Sashe 10
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
11 saura suka shigo ciki gida , masu tsaran da suka gani daban ne ya tabbatar musu da dawowar Bobo, hakanne kuwa dan suka shigowa main gate suka tarar dashi a tsaye ya dukar da kai, yana ganin shigowarsu ya juya cikin takun manyan sojoji ya nufi part d’insa , suma suna fitowa 2 leda din kayan ciye ciyen da suka ibo suka bawa su captain na su, kafun suma su shiga cikin main falour , bakowa a wajan sai james dake tsaye bakin dinning, shaf shaf suka ci abincin su kafun su mikawa James kayan da suka siyo suma suka nufi dakinsu. Gabaki d’aya wanka Sukai kafun su bi ayarin gado.
2:30am aka turo kofar dakin nasu, shima sanye yake cikin kayan bacci coffee colour masu shegen taushi,wayarshi dake kare a kunnansa ya haska ,Daidai inda Little yake , kafin ya saita Daidai in Prince yake akwance shima ,cikin wani daddadan cool voice kamar ba asan yin magana aka furta � okay, Take care �, kai Bobo ya dan jinjina duk da na cikin wayar baya ganinsa kafun ya kashe call d’in gabaki d’aya , kan gadon Little ya karasa kafun ya shafa kyakkyawar Sumarsa dara dan ruke masa fuska, addua ya tottofa masa kafun ya koma kan Prince shima , sai da ya tabbatar they’re safe kafun ya kashe musu fitular dakin ya barmusu dumm light me kamar light green. Akofar dakin suka ci karo da uncle Dinsu yana kokarin shiga dakin shima , ganin bobo ya fitone yasa ya fasa shiga,cikin kulawa uncle din ya kallesa � kaima kaje ka huta, har yanxu baka kwanta ba �, kama hannunsa bobo yayi suka nufi part din uncle din, shima sai da ya kwantar Dashi akan gado kafun ya furta “Good night uncle �, cikin kuwa uncle ya shafa kansa “Allah ya tashemu lapiya ya albarkace ku yarana �, a zuciya bobo ya amsa da Ameen kafun ya kashewa uncle din su light shima . Still be kwanta ba sai da ya tabbatar da lapiyan gidan dukda tsaran dake cikin gidan kafun shima ya nufi part d’insa.
https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA
IBTISSAM
( Heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
BOOK 1
( The beginning)
Season _4
ABUJA
NIGERIA
Dogon tsaki ‘yar shila taja lokacin da ta tarar da Abla na kuka har yanxu, tsugunnawa tayi tare da kai hannunta daniyar ta’ba Abla, saurin bige mata hannu Abla tayi , a zuciye ta kalli yar shila “kada ki kuskura ki ‘kara ta’bani , mugaye azzalumai marasa tsoran Allah, karshen ku bazeyi kyau ba â€?, tana kai karshen zan canta ‘yar shiga ta tsinka mata mari dama da hagu amma ko gezau Abla batayi ba sai ma zuba mata narkakkun idanuwanta da suke shining me cike da zallan tsanar yar shila tayi ,â€Dan ubanki ni kike kallo da wannan mayun idanuwan naki , saukar da idanuwanki shegiya â€? ta karasa daniyar kara tsinkawa Abla mari, da sauri Abla ta dam’ke hannunta ,sabida tsananin yunwar da takeji muryarta bata fitowa sosaiâ€? kada ki kara gangancin marina, idan ba haka ba zan baki mamaki, mamakin da zaki dad’e kinayiâ€? tana kai karsher zancanta ta saki hannun yar shila da ta tsaya kallanta. Mataccen d’akin da yazama tamkar d’akin kwanansu Abla ta nufa , da d’inta d’aya ma ba irin store din da aka kulle ta bane wannan babu komai a cikinsa sai kwalaye da suke a jere da alama shine abun kwanciyarsu. Can karshe wajan jikin bango Abla tazame a wajan tana kara sakin wani saban kukun, wata yar siririyar sarka da ke kugunta ta shafa a hankali bakinta ya soma motsawa alamun magana take har yanxu hawayen da take be dena zubaba, Daidai lokacin sallar Magaruba Zinariyya ta shigo tare da sakon uwar karuwai, wasu kaya ta jefawa Abla kafun ta fara binta da wasu mayataccen kallo kamar zata had’iyeta, Adduar neman tsari Abla ta fara ganin irin kallan da Zinariyya take binta dashi, “ga kaya nan ki canza , yanxu Alhazawan hajiya zasu fara zuwa bata bukatar ganin kazantar jikinki, idan kin kammala kije ga giyacan da aka tanadar musu zaki kaimusu, idan kin gama akwai dakin su Huwaila suma suna bukatar shisha, mintuna goma uwar karuwai ta baki , idan ba haka ba Kema kinsan sauranâ€?, ta karasa zan canta tana hadiyar makogwaro har ta fita kuma tana bin Abla da kallo, â€? ya Allah lefin me nayi wa iyayena dasuka nesantani da kansu, suka hanani farincikin da ko wace ‘ya take samu a wajan iyayenta, bansan ya dad’in uwa yake ba , ban san ya dad’in uba yake ba , gabaki d’aya rayuwata a cikin duhu nayi ta, babu Wanda yake sona , babu Wanda yake san ra’bata , bansan lefin me nayi musu ba , Allah na rokeka Allah yasa nasan wacece ni , Menene asalina,me yasa suka nesanta kansu dani, Allah idan kuma basa duniyar ne Allah kaji kansu ka kai rahamarsa gareka â€? hawayen da ta ke kokarin had’iyewane ya zubo mata , zuciyar ta ba dad’i, a duniya kwata kwata ko da darana d’aya bata ta’ba samun farinciki ba , batasan ya farinciki yake ba , arayuwarta abu d’aya ta sani mutane basu da imani basu da tausayi , kugin da cikinta yayine yasa ta shafa cikin sosai take jin yunwa , ganin lokacin da aka bata na kokarin cikane yasa ta shiga Dan ‘karamin bandakin da babu komai a ciki sai kasa da fanfo da wani abun kewaye duk ya faffashe, ruwa ta tara a cikin fasasshen bokitin Fenti dake d’akin, dukda uban sanyi da ruwan yayi haka ta watsashi a jikinta , tare Dayin Alwala , wasu kaya dasuma suka gama jigatuwa duk sun mutu ta dauka tasaka , ko kallan inda kayan da Zinariyya ta ajje batai ba , dan ta rantse saidai sukasheta amma bazata saka kayan da duk jikinta yake a tsiraiceba, karan kida da tajine yasa ta tabbatar zinariya zata iya dawowa d’akin shiyasa tayi saurin kabbara sallah magrib d’inta batare da kowa ya sani ba dan dokar uwar karuwai ce ta hana ayi mata sallah kwata kwata, tana idar wa ta mike tsaye Daidai lokacin da Zinariyya ta shigo d’akin, bin fuskar Abla tayi da kallo da tayi kicin kicin da rai babu alamar fara’a a tattare da ita, maida kallanta tayi kan jikin Abla dake sanye da wani madaidaicin hijabi daya fita daga hayyacinsa, bata saka kayan da aka bata ba , da kallan mamaki Zinariyya ta bi Abla , bata taba ganin yarinya mara tsoro kamartaba ta gwammace kome za ai mata sai dai aimata amma inbatasan abu bazatayi ba , daman tasan za a rina, kallo d’aya zinariya ta kara yiwa Abla kafun a ya tsine ta furta ,â€? taso muje â€?, itama Abla bata tanka mata ba tabi bayanta zuciyar ta fal adduar neman tsari daga dukkan sharrinsu, tana fitowa babban falon ta tarar da maza da mata ko wannansu na harkar gabansa, ko wa kagani a wajan zaka ga mace da namiji a gefen ta ko kaga mata sun saka Namijin atsakiyarsu rungume da juna, wani gefen ma inka kalla mata zaka gani su biyu ko su uku, fitowar su Abla ne yasa wasu daga cikin yan falon kallanta, cikin ‘kasa ‘kasa matan da ke gefe wata ta nuna mata Abla â€? ni kam har yanxu sha’awar yarinyar nan nakeji dan da Alama ba ‘karamin dad’i zatayi ba, gata yar chakwai dukda shegen hijabin da take sawa kasan tana da manyan kayaâ€? shewa matan wajan suka saka , gabaki d’aya hirarsu a kunnan Abla , Adduar neman tsari daga sharrinsu take haryanxu a cikin zuciyarta, suna hawa sama nan ma wasu yan mata da mazane a Wajan ko wa kagani da shigar banza, ga wata shisha da suke hurawa gabaki d’aya wajen ya bad’e da hayakin shisha , anan d’in ma bin Abla suke da kallo har suka karasa wani babban falo da ya fi ko wanne a cikinsu, suna shiga Abla ta kawar da kanta kasa,
Jikinta har ya fara rawa ganin maza kusan guda bakwai a d’akin gabaki d’ayansu kuma babu kayan arziki a jikinsu sai boxer da singlet ,wasu ma singlet d’in babu a jikinsu, nuna mata mazan cikin d’akin zinariya tayi , cikin kasa kasa da murya ta furta â€? wa’yannan mutanan zaki kawowa barasa ki tabbata kinsamo mana kud’i a wajansu ko shafaki ne suyi , idan kin gama d’akin kusa dasu shine d’akin su Huwaila kiyi sauri suma ki kai musu shishar ,â€? cikin ‘kasa ‘kasa take zancanta tana sakar wa mazan d’akin murmushi, cikin kwarkwasa da ‘iya bariki ta fita daga d’akin tana kashe wa d’aya daga cikin maza ido , gabaki d’aya mazan Abla suka zubawa idanuwa kamar zasu had’iyeta, ko kallan inda suke abla batayi ba sai ma kara tsuke fuskarta da tayi, inda kwalaban giyan suke abla ta nufa sai da ta tabbatar babu mai ganinta ta bud’e kwalaban giyan tana toshe hancinta ganin tana kokarin yin amai sabida warinta,gishirin da ta gani acan gefe ta lalla’ba ta d’akko , tsabar mugunta sai data kusa juye leda d’aya a cikin kwalaben giyar, cikin sand’a ta fito daga Wajan gabaki d’aya fuskarta a cin kushe , ta ajje musu kwalaban giyar d’aya daga cikin mazan ya mike tare da kallanta yana faman lashe harshe kamar wani tsohon maye â€? yan mata ina zakije kuma , kizo ki taya mu hira mana , jikina duk tsami yake â€?, ya fad’i hakan da niyar d’ora hannunsa akan girjinta, a mugun firgice taja baya tana kiran sunan Allah, bata jira ya kara tankawa ba tabar d’akin a guje ,gabaki d’aya mutanan dakin dariya suka saki, Wanda ya kusa ta’batan ne cikin sha’kiyanci yayi magana â€? gaskiya babyn nan ta had’u , dole na d’an d’anata gaskiya â€? , wata sabuwar dariya suka saki, nagefensa na amsa masa â€? bakai ba koni na kwadaita gaskiya â€?, ya karasa maganar yana bud’e kwalbar giyar da Alba ta tuttulawa gishiri, a cups duk ya zuba musu , suka had’a cup tare da furta “cheers â€?, yanda suka zuba giyar nan haka suka cikata a bakinsu, wani irin mugun kwarewa sukai kusan atare ga bakinsu yanda yayi mugun d’ad’ewa har ma’kwo gwaransu, yar rige rigen shiga toilet aka fara , lokaci d’aya mugun jiri ya fara d’ibarsu dan ba ‘karamin shakar gishirin sukai ba . A bangaran Abla kuwa d’akin su huwaila ta shiga , da sauri taja baya ganin babu sutura a jikinsu ,sai wasu shegen pant da bra dake jikinsu duk kansu sanye da attachment , zata bar d’akin huwaila da tafi kowa bariki a cikinsu ta dakatar da ita ,â€ina zakije kuma , kizo ki d’akko mana shishar, dogon tsaki Abla Taja tana kawar da kanta gefe, zata fita huwaila tayi saurin dam’ko hijabin Abla tare da dawo da ita cikin dakin â€? ke dan uwarki ina miki magana kin shareni, ta kamar me kike , uban me ma kike boyewa cikin hijabin nakiâ€?, hannu takai zata taba hijabin Abla tayi saurin gocewa kallan matan dake d’akin huwaila tayi â€? ku rike mun ita , yau sai naga komenene a jikinta ,â€? wasu hawayen bakin ciki abla ta fara saki , a zuciye ta furta â€? karku ta baniâ€? itama huwaila kallansu tayi â€? ku rike mun ita yanxun nan bana san ganin komai a jikinta, gadan gadan sukayo kan Abla dake Jan baya hawaye fal ranta, a Daidai lokacin da aka turo kofar d’akin, gabaki d’aya maida kallansu sukai kan kofar, ilham ce tsaye a wajan tana binsu da kallo,â€Abla wai kizo inji uwar karuwaiâ€?, hamdala Abla ta saki cikin zuciyarta da sauri ta bi tagefan huwaila,cikin zuciyarta fadi take “zanyi maganinku keda yan iskan matan nan da ni kuke magana â€?. Suna barin d’akin ilham ta kamo hannun Abla cikin sauri suka ratsa ta gefen wajan ganin hankalin mutanan wajan baya kansu sabida kid’an da aka kunna gabaki d’aya rawa suke ,suna shiga d’aki ilham ta saki hannunta suna sakin ajiyar zuciya , babu kowa a dakin nasu sai wata Leda babba da ilham ta shigo da ita ,kulle kofar tayi tare da saka wani katako ta ydda zaai tunanin basa ciki, leda d’aya ilham ta d’akko tare da dakko wani park din takeaway ta mika wa Abla , d’auke kanta Abla tayi zata wuce ilham tayi saurin kamo hannunta , muryarta kamar zatayi kuka ta furta â€? na Rantse miki da Allah Abla ba abunda kike tunani bane , ni inda aka kaini biki suke ma , mutumin da aka kaini wajan sa mutumin kirkine, ganin yadda na ke kukane yasa ya tanbayeni idan bazan iya ba na bar masa d’aki , ina kuka na fara bashi hakuri, tausayi na da ya jine yasa ya tanbayeni dalilin zuwa na nace masa yunwa nake ji, Allah Abla ki yarda da maganata babu abunda yamun sai ma fad’a da yayi mun kuma ya bani takeaway d’in abincin nan tare da 10k kin gansu ma â€? ta karasa tana nuna wa Abla â€? And ya mun alkawari bazai fad’awa uwar karuwai ba kuma zai dunga bani Abinci amma kar nayi karuwanci â€?, rungumeta Abla tayi tana fashewa da kuka , itama ilham d’in kuka take â€? Allah nagode ma , Allah na gode ma ,â€? shine abunda Abla take nanatawa , abincin ilham ta mika mata â€? kiyi Sauri Abla kici abincin nan nasan kina jin yunwa banaso uwar karuwai ko Zinariyya suzo nan â€? jinjina mata kai Abla tayi â€? inaso nayi sallah tukunna dan lokacin sallah ya wuce â€? girgiza mata kai ilham tayi , Abla ki fara cin abincin tukunna tun safe baki ci komai ba , kinga ragowar kayan da ya bani zan boyeshi cikin kwalayancan sabida mu samu abinda zai mana kwana biyu , 10k din ma ki ajje mana a wajan ki na tabbata insu Zinariyya suka gansu a waje na bazasu barmun ba gwanda ke basa miki wani abun, ajiyar zuciya Abla ta saki zatayi wa ilham Godiya tayi saurin dakatar da ita â€? bamu da lokaci â€?, da Sauri ilham ta budewa abla takeaway din dake cike da lafiyayyan fried rice da cinyar kaza , ita kanta abla jikinta har rawa yake sabida kad’awa da kayan cikinta sukai, da Sauri ta wanke hannunta ta soma cin abincin hannu baka hannu kwarya, babban lemo ilham ta mika mata kafun ta boye musu ragowar kayansu inda babu Wanda zai gani, cikin Sauri Abla take shan lemon tana sakin ajiyar zuciya , ta dade bata ci abincin data koshi ba , a fili ta furta â€? Allah na gode maâ€?,sai yanxu ta dawo hayyacinta ,â€? Inasu Aneeâ€? girgiza mata kai ilham tayi â€? ba waje d’aya aka kaimu ba , amma suma nasan yanxu zasu dawo â€?, ajiyar zuciya Abla ta saki ,â€? kinyi sallah ? Cewar abla â€? eh nayi abla amma banyi isha’iba â€?, ganin lokaci na tafiya ga dare na ‘karayi yasa sukayo Alwala , sukai isha’i ko shafa‘I da wuturi basu samu sunyi ba Sabida motsin da sukaji kamar ana tunkaro dakin. Tsawan mintuna 5 babu wannan motsin , gabaki d’aya ajiyar zuciya suka sake sunyi mamaki sosai ganin haryanxu su husna basu dawo ba, tun suna tsammanin ganinsu har bacci ya d’aukesu.