Sashe 134
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasu irin tsofaffin gida je ne aje aje cikin ‘kauyen Greenwich, amma ko wana layi zaka ga tsaf tsaf babu wani hayani ko surutun mutane a Wajan . A bakin wani gini motocin su Robert suka tsaya, tundaga subun ginin mutum zai san ba ‘karamun dad’ewa gidan yayi ba , tun kafun a ce su fito Alice ta soma zazzaro idanuwanta , tun shigowar su Garin take tottoshe hancin, tundaga sama har ‘kasa take bin ginin da kallo da ko gate babu a jikinsa sai ‘kofa , LG kuwa kukan takaici kawai take ganin irin Wajan da aka kawo su , ko ina ka wai ga zaka tarar da tsofaffin gida je gabaki d’ayansu kusan yanayin su d’aya gashi ko wana idan ka duba babu gate a ciki, daga can d’an nesa dasu wasu tsofaffun turawa ne suke kallan , musamman lokacin da sukaga su Alice na kuka sai suma su bud’e bakinsu da ko hakwara babu suna kwaikwayon su Alice , da su Alice sun kallesu zasu yi Sauri su koma , suna juyawa tsofaffun nan zasu ‘kara fitowa gabaki d’aya gashin kansu fari ga fuskarsu d’aya gama ya mutsewa alamar tsufa .
Fito da su jabcon da suka gama jigatuwa akai dan kafun su fito ma sai da Robert ya ‘kara musu shegen duka . Wata mata ce ta fito daga cikin gidan hannun ta d’auke da sanda tana dogarawa, itama gabaki d’aya tsufa ya gama bayyana a jikinta ga gashin ta da yake fari tas dashi, kallan ta su Alice sukai ganin yadda take dogara sannan, itama matar kallan su tayi d’aya bayan d’aya kafun ta kalli Robert � wad’annan ne ‘yan iskan yara ?� Ta fad’a cikin turanci , cikin girmamawa Robert ya furta � Yes Mah� kanta ta jinjina masa tana ‘kara bun su Alice da kallo da lokaci d’aya gabaki d’aya sukaji shakkar matar ya shigesu, a tsawa ce ta furta � ku biyo ni, ‘yan iskan yara � cikin Sauri gabaki d’aya suka biyo bayanta har da su Ossy da duk lokacin da LG ta waiwayo yake ‘boye kansa sabida be manta da irin dukan da tayi masa ba . Suna shiga suka soma bin falourn da kallo gabaki d’a wasu tsofaffun kayane a ciki, ga uban abubuwan da aka zubar da ya ‘bata gabaki d’aya falourn , hatta jikin bango sai da aka ‘ba’b’bata , lokaci d’aya Alice ta soma amai Sabida yadda ta ga gidan, sandar ta matar nan ta d’aga ta kwala mata tare da jefo mata wani ‘kyalle ta goge , kuka Alice ta saka tun da take bata ta’ba d’aukan ko jaka ba sai dai a mi’ko mata , yau gashi zata goge aman da tayi Wanda bata ta’ba , zata yi complain matar ta ‘kara buga mata sanda tare da zazzare mata mitsi mitsin idanuwanta , cike da tsoro Alice ta d’auki ‘kyanlan shima tana yatsuna face , jinjina kai kawai matar tayi ganin abunda Alice take , kallan su Robert tayi kafun ta furta � Babu matsala zaku iya tafiya � okay mah � cewar Robert kafun su bar cikin gidan , tsayawa kallan yadda gidan yayi kaca kaca sukai cikin daka tsawa MADAM GLO ta sa su kalleta , suna kallanta ta soma tattakawa tana kallansu d’aya bayan d’aya kafun ta dam’ki kan Alice da ta soma ihu kamar wata mahaukaciya haka MADAM GLO ta dunga jijjiga mata kai , a tsorace LG ta soma ja baya ganin yadda Itama GLO ta soma kallanta , ware ‘kafafuwanta madam glo tayi ta biyo LG a guje , itama LG tana ganin haka ta saka ihu ta arta a guje, yadda GLO take gudu kamar wata a gwagwa shine ya ‘kara tsorata LG suna su Alice Suka soma ihu, a hankali kuma ta juyo da kallanta zuwa su Jabcon da suma suka fara ra’bewa a jikin bango, gadan gadan ta biyo su da sanda suma suka dunga ihu , gabaki d’aya sai MADAM GLO ta hauka tasu suka fara guje guje da ihu su had’ai , sai da ta tabbatar tsoran ta ya shiga zukatansu tukunna ta dakata , a bun mamaki Aushe lokacin da Madam Glo take rikitasu Ozzy d’anewa hannun LG yayi, idan ka kallesu sai ka d’auka Wanda ya d’auki yaro tana Ankara da abunda tayi ta nakasa a ‘kasa kuwa , itama Alice ganin ta d’ane a cinyar Jabcon ta wanke face d’insa da mari. Cikin had’e rai MADAM GLO ta tuna musu kayan gyaran gidan , � hour d’aya na baku ku gama gabaki d’aya aikin da zan saku idan ba ranku ya ‘baci � cikin Sauri Suka d’auki kayan suka soma gyara falourn , sai haki suke gwanda jabcon da ossy da suke aikin amma Alice da LG babu abunda sukayi gabaki d’aya sun jigata , suna gamawa madam glo ta sakasu gyara wasu d’akuna guda uku, kowanne da tsohon gado a jikinsa , ga kuma ban d’akin guda biyu d’aya a cikin d’akı sai d’ayan a tsakan kanin d’a kuna guda biyu, suna gamawa madam glo ta basu flowers akan su watsa akan gadon , hakan kuwa sukai d’aki d’aya ne kawai basu sawa flower ba , wasu mattun kaya takawo musu akan su canza kaya , cikin su babu Wanda yayi Tuna’nın shiga toilet musamman LG da Alice da suke ‘kan’kamunsu, suna gamawa ta kawo musu wani irin taliya me shegen ruwa gabaki d’aya kasa ci sukai sai kallanta da suke, banza Madam Glo tayi musu tayi wucewarta.
********9:30pm gabaki d’aya ta kora su d’aya , Alice da Jabcon, itama LG da Ozzy , gabaki d’aya ta saka su hawa kan gadon da suka watsa wa flower , saida zata fita tace musu kusha soyayya lapiya, tana fita LG ta kalli Ozzy cikin Sauri Ozzy ya sauka daga kan gadon ya koma gefe a ‘kasa , a d’akin su Alice ma , cikin Sauri Jabcon ya saukar mata daga kan gadon sabida irin kallan da ta jefa masa , gabaki d’ayan su kallo kallo suke jefa wa juna musamman su Alice da suke ji kamar suje su sha’kesu su mutu, suna zaune ko wannensu yana jefa wa d’an uwan sa mugun kallo suka ji gabaki d’aya wutar gidan ta d’auke , cikin sauri Alice da Jabcon suka rungume juna dama duk matsorata ne , basu san ya akai ba sai ganin ‘karamun haske kawai sukai da ya ‘kara har gitsasu suka kuma kurma ihu, a hankali ta d’ago da fuskarta da gabaki d’aya wasu abubuwane a fuskar ga farin gashin ta a hargitse, gabaki d’aya sai tazama hoto musamman yadda take wangale hakwaranta , su Alice babu abunda suke sai ihu, bakinta ta turo musu alamar kiss , cikin wani irin murya ta furta � Kiss! kiss � a hargitse su Alice suke kallanta ga wani irin gumi da suke yi cike da tsoro, ihu ta saka suma su Alice suka saka ihu, gashin Alice ta janyo ta tsinka mata mari kafin ta janyo kan Jabcon shima , hakan be ishetaba dan dole ta dunga had’e musu fuska a dole sai sunyi kiss , gabaki d’aya ta haukata su Alice ,ita kad’ai sai faman firgitasu take.
A d’akin su LG ba lokacin da aka d’auke huta cikin Sauri ta nufi ‘kofa da niyar guduwa suka ga an bankad’o musu ‘kofa , tsofaffin d’azu ne suka shigo cikin d’akin gabaki d’aya sun canza kamannin su sai suka koma kamar wasu ‘kananan aljanu, da sun kalli su LG zasu ‘kyal’kyalle musu da dariya , suma kamar abunda Madam Glo tayi suna haka sukai musu , su da suka fi kowa har kan gado suka sasu kwanta suna watsa musu flower , Sabida tsabar firgita LG bata san lokacin da fitsari ya ‘kwace mata ba , gabaki d’aya cikin daran nan madam glo da tsofaffin nan suna hana su Alice sakat sai da suka tabbatar sun wajigasu, a dole sai da suka su rungume juna , idan kunga yadda Alice take toshe hancin ta sai ta Baku dariya musamman yadda Jabcon yake nunfashi gabaki d’aya hudodin hancinsa a fuskarta.
https://chat.whatsapp.com/EgRmBePVeNnLUQh1Rrzm1F
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅
AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__
✨MSS LEE BUSINESS WORLD �
💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇ðŸ»
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus
🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🻠🌹🌹 👇ðŸ»
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ».
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
NOT EDITED
S____38💞