← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 146

Sashe 54

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BOOK 1 S____16💞 Yadda suka shiga cikin ta’bon sai sun baka tausayi gabaki d’aya kayansu ya baci da ta’bo gabaki d’ayansu,sai faman dubawa suke ko zasuga zoben amma kamar allura ya ‘bace ba’a ganinsa , big boss na tsaye hannayensa cikin aljihun wandansa fuskarsa ba fara’a kwata kwata balantana suyi gigin basa hakuri, bobo ma dauke kansa yayi akansu , yasan tunda big boss yasasu punishment dinnan babu me tsayar Dashi koda kuwa uncle ne , bawai Kawai akan wasa da pillows din da sukai bane yake punishing Dinsu yasan duk abunda suke cikin gidan duk da baya kasar hatta partyn da suka fita bare da izinin kowa ba yana sane dasu gabaki d’ayansu, sosai zasu baka tausayi idan Kagansu cikin ta’bon da hatta bakin gashin kansu da yake shan gyara ya fara baci da ta’bon duk iya kokarin su da zasuyi sun kasa ganin zoben, uncle ma sosai tausayinsu ya kamasa amma ko kusa yasan bazai fara bawa big boss hakuri ba dan yana basa zai kara nunkamusu wani punishment din. Yadda ya zuba eyes dinsa akansu ko a jikinsa zaka d’auka hakan be damunsa a zahiri amma cikin zuciyar sa ba karamin zafin hakan yake ji ba , little har ya soma kuka shima prince kwalla ya fara dan har ga Allah ya gaji da yawo cikin ta’bon gashi har ynxu basu ga zoban ba kusan 30 minutes , yadda little yake kuka ne yasa big boss binsa da narkakkun eyes dinsa lokaci d’aya ya had’iye kukan da yake , sai da suka shafe hour guda da kyar suka samu ring din, dan ba karamin jigatuwa sukai ba , little har ya soma layi, a tunaninsu shikenan sai wani waje da suka ga big boss ya nufa wajan yana da tsahon da shape shape dinsa kamar na circle haka yake duk Wanda yashiga wajan abun zai jashi tundaga sama har kasa ruwa na masa feshi ta ko ina , yanxu ma kamar zasu yi kuka suka shiga wajan , yadda abun yajasu yana musu feshin ruwa sai sun baka tausayi gabaki d’aya ruwan ya wanke musu dattin tabon jikinsu sau uku suna yin hakan , dauke kansa bobo yayi gabaki d’aya daga kallansu yasan idan ya cigaba da kallansu zai iya kashe engine . Sunzo karshen wajan da yake cike da ruwa kadan da balloons big boss ya kashe engine gabaki dayansu sai suka kife cikin ruwan suna faman sakin haki da ajiyar zuciya , cikin kuka little ya furta � yaya we’re sorry please! We’re sorry ! Shima prince abunda yake furtawa kenan dan yasan wallahi big boss yace xai kara hukuntasu saidai a daukesa a sume dan ba karamin hajijiya yaji kansa nayi masa ba . Cikin kausashshiyar murya big boss ya furta � come out�, da Sauri suka fito jikin su har ya soma rawa Sabida sanyin da suke ji, yadda yaga sun kasa tsayuwane yafi komai ta’ba masa zuciya amma a zahiri idan ka kalli fuskarsa sai ka dauka be damu da hukuncin da ya sasu ba , ko wannansu ya sunkuyar da kai kwanin tausayi, � we’re sorry yaya cewar prince �, shima abunda little ya kuma maimaita wa kenan � we’re sorry�, har yanxu kafarsu ta kasa tsayuwa ji suke any moment zasu iya faduwa kasa , sarai big boss yana sane da conditions Dinsu amma yayi burus dasu sai ma juyawa da yayi ya bar Wajan, da Sauri little da prince suka rungume yaya bobo cikin kuka little ya furta � nifa yaya bobo bazan iya tafiya ba nagaji,� dungure masa Kai bobo yayi � ni kake so na Goya ka ?Abeg let’s go ko kuma na kirasa , da Sauri suka raba jikinsu,little harda turo baki, � sorry little din mu kunsan dama idan ya dawo dole sai ya wukuntaku, ku gode Allah ma punishment biyu ya baku, nasan kun gaji , kuyi wanka kuci abinci �, kansu suka daga su kamar wasu Salihai basu kuma cewa komai ba suka soma tafiya , gabaki d’aya sai suka basu tausayi musamman yadda suka sunkuyar da kansu kasa , suna shiga part Dinsu baya cikin falourn shiyasa kai tsaye suka nufi dakinsu, little da prince suna shiga daki gabaki d’aya zubewa sukai a kasa � wallahi nagaji yaya prince �, shiru prince yayi masa danshi gabaki d’aya ya kasa magana dan jikinsa har ya soma yi masa ciwo ganin lokaci na tafiya ga kayan jikinsu da suke ajike yasa sukai wanka tare da canza wasu Kayan kamar basune jikinsu ya Gama baci ba , yanxu ma kowa kan gadonsa ya kwanta babu me magana a jikinsu, lokaci d’aya suka zabura sunsan idan suka ki zuwa cin abinci shima zasu gamu da big boss shiyasa suka saka haf slipper Dinsu suka sakko kasa , uncle da bobo ne kawai a falon kasan, hatta bobo ya canza kaya Sabida rungumesa dasu little sukai suka jika masa jiki, yadda yaga suna nayi ne yasa ya kallesu da kyau � what’s wrong with you?� Kai a sunkuye suka furta babu komai yaya � okay let’s eat� , ynxu ma basuyi musu ba suka nufi dinning kansu a sunkuye, ga baki d’aya sai ka dauka babu mutane wajan dinning Sabida yadda su james suka kame kamar basu da rai a tattare dasu, Koda su James sukazo suka fara serving Dinsu gabaki d’aya babu wanda ya iya cin abincin sabida big boss be sakko ba , � sir James ka had’amun tray xai kaiwa yaya abinci� cewar little , � No little yaya yana wani abu, allowed him first , okay ?”cewar bobo , shima little amsa ya bashi da � okay� a sanyaye ya soma cin abincin kadan kadan , gabaki d’aya bobo yana Ankara da yanayinsa , yadda Prince yaga little ya shiga so moody na rashin fitowar big boss shima sai hakan ya damesa gabaki d’aya sai yaji abincin ya fita ransa sai tusawa kawai yake badan yana Marmarin cıva , suna kammala cin abincin akai kiran sallar la’asar , yanxu bobo ne ya sasu a gaba suka tafi masallaci , sai daf da za’a tayar da sallar big boss ya shigo masallacin, ya canza kaya ba kayan dazu ne a jikinsa ba yanzu sanye yake cikin ba ‘kaken kayan kanfanin Dolce , Riga da wando , sai kayan suka haska masa fatar jikinsa , ga bakin gashin kansa da yasha gyara a tufke sai daukar ido yake gabaki d’aya sai ya zama wani tauraro sabida yadda kullum yake kara kyau amma fuskarsa har yanxu babu fara’a , gabaki d’aya sai kamshin turaransa ya rufe gabaki d’aya kamshin turaran masallacin duk da yadda ake kunna musu freshener amma ba kadan ba kamshin turaran sa ya rufe ko ina , yadda ya saka bakaken kayan sai suka kara fito da kyawun fuskarsa sosai, duk cikin masallacin babu me zarrar kallan big boss ko da wasa , shiyasa shuke kiyaye ko wana irin abu da zai jawo hankalinsa wajan . Ana idar da sallar ya fito daga masallacin lokacin da wasu irin manya manyan combo cars ne jere a wajan bakake Kirin dasu guda uku black colour sai ta tsakiyarsu dark ash colour Audi Rs me shegen kyau da idan baka zuba idanuwanka sosai ba sai ka dauka black ce , yadda motocin suke kyalli sai ya baka sha’awa ga manya manya American soldier da suke sanye da suit black colour , daka bayan ratsatstiyar motar nan wasu combo cars din ne guda uku a bayanta, Daidai saitin inda ash colour din take wasu manyan maza ne guda biyu a wajan idanuwansu sanye da bakin glass gabaki d’aya a cikin mutanan sune suka fita da ban , tunda ya tun karo wajan soldiers din suka hade kafafuwansu tare da saita bindugunsu cikin azama wani farin soja ya bude masa mota, sai da ya tabbatar big boss ya shiga da kusan mintuna 5 kafun kowa ya shiga cikin motar, cikin slow speed motocin suka soma fita daga cikin gidan kafun su karawa motocin su gudu. Koda su Prince suka fito basu tarar da big boss ba shiyasa suka nufi cikin gida , shima bobo be kara 30 minutes ba ya bar gidan, sai gidan yayi musu so lonely ganin babu yaya bobo babu yaya big boss a ciki musamman yadda little ya damu se shima prince ya damu sosai, uncle ne me tausarsu kawai. ******* ********** ABLA Tunda suka saka ta cikin boot bata iya ko kwakkwaran motsi sabida yadda gabaki d’aya ta fice cikin hankalinta , a lokacin duk wanda ya santa ya kalleta sai ya razana musamman yadda face dinta tayi jajawur da ita cikin a zaba take iya shakar nunfashin da take ji kamar yana barazanar d’aukewa daga kirjinta gabaki d’aya , ko kwakkwaran motsi ta kasa sai hawaye da suke bin gefen fuskarsa , cikin zuciyar ta babu abunda take iya ambato sai � Ya Allah! Ya Allah �, batasan inda suke biba Sabida yadda bata gane komai bayan kiran sunan Allah da take cikin zuciyar. Su binta shagala kuwa suna cikin mota burin ta na gab da cika sosai suke sharara gudu musamman da suka san dare yayi babu motoci sosai shiyasa suke sharara uban gudu kamar basa kaunar ransu , cikin wata doguwar kwana da zaiyi maka nuni da daji suka yanka har suka bar abuja wayan nan mutanan basu dena sharara gudu ba , har gari ya waye suna tafiya a hanya sai wajan karfe goma suka tsaya suka siya Mai a galan gudun kar a ganesu suka cika tanki sannan kowa yayi abunda zaiyi na mintuna goma bayan abincin da suka siya ko takan abla dake boot basabi , anfi karfin a wannai ana tafiya daga lokacin da suka baro gidan karuwai zuwa yanxu sunyi kusan 9 hours suna tafiya musamman short cut din da suka dungayi ko tsoro basaji sai da suka karayin good 4 hours kafun su bi ta wani daji, abun mamaki daga inda suke suna iya hango border din Cameroon shiyasa suka bi ta hanyar daji gudun kar asamu matsala a hanya , ta cikin dajin suka shiga cikin Cameroon Batare da kowa ya bincikesu ba , yanxu ma sai da Suka dade suna tafiya a hanya kafun su shiga cikin garin yaounde cikin wani layi
Chapter 54 · 0% Book details