Sashe 95
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
WATTPAD
https://www.wattpad.com/user/Msslee__
AREWA BOOK
https://arewabooks.com/book?id=652ff3a03fd6ffc37f68e4e2
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
NOT EDITED
S____26💞
A dai dai lokacin da Alice ta fito daga wajan , a dai dai time d’in shima Little ya nufi fool d’in, ganin yadda gabaki d’aya kamar ba’a cikin nutsuwar ta take ba yasa ya d’an ta’be bakinsa dan shi gabaki d’aya yarinyar bata yi masa ba , yana shiga ya tarar da babu Abla , da ‘karfi ya furta � Lil sis kina Ina ? � shiru ba’a amsa masa ba, a karo na biyu ya ‘kara furta � Lil na dawo � nan ma shiru babu amsa dan gabaki d’aya hankalinsa bai kai cikin ruwan ba , har ya juya zai fita yaga kamar abu ya fad’a cikin ruwa , ‘kirjinsa ne ya buga da ‘karfi lokacin da ya hango kayan Abla , da ‘karfi ya furta � Lil? Lil? Lil?� Kusan sau uku Abla bata amsa ba gashi ta nutse cikin ruwa , hankali a tashe little yayi ‘ko’karin shiga cikin ruwan amma an hanasa sabida condition d’insa , gashi bazai ta’ba iya barin Abla a cikin ruwan ba, danger ya danna dake jikin pool d’in batare da ya damu da yadda nasa rayuwar zata kasance ba ya fad’a cikin ruwan. Cikin kwarewa yake yin iwo cikin ruwan duk da yadda shima nunfashinsa yake ‘ko’karin sar’kewa dan sosai Big boss ya hanasa shiga cikin pool yanxu sabida condition d’insa , dai dai inda Abla take little ya nufa yana ‘ko’karin zaro ta , shima lokaci d’aya nunfashinsa ya soma sar’kewa ga sanyin ruwa da bayaso yana ratsa masa jiki, amma duk da haka cikin ‘karfin hali yake janyota, at the same time shima yana ‘ko’karin fusgo nashi nunfashin da yake ‘ko’karin sar’kewa, da saurin sa yake janyo hannun ta da ko kusa babu alamar rai a tattare da ita ,Tun kafin suyi nisa shima ya saki hannun ta da ya ri’ke mata Sabida yadda nunfashinsa ya tsaya lokaci d’aya , kamar yadda ta soma nutsewa a cikin ruwa haka shima little ya soma nutsewa.
***** Lokacin da Little ya danna danger take a wajan wani jan na’ura ya karad’e gabaki d’aya cikin gidan, a zabure sojojin suka saita bullet d’in bindigogin su, Bobo na zaune akan 1 sitter lokacin da Alice ta shigo cikin falourn kamar arud’e, yana ‘ko’karin yi mata magana yaji ‘karar danger ,da wani irin mugun zafin nama ya mi’ke tsaye , lokaci d’aya kawai ya kalli direction d’in Alice , babu Wanda yayi wa magana shida uncle cikin gudu gudu su Bobo sukai ‘ko’karin fita , tun kafun ya fita shima prince da ya fito daga cikin d’aki ya ‘kwalla wa bobo ‘kara yana furta “yaya bobo suna swimming pool �, Bobo bai jira jin ‘karshen zancan saba ya saka gudu cikin mugun speed , shima prince sakkowa yayi yana bin Alice da kallo dan gabaki d’aya yaga abunda ya faru , cikin tsana ‘karara ya furta � zaki gane kin shigo gidan da ba’a hauka � daganan be ‘kara ce mata komai ba shima ya saka gudu yabi bayan Bobo.
Her excellency ce ta kalli Alice cikin d’an rud’u � Sweaty me ya faru?� Ita ma Alice da jikinta ya fara rawa kallan Dad d’inta da Her excellency tayi ganin suma gabaki d’aya sun zuba mata ido suna jiran jin amsarta, bakinta har rawa yake lokacin da take magana � Dad bansan me ya faru ba ! Bani da laifi ! Ta ri’keni da fad’a mistakenly ta fad’a ruwa , I don’t know Anything �, shi kansa His excellency be san lokacin da ya dakawa Alice tsawa ba , karo na farko a rayuwarsa ,� Are you mad ? Baki da hankali ? Kinsan Gidan suwa kika shigo? No! No!No! We have to leave now kafin Big Boss ya shigo , Let’s go�, da Sauri suka fito daga cikin falourn , Sojojinsu suka bud’e musu mota suka shiga , Allah Allah His excellency yake su fita daga cikin gidan Inya so koma menene zai yi sau’ki Amma abinda basu sani ba sun makara sabida tun kafin su fita daka gate 1 , Manya Manyan motocin Big Boss suka shigo cikin gidan da mugun speed , wani irin gefe motar Big Boss tayi har wajan garden d’in, cikin zafin nama ya nufi Pool d’in shima . Victor da Anthony da suma sam babu fara’a a tattare dasu suka shiga gaban motocin president , cikin Sauri sojojin president suka fito tare da saita su Victor da bindiga, basu ankara ba sai gani sukai gabaki d’aya sojojin Big boss sun zagayesu tare da saita ko wannansu da bindiga , umarni kawai suke jira su saki bullet uban kowa ma ya mutu.
****** Bobo na zuwa bakin pool be jira komai ba ya fad’a cikin ruwan , Little ne a farko farko cikin kwarewa Bobo yake yin iwo cikin ruwan, Little ya fara cirowa Sabida sanin halin conditions d’insa ,
Duk da shima ba kasafai yake san ruwan sanyi a jikinsa ba , haka ya koma cikin ruwan yana ‘ko’karin ciro Abla , Duk yadda yake tunanin abun ba me sau’ki bane sabida yadda Abla ta ma’kale ta hanyar da ruwan pool d’in yake tafiya , idan yace zai cirota ta ‘karfi kuma zai iya ji mata rauni, duk yadda yaso ya janyo ta abun ya ci tura shiyasa ya nutse cikin ruwan kamar wani kifi ga idanuwansa da suke a bud’e yana kallan cikin ruwan, ‘kafar Abla ce ta ma’kale , idan kuma yace zai janyo mata zai ji mata mummunan rauni, kamar daga sama suka ga Big Boss a wajan pool d’in , cikin Tashin hankali Prince ya nuna masa pool d’in � yaya zata iya mutuwa any moment tafi 10minutes a cikin ruwan�, d’an ‘karamin tsaki Big Boss kamar bazai shiga ba , lokaci d’aya kamar wani iska ya fad’a cikin ruwan , yadda yake yawo cikin ruwan zaka tabbatar ba ‘karamun iya ruwa yayi ba ,cikin Sauri sauri ya nufi inda Bobo ya nutse , Bobo yana ganin Big Boss ya saki ‘kafar Abla da yake ‘ko’karin cirowa , cikin Sauri ya fito daga cikin ruwan ya nufi little da har uncle da prince sun fara fitar masa da ruwan da ya shigar musu ciki, batare da ‘bata lokaci ba Bobo ya sa’bi little a ka fad’arsa suka bar wajan gabaki d’aya , wajan yayi saura Abla da Big Boss .