Sashe 17
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bangaran ilham kuwa tana shiga d’akin uwar karuwai ta tarar da ita daga ita sai wani ‘karamun towel , tana ganin ilham ta saki murmushi dukda abunda sukayi d’azu ita da Abla, muryar ilham har rawa yake wajan furta â€? Gani Ance kina.. kiranaâ€?, amaimakon ta amsa mata sai ma jikinta da ta soma bi da kallo, “daukomun ruwancan â€? cewar uwar karuwai, ruwan ilham ta d’auko mata jikinta na rawa musamman yadda uwar karuwai take bunta da wani irin kallo, â€? ga wayata can a kan gado d’au komun â€?, nufar gadon ilham tayi itama uwar karuwai ta mi’ke , ilham bata Ankara ba sai bom-bom d’inta dataji ta shafa da mugun tsorace ta juyo sai taga tayi mata runfa kasan tuwar ta ‘katotuwace daman uwar karuwan,kamar zatayi kuka ta furta â€? ga wayanâ€?, a maimaikon ta amsa wayar sai kwantawa da tayi towel din jikintadaga sama sama ana ganin na shanunta kamar kan jinjirai guda biyu, “yimun tausaâ€?, cewar uwar karuwai , kamar ta kwalla ‘kara Haka takeji sai duba ‘kofa take tana so taga ta inda Ablan zata temaka mata, cike da tsawa tace â€? ba dake nake va?â€? Arud’e ilham ta kama yar lukutar ‘kafarta me shegen tauri tana matsawa, duk inda ta matsa sai uwar karuwai ta furta “Ashhhhh da dadiâ€?, sosai hakan ya fara bawa ilham tsoro,amma ba damar musu Sabida yadda zubun uwar karuwai yake tsoratata, d’an zame towel d’inta uwar karuwai tayi yanxu kam sosai na shanunta ya fito ba’ka’ke wuluk dasu waje sai mai’ko suke, cikin rawar jiki ilham ta soma ja baya , fuska a had’e uwar karuwai tace mata ta matso, Amma tsoro ya hanata hakan , tsawar data daka mata ne yasa ta matso kusa da ita, mummunar fuskarta ta d’aure ba wasa ta furta â€? cire kayanki na du baki â€?, hakuri ilham ta soma bata amma ta d’auketa da gigitaccen marin da yasa ta cire hijabinta , tana kuka ta soma ‘ko’karin cire rigarta, banko ‘kofar d’akin da Abla tayine yasata sakin ajiyar zuciya , itama Abla ajiyar zuciya ta sauke ganin ta zo adaidai, wani bakin cikine ya tokare wuyan uwar karuwai, ga samu ga rashi duk alokaci gudu, ranta a ‘bace tana mamakin ina su yar shila da ta saka su rufe mata Abla , Abla kam fuskarta ‘kam a kanta ko tsoron abunda zata sa ayi mata bataji, “me ya kawo ki d’akin nan ? Ki tattara ki fice mun daga d’aki kafun ranki yayi mummunan ‘baci,â€toh abla ta furta kafun ta ruko hannun ilham zasu fita uwar karuwai ta dakatar dasu â€? ke kadai nace miki ban da itaâ€?, girgiza mata kai ilham ta somayi, tana ‘kara rike hannunta, zasu gudu kamar na d’azu sai ganin uwar karuwai sukai a bakin kofa gadan dagan ta nufosu bayan ta saka lock a d’akin, da Sauri Abla ta kwance karara d’inta itama ta saka mata a jiki , uwar karuwai
Bata san me Abla ta saka mata, ta d’auka kasa ce ta d’an watsa mata, zata cafkosu taji bayanta kamar yana mata ‘Kai’kayi, sosa war da zatayi taji wani wajan ya fara yi mata, ga shi towel ne a jikinta, wani irin azababben ‘kai’kayi jikinta ya somayi mata, sosawa kawai take a hau kace ,zata riko abla towel dinta ya soma kwance wa sai kwanta tayi a kasa duk da girman jikinta, Abla na ganin haka ta kama hannun husna suka fito babban falon gidan, a tsaye suka ga Zinariyya da yar shila rike da katako ko wannansu susar jikinsu suke ta ko ina , gabaki d’aya kitsan attachment din da sukayi saida ya baci a garin susa, yar shila ce ta hango Abla da Sauri ta nuna wa wasu yan mata ita � gata cab ku kamo ta�, abla na jin hakan tayi ‘ko’karin guduwa da sunzo zasu kamata zata zulle musu, Zinariyya gani take wasa kawai take shiyasa ta saka wa duk Wanda ya kama Abla zata bashi dubu goba, ai kuwa gabaki d’aya ba mazan ba bamatan ba suka rufu zasu kama Abla amma duk da haka kufce musu take , duk Wanda ya kusa kamata karara take fesa masa shima sai ya hau susar jiki, duk da haka wasu daga cikin yan matan basu daddara suka cigaba da bin Abla , itama Abla dataga bazasu ‘kyaleta ba kawai sai ta soma yi musu feshin karara, gabaki d’aya falan sai ya har zuke kowa ne man wajan susa yake , tun tana fesa musu har kararan nata ya ‘kare , sai a lokacin ta zuba musu kyawawan idanuwan masu d’auke da dara daran eye ball kalar ash me duhu kadan, cikin tsakiyarsa kuma sai ya kasance kamar adon black colour , tana juya idanunsa tauwadarta dake cikin idanta me kama da zallan madara fitowa sosai tas. Yadda ta tsaya kallansu suma haka ko wanne ya zuba mata ido cikin jin haushi, banko ‘kofar d’akin uwar karuwai gabaki d’aya kowa ya mayar da hankalinsa kan kofar, Itace kuwa har yanxu sanye da towel dinta ko kunya bataji tafi da d’aukan kirji, hannunta d’aya kuma ta kalmine data ke Susa dashi, idanuwanta bai sauka a ko ina ba sai akan kyakkyawar fuskar Abla, a zuciye ta nunata � duk Wanda ya kama mun wannan shegiyar yarinyar zan bashi mace d’aya yayi lalata�, mutanan Wajan suna jin Hakan suka soma suwa da kururuwa, husna na ra’be a jikin bango yanda baza a ganta ba ,gadan gadan mutanan falon Suka fara nufo inda Abla take itama tana Jan baya,zata taka step ta sauka ‘kafarta yayi skipping step d’aya take a kan stairs d’in ta soma gangarawa , mutanan falon na ganin haka suka soma sheya, ita kuna Abla tana kai karshen stairs d’in ta buge kafar ta, dan karamin ‘kara ta saki zata mi’ke taji an take mata kafar, cikin azabar data fita farko aka ‘kara take kafar damun karfi,’karar wahala Abla tayi tana d’ago fuskarta, bata gama kallon fuskar wanda ya taka taba taji gigitaccen mari a kumatunta, duk da zafin marin da taji ko gezau batayi ba sai ma kyalli da iya nuwanta suka soma,a karo na biyu ta ‘kara d’ago fuskarta, wacce ta gani ne yasata bin ta da kallon sakanni bata auneba aka fara ihun kiran sunan � DEBEKA!!DEBEKA!!.wacce aka kira da debeka na kalla, ba’ka kirin ce sosai gashi bata da tsaho ko kadan musamman ‘kibarta d’aya kara munanata, debeka muguwa ce sosai , ta dalilinta uwar karuwai ta hana ayi adunga yi mata sallah a gida musamman Lolita da addinin Abla datafi komai tsana wato musuluncin, shi yasa duk lokacin da take nan Abla ba ‘karamin wahala take sha a wajan taba musamman yadda tafi kowa tsanar Abla. Yanxun ma suna gama kururuwan suna dabeka ita kuma sai faman hura gajeren hancinta take , kamar wata kayan wanki ta dam’ki kan Abla , Allah ya te maketama hijab ne a jikin da ba abunda zai hana d’an kwalinta cirewa. Yadda ta janyo hijabin Abla ne yasa ta fara nishi kad’an dan ba ‘karamin sha’keta yayi ba , haka debeka ta cigaba da jan Abla a kasa har zuwa wani ‘kofa , Abla na ganin kofar ta soma girgiza kanta a tsorace , batayi auneba taji debeka ta jefata cikin dakin ta kulle ta waje , da karfi Abla ta soma bubbuga ‘kofar Sabida duhun wajan ga wani irin wani da matsin ‘beraye da ya ‘kara tsoratata, jikinta ne ya fara rawa ganin duhun daki, da ‘karfi ta soma furta � duhu !! Ku bud’eni bana so, da duhu, zasu cinye ni!!! Ku bud’eni�, ita kadai sai faman surutai take cikin d’akin da ko hannunka bazaka iya ganiba wai warin kazantar dake tashi cikin wajan .
Cikin mugun tsorace Abla take maganar subud’e ta amma ko mutum d’aya babu a wajan, duk da haka bata gaji ba sabida yadda take a mugun tsorace , da ‘karfi taci gaba da furta � banasan duhu , please ku bud’e ni , ku bud’eni�, d’an abinda taji ya ta’ba mata ‘kafane yasata sakin ‘kara da karfi ta matsa daga wajan amma duk da hakan bata tsira ba sabida yawo da berayen Wajan keyi da kukansu daya cika mata kunne , ga warin datti dake kokarin sata a mai , cikin ‘kan’kanin lokaci tafita hayyacinta, abin jikin katakon wajan ne ya ta’bata ta ‘kara hargitsewa a rufe ta soma neman haryar da zata fita , jitayi tayi karo da abu zata saki ‘kara cikin ambaton sunan Allah, jelar Beran data daka ne ya sata saki ‘kara bata aure ne ba taji beran ya dafe kafarta , tsalle kawai Abla ta soma tana san cire beran, cikin rashin sani ta daki wani d’an katako a cikinta da mugun ‘karfi take a wajan ta fad’i tana fad’in � cikina !!! Cikina !! Ku bud’eni please bana san duhu�, tun tanayi da ‘karfinta har muryarta ya soma dusashe wa gabaki d’aya sannu a hankali idanuwanta suka soma rufewa.
IBTISSAM NA KUDINE , Kİ BIYA 500 KIKARANTA SHI HAR KARSHE . 2681892316 Aisha umar zenith bank , sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581
https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
PAID BOOK:
Littafin IBTISSAM na kud’ine akan 300 kacal , me ‘bukatar karantawa har ‘karshe zai biya kud’insa ta wannan bankin : 2681892316 Aisha umar, zenith bank , sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
___💞💞 Ya Allah,Alhamdulillah for the unlimited blessings that I was unable to thank you for__💞💞
💕__BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM__💕
BOOK 1
( The beginning)
Season__ 7
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
UNITED STATES 🇺🇸
FIFTH AVENUE __!