Sashe 51
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
***********
****************
*WASHINGTON*
Abunda ya faru tun lokacin da Alice taji labarin dawowar big boss ta tayarwa da her excellency hankali a kan tanaso ta gansa ko kuma ita ta hau jirgi ta koma New York a yau d’innan , babu yadda her excellency batayi ba itama amma ta tubure har bara zana tasoma yi wa mahaifiyar tata akan zata kashe kanta idan ba ayi mata yadda take so ba , shiyasa kai tsaye her excellency ta kira his excellency, sosai hankalinsa ya Tashi sabida furucin da Alice tayi , da kansa ya d’auki phone ya kira number big amma ba’a picking, sai da yajera masa calls har uku amma babu Wanda big boss ya d’auka shiyasa president ya mayar da called din zuwa bobo amma duk da haka ko uffan be ce musu ba , Alice da ke tsaye a kansa sosai ta kara dubur burce musu har da d’auko wata knife din fruit akan idan bataji muryar saba zata kashe kanta , da ‘kyar suka lallashe ta akan zasu je New York suyi 2 week sabida ita , da wannan dalilin suka shawo kanta da kyar, Alice kuwa sabida murna ko ta kan iyayenta bata sake bi ba ta nufi d’akin ta kamar wata zautacciya ta dunga burkita gabaki d’aya kadan da ko hour 1 ba’ai da gyara su ba , duk da haka gabaki d’aya kayan basu yi mata ba shiyasa ta fara shirin shopping din kayan da zatayi amfani dasu a New York dan acewarta sai ta auri big boss zata dawo Washington tare dashi, su rayu su biyunsu babu takurawa. Alice gabaki d’aya soyayyar big boss ta rufe mata ido shiyasa kome yayi yake burgeta take karajin soyayyarsa cikin ranta .
✨✨✨✨✨✨�
KANO
9:20pm zaune Eshaal take cikin d’akinta tana duba books dinta duk da basu koma school ba amma hakan ya sabar mata jiki lokaci zuwa lokaci tana ‘kara bitar karatun makarantarta dan sosai take da ‘ko’kari duk da baby itama ba kauwan lasa bace wajan karatu amma rabi da kwata wasa ta saka a gaba , a ya tsine baby ta kalleta tana bin books din ta da kallo � munafuka wai ke me kokari sai muga uban da za a nuna mana, idan kinga dama kizo dady na kiranki idan kin ga dama kuma ki zauna kinga tafiya ta,� ta karasa tana ja mata tsoki, saida zuciyar Eshaal ya buga lokacin da baby tace mata dady na kiransu tasan tabbas ba alkairi bane may be sunje sun had’a ta fad’a dashi kamar yadda suka saba ne , da Sauri ta d’auki hijab dinta ta d’ora kan kayan baccin jikinta kar baby ta ‘kara kad’ar lefin da bata aikata ba , aikuwa tana shigowa falon da sallama kallan da momy da dad suka soma binta da shine yasa tasha jinin jikinta, a ra’be ta zauna a ‘kasa tana kallan mahaifinta da ko kusa bayaso ya kalli face dinta kamar zatayi kuka ta furta � Dady gani� a zujiye dad ya kalleta cikin ‘kyama � saunawa zan fad’a miki idan na Kara Jin kallan dad dinnan a bakinki sai na farfasa miki baki, kije kısa mu wani uban dai naki amma ba ni ba , ni yata d’aya na sani a duniya kuma ita ce baby� sosai baby taji dadin maganar dad shiyasa ta kyal’kyale da dariya , hawayen da Suke ‘ko’karin zubomata Eshaal tayi saurin had’iye kayanta � muna fuka ba , gabaki d’aya Zubin uwarta ne da ita to Menene baza tayi va ? Shegiya da wani hasken ta sai kace ungulu, Allah yasa ba wani ‘katan kike bawa jikin kiba sabida ni gabaki d’aya ban yadda dake ba , � fashewa da kuka kawai Eshaal tayi dan ta rasa bakın magana sabida irin cin mutumcin da momy suke mata a kullum a guje ta koma d’akinta ko taka kıran da Dady yake mata bata juyo ba sabida kukan da taji yazo mata , babu Wanda ya damu da reaction din Eshaal suka ci gaba da hirarsu.
*****************
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
ABUJA
Har ‘karfe shida lokacin da Abla ta dawo babu Wanda ya tanka mata ko yace mata wani abu, abun mamaki yau ko mutanan da ake tarawa gabaki d’ayansu uwar karuwai ta sallamesu sabida plan din da binta ta had’a daman tun asali ba zuwa tayi dan tayi bariki kawai ba , asalin abunda ya kawota ta samu yarinyar da zata siyar ta samu manyan makudan kudi , shine dalilin zuwan ta gidan uwar karuwai, shiyasa tun lokacin da taga Abla tasan ba ‘kananan kudi zata samu ba idan ta tafi da ita , binta shagala irin mutanan nanne masu shegen gaggawa da sun samu wata dama burinsu kawai suyi abun cikin kankanin lokaci karya wuce su shiyasa tun lokacin da ta ga Abla zuciyar ta soma kwad’ai tuwar tayi abunda zatayi cikin kankanin lokaci . Yadda Abla taga su zinariya na binta da kallo duk inda ta motsane yasa zuciyata wası wası ga wani bugawa da taji zuciyarta na mata lokaci guda , tana shiga cikin d’akin ta tarar da Husna zaune akan katifa hannunta d’auke da dan’kareriyar iPhone tana latsawa, tana ganin Abla ta ta’be bakinta , hanyar toilet ta nufa Allah ya temaketa bata shiga cikin toilet dinba sukaci karo da Arwa Itama zata fito Daga toilet, ajiyar zuciya Abla ta saki , itama Arwa murmushi ta sakar mata tana bata hanya � Abla sannu da zuwa �, kanta Kawai Abla ta d’aga masa Sabida sarawa da kanta yake mata , ga ciwan mara da take ji kad’an kad’an daman hakan ce ke faruwa da ita duk lokacin da zata sake wani period din sai ta dad’e tana ciwan mara kafun Jini ya zo mata shiyasa komai a hankali take yinsa yau, alwalar sallahr magrib tayi tana fitowa ta tarar da Abla a tsaye tana jiran ta, a tare suka kabbara sallar su lokacin har husna ta bar musu d’akin , ganin kamar damuwa tattare da arwan yasa Abla tanbayarta � meke damunki ne arwa naga duk damuwa tattare da ke ?� Ajiyar zuciya Arwa ta saki � Abla Nima bansan me ke damu na ba , haka kawai yau naji zuciya ta na bugawa kamar wani abu na shirin faruwa da mu , a duk lokacin da zuciya tayi irin wannan bugawar sai naga abunda nake ji kamar zai zama gaskiya , kamar ana shirin rabamu ne �, murmushin ya’ke Abla ta sakar mata , itama tun safe take jin bugun zuciyarta ya canza amma bata yadda da hakan ba ta kawar da zancan � karki damu Arwa insha Allah babu abunda zai same mu kinji? Ki dunga addua aduk lokacin da zuciyarki ta buga miki ko ta raya miki wani abun, ba lallene ya zama gaskiya ba kinji?� Insha Allah Abla , gabaki d’aya hira kadan suka ta’ba a tsakaninsu sabida yadda kowa baya cikin mood dinsa kowa da abunda yake sa’kawa, har zasu kwanta zinariya. Tashigo d’akin tana kallan Arwa a yatsıne � ba’anan zaki kwana ba , a d’aya store din zaki kwana sabida akwai masu kwana a d’akin, da Sauri Arwa ta kalli Abla, itama Ablan batace mata komai ba sai d’aga mata kanta da tayi kad’an , jiki a sanyaye Arwa ta bar dakin , itama Abla tajimatana jiran ganin wa’yanda zasu shigo amma har wajan 10 babu Wanda ya shigo d’akin , sosai hakan ya bata mamaki ga tsoron data faraji dad’inta d’aya ma akwai hasken fitila, tun tana jira taga ko su Anee zasu shigo ko Arwa har bacci ya fara fusgarta, amma duk da hakan bata kwantaba sai da bacci yaci karfinta.