Sashe 25
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tunda aka d’auke wuta nunfashinta yake sizing, sosai ta takure kanta a waje d’aya tana nan nunfashinta da yake barazanar fita daga ‘kirjinta, aduniya idan akwai abunda tafi tsoro shine duhu sai kuma soja , duk lokacin da waje yayi duhu hankalinta ba ‘karamun tashi Yake ba , hatta nunfashinta ya dinga barazanar d’aukewa sabida yadda ‘kirjinta yake d’agowa sosai ,yana d’aya daga cikin dalilin da yasa take tsoran soja musamman lokacin da take ‘yar ‘karama Umma asabe kullum cikin ‘ko’karin kai ta wajan soja take a cewarta su harbeta su yanka namanta subawa karnukansu, tun tana ‘yar ‘karama tsoran soja ya shiga zuciyarta, har zuwa yanxu tsoransu be fita a cikin ranta ba. Daga ‘kasa ta tsugunna ta kame jikinta waje d’aya ita kad’ai jikinta sai faman rawa yake , gashi ta kulle idanuwanta sosai ko saud’aya batayi gigin bud’e suba , babu abunda take cikin zuciyarsa sai addua , ita kanta batasan me take karantawa ba . Haka ta cigaba da zama cikin Wajan duhu na ‘kara mamaye Wajan alamar dare yafarayi sosai ,tun tana san ran ganin wani yazo wajan har ta fara cirewa, dataji d’an motsi kuma zata firgita ta sake rud’ewa, ga matsananciyar ‘Kishin ruwan da ta soma ji.
****A cikin gidan kuwa tun wajan ‘karfe 9 Arwa da ilham suke neman Abla amma basu gantaba, hankalinsu ba ‘karamin tashi yayi ba musamman da Suka san Abla bata ta’ba zama a waje , sai dai kome za’ai mata ai mata amma da Zarar Anfara kirar sallah Magarib take nufo gida , hatta uwar karuwai sai datayi mamakin rashin dawowar Abla , ga su zeenariya dasuke zugata akan cewa ‘karya kawai take musu idan ta fita da Alama wajan barikinta take zuwa tunda ga alama nan har wajan 12 bata dawo ba . Debeka ma rai a’bace so take kawai taga dawowar Abla daman ita ‘kiris take jira akanta , sabida mugun tsanar da tayi mata , bakomai ne ya ja hakan ba sai kyau Abla ga idanuwanta masu shegen kyau da ko ya ta ware maka su sai kaso ka ‘kara kallansu, ga diri da Allah yayi mata duk da bata da jiki amma Allah ya bata albarkatun kirji da hips , sai kuma ta samu ‘karin karamar ‘kugu da yawanci mutane suke wa la’kabi da shape d’in coca-cola , Allah ya rufa mata asiri ma Sabida hijabin da take sawa sabida hari da ake kawa mata, shiyasa ta kwammace zama cikin gidan karuwan tunda Allah yana tsareta. Rai a’bace uwar karuwai tasa a kulle mata gida sannan ta bawa debeka dama , da zarar Abla ta shigo gidan tayi mata mummunan hukunci sannan ko ruwa kar abata, lokacin da Arwa taji batun uwar karuwai hankalinta ba ‘karamin tashi yayi ba , duk wannan abunda ke faruwa husna da Aneesa basa cikin gida , da Alama ba anan zasu kwana ba Sabida kulle gida da debeka tayi sannan ta kora su Arwa ma kwancinsu, har zasu shiga sai ta tsayar da ilham , � ke banan zaki kwana ba ki kwana a d’aya d’akin shirgin� cewar debeka sai kuma ta daka wa Arwa tsawa Alamar ta wuce , d’an guntun murmushin ciwo Arwa ta saki ta shige cikin d’akin shirgin da suke kira d’Ali , ita kad’ai ta takure kanta sabida rashin ganin Abla da batayi ba .
Debeka kuwa cike da mugunta ta ‘ki shigewa cikin d’aki , jira take taga ta inda Abla zata fito , tun tana zaman tsammanin jiranta har bacci ya d’auketa kan farar kujerar robar da take zaune . Ga baki d’aya har wajan ‘karfe 1 idan Arwa biyu lokaci ta tabbata kowa yayi bacci acikin gidan , haka kawai ta kasa runtsawa zuciyarta na raya mata ta ‘kara duba stores d’in shirgin gidan. A hankali ta fito daga cikin d’akinsu cikin san d’a hatta takalmin ‘kafarta da ya gama shan duniya saida ta cire sa , Sabida duhun da ke cikin falon da baya da baya Arwa take tafiya batayi auneba taji ta taka ‘katuwar ‘kafar debeka, da Sauri ta toshe bakinta tare da ‘buya bayan kujera , d’an motsi kad’ai debeka tayi , sai alokacin Arwa ta sauke ajiyar zuciya ganin bata farka ba , store d’in falon ta fara bud’ewa , a hankali kamar me rad’a take furta â€? Abla ? Abla kina jina ?â€shiru ba’a amsa mata ba , â€? Abla kina jina ?â€? Nan ma still ba’a amsa mata ba ,sau biyu ta maimaita Abla kina jina , ganin ba’a amsa mata bane yasa ta rufo ‘kofar a hankali, store din gefen falon Arwa ta nufa , nan ma abunda ta fad’a a store d’in farko ta ‘kara maimaita wa , nan ma shiru babu Alamar da mutum a ciki, wani store Arwa ta ‘kara nufa , ko da taje a kulle yake ma Alamar ba’a shiga ba , sai a lokacin hankalin Arwa ya ‘kara tashi ganin da gaske Ablan bata nan , har ta juya wani tsohon store d’in gidan ya fad’o mata , duk da d’an tsoran da ya fara kamata haka ta nufeshi ta bayan kitchen ko tsoran wani abu ya faru da ita bataji, tana zuwa wajan taga ansa abu an kulle ta waje , a yanxu kam hope d’inta ya cire ganin store d’in a kulle , har ta juya ta kuma tsaya wa , haka kawai taga bazata iya barin Wajan ba sai ta duba dukda bata tunanin Abla tana ciki, a hankali shima ta bud’e wajan, bud’ewarta kuma tayi Daidai da ware idanuwanta da Abla tayi cike da tsoro amma ta kasa motsawa â€? Abla ? Abla kina jina ?â€?, cewar Arwa , shiru ba’a amsa mata ba , “kara maimaita mata tayi nan ma shiru bata amsaba , juyawa tayi daniyar fita daga sama taji muryar Abla a dushe ta furta â€? Arwa â€?, itama da Sauri arwa ta juyo cike da farin ciki take furta â€? Abla ! Abla kina jina ? Ke ce ? Daman nasan bazaki ta’ba kwana a waje ba , kasa magana Abla tayi a hankali kuma ta fara mi’kowa Arwa hannunta , itama arwan cikin d’an hasken da rafito kamar na wata tafara baza hannunta har ta kama hannun Abla , sai da ta temaka mata sannan suka fito daga cikin store d’in , suna ri’ke da juna suka shigo cikin falourn ta inda arwa ta Fito zuwa d’akinsu , a hankali Abla ta furta â€? ruwa â€? , da sauri Arwa ta fita bata Jima ba kuma ta dawo d’auke da pure water a hannunta guda biyu, tana bawa Abla saida ta shanye guda d’aya , d’ayan ma sai da ta ‘bulashi Tasha rabinsa Sabida ‘kishirwar da ya kamata , sai alokacin ta fara dawowa daidai, hasken fitilar da ya kamane yasa Abla sakin murmushi harda ajiyar zuciya, kallan d’akin Abla tayi taga babu kowa sai su a hankali ta furta â€? ina sauran?â€?, sai da arwa ta kwanta akan takwalinta ko tunanin hawa kan katifar d’azu bata yi ,â€? husna da Aneesa basa gidan nan , ilham kuma debeka ta canza mata d’akiâ€?, jinjina kai abla tayi â€?, Abla ?â€cewar arwa â€? na’am â€? ki kulle ‘kofar da kyau kizo muyi bacci sabida dare yayi sosai kar ciwan idanki ya tashi , Hakan kuwa Ablan tayi saida ta kulle ‘kofar sosai duk da d’akin ba fanka sai fitila haka sukayi baccin su fitila a kunne , su arwa har sun saba ma sabida tsoron duhu da Abla take shiyasa ko cikin dare ne basa kashe fitula saida su barta a kunne.