Sashe 74
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
2 hours 45 minutes ne ya shigo dasu ‘kasar U.S cikin Garin New York , da karfi LG ta d’akawa Abla duka da yasata zabura cikin sauri, a zuciye ta cire mata belt d’in jikinta tana bin fuskarta da wani irin kallan tsada , agadarance ta furta � let’s go� kamar Abla bazata bisu ba ganin yadda sauran yan matan suka tashi yasa itama ta tashi ta soma binsu har suka sakko cikin jirgin, Bobo na tsaye sai su Robert da wata farar baturiya sai faman sakin murmushi take ita kadai , wad’an da Abla ta gani ne ya saka lokaci d’aya jikinta ya soma raba da Sauri ta koma bayan bobo tana karanta adduar da zata zo bakinta duk da a Wannan lokacin babu bindugu a hannansu , kallan farar matar bobo yayi bansan akan me suka tattauna ba illa � dis is the girl� da bobo yace mata , yanxu ma murmushi ta ‘kara saki tana nufo inda Abla take ta kamo hannu, da Sauri Abla ta bud’e baki zatayi ihu bobo ya furta � idan kika Kuskura kika mun ‘kara sai na tarwatsa kanki� ba shiri kuwa Abla tayi shiru tana zazzare idanuwa saida ya bata minute d’aya kafun ya furta � babu abunda zata yi miki, tafiya kawai zatayi dake kika kuskura kika bud’an baki kuma..� ya ‘karasa yana d’auko wata ‘karamar bindiga, saura kad’an fitsari ya kwacewa Abla lokacin da ta ga bindigar jikinta har rawa yake lokacin da farar matar nan ta kama hannunta suka wata bakar mota , ko kwakkwaran motsi Abla ta kasa har driver ya tashi motar suka bar wajan .shima Bobo motar da Robert ya bud’e masa ya shiga , ragowar sojojinsu suma suka shiga cikin motocin su guda shida suka bi bayan motar bobo , ita kuma LG da wasu sojoji suka bita tare da ‘yan matan nan . Tunda motocin su bobo ta soma tafiya a kan babban titin da zai kaisu 5th Avenue lokaci d’aya motocin bayan bobo guda biyar suka fara ‘balle bottom d’in rigar su suna cireta sai bakar singlet da suke bari hatta ta kalman ‘kafarsu ko wannansu ya cire ya nannad’e ’kafar Wandunansu zuwa gwiwa ,tun kafun ayi horn aka wangale wa bobo babban gate d’in cikin gidan, Victor tsaye a wajan cikin girmamawa ya sarawa bobo , cikin Sauri Robert ya sara masa shima yana fitowa daga cikin motar , Victor ya shiga ya tada motar tare da barin wajan , lokaci d’aya gabaki d’aya sauran sojojin sukai parking d’in motocin su suka fito , tun kafun a basu umarni ko wannansu ya kwanta a kasa a jere cikin layi , lokaci d’aya suka soma birgima a kasa duk da Nisan da ke tsakanin first gate da second gate haka suka dunga birgima kamar wasu kifaye suna tunkarar gate 2, anan ma still gate aka bud’e musu suka cigaba da birgima zuwa babban gate din cikin gidan dukda daga second gate zuwa main gate ya fi nisa haka suka dunga birgima suna furta � sorry sir � har suka ‘karaso main gate kafun kamar wad’an da aka saka tsere suka soma zaga compoud din cikin gidan cikin gudu gudu .
Bobo kuwa direct main part d’insu Victor yayi parking motar sa yana fita Victor ya ja motar ya bar wajan cike da girmamawa , yana shiga cikin falourn ya tarar da ko ina shiru kamar babu mutane a cikin falourn, Adaidai lokacin da little da prince suka fito daga cikin wani ‘kofa hannun d’auke da coffee, little yana ganin sa yayi saurin zuwa Wajan da yake tare da hugging d’insa , shima prince hugging d’insa yayi kallan su yayi tare da kallan coffee d’insa hannunsu , fahimtar hakan little yayi ‘kasa ‘kasa da murya kafun ya furta � big yaya bobo help us wannan shine coffee na 8 Kenan kuma yaya big boss ya hanamu hawa lifter ta step muke bi, please�, murmushi kawai bobo yayi yau big boss a sama yake kowanene tsautsayi ya fad’a bazai ji da dad’i ba . Coffee d’in hannu ya kar’ba kafun ya furta � dare yayi kuje ku kwanta� cikin had’a baki suka d’an zaro ido take da furta � yaya !� Shima nasan I don ya d’an zaro musu kafin ya furta � shikenan ku kwana a tsaye , yana kai ‘karshen maganarsa be basu wani damar ba ya nufi elevator , direct part d’in big boss ya nufa , tun kafun yashi Wajan daddad’an ’kamshin turaran big boss ya Dakar masa hanci , murmushi kawai bobo yayi kafun ya saka turn print d’insa ’kofar ta bud’e , gabaki d’aya hasken corridor d’in an kashe su sai dumm light da aka bari, bobo be damu da rashin hasken Wajan ba ya nufi ‘kofar farko da bobo yasan big boss yana ciki, ko da ya shiga nan ma still dum light ne a wajan sai kamshin turaransa da yariga ya gama kama ko ina na cikin part d’in, kofar main falourn dinsa ya shiga bakinsa d’auke da sallama . Yana zaune kan kujera sanye da wasu fararan kaya masu laushi ga gashin kamsa da ya tufke waje d’aya a bayansa , fuskarsa a d’aure ko alamun fara’a babu, tunda bobo ya shigo be d’ago ya kallesa ba , cikin nutsuwa yake operating d’in system d’in gabansa har ya ajje masa coffee d’insa be kallesa, kusan tsawan 2 minutes ya dakata da abunda ya ke , fararan sexy eyes dinsa ya d’ago ya zubawa bobo tare da mi’ka masa farin hannunsa guda d’aya a hankali ya furta � my coat� d’an zaro idanuwa bobo yayi shikansa besan lokacin da dariya ya kwace masa ba � Haba mana big boss , Hakana da kudin da zaka siyo adadın da kake bu’kata fa � d’auke kansa big boss yayi kafun ya furta � bani dasu banda kud’ima� yanxu ma wani dariyar bobo ya ‘kara saki wai bashi da kud’i yadda yake dariya ne yasa ran big boss ya ‘kara ‘baci , cike da tsokana bobo ya kara furta � Wannan ne karo na farko daga ka d’auko wata� be ‘karasa ba rai a ‘bace big boss ya kaimasa wani irin lafiyayyan naushi da bobo yayi saurin kauce wa , duk da haka big boss be barsaba ya ‘kara kai masa wani laushin still bobo kauce wa yayi, a karo na uku big boss rigar bobo ya dan ‘ka tare da d’aga hannunsa zai kai masa naushi , kamar little bobo yayi fiki fiki da idanuwa tare da karya wuya, hankad’asa baya big boss yayi ya fad’a kan kujera � d’an iska kawai�, wata yar iskar dariya bobo ya ‘kara saki , bindigar gefensa big boss yazo d’auka bobo yayi Sauri nufar ‘kofa sai da ya daidaici kofa kafun ya furta � yadda ka fito d’innan my man kamar wani…� wani waje big boss ya harba da yasaka bobo saurin barin d’akin yana dariya , big boss kuwa kansa kawai yake nodding rai a ‘bace …�
PAY YOUR MONEY INTO 2681892316, Aisha umar zenith bank sea a turo shaidar biya ta wnn number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM is now 300 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
MARUBUCIYAR * Gidan Aunty * and now *IBTISSAM*
💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.
O Allah ,ya hafeez , help and protect the people of Palestine 🇵🇸. O Allah, ya lateef ,ease their pain and suffering in Gaza . O Allah , ya Rahman,bestow your mercy on them . O Allah , ya Fattah,open the door of sustenance & provide relief to the besiegedðŸ˜ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
SORRY FOR THE TYPING ERROR BANYI EDITING BA!!ðŸ‘ðŸ‘â€?
S____21💞