← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 146

Sashe 106

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bobo lokacin da ya ke mi’kewa , sukuma su little zasu bar office d’in , face a d’an shagwa’be Abla ta kalli little , shima gira d’aya ya d’age mata , don’t worry ok ? I will be back soon, study hard okay ?� A hankali ta furta “okay� ganin ydda suka sha’kune yasa Dr tace zata iya rakasu , da fara’arta tabi bayansu kuwa har wajan motocinsu, lokacin da zasu tafi ma sai taji ba dad’i dan har fara kewarsu, saida ta ga motocin sun bar harabar filin gabaki d’aya sannan tabi bayan Dr suka koma office d’inta , cikin kwarewa ta dunga tanbayar Abla , sosai kuma Abla yake bata amsar duk abunda aka tanbayetan, hakan ba ‘karamin mamaki ya saka Dr ba kuwa sabida yadda taji Abla na amsa mata tanbayoyinta babu gargad’a ko tsoro kwata kwata a ciki, kasa shiru Dr tayi sai da ta furta � excellent, you’re so brilliant oh my god “babu abunda Abla tace mata sai wasa da fingers d’inta da take har lokacin kuma bata cire face mask d’in fuskarta ha. Kusan mintuna goma kafin a turo ‘kofar office d’in wata mata ce me ‘kiba baturiya tashigo office d’in dukda baza’a kira ta da me ‘kiba over d’inna ba , nuna mata Abla Dr tayi , “Mss Atem here is your new student, take good care of her Sabida umarnine daga sama�, cikin murmushi Mss Atem ta furta “su’re Dr� ta ‘karasa tana kallan Abla “let’s go dear�, mi’kewa Abla tayi ta bi bayan Mss Atem gabaki d’aya wani part suka nufa da an suka nufi wani da yake matsayin part d’in student, yadda tsarin makarantar yake kamar a wata Jami’ar , ko mai cikin muhallin da ya kamata ga flowers masu ‘kamshi ta ko ina . Ta Amaimakon su hau ta stairs , ta elevator sukai hau, Daidai floor 2, tunda Suka shiga wajan taga gabaki d’aya tsarin makarantar ya ‘kara birgeta , class ne da yawa a jere ga doors d’insu gabaki d’aya babu hayaniya a wajan , idan mutum yana so zai iya tsayawa awajan ya dunga kallan me ake yi a ‘kasa , class na biyar Mss Atem ta bud’e daga Wajan an rubuta SS 2 Diamond in a unique way , sosai mamakin hakan ya kama Abla ganin ajin da aka kawo ta, abunda bata sanı ba Dr ce ta sa asakata’a Class d’in sabida yadda Abla take da brain ko a university aka ajje ta zata zauna. Gabaki d’aya student d’in suna ganin Mss Atem suka mi’ke kusan lokaci d’aya suka furta � Good morning ma’am� alamu tayi musu da su zauna gabaki d’aya hakan ce kuwa ta faru, ko wana student kuma zaka ganshi da irin shigar Abla dukda da yawa daga cikinsu babu hijab a jikinsu sai beret, nuna musu direction d’in da Abla take tayi tare da kallan Mr. Jabcon � sir here is another new student her name is Ibtissam Mohammed Al_taufeeq� sai kuma ta kalli student d’in class daga roll 3 ta nuna wa Abla waje , � you can go and have your seat� cewar Mss Atem, a hankali Abla ta furta � thank you � lokacin da take ‘karasawa , wasu daga cikin class d’in sai binta suke da wani irin kallo musamman yadda sukaga ta saka face marks ba’a ganin komai a face d’inta sai black eyebrows d’insa da kuma kyawawan idanuwanta ash colour , mutane Bibbiyune a seat d’in sai kujerar da aka nunawa Abla Wanda mutum d’aya kawai zaune a kujerar, itama kamar Abla da face mask a face d’inta , sai d’ankwalin da ta saka a maimakon hijab d’in amma itama gabaki d’aya ba� a ganin jikinta, sai a class d’in ya dawo Daidai bayan barin Dr Atem, a haka Mr jancon ya musu sallama sabida lokacin fitar sa daga class d’in yayi, class d’in yayi saura student kawai kowa sai harkar gabansa yake musamman yanda class d’in ya tara ‘yan iyayi da yawa , mi’kewa ta kusa da ita tayi zata fita , tun kafin tace mata “excuse me wasu ‘yan mata suka zo zasu fita � cikin cool voice matashiyar budurwar ta furta � Nabila we’re having another class now !� A gadarance wacce aka kira da Nabila ta juyo , ba kowa bace face Baby da tajiyo ta kalli budurwar sannan ta mata tsaki “ke awa karan kad’a miki?� Kallan budurwar tayi batare da ta sake ce mata komai ba , cikin hau shin rashin tanka mata da batayi ba baby ta ‘karaso ta fincike mask d’in fuskarta, take a Wajan kyakkyawar fuskar Eshaal ta fito, gabaki d’aya class d’in dariya suka saki banda Abla da ko kallansu bata yi ba, cikin rashin mutumci Baby ta furta � can you imagine ? Wanda bata da matsayi ko a gida shine take kokarin yin magana ? A slave ? Yarinyar da ko me na sata dole tayi mun , stupid,� yanxu ma gabaki d’aya dariya suka she’ke da ita, inda sabo Eshaal ta saba da kalan wula’kancinnan da Baby take mata a cikin mutane , bata ji shakko Disgata a ko ina , yanxun ma tasan tayi hakan ne Sabida new student din da aka kawo, kusan hakan ne ke faruwa kuwa duk lokacin da aka kawo new student sai Baby tayi yadda zata Rabata da Eshaal dan ta ‘ki Jinin Eshaal tayi ‘kawa shiyasa har yanxu bata da friend , ba kamar baby ba da take da friends har a cikin mazan school d’in , d’aya daga cikin yan matanne ta kalli Baby ba kowa bace face Fanan � please Besty ki dena irin wannan abun, na fad’a miki ba dad’i she’s your sister �, a zabure baby ta kalleta tare da kallan Eshaal � Wannan banzar� � bata ‘karasa abunda zatace ba Sabida ‘kofa da suka ji an ta’ba , cikin Sauri kowa ya koma seat d’insa , hannu fanan ta had’awa Eshaal alamar ro’ko sabida duk cikin makarantar ita kad’ai ce take mata magana cikin raha da mutum batare da ta ‘kyamace ta ba duk kuwa da abunda Baby take mata , ba sau d’aya ba , ba sau biyu ba Baby taso rabasu amma hakan ya ci tura. Wani Cristian makamı ne ya shigo class d’in ko fara’a babu a face d’insa ya rubuta Biology kafun ya kalli kowa dake class din musamman Abla da ta saka face mask yafi ‘kurawa ido, � Duk Wanda bai d’auko text book dinsa ba ya fice daga class , babu Wanda ya mi’ke sai Abla , tana ‘ko’karin fita Dr ta shigo class din, da Sauri Wannan Cristian din ya gaisheta. School bag din Abla mi’ka mata tare da furta � littafan da zakiyi amfani dasu yau suna ciki ko ? � kanta Abla ta jinjina mata lokacin da ta koma ta zauna , Biology din ta dakko, cikin wari irin kallan kurilla Cristian teacher dinnan ya furta � hey get up ! And introduce your self � mi’kewa Abla tayi cikin cool voice dinta ta furta � I’m Ibtissam Mohammed Al_Taufeeq “yadda yake kallan Abla kamar wani maye yasa gabaki d’aya be kula da abunda ta furta ba , cikin tsuke face ya furta � meet me in my office after the class �, okay Kawai Abla tace masa lokacin da ta koma ta zauna , a haka ya fara koya musu biology idanuwansa kam akan Abla kamar yaje ya rungumota shiyasa Yau be koya musu wani abu me yawa ba ya basu Assignment, yau ko question din da ya saba tanbaya be tanbaya ba sai seat da ya samu ya zauna kamar yana nemo wani abu amma idanuwansa ‘kam akan Abla , d’an kallan Eshaal , Abla tayi kafin ta furta mata hi , cike da murmushi akan Eshaal itama ta furta mata Hi d’in, kamar me tsoran magana Abla ta furta � please ko zan iya samun note d’in baya da aka yi ?� Fuska da fara’a Eshaal ta amsa mata da � Eh � kafun ta mi’ko mata maths din ta sai wasu note din guda biyu amma banda biology sabida assignment din da ya bayar, � thank you � cewar Abla lokacin da ta kar’bi books din, duk wannan maganganun nasu akan idanuwan Baby da haushi sosai ya kamata gani Abla daga zuwa ta har ta fara Eshaal ba kamar sauran new student din da ake kawo wa ba , ita kad’ai sai faman hararar su take . Mr Christian din nan da aka fi kira da Mr Mj ko da zai fita sai da ya ‘kara jaddadawa Abla idan anfito break ta samesa a office , yana yi yana satar kallanta har ta fita , yana fita kuma Mss Atem ta shigo class d’in itama ta d’au kesu chemistry dukda baa fara karatun da Abla ba sai taji gabaki d’aya ta fijin dad’in class din Mss Atem , yadda take koyarwa sosai yadda mutum zai gane da alama ta na da kirki, sun jima kafun a fito break ko da zata fita sai da ta kalli Eshaal � Eshaal help her please sannan ki nuna mata abubuwan da akai bata nan okay ?� Da murmushi akan Fuskar Eshaal ta furta � okay ma �, Wanda ba haka Baby ta so ba ganin lokaci d’aya Eshaal zatayi ‘kawa a nata tsarin so take Eshaal ta ‘kare rayuwarta ba ‘kama sabida taji bakinciki da kad’ai ciki, da d’ad’d’ai da d’ad’d’ai student suka fara fita Sabida lokacin break yayi, suma su Baby lokacin da zasu fita break d’in saida ta gama hararar su Abla kafin ta fita tana Jan wani dogon tsakin ba’kin ciki , a gogon hannunta Eshaal ta bud’e duk da zuciyarta tana raya mata kar taje capteria Sabida tasan irin wula’kancin da zata tarar açan musamman idan su BAD BOYS suna ciki, ganin Abla tana ‘ko’karin d’akko book d’in karatun ta Eshaal ta kalleta fuskar da murmushi ta furta � Sunana Eshaal � itama Abla murmushi ta sakar mata kafin ta furta � sunana Abla�, Niced to meet you !� Cewar Eshaal , � same here � Abla ta bata amsa , kamar me tsoran magana Abla ta furta � please ko zaki iya rakani office d’in teacher din d’azu?bansan office d’in ba � why
Chapter 106 · 0% Book details