Sashe 22
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
dunga kashemun ‘kishirwata to zakiji dad’in ki aduniyar nan zakiyi abunda kike so , abu d’aya nake so kawai ki bani kanki, ba wani dogan abu bane zamu dungayi fa , dad’in junanmu kawai zamu dungaji â€?, ta ‘karasa tana taunar le’banta, dogon tsaki Abla ta saki tayi wucewarta, batasan sau nawa zatayi musu magana ba , dole ne ? Mai yasa kowa bazai temake ta dan Allah ba sai ya saka zancan yana san jikinta ? Allah kai ne ga tana , Allah ka nesan tani da aikata wannan mummunar aikin da zan sa’ba maka â€?, gabaki d’aya wad’annan zantukan a zuciyarta Abla takeyinsu har ta ‘karasa shirgin store d’in da suke kira d’akinsu . A zaune ta tarar da Husna da Aneesa suna yin breakfast, â€? Abla na d’auka ba kya nan ai, ki zo muci abinci mana â€? girgiza mata kai Abla tayi tana zama kan kwalin da take kwana â€? Karki damu Anee na ‘koshi, ina ilham ? Banganta ba â€?, Aneesa zatayi magana aka turo ‘kofar toilet d’in d’akin , ilham ce ta Fito d’aure da zani da Alama wanka tayi tana ganin Abla tayi saurin ‘karasawa Wajan ta tare da hugging d’inta â€? kiyi hakuri Abla yanxu nake shirin zuwa wajan ki sai gashi kin shigo , Kinci abinci ?â€?, jinjina mata kai Abla tayi â€? nashigo d’akin d’azu amma banganki a cikiba, a ina kika kwana ?â€? Sun kuyar da Kai ilham tayi â€? kiyi hakuri abla na kwana a d’ayan store d’in ne Sabida kar su Zinariyya suce zasuyi mun wani abu ne â€?, okay kawai Abla ta ce mata , tana bin Husna da taja dogon tsaki da kallo, â€? ke komai sai kinyi shish shigi a ciki? Ina ruwanki da inda ta kwana ? Ko a shago taje ta kwana ina ruwanki? Idan ke bakyasan kiji dad’in rayuwarki ki ‘kyaleta mana ana dole ?â€?, cewar husna da tunda Abla ta shigo ta had’e ranta , amaimakon ran abla ya ‘baci sai ta sakar mata d’an guntun murmushi â€? husna kibi duniya a sannu, idan baki bita a sannu ba to tabbas ke zata koyawa hankali, Menene abun burgewa a sa’bawa mahalicci? Kina ganin wannan hanya ce me kyau da kike maganar jin dad’in rayuwa? Karki manta Allah da ya saki cikin wannan rayuwar ba mantawa yayi dake ba â€?, da Sauri husna ta d’aga Mata hannu â€? bani da lokacin jin wa’azin ki, in wa’azi zakije ki tafi masallaci, kin ganni nan yanxu na fara rayuwa , yanxu nasan dad’in rayuwa , jin dad’in rayuwa kuma yanxu na fara dan sai na tara dukiyar da duk inda nashiga za’a kalleni â€? d’auke dubanta Abla tayi ta mayar dashi kan Aneesa da tayi shiru tana binta da kallo kamar akwai abunda yake damun ta , amma itama batace mata komai ba shiyasa ta mi’ke ta nufi hanyar fita daga d’akin , tana jin muryar Husna da ke furta â€? munafuka komai zakiyi sai kin nuna mana kin fimu sanin Allah , ke ubanwa yasan me kike aikatawa da Alama ke tuni aka gana kwakuleki shine mu kike mana ba’kincikin kud’in da zamu samuâ€?, lumshe idanuwanta abla tayi da suka soma yi mata yaji , tana fitowa babban falon gidan ta tarar da Zinariyya da yar shiga a zaune suna duba wasu hotuna , â€? ke â€? yar shiga ta daka wa Abla tsawa, banza Abla tayi musu dan ranta ya soma ‘baci yanxu , â€? dan uwarki ba dake nake magana ba â€? da Sauri rai a ‘bace Abla ta jiyo ta zuba mata eyes d’in ta , kallo d’aya tayi mata ta d’auke kanta har ta nufi hanyar fita da ga gidan gabaki d’aya . Kallan shila , Zinariyya tayi â€? Anya babe wannan yarinyar ba aljanune da ita ba ? Nifa wallahi tsoro take bani ko me kika ga inayi mata cikin ‘karfin haline kawai nake yi , musamman idan ta zuba maka wad’annan shegun idanuwan nata kamar na mayu , gashegen kyau kamar aljana â€?. Itama yar shila tsaki taja â€? ni kaina shegiyar nan wani lokaci tsoro take bani , amma ba aljana ba Wlh ko uwar aljanace sai na kashe ‘kishirwata akan ta , ki duba kiga ‘kirjinta , a cike yake tam ko ni da maza suke ta’ba nawa haryanxu basu kai nata girma ba , ga uban hips da take dashi , haushina ma yadda take saka hijab kullum bata bari ina ganinsu sosai Kema kinsa wallahi ba ‘karamin dad’i zatayi ba .â€gabaki d’aya sai suka ajje hotunan da suke kalla suka soma zanjan Abla da surarta da irin sha’awar da suke mata .