Sashe 138
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
****ABUJA , NIGERIA�
Wani irin hayaniya ne yake tashi tako ina kamar masu danbe , hakan ce kuwa ta kasance gabaki d’aya fad’a ne ake yi ga ihu da iface iface da ake ta faman yi, d’aya daga cikin ‘yan matan da ake danbe da ita ta janyo gashin attachment d’in ’yar uwar fad’an tata , itama buga tsalle tayi ta sha’ko ta wani danben ya sake ‘kauce wa a tsakaninsu, wata matace ta so ma daka musu tsawa � ku dakata , ku dakata , bansan iskanci ‘kananan karuwai idan fad’an zakuyi ku fita waje ,� ba kowa ne yake maganar ba face Uwar karuwai ta fuskarta tayi baki da ja lokaci guda Sabida uban bleaching d’in da take yiwa kanta , kalar jikinta ta sauya zuwa kala biyu, tsaki d’aya daga cikin su taja � Mtswww ! Malama ban saka dake ba dan haka kiyi mun shiru , na ‘kara fad’a miki kiyi min shiru idan ba haka ba muci uwar sabada dan ni ba tsoran uwar uban kowa yake jiba �, cewar İlham da take faman bankawa Uwar karuwai harara , a zuciye zinariya da Suke fad’a ta hayayya’ko mata, � ah ah lalle gaskiya wayanki ya isa yanka , dole ki bud’e baki mana , yar iska�, dariya İlham ta saka tana tafawa da husna da itama tazama ‘kwararriyar yar hannu yanzu, ga cingum da take faman taunaya , irin taunar karuwai.� Bani da wannan lokacin yanzu, abunda na saki kawai ki bani 2k d’ina idan ba haka ba naci Uwarki wallahi babu abunda ya shafeni, karkiga ina d’aga miki ‘kafa ko uwata Dije tayi mun wallahi sai na rama balantana ke banza , ni banza, mu banzaye rainar bariki,� jijjiga jiki zinariya kawai take � idan naki biya kuma ?� Lokaci d’aya İlham ta furta � muci uban juna � ai bata ‘karasa ba Zinariyya ta kawo mata duka , idan wata kujera ta dauka ta bugawa Zinariyya a baki , lokaci d’aya wani irin fad’a ya ‘kaure cikin gidan uwar karuwai , itama a Garin ta matsa da gangan ilham ta saka mata ‘kafa sai jinta tayi ragaf a ‘kasa dan yanzu gabaki d’aya basa jin maganar uwar karuwan , sai ga ta a ‘kasa tana ‘ko’karin tashi suka Yaushe ta , sai ya zama kamar da Ita aka fad’an , duk wacce aka tashi kaiwa duka sai ta kauce a doki uwar karuwai, ita kadai sai faman ihun ate maka mata take amma bata ‘karasa maganarta suke ‘kara kai mata duka .
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅
AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__
✨MSS LEE BUSINESS WORLD �
💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇ðŸ»
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus
🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🻠🌹🌹 👇ðŸ»
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ».
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
NOT EDITED
S____39💞 ( second to the last free page)