Sashe 14
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A bangaran Bobo wani d’aki suka nufa me duhun gaske , kamar wani ‘karamin kurkuku haka d’akin yake , ga wasu chains da yawa a ciki , ‘kofofi uku ne a cikin d’akin, d’akin tsakiya Robert ya bud’e masa , nan ma wani duhu ne a wajan sai wani d’an haske kad’an daya haska d’akin, wani abu Robert ya danna take haske ya haska cikin d’akin . Wasu samari guda biyu ne a cikin d’akin ko wannensu da kunburarriyar fuska , suna ganin Bobo suka mi’ke tsaye , d’aya daga cikin sune ya kalli bobo murya bata fita sosai ya soma magana â€? mun fad’a muku komai da kuke so ku sani , akan me za Kuzo ku kullemu anan â€?, be ‘karasa maganar saba sabida naushin da captain ya d’auke fuskarsa dashi, ‘kara ya saki sosai tare da dafe bakinsa da Jini ya fara zuba , kujera robert ya ajje wa bobo, yana zama suka koma bayansa shida captain suka tsaya , da hannu yayi wa samarin alama dasu zauna Bashiri suka zauna , cikin kausash shiyar murya bobo ya soma magana â€? Tanbaya d’aya , Amsa d’aya , suwanene suke baku umarni akan kwayoyin da aka shigo dasu, matan da aka samu abuge cikin maye and ko waccen su anyi raping d’inta su wanene sukayi musu haka ?â€? A zabure suka kalli junan su , gabaki d’aya tsoro da tashin hankali ya bayyana akan fuskokinsu, saurin kallan suna suka kafun su had’a bakin wajen furta â€? mu babu Wanda ya samuâ€tsakanin captain da Robert babu Wanda yace musu komai sai ma fita daga Wajan da Robert yayi, Bobo kuwa tun bayan tanbayar da yayi musu be ‘kara d’ago kansa ya kallesu ba sai ma wata tsadaddiyar waya da yake dannawa hankali kwance, mintuna biyu Robert ya dawo cikin d’akin hannunsa d’auke da wani madaidaicin box me fad’in gaske black colour , kallan juna samarin sukai ganin Robert ya ajje Box d’in a gabansu, numbers guda uku ya saka box d’in ya bud’e , a ido mutum sai ya d’auka ba shi da girma , amma daga cikin sa waje ne me steps uku a jiki, ko wanne kuma da wasu ‘kananan makamai a cikin su kamar na operations , Wani ring cutter Robert ya d’auko tare da kama d’an yatsan d’aya daga cikin guys d’in , a tsorace guy d’in ya soma kuka yanaso ya kwaci hannunsa amma Robert ya rike hannun gagam, a daidai d’an yatsan sa ya saka abun fuska a cunkushe ya kalle su, â€? 1â€?, 2â€?.â€? Wanda aka rike wa d’an yatsane ya kalli d’aya da shima gumi da tsoro ya gama bayyana a fuskarsa amma taurin kai ya hanasu magana , Robert na furta â€?3â€?, Ring cutter d’in da yake hannunsa ya danna take a Wajan ‘karamin finger d’in guy ya cire , gigitacciyar ‘karar a zaba ya saki tare da zubewa wajan a sume, d’ayan da ya fara futsari a wando Robert ya kalla , amaimakon d’an yatsan hannunsa shi d’an yatsan ‘kafarsa Robert ya kama , da sauri ya fara girgiza kansa , cikin ‘kin’kina ya soma magana â€? Me .. me zakuyi mun, me nayi muku , kuyi hakuri , please kuyi hakuri â€? shima Robert be saurare saba ya yanke masa ‘karamin d’an ya tsan ‘kafa, kasan turar da turanci suke maganar yasa guy d’in sakin ihu shikansa be san me yake furtawa ba sabida azabar da ya ratsa masa ‘kafa â€? Wayyo d’an yatsana, zafi, kuyi hakuri , na fad’amuku babu abunda muka sani , Wayyo , Wayyo ‘kafata â€?, d’an d’ago da fuskarsa bobo yayi kadan tare da kallan Robert, da Sauri Robert ya kalli guy d’in , finger dinsa yasaka guda d’aya alamar yayi masa shiru , da Sauri kuwa ya kama bakinsa ya ri’ke sai faman zazzare ido yake, Wanda ya suma Robert ya kalla kafin ya d’auko wani ‘karamin robber , me cike da gishiri da wasu abubuwa a ciki, d’an kad’an ya dauka ya barbad’awa mutumin cike da mugunta, azabure kuwa ya farka sabida rad’ad’in azabar da ya fi na d’azu zafi har cikin kwanyar kansa , kamar wani ‘karamin yaro ya fashe musu da kuka , kallan da Robert yayi masa ne yasa cikin sauri shima ya kama bakinsa yana nishi azaba, wani fingers d’insa Robert ya kama da niyar yankewa yasaki bakin nasa , cikin kuka ya furta â€? ku tsaya zanyi magana , kuyi hakuri zanyi magana , zanyi magana â€?, shima d’ayan cikin kuka yadunga d’aga kansa, “susu uku ne â€?, ya furta da’kyar Sabida zafin da ‘kafarsa ke masa , shima Wanda aka yanke wa hannun jinjina kansa yayi alamar Hakane da ‘kyar ya furta â€? Logan ,Dylan,Nicholasâ€? a zuciye Robert ya ‘kara rike d’an yatsan sa daniyar yankewa guy d’in yayi saurin furta â€? Logan d’an Governor, Dylan dan mayor , and â€? and â€?, ya kasa ‘karasa cikon na ukun, Gigitaccen mari Robert ya d’aukesu dashi , lokaci d’aya suka furta “Nicholas d’an matemakin shugaban kasa â€?, sai kuma suka fashe da kuka suna bawa bobo hakuri. Wayarsa Bobo ya mayar cikin aljihu , kafin ya mi’ke tsaye , ko kallan inda suke beyi ba ya bar d’akin su captain suna Goya masa baya har zuwa building d’insu, yana shiga captain da Robert suma suka shiga cikin wata ba’kar mota, bayansu kuma wata mota ce guda biyu da manyan karatan sojoji a ciki sukabar gidan.
ME BU’KATAR KARANTA IBTISSAM ZAI BIYA KU’DINSA TA WANNAN ASUSUN 2681892316
AISHA UMAR , ZENITH BANK , sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581. https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
PAID BOOK:
littafin Ibtissam na kudine akan 300kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai tuntubeni ta wannan number tawa :07041879581.
Ko aturo kud’in book d’in ta wannan bank d’in: 2681892316 Aisha umar, sai a turo mun shedar biya ta wannan number : 07041879581.
Dedicated this page to the family of MAI INGILA , love you all my parents 💞💞💞.
💞💞__ All praises are due to ALLAH, the forgiver and concealer of fault, The Guide to Repentance, The one who responds to duas . AMEEN 💞💞__.
__BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM __
BOOK 1
( The beginning)
Season__6
ABUJA STATE , NIGERIA .
ME BU’KATAR KARANTA IBTISSAM ZAI BIYA KU’DINSA TA WANNAN ASUSUN 2681892316
AISHA UMAR , ZENITH BANK , sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581. https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
PAID BOOK:
littafin Ibtissam na kudine akan 300kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai tuntubeni ta wannan number tawa :07041879581.
Ko aturo kud’in book d’in ta wannan bank d’in: 2681892316 Aisha umar, sai a turo mun shedar biya ta wannan number : 07041879581.
Dedicated this page to the family of MAI INGILA , love you all my parents 💞💞💞.
💞💞__ All praises are due to ALLAH, the forgiver and concealer of fault, The Guide to Repentance, The one who responds to duas . AMEEN 💞💞__.
__BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM __
BOOK 1
( The beginning)
Season__6
ABUJA STATE , NIGERIA .