← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 146

Sashe 24

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko mintuna 10 basuyi da fita ba , motocin bobo suka sha kwana , tun kafun ya ‘karaso a ka bud’e masa kofa , ta cikin motar ya ‘karewa sojojin dake tsaye kamar an dasasu kallo har suka bar wajan,duk da uban jerun motocin da koshi bazai irgasuba da securities suke hawa amma kallo d’aya yayiwa wajan parking d’in yasan anfita dasu daga ciki, � who go out ?� Ya tanbayi kansa cikin zuciyarsa , babu Wanda ya fad’o masa arai sai prince da Adeel , shiyasa Robert yana parking be tsaya ba yashiga cikin gida , shiru falourn babu kowa a cikinsa sai kamshin turare electric da yake tashi, ga sanyin da ya cika ko ina na falourn sabida Acn da suke kunne gabaki d’ayansu ,part d’in uncle ya shiga , zaune ya tarar dashi hannunsa d’auke da jaridarsa da take karanta tawa , yana ganin bobo ya ajje ta gefe � welcome back! How was the trip ?� It was great and annoying �, dariya ya bawa uncle wai it’s was great and annoying �, uncle ina prince and little ? They went out again right ?� Uncle be bashi amsar tambayarsaba sai ma wata maganar da ya bullo masa dashi � ya kamata ka huta first kafun komai ya biyo baya �, no uncle kasan prince bayajin magana a Times , and shi zai saka little su fita tare , today I will get the hell out of them �, gashin kansa uncle ya shafa � cool down bobo , nasan bazasu dad’e ba zasu dawo kawai suna bu’katar fresh air ne �, they are not serious Uncle , na tabbata big boss yaji futarsu just like that , he won’t care tsaf zaisa a kawo masa su har Inda yake and bazasu ji dadin gamuwarsu ba , uncle I don’t think sun fad’a maka zasu fita ma ? Wad’annan rabbit suna samun ciwan kai �, cike da dariya uncle yace � prince da little ne rabbit d’in,? Just cool down , nasan bazasu fi 1 hour ba zasu dawo and karka ce zaka hukunta mun yarana �, Mikewa tsaye bobo yayi � uncle ai dole na hukuntasu tunda basaji , let me go and fresh up�, yana magana yana juyawa , cike da kulawa uncle yace masa , � make sure kaci abinci sannan ka kwanta ka huta , okay ?� Okay , cewar bobo yana barin part d’in wani number yayi dialing cikin tsadaddiyar wayarsa ‘kiran Samsung, ana d’aga wayar ya furta � Follow them �, daga nan bai ‘kara cewa komai ba ya kashe wayar tare da nufar part d’insa.

✨✨✨✨

Kai tsaye motocin su*** PRINCESS MANOR CATERING HALL****suka nufa, sosai wajan ya ‘kawatu tun daga Wajansa zaka gane sai d’an wane da wane ,duk da ba wani girma ne dashi sosai ba amma yayi bala’in kyau , inda babu mutane sukai parking motocinsu, shi dai little gabaki d’aya hankalinsa yana kan gida bayaso ran su yaya bobo ya ‘baci , gashi har yanxu hankalinsa bai kwanta a wajan ba , jan hannunsa da prince yayi ne ya dawo dashi daga cikin tunanin da ya fad’a , prince bai bari securies sun biyo su ciki ba sai mutane 2 masu sanye da suit, daga bakin wajan akwai wani A domino mask da ake sakawa , iya rabin fuska da ya ke kulle Wajan idanuwa, suma shi suka saka kafun su shiga ciki, cikin hall d’in sosai ya ‘kawatu ga wasu shinning light da suke fitowa , kamar c d suke had’a parting su, duk da akai maza da mata amma kowa da side d’insu , friend d’insa da ya janyo ya nufa , shima friend d’in yana ganin sa sukayi shaking hannu , � happy Birthday Charles �, Wanda aka kira da Charles shima fuskarsa sanye take da domino mask , � thank you prince �, ya fad’a suna hugging d’in juna, kallan little da sai faman duba a gogon hannunsa yake , kafun ya furta � Hey�, banza little yayi dashi , still Charles be hakura ba ya kara ce masa “Hey�, ynxu ma little sharesa yayi, kallansa prince yayi kafun ya kalli little ganin ya d’auke kansa , daman yasan za’a rina inda little ya shiga cikin mutanan da be sansuba da wuya kaji ya kulasu har su tashi kuwa , � don’t mind him ok? �, kafun ya d’auko wani siririn abu da aka rufe ya mi’kawa Charles , � happy birthday once again !� Cikin farinciki charles ya furta � thank you so much �, kara kallan little Charles yai amma bai ce masa komai ba, ganin prince na ‘ko’karin juyawa ne yasa charles yayi saurin dakatar dashi � dude ina zakaje ? Ba’a dad’e da farawa ba , and your place is there �,ya karasa yana nuna masa wani ‘kayataccen wajen na musamman, � yaya prince it’s time �, cewar little , kallan Charles prince yayi � sorry ! Am going ,� ya karasa yana kallan little shima � let’s go� ynxu ma da Sauri Charles ya ri’ko hannnun prince � plx dude kar muyi haka , bai kamata kamar kai kazo waje na bakasha koda lemo ba , plx ko bazaka zauna ba atleast I will be happy idan yasha wani abun , � bai jira jin me prince zai fad’a ba yayi dialing wata number � ku kawo mun drink dinnan now �, Shima kallansa prince yayi � don’t mind am going �, daga nan be kuma cewa komai ba ya kama hannun little suka fita , duk yadda wasu daga cikin friend din Charles Yaso su zauna amma daga prince har little babu Wanda ya zauna , musamman little da babu Wanda ya kalla a cikin su. Suna shiga cikin mota securities suka bar wajan, sai yanxu fargabar lefin da sukai ya soma yiwa prince yawo cikin zuciya, ro’kon Allah kawai yake Allah yasa yaya bobo be dawo ba .

NORTHWESTERN

WASHINGTON D.C

NUMBER ONE OBSERVATORY CIRCLE

cikin wani ‘kayataccen waje da ya hadu sosai da duk Wanda ya gansa zai gane mamallakin wajan ba ‘karamun mutum bane, wasu manyan mutane ne su uku cikin babban office d’in, daga gefe zaka ga flaq d’in U. S me girman gaske , zaune suke gabaki d’ayansu kan chairs d’in wajan , gabaki d’ayansu fararan turawane zaune a wajan kowa ka kalli fuskarsa zaka ga tsantsan tashin hankali, musamman yadda suke farare sai fuskokinsu ta ‘karayin ja na tashin hankali , d’aya daga cikin su sai faman duba wayarsa yake kamar me jiran wani abu, hasken da wayarsa ta soma ne yasa ya d’auki kiran da Sauri yana furta � Charles how far?� Bansan me aka ce masa ba , sai kallan ragowar mutane biyun da yayi, yana kashe wayar, � me ya faru?�, shiru be amsa masa ba “am asking you amma kayi mun shiru ansamu nasara ?�, gabaki d’aya wannan tanbayoyin da yake masa cikin turanci yake masa su � sun bar Wajan , Charles ya fad’a mun basu zauna ba , and basusha drinks d’in da aka zubawa pills d’in ba �, da ‘karfi Wanda yake gabansu ya buga table d’in gabansa � why? Why ?� Ya fad’a da ‘karfi , gabaki d’aya mutane biyun had’a baki sukai wajan furta � sorry your excellency�, a zuciye ya kallesu � wanene mutumin da ya d’aukar mun d’a? Ko wanene sai na sa yayi na dama , sannan aikin da yake ta’kama dashi zan sa a ciresa � gabaki d’ayan su firgicine tattare akan fuskarsu Sabida zan tukan vice president da Suka ji , da ‘kyar mayor ya furta � your excellency sir , wannan maganar ba me sau’ki bace , Sabida mun saka manyansu akan wannan case d’in , abune me matukar wahala � , wahala? Cewar mutumin yana dakatar dashi � karka manta ko wanene ni , har yanxu nine Vice presidents , ina da mu’kamun da ko ku zan iya cirewa balantana wani soja ? Wanene shi da zan zauna ina ‘bata lokaci ?ina bukatar ganin Nicholas nan da kwana biyu kawai �, governor ne ya kalli mayor , shima mayor d’in kallansa yayi , tunanin ta yadda zasu fad’awa vice president ko wanene ya saka a kama ‘ya ‘yan su suke , abun ba me sau’ki bane kamar yadda yake tunani duk da kasancewar sa vice president, governor ne yayi ‘karfin halin furta � BIG BOSS�, wayar da his excellency ya d’auko ce ta su’buce ta fad’i, shima mai mai kalmar sunan � Big boss “yayi jiyayi kamar wani abu ya tokare masa makoshi da yasa cikin sauri ya d’auki ruwa ko bi ta kan cups din wajan bebi ba ya soma sha, saida ya kusa shanye ruwan kafin ya ajje bottle d’in � big boss ? Nicholas yana hannun big boss ? � sai kuma ya mi’ke tsaye � i can’t wait , ina bu’katar tattaunawa da his excellency , you can all go � Mikewa sukai gabaki d’ayansu cike da girmamawa har sunyi nisa ya ‘kara dakatar dasu � karku manta wannan zaman sirrine mu kayi daku sabida ‘ya’yan mu, kar ku kuskura wannan maganar tattaunawar ta fita har his excellency yaji �, yanxu ma cike da girmamawa suka amsa masa , suna fita cike da tashin hankali ya soma dialing wani number gabaki d’aya kalmar “big boss da aka fad’a ce ta fi komai tsaya masa , dan shi karan kansa yasan wanene big boss �.

🍃🍃🍃🍃🍃🍃
🍂🍂🍂🍂

ABUJA , NIGERIA__!
Chapter 24 · 0% Book details