma gaji ganin har yanxu be gama wayan da yake yi ba , 20 minutes later ya ajje wayar hannunsa gabaki d’aya alamar ya gama wayar da yake sanyi. ‘Dan turo baki Abla tayi kad’an ganin yadda ya share ta kamar be san da mutum a cikin d’akin ba , kayan abincinsa da ta jera a dinning ta ‘kara kwasowa ta jera su kan center d’in gabansa, a hankali ta furta â€? ina kwana ?â€? Shiru be amsa mata ba , ‘kara maimaita masa gaisuwar tayi amma still ko bud’e idanuwansa da ya lumshe be yi ba , itama share sa Abla tayi dan ta tsani shariya , â€? Me zan zuba maka ?â€? Yanxu ma kamar wacce tayi magana da wunki , dan yadda idanuwansa suke a kulle sai ka d’auka babu Wanda yayi existing a gabansa, haushin hakan Abla taji har ranta amma still ta ‘kara dannewa , â€? Wana abincin zan yi serving d’inka ?â€? Yadda ya ‘kara shareta ne yasa taji kamar kwalla na tarar mata a cikin idanu, da sauri ta goge tare da bud’e warmers d’in, ranta har ya soma ‘baci shiyasa ta zuba masa abunda ta ga tama ta kama hanyar barin falourn nasa da wulakanci yana d’aya daga cikin abunda ta tsana , har ta ta’ba hannun handle zata bud’e tayi daddad’an muryarsa a gajarce ya furta â€? Are you mad ? Who permits you to go out?â€shiru Abla tayi masa sai sunkuyar da kanta ‘kasa da tayi â€? karki bari na maimaita â€? kamar zatayi kuka ta dawo cikin falourn Daidai lokacin da yake bud’e eyes dinsa , abincin da ta zuba ya kalla sau d’aya kafin cikin husky voice d’insa ya furta â€? eat them all â€? da Sauri Abla ta kallesa sannan ta kalli tulun abincin da ta zuba masa a cikin plate dinsa, kamar zata yi ta furta â€? Na ‘koshiâ€? kallan da ya jefa mata ne yasa ta ‘karaso ta d’auki abinci zata fita â€? if you dare make another step !just 5 minutes na baki , sannan ki fice mun a part with those your smelling odo â€? cikin Sauri Abla ta share hawayan da suka zubo mata , bata ‘kara musa masaba ta zauna ta fara tulin abincin da ta zuba masa , yadda take turawa kamar zatayi amai Sabida bata jima da cin abinci ba , ta naci tana share kwallar idanunta , da ‘kyar ta cinye abincin ita kad’ai sai nishi take , tana gamawa warmers d’in ta harhad’a zata kwashe ya kalleta da idanuwansa da suka d’an rine â€? Don’t you dare ! Kada ki kuskura ki ‘kara ta’ba abinda zanci da ‘kazamun hannunki, get out of my room with your poisoned hands of yours “kasa kallansa Abla tayi sai â€? okay da ta ce masa , yanxu ma zata futa ta ‘kara jin muryarsa â€? ki tabbata kin saka su a trash “cikin sauri Abla ta fice daga d’akin tare da bugo masa ‘kofa da ‘karfin gas’s ke da har saida ya lumshe idanuwansa , a bakin falourn ta tsaya ta gyara face d’inta sosai ta yadda su little basasu gane reaction d’in face d’inta ba , tana sakkowa ‘kasa ta kwakwalo murmushin da ake kira yafi kuka ciwo ta yafa akan face d’inta , “Lil kin gama serving d’insa ?â€? Murmushi Abla ta sakar masa â€? yes har ya gama ci â€? kansa little ya jinjina mata â€? thank you Lilâ€? da haka ta ‘karasa ta ajje warmers d’in tare da nufar d’akınta .
Tana shiga kuka ta fashe dashi, wula’kancin Big Boss be ta’ba tsaya mata a zuciya ba sai yanzu , ji tayi da tana da yadda zatayi da ko inuwarta bazai sake ganin ba , balantana ya samu hanyar wula’kanta ta amma ba yadda zatayi tunda a gidan take rayuwa , su suka tallafi tata rayuwar, ko me zai yi mata zatayi hakuri . Ko sau d’aya bata ‘kara Tuna’nın futa falourn ba tayi zamanta a cikin d’aki.
Gabaki d’aya wunin bata ‘kara bari ta had’u dashi ba ko sau d’aya , sai yazama kamar wasan ‘buya ta somayi dashi , yau ko zuwa kai wa simba abinci batayi tayi zamanta a d’aki, da daddare ma ‘karfe 9:00pm ta gudu d’aki Sabida batasan had’uwarsu balan tana tace zata had’a masa coffee , tunda ya furta da bakinsa bazai ci abinda ya fito daga ‘kazamun hannunta ba , yanzun ma zai iya maimaita mata abunda yayi mata d’azu tunda ya ta’ba sakata shan 10 cups of coffee . Tana yin wanka ta ‘kara dudduba books d’inta, har wajan 11:00pm na dare , kafun ta ajjesu itama ta kwanta bacci Sabida ta tashi gobe da wuri.
Tana shiga kuka ta fashe dashi, wula’kancin Big Boss be ta’ba tsaya mata a zuciya ba sai yanzu , ji tayi da tana da yadda zatayi da ko inuwarta bazai sake ganin ba , balantana ya samu hanyar wula’kanta ta amma ba yadda zatayi tunda a gidan take rayuwa , su suka tallafi tata rayuwar, ko me zai yi mata zatayi hakuri . Ko sau d’aya bata ‘kara Tuna’nın futa falourn ba tayi zamanta a cikin d’aki.
Gabaki d’aya wunin bata ‘kara bari ta had’u dashi ba ko sau d’aya , sai yazama kamar wasan ‘buya ta somayi dashi , yau ko zuwa kai wa simba abinci batayi tayi zamanta a d’aki, da daddare ma ‘karfe 9:00pm ta gudu d’aki Sabida batasan had’uwarsu balan tana tace zata had’a masa coffee , tunda ya furta da bakinsa bazai ci abinda ya fito daga ‘kazamun hannunta ba , yanzun ma zai iya maimaita mata abunda yayi mata d’azu tunda ya ta’ba sakata shan 10 cups of coffee . Tana yin wanka ta ‘kara dudduba books d’inta, har wajan 11:00pm na dare , kafun ta ajjesu itama ta kwanta bacci Sabida ta tashi gobe da wuri.