← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 146

Sashe 108

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

9:30pm suna zaune a falourn gabaki d’ayansu suka ji Horn dirar motocin Big boss kusan lokaci d’aya suka dawo da bobo dan atare suka shigo cikin falourn , � Welcome yaya� kansa Big boss ya d’anyi knodding , shima Bobo ya amsa masa da baki , prince ma hakance ta kasan ce a nashi ‘bangaran, Abla ma sannu da zuwa tayi musu amma ko kallanta Big boss beyi ba balantana ta saka ran zai amsa mata , a hankali Big Boss ya d’ago da eyes dinsa yana lumshe wa Uncle , shima uncle cike da tsokana ya lumshe masa nasa idanuwan ya lura yau ‘yan mulkine akansa , be zauna a falourn ba yayi wucewarsa , suma sun fahimci yana bu’katar hutawa , yana tafiya little ya nufi wajan coffee maker d’insu ya had’a masa coffee me zafin gaske , yana fitowa ya kalli Abla , “Lil please can you help me ? Ki kaiwa yaya coffee d’insa da alama yau yana bu’katar shan coffee din, tuna warning din da yayi mata tayi wani Wayu ta had’iye a ma’koshinta gashi bazata iya Musawa little ba ganin Uncle na zaune a falourn, ‘karfin hali Kawai tayi ta amsa masa tare da karban coffee d’in, har zata wuce ya fad’a mata pin d’in ’kofarsa ganin babu turn print d’inta a jiki, tana tafiya zuciyarta na dukan uku uku Sabida batasan tayi abunda zai sa ya hukuntata, kafun ta shiga cikin d’akın ma sai da tayi adduar kariya sannan ta saka pin ta shiga , Wajan sanyi sosai , kar tsaye falournsa na biyu ta nufa zata ajje sai taga rashin kyautawar hakan karya zo nagani ba, cikin ‘karfin hali tayi knocking ‘kofar , shiru babu amsa , a karo na biyu ta ‘kara knocking nan ma still ba’a amsa ba , bakinta d’auke da Bismillar ta saka hannu zata bud’e ’kofar Daidai lokacin da shima Big boss ya saka hannu a kan handle d’in , d’ayan hannunsa kuma akan shirt d’insa da ya d’an bud’e, lokacin da Abla ta tura ‘kofar alokacin shima ya janyo ‘kofar baya kusan lokaci d’aya sukai karo da juna , coffee d’in hannunta me shegen zafi ya zuba a white shirt d’insa , ganin ‘barnan da tayi masa yasa lokaci d’aya bata san lokacin da cup din ya su’buce a hannunta ba gabaki d’aya ya faffashe a ‘kasa�.

https://chat.whatsapp.com/EiJWfeCdg234T6P0k5NU2Y

IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)

Story & written
By
Mss Lee �

🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅

AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__

✨MSS LEE BUSINESS WORLD �

💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇🏻
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus

🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🏻 🌹🌹 👇🏻
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃🏻💃🏻💃🏻.
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa 😍.

___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___

BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.

NOT EDITED

S____30💞
Kallan white shirt d’insa da ta ‘bata tayi kafun ta sun kuyar da kanta ‘kasa zuwa inda kofin ya zube,a hankali ta saci kallansa ganin wani irin mugun kallo da yake jefa mata yasa tayi saurin sunkuyar da kanta ‘kasa , Tuna’nın hanyar guduwa kawai take dan Allah na gani bazata bari ya ‘kara yanke mata gashi ba dan ya ga tafisa gashi. Yadda yake binta da wani irin kallo rai a’bace shi kad’ai yasan irin hukuncin da zaiyi mata, zai bud’e baki Abla tayi saurin taran numfashinsa � Dan Allah kayi hakuri , Dan Allah Dan Annabi , Dan Darajar Annabi muhammad S.A.W”lumshe eyes d’insa yayi kad’an batare da ya bud’e su ba ya furta � leave this place � da Sauri Abla ta juya zata koma cikin d’an zafi zafi ya furta � Are you mad ?wa ze gyara miki inda kika ‘bata ?� Da Sauri ta furta � kayi hakuri� inda kayan gyaran suke ta nufa cikin ‘kan’kanin lokaci ta gyara Inda ta ‘bata d’in, ta juya zata kuma fita ya d’ago da narkakkun eyes d’insa , a hankali ya ‘karasa ‘balle button d’in rigar jikinsa , cikin Sauri Abla ta sunkuyar da kanta ‘kasa sabida yadda taga jikinta yana ‘ko’karin d’aukar ruwa amma duk da hakan ta danne gudun karyace zai mata wata mugun tar, bata ‘kara sa Tuna’nın taba ya jefo mata white shirt d’insa da sai faman tashin ‘kamshin turaransa take , cikin kakkausar murya ya bud’e bakinsa � just 20 minutes na baki, I need my shirt, idan kin isa ki ‘kara one minutes ,your time start �, da Sauri ta juya ta bar wajan , guntun tsaki yaja tare da koma cikin bedroom d’insa . Abla tun kafin ta sakko take Tuna’nın yadda zatayi da rigar Big boss kar su Little su ganta dashi , bata na wata hanyar bayan ta nannad’eta ta tusa cikin wular ta , sai yayi kamar gashinta, tana sauka little ya furta � LIL kin kai masa ?”Fuskarta cike da murmushi ta furta � eh na kai masa �, thank you so much , little ya bata amsa yana mi’kewa ,� uncle good Night, yaya bobo good night , and my Lil sis good night too, kema ya kamata ki kwanta da wuri Sabida school d’in ki kinji?� Tana wasa da hannu ta furta insha Allah, gashi ta rasa ta yadda zata wuce d’akin Sabida lokacin da ya bata, shima prince sallama yayi musu suka nufi part d’insu shida little . Saida taga sun ‘bace wa ganinta tukunna itama tayi wa su Bobo sai da safe ta wuce d’inta , a nutse take tafiya abunta amma zuciyarta hasaso mana lokacin ta kawai yake , tana ganin ta zo daidai wajan d’akin da ta bar Inda su Bobo suke ta ruga a guje ta nufi cikin bedroom d’inta , Tana shiga cikin d’aki direct toilet ta wuce , cikin sauri ta tuttulawa rigar omo ta soma wanketa, kusan sai data d’auki 7 minutes tana dirjarta gudun kar yace mata be fita ba , tana gamawa ta d’orayeta tass ta tsaneta yadda zata saurin bushewa . Tafi ‘karfin 10 minutes tana jira rigar ta bushe amma sabida sanyin Ac d’akin ta ko kad’an bata butsewa sai sanyi da ta ‘kara d’auka , ganin 20 minutes d’in da ya bata na gaf da ciki yasa tayi shahada kawai ta d’auko rigarta ta fito, babu kowa a falourn, sosai taji dad’in hakan kuma , ko ba komai bazasu tanbayeta ba , gudun kar wani ya ganta yasa ta ‘kara komawa part d’insa da sauri dan ta kai masa rigar tasa,Amma tana shiga ta tarar da baya cikin falourn farko, d’ayan falourn ta nufa nan ma still baya ciki, kamar ta ‘kara knocking d’in d’akin sa sai kuma ta tuna abunda ta faru d’azu, tunanin mafita kawai ta somayi, ko ta ajje masa rigar idan ya fito ya gani ko kuma idan ya fito ta bashi, da wannan idea d’in ta juya batare da ta ajje masa rigarba ta nufi part d’inta itama . Shaf shaf tayi wanka cikin ‘kan’kanin lokaci ta shirya cikin kayan baccinta , rigarsa da ta ajje kan kujerar mirror d’in ta janyo ba tare da ta kalleta ba , lokaci d’aya taji sautin ket alamar yagewar abu , cikin tsoro ta kalli rigar hannunta , sai ganin rigar tayi a yage alamar yanzunnan ta yage , kamar zatayi kuka ta furta � Nashigasu Ni Abla yanxu ya zanyi ? Gashi na ‘barka masa riga again , innalillahi, wallahi nasan idan na fad’a maka kuli kulin kubra zaka mayar dani , sai kayi hakuri wallahi Allah yayi wa rigarka rasuwa � tana kai karshen maganar ta nunke rigar tare da saka ta daga can ‘kasan kayanta, daman ta sani kuma ta zama matacciya idan ta bari suka had’u shiyasa ko da zata kwanta saida ta kulle door dinta tukun ta kwanta , bata jima ba bacci ya d’auketa.
Chapter 108 · 0% Book details