Sashe 36
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
5:30 yaji ana ta’basa, kyawawan idanuwansa bobo ya bude ya saukesu akan little, â€? yaya boboâ€?, uhm d’an langwabe masa kai little yayi “nifa banasan wannan abun da ake Samun hanani bacci yake ba â€?, hararar sa bobo yayi kafun ya ciccire masa defibrillators d’in, â€? yaya bobo “little â€? cewar boboâ€? lokacin sallah yayi bari naje na taso su yaya prince kajiâ€?, kanshi bobo ya jinjina masa yana nuna masa dakin da suke da d’an yatsa , har ya nufi kofar sai kuma ya dawo inda bobo yake yayi hugging d’insa â€? am sorry yaya bobo, idan aka idar da sallah sai muyi bacci ko?â€murmushi bobo ya sakar masa , â€? sure in aka idar da sallah yau ba training bacci zamuyi â€?, da murya little ya nufi d’akin , sosai d’akin ya’ke da girma komai na anfani akwia shi a ciki , da gudun sa ya d’ane gadon ya shiga tsakiyarsu, cikin bacci prince ya furta â€? little â€? daman da shi ya kwana aransa , Daidai kunnansa little ya furta â€? na’am yaya prince â€?, da Sauri prince ya ware idanuwansa yana mikewa zaune , beyi wata wata ba yayi hugging d’in little , cike da mugunta little ya muntsinesa, zaburar da yayi ne ya farkar da uncle , â€? Wallhi little baka da mutum ci , me nayi maka yanxu?â€? Gwalo little yayi masa yana kallan uncle da shima shi yake kallo â€? uncle ka dena kallona Haka , lapiya ta ‘kalau fa â€?, ka tabbata ?yess uncle nifa lapiya ta kalau , lokacin sallah yayi fa , karmu makaraâ€? uncle be ce masa komai ba shima yayi hugging d’insa .
Atare suka nufa masallaci , yadda little ya rike hannun bobo da prince sai abun ya baka dariya , adawowa ma haka ya rike musu hannu suka koma gida , hannun prince kawai ya saki ya rike na bobo � uncle ni yau yaya bobo yace bazanyi training ba , bacci zamuyi ko ?� Kansa ya Jinjina masa � Nima bacci zanyi �, kallan da bobo ya bishi da shine ysa ya hadiye maganarsa , dariya little ya saki , ya rike hannun bobo suka soma tafiya sai da sukazo hawa lifter little ya d’aga muryarsa da d’an karfi yadda prince zaiji� yaya prince kai ma kaje kayi bacci �, talle masa ‘ke ya bobo yayi , da Sauri ya turo bakinsa se kace wani ‘karamun yaro , suna shiga part d’in bobo har da wani tsalle little ya saka ya d’ane bed din bobo , girgiza kai Kawai bobo yayi ya kwanta ,yana kashe musu light, nan danan bacci ya d’aukesu. Bobo ne ya fara farkawa duk da baccin da yayi befi na 1 hour ba , fuskar little ya kalla da yake bacci hankali kwance , kafun ya mayar da idanuwansa kan agogon side bed d’insa. 8:01am , � shitt � ya fad’a da d’an karfi yana nausar iska , shaf shaf ya shiga wanka , be wani jima ba sosai , gabaki d’aya 30 minutes yayi , kamshin turaran Roja ya cika d’akin, yadda yayi shigarsa ba ‘karamin kyau yayi ba , ‘kananan kaya ne a jikinsa black colour , tundaga wandon jikinsa har zuwa rigar jikinsa me dogon hannu ‘kirar kanfanin versace, ba karamin kyau yayi acikin kayan ba , sai kalar fatarsa ta ‘kara haska ba’kin kayan jikinsa, yau hatta gyaran gashin kansa na asalin sojoji ne yayi,bakin agogon hannunsa kirar kanfanin Rolex ya kalla yaga har yanxu 9 batayi ba , gyarawa little kwanciya kawai yayi ya bar d’akin. Yana sakkowa yaga uncle da prince ko wannansu ya shirya suna shirin yin breakfast, suna ganinsa gabaki d’aya suka mike tare da nufar dinning, kamar kullum James ne da wasu sojoji guda uku, suna zama james ya fara serving din ko wannansu abunda zai ci , zai juya bobo ya dakatar dashi ,!da Sauri su james suka tsaya cike da girmamawa, a gogon hannunsa bobo ya ‘kara kalla , kafun ya soma magana � make Avocado toast, hash browns,Belgian waffles �, gabaki d’aya kallansa sukai � na little ne uncle wannan kallanfa �, hatta prince sai da ya saki ajiyar zuciya ya d’auka yaya big boss ne zai dawo�. 9 Daidai bobo yabar gidan a Daidai lokacin da little yatashi, breakfast din da bobo Yasa ayi masa akai serving din sa, yau hatta abincin abaki prince ya bashi Sabida gata.
✨✨✨✨✨✨
KANO
NASARAWA G.R.A