Sashe 35
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Season__12
Karfe 9:30 gabaki d’aya suna zaune , sai alokacin suka had’u da bobo , yadda suka ga yana binsu da kallo ne yasa suka sha Jinin jikinsu � me kuka aikata ?�, girgiza kai little ya soma , shima prince kallansa yayi yana sosa ‘ke ya � yaya bobo babu fa abunda mukayi �, fear god prince �,kun tabbata? � bobo ya ‘kara tanbayarsu, kallan juna sukai sabida sunsan bazasu iya yimasa karya ba, and suna gudun fad’a masa gaskiya karya hukunta su , shurun da sukaine ya ‘kara tabbatar masa da gaskiyar abunda sukai, kallansu d’aya bayan d’aya uncle yayi� daga kallan fuskar ku nasan yarana sunyi lefi, oya lefin me kukai ban sani ba �, d’an shagwa’be masa fuska little yayi zaiyi magana uncle ya d’auke kansa , � ni zaka yaudara ka wani karya mun wuya ? Toh bari na barku tare dashi�, da sauri little ya mike cikin dariya kirjinsa har sama yake ya furta � Haba uncle d’ina kayi hakuri�.�, bai ‘Karasa maganar da zaiyi ba ya fad’i ‘kasa sumammme, gabaki d’ayanxu nufar inda yake sukai cikin tsananin tashin hankali, cikin wani irin zafin nama bobo ya d’aukesa kamar ya d’auki ‘karamin yaro ya nufi sama dashi , suma hankali a tashe suke binsa a baya gabaki d’aya shi prince ya rud’e jikinsa sai faman rawa yake sai da uncle ya ri’keshi, cikin wani babban waje da aka rubuta Lab a jiki suka shiga , komai cikin zafin nawa bobo yake yinsa , yadda lab din ya tsaru mutum sai ya d’auka wani shahararran d’akin asibitine ga wasu irin na’u rori aiki da suke ciki, wani gado me d’auke da na’urori bobo ya shin fid’a little , hannu biyu ya saka ya ‘barka rigar little take wajan farar singlet d’insa ta bayyana , itama hannu biyu bobo ya saka ya ‘barkata, da Sauri ya cire jigar jikinsa ya bar guntuwar ciki, hannunsa duka biyu ya had’a ya soma danna kirjin little da baya motsi kamar matacce, � get the x-ray � cewar bobo da karfi, da Sauri , yadda yake dannan kirjin little sai ka d’auka zai balla masa jiki Dan da iya karfinsa yake danna kirjin little amma ko motsi little beyi ba , cikin karaji bobo ya furta � uncle Defibrillator �, cikin Sauri uncle ya matso dashi kusa da bobo, da Sauri bobo ya karbi defibrillator paddles din da uncle ya mi’ko masa , a chest din little ya saka guda d’aya daga ‘bangaran dama , daga ‘bangaran hagu kuma ya saka masa a ‘kasan nipples Ninsa ba hagu,� charge 200�, shine abunda bobo ya furta , da Sauri bobo ya d’auki defibrillator uncle ya dannan charge 200 bobo ya dora masa defibrillator din hannunsa , wani irin d’agowa jikin little yayi ya koma ,� one more time � cewar bobo, ta jikin abunda uncle ya janyo ya kara danna charge 200 din , yana dannawa ya ajje ya dora hanka a Daidai saitin zuciyar little sai da yaji bugun zuciyarsa ya daidaita kafun ya sauke a jiyar zuciya , gabaki d’aya kana kallansu zaka ga damuwa tattare da su, intubation d’in da bobo ya saka masa na nunfashi ya gyara masa , a gefen gadon bobo ya zauna tare da rike hannun little sosai yana runtse idanuwansa , yadda prince yake ganin little na shiga irin wannan yanayin sosai yake bashi tsoro, duk da girman shekarun sa hakan ba ya hana duk lokacin da yaga little d’insu a cikin irin wannan condition din yayi kuka , yanxu ma uncle ya rungume yana fashewa da kuka , shi kansa uncle daurewa kawai yake , muryar bobo har ta d’an canza ya furta � karku fad’a masa komai , I will take care of him for now �, no ya kamata ya sani , dole a fad’a masa halin da little yake ciki karka manta , sabida rashin lapiyar little ya karanci ‘bangaran zuciya ,� hannun little bobo ya damke cikin tashin hankali, dan ya sani dole ya fad’a wa big boss tunda shine likitansa , da ace yana kasar ne ma da da sauki amma yadda baya ‘kasar yaji halin da little yake ciki kome zai iya faruwa �, yadda kukan prince yacika masa kunne yasa ya kallesa � it’s okay , zuwa da safe zai tashi ? Okay ?�, amma yaya bobo me yasa yake suma haka ? Inajin tsoro sosai �, nuni bobo yayi masa da ya matso, yana matsowa yayi hugging d’insa, ganin yadda prince da uncle suka tayar da hankalinsu yasa yake ‘ko’karin danne nasa tashin hankalin Sabida ya kwantar musu da hankali � karka damu zuwa safiya little dinka zai tashi kaji? Yanxu dare yayi ya kamata kuje ku kwanta , ni zan zauna dashi, da Sauri prince ya girgiza masa kai hawaye na sakko masa a fuska � No yaya bobo bazan iya tafiya ni kadai ba, zan zauna anan tare da ku�. No prince � shima da sauri prince ya furta Dan Allah yaya bobo� , jin jina masa kai bobo yayi yana kallan uncle � kadena kallona Nima anan zan kwana, ka zauna zanje na kula da komai kamar yadda kasava �, kansa kawai bobo ya d’aga masa dan ya kasa bud’e bakinsa sai kallan little da yake kawai � I will never forgive you ! Sabida ku little dinmu yake cikin wannan condition din, I so much hate you with passion �, cewar bobo yana lumshe idanuwansa, wani red button ya danna a jikin gadan little yake jikin bangon dake facing d’insu ya rabe gida biyu wata ‘kofa ta bayyana , da ido ya nuna prince alamar ya tafi , zaiyi magana bobo ya furta � No complain � jiki a sanye ya furta � good night yaya bobo �, murmushi bobo ya sakar masa yana jinjina masa kansa , har uncle ya dawo yana zaune kusa little , wayarsa uncle ya mi’ka masa , � he called you ! Nasan tunda be sameka ba yasa ayi masa binciken abunda yake faruwa , try to explain everything to him �, okay uncle cewar bobo, uncle yana nufar d’akin da prince ya shiga ya d’ago wayar hannunsa � Big Boss � shine abunda ya Fito ‘baro ‘baro a jikin wayar � besan ta yadda zai fara masa bayani ba , shiyasa ya kashe wayan gabaki d’aya . Yanda gashinn little ya rufe masa fuska ya gara masa take kyakkyawar fuskarsa ta bayyana kamar me bacci duk yadda ya motsa dimple dinsa sai ya motsa .
Har wajan karfe 3:30 idan bobo biyu bai runtsaba , sai a lokacin yayi tunanin kunna wayarsa , har yanxu sunan big boss ne rad’o rad’o a jiki, shiga wajan calls yayi daniyar kiransa amma ya dakata, sau biyu yana kokarin kiran sa amma yana dakatawa sai ana ukun ya danna sunansa amma ko ringing batayi ba ta katse , sau biyu yana kara kwada kira Amma still yadda yayi a farko hakan ne ya ‘kara faruwa . Wani irin lallausan murmushi yasaki da ya ‘kara masa kyau, kallan fuskar little da yake bacci hankali kwance yayi, ganin dare na ‘karayi yasa shi kwanta wa akan sofa din da yake zaune, be jimaba bacci ya d’aukesa.